Sashe 8
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karar buga kofa tare da muryar Ummanshi ne yadawo dashi daga duniyar daya fada. Ansar katashi Abbanka yana kira, kasamemu adakinshi. Saurin sakin Iman yayi yana maida numfashi, itako bahaka taso ba, tayi niyar kome zefaru bazata hanashi ba, tunda de shizata aura. Akasalance yace Allah yasomu Umma tazo danayi barna. Murmushi tayi tace aide nizaka,aura ko Yaya? Yace haka ne amma tunda ba,a daura ba babu kyau, tashi kiyi sauri kifita kada umma taganki kinsan zatayi mana fada tunda tahanaki shigarmun daki ko, ina fita kema kifita idan nadawo zankiraki kinji.
Adaki yasamu iyayenshi, yazauna. Suka cigaba da fira kasancewar gobe ne zetafi, sosai Abbanshi yaketa fada mashi abubuwa harda maganar kamfaninshi da aka kusa gama gininshi Ummanshi ma haka tayi ta bashi shawara. Kwanciya yayi bisa cinyar ummanshi yasa kuka, jawoshi Abbanshi yayi yamaidashi bisa cinyarshi yadora kanshi bisa yanata lallashinshi. Su duka kuka sukeyi kamar kada subarshi yatafi😭😭😭😭😭😭 gwanin ban tausayi, nikaina seda na matse yan hawayena. Abisa cinyar Abbanshi yayi bacci, kasa tadashi yayi kara gyara mashi kwanciyama yayi,Fatima takawo mashi pillow shima ya kwanta itama akusa da mijinta taje ta kwanta.
Da safe bayan yayi wanka Ummanshi tagama shirya mashi kayanshi da kyar suka lallabashi yaci abinci, shida Ummanshi kuka kawai sukeyi, shima Abbanshi daurewa kawai yakeyi. Tunda yatashi betaba yina kwana daya batare da iyayenshi ba. Amma gashi yau zetafi har tsawon shekara 2. Kuma Abbanshi yace bayaso yadawo gida harse yagama.
Aliyu ne da iyalanshi suka shigo falon khadija tace Ansar wannan kuka haka kamar ance bazaka dawo ba, Aliyu yace ai rabuwa da iyaye babu dadi, muma haka mukayi. Dariya suka saka,Iman itama idanuwanta duk sunyi ja. Khadija tamika mashi dambun naman data yimashi , Aliyu ma kudi yasaka mashi a aljihunshi. Sosai yayanshi yaji dadin abinda sukayi mashi.
Sallamar su Dr. Usman da matarshi sukaji, bayan sungama gaisawa Dr. Usman yace to tshi mutafi kunwani sashi atsakiya kamr zaku maidashi ciki. Dariya sukayi da haka suka nufi motocinsu domin rakiya.
A canma kuka sukayi tayi lokacin da aka kira Ansar Iman makaleshi tayi tana kuka da kyar aka cireta ajikinshi, Ummanshi yaje ya rungume yana kuka, Dr. Usman ne yakama hannunshi seda yakaishi harbakin jirgin sannan yasakeshi. Shima kanshi seda idanunshi suka kawo ruwa ganin yanda abokinshi yashige mota yana kuka.😭😭😭😭😭😭
Suna gani harjirgin su yadaga✈✈✈✈✈✈✈✈✈✈ sede muce asauka lafiya Ansar.
Urs.
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
08028525263
Luv u all😍😍😍😍😍😍
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
@ (H,O,N,A)
Ina mika godiyata ga dukkanin masoyana Kuma ina maku fatan alkhairi da goyon bayan da kuke bani akan wannan littafin nawa SHATU.
This page is belongs to all AYSHART😍😍😍😍😍
65.......70
Haka rayuwa tacigaba da tafiya Iman tana zuwa makaranta wadda gab take da gamawa, takara wayewa sosai tarayyarsu da Hauwa diyar kawar mamanta Bilkisu ita takara bude mata ido da son kudi, sede haryanzu taki yarda tayi saurayi saboda acewarta Ansar ne kadai nata. Haka Hauwa tayi ta zuga ta tayi saurayi koda na shan minti ne, tunda shima yana can yanayi da turawa, da kyar Iman tayarda, sede ayi romance amma ta tsare budurcinta, acewarta na masoyinta ne Ansar.
