Sashe 4
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da safe Fatima ta tashi da nakuda, ganin bakowa agidan yasa tadaga waya takira Khadija dasauri tazo takamata suka nufi mota, kasancewar Abdurrashid yasaya masu guda 1. Suna zuwa asibiti aka nufi labour room da ita, Aliyu takira tafada mashi, sannan takira Amina tafada mata. Tare da yayanshi suka nufi asibitin Dr. Usman, dayake can aka kaita. Suna zuwa kamar su take jira tahaifi santalelen yaronta cikin koshin lafiya. Nurse ce tafito tayi masu albishir, Abdurrashid bakaramin farin ciki yayi ba, A inda zuciyoyi 2 suka cika da bakin ciki dajin ansamu Namiji. Nan take Abdurrashid yayima nurse din kyautar kudi naira dubu 50, wani karin bakin cikinne ya rufesu.
Haka suka hadiye bacin ransu suka shiga ciki domin ganin jariri suna nuna farin ciki afuska. Bayan angama komai Dr. Yabasu sallama suka wuce gida, yan uwa duk sun sani sekira sukeyi suna barka. Khadija da Amina su suka dora ruwan wanka, Amina ita tayima Jariri wanka ita kuma Khadija tashiga kitchen domin dora abinci. Mejego ma tashiga tayi wanka.
H. Farida ita da kawarta Lami suka taho ganin masu jego, suma murna sukeyi kamar gaske. Bayan sunyi barka sunga jariri Khadija tajasu zuwa part dinsu. H. Farida tace ina Aliyu? Khadija tace sunkoma office, tace wlh Lami banso ace yarinyar nan ta haifi namiji ba. Shikenan fa yanzu duk wani plan dinmu yaruguje, gaskiya bazan yarda ba wlh sede akashe yaron🙊🙊🙊 Lami tarufe mata baki tace kinada hankali kuwa Farida, khadija tace emana momy gara a kasheshi bakiga fa irin kyautar da Yaya yayi ma nurse din data yimashi albishir. Lami tayi murmushi tace haryanzu bakusan me duniya take ciki ba. Ku kyalesu idan su sun haifi namiji insha Allahu mu mace zamu haifa, kuma mu kwace gidan. Dariya Farida tayi tace kai Lami gaskiya kinada tunani wlh. Amma fa bakiga irin kudin da Alhaji yabada ayima jariri siyayyaba, hada kyautar wani babban filinshi daya zagaye ze maidashi gidan gonarshi fa yace yabashi. Khadija wadda kamar zatayi kuka tace yanzu momy haka zanzama yar kallo agidannan? Lami tace ki kwantar da hankalinki idan de kina damu bazaki kuka ba.🙄🙄🙄🙄🙄🤔🤔🤔🤔 niko nace anya dadi yana dorewa?
Ranar suna yaro yaci sunan kakanshi. ABDULLAHI anan kiranshi da ( ANSAR). Taro yayi kyau Ansar da mamanshi sun samu kyauta Babanshi yayi barin naira. Aliyu ma ba,a barshi baya ba kaya sosai yasaya ma Ansar da mamanshi, hakan bakaramin jindadi yayanshi yayi ba. Khadija ma tayi kokari. Amina da mijinta ma sunyi masu kaya masu yawa. Bayan suna Alhajin safana da Maryam da abokinshi surikan Abdurrashid suka zo ganin jariri. H. Maryam ce zaune ita da danta yagama fada mata irin hidimar da Aliyu da matarshi sukayima Fatima. Murmushi tayi tana jinjina abun aranta, tace Mashi abinda nakeso. Kai da Fatima kudage da addu,a kullum kafin ku kwanta kuyi addu,a kuma kutofe Ansar shima haka ma da safe, itama. Fatima zan fada mata. Abdurrashid yakalli. Ummanshi yace meyasa kikace haka umma? Murmushi tayi tace bakomai kansan anaso mutum yarika addu,a a duk inda yake, musamman yanzu daka fara tara iyali dole sekun kara yawan addu,arku. Yace insha Allah umma zamuyi yanda kikace. Haka suka wuni seda yamma sannan sukabi jirgi suka tafi.
Tunbayan haihuwar Ansar Khadija itama tafara laulayi bakarmun farinciki Aliyu yayi ba. Yakira momynshi yafada mata suma sunyi murna sosai. Nan suka cigaba da renon cikinta, Fatima ma tayi murna dajin labarin cikinta.
