Sashe 15
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umar yace ina sabon layin dana baka?Ansar yace gashi nan, yauwa kayi sauri kasaka shi kada ma wani yakiraka yasamu layinka. Idan yaso kayi hiding no ka kira Iman kace mata wayar ka kayarda, yanzu ma ta abokinka ka amsa ka kirata, kuma bazaka iya sayen waya ba kafiso seka dawo. Kaga bazata ga no gida ba, kuma bazataga ba no waje bace kakirata. Kace mata da ita zaka rika kiranta, bakaso abokinka yaga no ta shiyasa kayi hiding.
Ansar yace wlh abokina kanada basira, ba banza ba ka karanci law. Anan take yasaka layin yayi hiding sannan yakira Iman, kamar yanda Umar yafada mashi haka yace mata, nan da nan tayrda.
Godiya yayima Umar sannan sukayi sallama Umar yace ni kunya ma nakeji dan Allah zoka rakani kaga de naraka ka auren Iman. Ansar yayi dariya yace kadade baka shiga ba. Nimafa ango ne, dan Allah kazauna kada kashiga, juyawa Umar yayi yana fadin wlh sena shiga dan bukulu kawai. Dariya sukayi kowa yawuce gidanshi.
Koda Ansar yaje Shatu har tafara bacci, matsowa yayi yacire mata mayafin data rufa yayi, tashi tayi tana mutsutstsuke ido, Ansar yace yi hkr kinga nadade ko? Waje, Umar nawuce shiyasa. Plate yadauko yajuye kazar daya zo da ita yayi, kamo ta yayi suka zauna, abaki yayi ta bata shima yana ci, seda yaga takoshi sannan ya kyaleta.
Kamata yayi yacire mata kaya yabata towel ta daura, itade duk kunya tacikata. Toilet suka nufa tace dan Allah kabari zanyi da kaina. Sanin bazata iya operating komai na toilet din ba yasashi kamata kawai suka. Shiga.
Awajen yin brush kadai seda Ansar yasha fama da ita, saboda bata sanshi ba tafi sanin aswaki, daya sakamata maclean ajikin brush din shanyewa takeyi. Ansar yace idan kika kara sha mutuwa zakiyi, domin baturen dayayi shi yahana asha.
Dauka yayi yasa anashi yace takalli yanda zeyi, seda yagama ita ko tayi mashi kuri da ido tana daukar yanda yakeyi, bayan yagama itama yasa mata duk yanda yayi itama haka tayi, sede batason dirzawa, tace wai akwai zafi, harshenta yasa tagoge sosai sanan yasata ta kuskure bakinta.
Ruwan wanka yahada masu anan ma ansha drama kafin tayarda yayi mata wanka, harsuka gama idonta akulle yake, bayan sungama suka fito, mai me taushi da kamshi yashafa mata yakawo turaruka yasa mata, itade shatu kamar zatayi kuka.
Bisa gado yamai data shima yayi shirin bacci, yahau gado, Shatu tace to baka dauko mun kayan sawa ba. Murmushi yayi yajawota jikinshi yace anan gidan ba,a kwana da kaya kinji ko? Kai tadaga mashi. Ahankali yace Shatu Inaso kibani hankalinki nan zamuyi magana.
Kinsan de ina da mata ko?kai tadaga mashi yace yauwa, inaso kiyi hkr da duk wani abu dazaki gani kuma bayan kwana 7 zan fara raba maku kwana sede ita kwana 4 zanrika yimata ke kuma kwana 3. Saboda wani dalili dazaki sanshi agurin Dadyn Umar. Kinji ko Shatu na? Murmushi tayi tace mashi E.
Yanzu kuma ina so inyi maki yan tambayoyin akan addini, duk da nasan kinayin islamiyya amma nasan karatunku da namu ba iri daya bane, saboda haka inaso inji kadan daga cikin abinda zan tambayeki, dan insan ta inda zanfara. Maki.