Khadija da momynta Lami sungama kitsama Iman duk yanda suke so plan dinsu yakasance bayan aurensu. Kudi sosai khadija take karba gurin Aliyu saboda sunriga da sungama dashi, hakan yasa yakeyima yaynshi sata sosai.
Abdurrashid ne zaune a office yagama signing wani check na kudade masu yawan gaske wanda za,a ciromashi a bank zuwa anjima akwai wasu abokanan kasuwancinshi zasu aiko da kaya daga kasar waje idan sunzo zebasu kudinsu. Accounter yamika ma check din yace yayi sauri yaje yaciro masa kudin sunyi mashi waya suntaho. Aliyu dayazo shiga office din yaji suna magana yayi saurin labewa. Murmushi yayi. Cikin sauri yabar gurin yanufi hanyar fita yaje yadau motarshi yafita.
Kai tsaye wani kango dayake wajan gari yanufa yakira babban yaronshi FAFILO yace su hadu a kango. Cikin mintina kadan ya iso. Nan Aliyu yafada mashi komai kuma yace inason ka kashemun Accounter bayan ka karbe kudin. Kada kabar wata alama daxa,a iya ganomu, nasan aikinka baka kuskure, nan yabashi duka details din accounter da kuma no motar dayake hawa.
Bayan accounter yafito daga bank yakira uban gidanshi yace mashi gashinan yataho, bayan sungama wayar ne yadauki hanya, dayake daga kamfanin zuwa cikin gari akwai yar tafiya, yadan baro cikin gari kadan yaji motarshi tayi zafi, tsayawa yayi gefen titi yafita yazuba ruwa, sannan yadawo yatafi, yakara nisa kadan tacikin madubin motar yaga mutum abayan motarshi, cikin sauri yataka burki, nan take Fafilo ya hura mashi powder, fadawa,yayi bisa sitiyarin motar asume, saurin dawowa yayi gaban motar wata wuka yadauko yayi mashi yankan rago😭😭😭😭 ya maida wukar aljihu yadauke kudin yashige tacikin dajin.
Kasancewar wajen garine banu mutane agurin se yan motoci dasuke wucewa. Shiru Abdurrashid bega accounter yadawo ba, fitowa yayi yanufi office din Aliyu, anan yafada mashi abinda yafaru, begama fadaba yaji wayarshi tayi kara, ganin no accounter yashi saurin dauka, jiyayi ance me wannan wayar yana asibiti , anan yayi mashi kwatancen asibitin yakashe wayar.
Cikin sauri suka fita suka nufi asibitin, tunkafin su isa yakira Dr. Usman yayi mashi kwatancen asibitin yace yasamesu acan.
Babu bata lokaci suka isa, kai tsaye dakin da aka kaishi sukayi, sede abin haushi tunkafin suzo yarasu. Kuka sosai sukayi, anan Dr. Usman yasamesu,
Bayan sunje gurin Dr, tare da police din dasuka kawo gawar asibiti, anan sukayi clearing komai suka sallami police da kudi sukace zasu cigaba da bincike.
Anan Abdurrashid yakira dan uwan Accounter yafada mashi abinda yafaru kuma sunan zuwa da gawar. Tunkafin suje gidan iyayenshi sungama gyara gurin kowa kuka yakeyi kasancewar beda mata.
Haka akayi mashi wanka aka kaishi makwancinsa, bayan sundawo Suka shiga ciki sukayimasu ta,aziya, anan Abdurrashid yayi ta bama iyayenshi hakuri, kuma yace inash Allahu za,ayi bincike sosai. Mahaifinshi. Yace mukam munyafe, koma waye yayi mashi wannan abun shima rayuwarshi bazatayi kyau ba, kuma inasha Allahu shima kamar yanda yasa akayi ma dana kisan wulakanci. Shima se an kashe shi.😳😳 Aliyu yazaro ido sannan yayi kasa da kanshi. Amma kai kam zaka iya sawa ayi maka binciken kudinka. Amma dan Allah kada wani dan sanda yazo mana gida dasunan wani bincike ko kuma akirani police station.
Jikin Abdurrashid yayi sanyi yace babu komai baba nima nabarma Allah, kuda kuka rasa rai ma kun hakura bare ni. Dana rasa abin duniya. Allah yatona asirin duk wanda yakeda sa hannu acikin wannan abu. Da kyar Aliyu yace ameen afili.
