Sashe 21
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru kotu tayi, inbanda kukan Khadija da Iman babu abinda kakeji. Lami hankalinta yatashi ganin ana tona asirin diyarta, kallon Farida tayi taga tana murmushi, matsawa kusa da ita tayi tace wlh idan har alkali ya yankema diyata hukunci sena tona maki asiri.
Surutu ya kaure acikin kotu kowa da abinda yake fadi, Ansar kuwa runtse ido kawai yayi yana karajin radadi azuciyarshi, gashide anata samun sheda akan irin mugayen halayen kawunshi, amma haryanzu ba,a samu wadda zata nuna bashine yayi kisan ba. Abban Safana shima Kuka ya keyi sosai.
Alkali yabuga teburi akayi shiru, yace ma yan sanda idan manager na kamfanin Ansar yana cikin kotu shima atsareshi, dan yaji shima yanada laifi acikin bayanin da Shatu tayi, zare ido manager yafarayi, aranshi yace meyakawo ni kotu, ina zamana nace bara inzo inkalli yanda za ayi, gashinan nima ta rufta dani, Umar ne yanuna ma yan sanda shi, suka kamashi.
Alkali yace kotu tana son ganin abinda ke cikin Camera.
Nabeel yatashi yasa aka kulle windors aka kashe wuta sannan aka kara A.C tacikin kotun, anan suka hada komai, shiru ne yaziyrci kotu, kowa se raba ido yake acikin duhu, yan sanda sunkasa sun tsare bakin kofa, anan yayi playin cameran.
Shatu aka fara nunowa tagama aiki ta tafi, can se ga su Aliyu da khadija zaune afalo bayan sungama cin abinci. Aliyu yace dazu munyi waya da barrister Saddik nake mashi magana akan inason yayimun takardun kamfanin da Ansar yake ciki, tunda yayimun guda 2, dan inaso in mallake duk wata dukiya ta Ansar.
Seyacemun idan har inaso in mallaki sukiyar Ansar gaba daya dole sena kasheshi.
Amma ke narasa dalilinki na hana akashe shi yanzu tunda haryanzu Iman bata haihu ba kawai mu kashe shi tunda beda uwa da uba kinga mune zamu ci dukiyarshi.
Khadija tace agaskiya bangoyi bayan akashe Ansar yanzu ba. Afusa ce Aliyu yace to momyna tace ita tayarda akasheshi, kuma tunda tayarda bana bukatar yardarki, zamu tsaya harse Iman tasamu ciki ne, tunda bata samuba nizanyi abinda yayi mundede.
Cike da masifa khadija tace tunda ita ta haifa ai dole tasa akashe wani, nikuma tawa diyar ko oho, to albishirinka, yanzu haka Imana ciki ne da ita, shiru kawai nayi banfada maka ba.
Cike da fara,a yace da gaske? To tunda tasamu cikin kawai mu kasheshi, khadija tace nima kabari zenayi shawara da tawa Uwar. Ranshi abace yatashi yace nabaki nan da kwana 2 idan har baki yarda da kudirina ba ni kuma zankashe Ansar, ke kowa ma zan iya kashewa inde akan kudine, tunda na kashe dan uwana dayafi kowa sona, babu wanda bazan iya kashewa ba. Fita yayi yana masifa.
Waya Khadija ta dauko ta kira Iman, bayan tazo tace Dadynki yana so yakawo mana gardama akan plan dinmu dama tunjiya mukayi wata shawara da momy, shiyasa nakiraki domin kiji daga bakinta.
Kiran Lami tayi tasaka wayar a hands free, bayan sungama gaisawa Khadija tayi mata bayanin abinda yafaru yanzu ita da Aliyu. Lami tace ina Iman din, tace ganinan, tace yauwa inaso ki saurareni da kyau kiji abinda zanfada maki, duk wani hukunci dakika ga munyanke muna yinshi saboda ke, kinsan aduniya nafiso kiji dadi kema kishigo cikin manyan mata. Amma hakan bazata samuba harse mun sami goyon bayanki.
Kinganni nan, harnagama aure da kakanki beta ba yimun kishiya ba, kuma da hannuna na kashe shi saboda inci dukiyarshi, segashi nida mamanki munshigo cikin daula, kuma tabani goyon baya.
Dan haka kema inaso zakiyi hakuri dan zaki rasa mahaifinki da kuma mijinki. Amma kuma zaki samu dukiya meyawa, dan sekinga dama zaki zauna acikin kasar nan.
Urs.
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
08028525263
[7/2, 10:39 AM] YAYA HAYAT: 🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
@( H,O,N,A)
150.....155
Kuka Iman tafashe dashi, tace haba momy me dady yayi maku zaku kashe shi? Nayarda ku kashe Ansar amma gaskiya kada kutaba mun dadyna.
Lallashinta sukai tayi da kyar ta yarda, jin zata samu kudi masu yawa. Lami tace yau da dare idan Ansar yadawo kice masa yaje Dadynki yana nemansa, yana fitowa ki kira khadija kifada mata.