Haka Abdurrashid yadauki duk wasu takaddun kada rorinshi yamaida sunan Ansar ajiki wani katon fili daya siya yasa aka fara ginama Ansar Kamfani, saboda yafison shima ya gajeshi. Bakaramin tashin hankali Aliyu da Khadija suka shiga ba lokacin dasukaji abinda Abdurrashid yayi.
Tnx for ur comments my friends
Urs NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹 nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
@( H,O,N,A)
Special thanks to all my Friends
35.....40
Haka rayuwarsu tacigaba da tafiya wasu na cikin bakin ciki wasu na cikin farin ciki. Lokacin da Ansar yacika wata 8 da haihuwa Khadija ta haifi diyarta mace me kyau da ita, Yan uwa da abokanan arziki se murna sukeyi, H. Maryam ce taxo ganin jaririya, kwananta 1 ta koma. Duk wata hidima da akeyi Abdurrashid ne yayi ta harta da ragunan suna shine yasayesu,Aliyu yaji dadin abinda yayi mashi yakira momynshi yana murna yafada mata, cewa tayi kai baka da hankali, dan yayi maka wannan abun harwani abun arziki yayi, ande gode mashi amma badan naji dadi ba, yamuka iya😂😂😂😂😂😂.
Ranar suna taro yayi taro kawayenta duk sunzo su Bilkisu sune akan gaba, duk wani abinci Fatima ce da Amina sukayi. Yarinya taci sunan momyn Aliyu Farida ana kiranta da (IMAN). Alhajin safana ma yayi mata siyayya sosai, harda shanu 2 yabata. Amma duk da haka Farida da Lami harma dasu Aliyu seda suka raina, atunaninsu itama fili ze bata.
Su dukansu sunci buri akan Iman, sede. Bayan suna da sati 3 Iman ta tashi da ciwon ciki tuncikin dare take kuka haka suka kaita asibiti. Sede suna zuwa tarasu. Haka suka dawo gida suka fada ma yan uwa, khadija tasha kuka shima Aliyu daurewa kawai yakeyi yayanshi ne yayita bashi hakuri,yace idan kana kuka ita kuma khadija tayi me.
Haka ya daure yayi ta lallashinta, bayan kwana 7 ne kowa ya watse, suka cigaba da zamansu cikin so da kaunar juna.
Bayan Aliyu yagama service dinshi yaci gaba da aikinshi akamfanin yayanshi amatsayin manager. Fatima da Amina suka hada kudi suka bude wani babban shago na kayan sawa dana kwalliya, suka zuba ma aikata, har khadija sukayima magana amma se cewa tayi har sun fara bussiness da kawarta Bilkisu. Sosai suke samun alheri.
Ansar yana da shekara 2 Fatima tafara laulayi hakan yasa ta yayeshi. Ranar da khadija tagane Fatima tana da ciki hankalinta yayi matukar tashi, kawarta takira tafada mata. Shawara tabata tazo taraka ta gurin bokanta akwai temakon dazeyi mata. Khadija tace bara ta fada ma Aliyu, Bilkisu tace lallai kawata, waya fada maki ana fadama miji za,aje gurin boka, khadija tace naga ai duk bakinmu daya shima baya son yaynshi da matarshi, Bilkisu tace kintaba jin yace kuke gurin boka? Tace aa, hmmmm! Ai duk yanda kike da miji kada kibari yasan kina zuwa gurin boka, domin gani zeyi kamar shima kina yi masa wani abun, kinsan maza sunfimu hankali🙊😃😃😃😃😃😃. Kibari duk ranar dayace kuje gurin boka sannan sekice masa zakije amma saboda shi. Khadija tace shikenan zan cemasa zanzo gidanki seki rakani.
Bayan sungama fadama boka👹👹👹 damuwarsu dariya yayi yace matsalarki mesauki ce, garin magani yabasu yace axuba mata a abunsha cikin ze zube kuma ko anje asibiti bazasu gane dalilin zubewarsa ba. Khadija tace ni bana son takara haihuwa. Wata kwalba yadauko yadaure bakinta yace itada haihuwa sede taji anayi. Godiya suka mashi suka aje mashi kudi suka tafi.