Anan yayi nata yan tambayoyi cike da kunya take bashi amsar wanda tasani, inda bata sani ba kuma tayi shiru, seya fada mata. Sosai Ansar yaji dadin amsar da Shatu tabashi, dan yaga tana da kokari ba laifi. Daga karatu kuma se salo ya canza, nide danaga haka kofa naja masu nakoma gidan su Umar.
Shimade Umar hakan tafaru shida Jimmala, dan gara Shatu akan Jimmala, gurin kauyenci, dayake Umar be iya rike dariya ba haka yayita dariyar abinda Jimmala take mashi. Agurin karatu ma tayi kokari amma de Shatu tafita, kuma yayi alkawarin sama mata malami. Daga haka suka kwanta bacci. Sede ince angwaye da amare asha amarci lafiya.
Koda asuba tayi bandaki Ansar yakai Shatu wadda taketa kuka, amma kuma harda na shagwaba, wanka yayi mata sannan yace tayi wankan tsarki, da kyar tayi saboda kunya ganin tayi dede yasashi shiga yayi nashi wanka, aranshi sejin wani irin dadi yakeyi, wanda ko agurin Iman beji irin haka ba. Sosai darajar Shatu takaru a idonshi. Bayan sunyi sallah yacire zanin gadon yasaka wani. Tea me kauri yahada mata tasha sannan yabata magani, jawota yayi suka koma bacci.
Se karfe 10 suka tashi, Shatu taji karfin jikinta sosai, saboda maganin datasha.wani wankan sukayi,da akanshi yayi mata kwalliya yadauko kaya yasa mata shima yashirya, bakaramin kyau Shatu tayi ba. Fita yayi yanufi cikin gidan au Umar. Bayan sun gaisa Amina tabashi break dinsu yatafi dashi, tasa megadi ya kaima su Umar nasu.
Karfe 11 yaja shatu suka nufi cikin gida, afalo suka iske su Umar, dariya Ansar yayi yace wato harkun rigamu kenan, Shatu tagaida Umar ya amsa yana mata dariya, Jimmala ma tagaishe da Ansar, sannan tawuce ku da Shatu suna murnar ganin juna.
Dr. Usman ne da matarshi suka fito falo, su duka suka nufi kasa suka zauna. Bayan sungama gaisawa, Dr, yakara yimasu nasiha. Itama Amina nasihar tayi masu, sannan tajasu daki,abubuwa da dama tarika fada masu sukam se kunya sukeji, har karfe 12 sannan tace bara ta dora girki, binta sukayi tace a,a suje su huta tasan suna tare da gajiya, kiyawa sukayi haka suka rika tayata kana nan aiyuka. Karfe 2 suka gama, tazuba kowa nashi suka tafi dashi.
Bincike sosai su Aliyu da manager sukayi a office din Ansar, amma abun takaici basu sami komai me amfani ba. Computer dinshi kuwa yasa pass word. Bakaramin haushi Aliyu yaji ba. Check Aliyu ya ansa agurin manager kudi ya rubuta har naira million 5 yabama manager. Yace gashi kabama accounter gobe monday. Nasan kuma kuna da dokar dole se shine ze ciro kudi a bank, nasan Ansar yafada mashi yayi tafiya.
Kace mashi nine za,a bama kudi munyi magana da Ansar yace inkarba zanyi gyaran kamfani, nasan koya kirashi baze sameshi ba. Kuma inde akace masa nine nasan zebayar. Manager yace amma idan Ansar yadawo yagane fa? Kaima kasan konawa nakarba Ansar baze taba yimun magana ba.
Khadija ce ita da Iman zaune suna shirin zuwa yima Amina murnar biki. Khadija tace waini Iman kinsamu takaddun nan kuwa dazu dakika duba? Iman tace wlh momy harnagaji da dubawa bansamu ba. Karar wayar ta ne yakatse masu maganar. Khadija tace momy ce ma take kirana.
Bayan sungama gaisawa, banji abinda Lami tafada ba naji khadija tace wlh momy haryanzu shiru Iman ko batan wata batayi ba, nima abun yafara damuna, ina ganin asibiti zan kaita domin aduba lafiyarta.... Saurin dago kai Iman tayi jin ance za,akaita asibiti, wata irin zufa ce tafara zubo mata.