Kayan abinci masu yawa da kudi Abdurrashid yasa aka kawo masu yabasu kudi. Haka aka cigaba da zaman gaisuwa, har matansu seda sukazo. Alhajin safana da Matarshi ma duk sunzo. Ranar da akayi 7 Abdurrashid yakawo kudin accounter gaba daya harma da kari yabama iyayenshi, hakuri yakara basu.
Dr. Usman yace wai abokina shikenan haka za,a kyale wanda yayi abunnan abanza, kana gani sedefa masu kaya suka juya da kayansu. Murmushi yayi yace yanzu idan nace ayimun bincike ta ina za,a kamosu? Sede fa police suyita cin kudina abanza, wasuma rai suka rasa suka hakura bare kuma ni. Wanda idan Allah yaso Zasu iya dawomun fiye da abunda aka daukarmun. Dr. Usman yace hakane Allah yatoni asirinsu.
Aliyu ne tare da yaronshi Fafilo acikin kango. Dariya Aliyu yayi yace wlh mutumina ka iya aiki, dolene wannan karon kasamu rabo me tsoka. Amsar kudin yayi yabashi kasonshi me yawa. Fafilo ya karba yana washe baki😄😄😄😄. Yace. Wlh oga shiyasa nakeson aiki da kai, bakada makon hannu. Sallam yayi mashi yana fadin oga sena kara jinka.
Khadija ce zaune adakin momynta tagama fada mata irin abunda Aliyu yayi ma yayanshi. Lami takwashe da dariya. Tace lallai Aliyu ashe shima haka yake dason kudi. Khadija tace wlh kuwa Momy yanzu son kudinshi yafara yawa yanzu bayason bani kudi dayawa. Amma ranar inajinshi suna waya da momynshi yace zetura mata kudi har million 2 fa momy, amma ni acikin kudin da kyar yace ze siyamun mota, ya kuma bani dubu dari 500. Lami ta daure fuska tace ai Farida yanzu ni kaina tafara juyamun baya saboda tasamu kudi, taci na mijinta kuma tazo taci na mijinki, to wlh baxe yuwu ba. Lokaci nake jira ina nan zuwa kanta.😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡
Urs NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
08028525263
Love u all my fans💋💋💋💋💋💋
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹 nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
@( H,O,N,A)
This page dedicated to my lovly mom😘😘😊😘 may God bless her. Ameen
70.....75
Haka rayuwarsu tacigaba da tafiya, dukiyar Abdurrashid kamar taki ake samata, hatta da kamfanin dayake ginama Ansar an kammalashi komai yazuba mashi. Wani katon filinshi anan kusa dashi yasa aka kerama Ansar gida nagani nafada, kowa yana santin gidan, Lokacin da aka gama suduka sukaje ganin gidan, khadija da Iman zuciyarsu kamar farin wata saboda farinciki, azuciyar khadija fadi take insha Allahu semun mallaki wannan gidan.
Ansar shida umar suna gab da gama karatunsu, hakan yasa iyayensu suka tsaida ranar aurensu daya dawo da wata guda. Ita kuwa Iman ta kammala nata.
Khadija da Aliyu harda iyayensu kullum suna cikin tsara yanda zasu bullu ma Abdurrashid da iyalanshi suke, musamman dasuka ga Ansar yakusa dawowa, abangare guda kuma Lami da diyarta suma nasu plan din sukeyi,(Ance wai so sone amma son kai yafi).
Farida kuwa ta maida mijinta saniyar tatsa, maganin boka yana aiki, amma duk yanda taso taraba tsakaninshi da Abdurrashid takasa, saboda shima yana da ibada. Alokaci da dama idan Abdurrashid yaje gurinshi yana so yafada mashi wani abu da yagani agurin farida, amma tun lokacin data gane yafara sanin metakeyi taje gurin boka aka rufe mashi baki, duk lokacin dayaso fada mashi sede yakasa kawai seyasama danshi kuka. Hankalin Abdurrashid bakaramin tashi yake yiba. Amma atunaninshi. Ummanshi yake tunawa aduk sanda ya ganshi. Akai akai yakema Auntynshi Asma,u aike kuma inde yaje garin yana lekata, duk abinda yake faruwa yana sanar da ita, akoda yaushe akwai shawarar datake bashi.