Cikin sanda khadija tashigo falon Fatima, sa,a taci Nata nan tana daki. Saurin bude fridge tayi tadauko lemu tazuba maganin tamayar tafita. Fatima tana fitowa tadauko lemun takoma bisa kujera tana sha. Ko minti 3 ba,ayiba datasha taji cikinta yana motsawa, abun kamar wasa ciwo kara gaba yakeyi, wayarta tadauko takira khadija. Tunkafin ta iso jini yafara fita daga jikinta yana bin kafafuwanta.
Urs
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
08028525263
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
@ ( H,O,N,A)
Nayi mistake na number wancan shine 40....45. Wannan kuma 45...50 inafatan za,a gane. Tnx alot all💋💋💋💋💋
45.......50
Bayan sunje asibiti takira Aliyu tafada mashi yana fadama Yayanshi suka taho asibitin. Suna nan suna jira Dr. Usman yafito dasauri suka bishi zuwa office, bayan yacire hand glove ya wanke hannunshi ne yazo yazauna. Abdurrashid yace Dr, yajikinta? Yace abokina sede kuyi hakuri..... dan Allah kada kacemun tamutu. Kamoshi Aliyu yayi yace yaya kayi hakuri muji abinda zece. Dr. Yace kwantar da hankalinka matarka lafiyarta kalau amma abunda ke cikinta ya bare. Innalillahi wainna ilaihirraji,un shine abinda Abdurrashid yafada yadafe kanshi. Aliyu yace Dr. Garin yaya? E to mude aduk iya kar binciken damukayi bamuga wani abu daya haddasa barin ba lemu kawai tasha kuma munduba babu wani abu acikin lemun. Kasan idan Allah yakawo abu. Hakanan ma yana faruwa. Sede muyi addu,ar Allah yakawo wani me alkhairi. Nayi mata allura zuwa anjima idan tafarka zaku iya tafiya gida, seta cigaba da shan magunguna. Kafadar abokinshi yadafa yana kara bashi hakuri.
Bayan an sunkoma gida yakira iyayenshi yafada masu, suma basuji dadi ba, duk sunkira sundubata dajiki. Tunda suka dawo khadija ce takeyi mata komai na aikin gida abinci kuwa tare take dafa masu har seda tayi sati sannan tasamu sauki taci gaba da aikinta. Godiya sosai tayima khadija hakan yasa takara jinta acikin ranta.
Lokacin da Ansar yacika shekara 3 aka sashi a school tare suke da Umar yaron Dr. Usman, sede shi lokacin yana a nursery 2 shi kuma Ansar a nursery 1 yake, dama Umar yagirmeshi damma ba,a sashi makaranta dawuri ba. Ansar yana da wayau sosai dan wayanshi haryafi shekarunshi. Kuma yanada kokari duk abinda aka koya mashi seya iya. Haka suka cigaba da karatunsu beda wani aboki se Umar, da anfito break yake tafiya class din su Umar, ahaka har yashiga nursery 2 Umar kuma primary 1.
Lokacin Ansar yana da shekara 4 Khadija takara samun wani cikin. Kowa yayi murna addu,a kawai sukeyi Allah yasa mezama ne. Haka suka cigaba da renon cikin, Fatima ita ke tayata aiki, lokacin da cikinta ya tsufa komai Fatima hana ta tayi.
H. Farida ce zaune adaikin kawarta Lami tace dan Allah kiyi sauri mutafi kada Alhaji yaga na dade. Lami tace saurin nakeyi ai, dayake yanzu kindauki shawarar dana dade inabaki ai dole ki matsamun. Inda tunda kinbi ta tawa da tuni kinhuta dawata aba wai ita kishiya, aini wlh yanda na tsani kishiya bana bukatar naga wani nawa yana da ita. Shiyasa Duk yanda zanyi khadija bazata zauna da......🙊🙊🙊🙊🙊 saurin rufe bakinta tayi lokacin data tuna kodawa take magana😂😂😂😂😂😂😂ashe uwar mijin yarta ce. Tace bazan bari ta wulakanta Aliyu ba harwani sabani yashiga tsakaninsu😆😆😆😆😆
Murmushin jin dadi Farida tayi tace ai nasan irin fadan dakikema Khadija akan ta kula da Aliyu nasan bazata ki dauka ba. Ajiyar zuciya Lami tayi dataji bata dago taba.