Urs
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
08028525263
Love u all my friends😘😘😘😘😘
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
@ (H,O,N,A)
120.....125
Dr. Usman ne da Umar suka iso kofar gidan su Ansar dede lokacin da za,a saka Ansar amota, saboda wayar da khadija tabuga ma Dr, cewar Ansar ya kashe mata miji. Shima Umar tunda yadawo sallah dayaga message din da Ansar yatura mashi yayi saurin tafiya gidansu dan yasanar ma Abbanshi abinda Ansar yafada. Akofar gida yahadu da Abban, anan yake fada mashi wayar da,akamashi, shine suka taho gidan.
Rugawa Umara yayi yarike Ansar yana kuka, shima Ansar din kuka yakeyi. Dr, yamatso kusa da barrister yace wai meyake faruwa na dan Allah? Murmushi barrister yayi yace zaka iya biyomu office dan kaji abinda yafaru. Ansar yace wlh Umar banine nakashe shi ba. Ture Umar daga jikin Ansar dan sandan yayi yatura shi amota aka ja suka tafi, tare da motar data dauki gawar Aliyu aka nufi asibiti dashi domin yin aune aune. Umar kuka kawai yakeyi, shima Dr, kukan yakeyi, cikin gidan yashiga alokacin khadija ta farfado sun shiga ciki
Waya Dr, yaciro domin kiran Abban safana, shima yariga da yaji abinda yafaru. Saboda tun asuba khadija takira H. Farida tafada mata. Anan yace mashi gasunan sudukansu. Suntaho tajirgi harda abokinshi Alhaji Abbati da matarshi da kanwar Aliyu Halima, da Asma,u dasu Lami.
Wasu police yagani sunfito daga part din Ansar, hannunsu rike da wuka da vest din Ansar wadda duk jini ne ajinkinsu, girgiza kai Umar yayi aranshi yana fadin meyasa Ansar? Waya ce kadauki doka da hannunka? Shikenan nima zanyi rashin babban dan uwa, kuka kawai yakeyi. Dr, Usman yace meyasa kake,fadin haka, kaima kayarda Ansar ze iya kisan kai? Wayarshi yaciro yamika mashi.
Zufa ce tarika fitoma Dr. Kai yarika girgizawa hawaye suna fitar mashi daga ido, goge message din yayi, matsowa yayi kusa da Umar yace banaso inkara jin wannan maganar, ko kafada ma wani? Yace a,a yauwa ninasan kowaye Ansar. Muje mushirya mutafi can.
Asibitin Dr, Usman barrister Saddik yace kai gawar Aliyu, yafiso yayi duk wani awo da,ayi ma Aliyu da kanshi dan karsu ce basu yarda ba.
Karfe 9 dede su Abban safana suka iso, kai tsaye asibiti suka wuce, gabadaya asibitin yacika da yan uwa kowa se kuka yakeyi,Abban Safana da Alh. Abbati, da Barrister Saddik ne zaune a office din Dr. Usman suna jiran result din da akayi awo. Dr, ne yashigo gabadaya jikinshi amace, saboda sakamakon daya gani.
Mika ma barrister takardar yayi. Abban safana yace kuyi mana bayani mana. Barrister yace Abba awon da,akayi ya nuna shatin hannun Ansar ajikin wuyan Aliyu, kuma shatin hannun yayi dede dana jikin wukar da aka kashe shi da ita wadda aka samu tare da vest dinshi adakin Ansar karkashin gadon shi, kuma jinin dayake jikin wukar dana jikin vest din suma sunyi dede da jinin Aliyu. Se kuma sheda ta karshe wadda tana gurina, alokacin da Ansar yashake Aliyu muna waya naji sanda yake fadin seya kashe shi. Shiyasa nikum nayi saurin danna recording.
Hakan shine ya tabbatar mana da Ansar shine yakashe Ali...... Ya isa, wata tsawa da Abban safana yadaka ma barrister ce tahanashi karasa maganar dayakeyi. Glass din idonshi yafitar yana me goge kwallar data taru a idonshi.