Ke kuma khadija kafin yazo kisan duk yanda zakiyi kisa Aliyu yayi maganar kisan iyayen Ansar yanda zeji, nasan dole alokacin zuciya tadaukeshi har yayi wani abu badede ba, alokacin kiyi saurin kiran megadi dan shima yaji abinda Ansar ze fada ko ze aikata, kinga ko kotu muka shiga munsamu sheda.
Iman khadija zata baki maganin bacci, kisamashi acikin ruwa, yana dawowa kitabbatar kinbashi yasha, nasan fa kyar ze saurareki amma kinsan yana da tausayi kisamashi kuka kiceyasha zesamu sauki azuciyarshi.
Nasan dole bacci me nauyi zedaukshi, kina ganin yayi bacci kisamu vest dinshi sannan kisaka kayanshi ajikinki, tunda cikin duhu ne nasan megadi baze ganeki ba, kuma duk yanda megadi zemaki magana kiyi mashi shiru. Hakan ma wata shedar ce idan megadi yagani.
Khadija kafin Iman taxo kisamu ki kashe Aliyu da wuka, amma kisa safar hannu ko tsumma a hannunki.
Idan takawo maki vest dinshi kishafa mata jini, sannan kibata vest din da wukar, kema kada ki kama wukar da hannunki, kina zuwa kisaka wukar ahannun Ansar yariketa sosai yanda shatin hannunshi ze fito ajiki, sannan kihada da vest din kitura karkashin gadonshi.
Ina me tabbatar maku babu wanda zece na Ansar bane yakashe Aliyu, kuma ana zuwa kotu za,a yanke mashi hukuncin kisa, kuma babu wanda zesan wannan maganar, sede idan kune kuka fada. Godiya sukyi mata sannan suka kashe wayar.
Khadija tace, nafada maki Iman, idan har momy tana raye bazamu taba yin kuka ba. Dan haka kada kidamu kinkusa shigowa sahun manyan mata. Dariya Iman tayi tace bakomai momy zanyi yanda kukace, nima inason kudi ai. Anan khadija takara mata maganar yaron dazasu karbo agidan marayu da ankashe Ansar suce ta haihu.
Daga nan aka cigaba da nuno duk abinda akayi acikin falon, harzuwa lokacin da Iman tayima khadija wayar ga Ansar nan yataho, cikin sauri tafito ta samu Aliyu zaune afalo, fadawa tayi jikinshi tace haba nawan naga tundazu se bata rai kakeyi, dannace baza a kashe Ansar ba. Karka damu nayarda agobe ma akashe shi, saurin rungumota yayi yace kai amma naji dadi, bara inkira barrister Saddik muyi magana. Tashi tayi takoma daki tana murmushin mugunta. Haka yakira brr. Sadik suka fara maganar, kuma dede lokacin da Ansar zeshigo Aliyu yafara maganar kisan iyayen Ansar da yayi.
Anan aka nuno Ansar yashigo. Yashake Aliyu harda irin maganganun dayayi wanda Brr. Yace yadauka awaya, sede kuma sunsha bam ban da nashi.
Bayan anraba su yafita, khadija takawo mashi ruwa wanda tasaka maganin bacci aciki, anan take bayan sunga waya da brr. Bacci yadaukeshi.
Khadija tafito da wuka anan take takasheshi, Iman ce tashigo, ganin babanta akwance cikin jini yasa ta fashe da kuka, itama khadijan kuka takeyi sosai, anrasa wanda zebama wani hakuri. Lami ce takira waya, shiru tayi jin suduka suna kuka, tace khadija kunaso kutona mana asiri ne? Kuyi hkr kibata wukar ta tafi. Dama sena da nafada maku duk meson yasamu duniya takowane hali, dole seya cire tausayi aranshi.
Anan tayi tamasu huduba harsuka hakura, cikin sauri taba Iman komai tafita.
Haka suka cigaba da kallon makircin dasu khadija sukeyi, har karshe.
Salati da surutai sune suka cika kotun. Farida ce tashako Lami tana kuka.
Da kyar yan sanda suka raba fadan dasukeyi. Kuka Ansar da Abban safana sukeyi,Iman tunkafin akirasu tayi saurin cire tsummunan dake cikinta😂😂😂😂😂😂😂
Bayan komai ya natsa alkali yace yana son afiddo mashi da Khadija, Lami, Iman, barrister da Manager.
Lami ganin alkali yana shirin yanke masu hukunci tace yallabai atsaya inada bayani.
Yace muna jinki. Wlh bamu kadai ne muke da laifi ba. Farida ita ta kashe kishiyarta da driver din gidan da karamar yarinya diyar kanwar kishiyarta.
Tashi Farida tayi zata gudu, dasauri yan sanda suka kamota, aka kawota gurin su Lami se kuka takeyi.
Abban Safana kusan sumewa yayi agurin saboda tashin hankali, seda aka kawo mashi ruwa ya sha, sannan aka,kaishi bisa wata doguwar kujera ya kwanta.
Anan Lami ta kwashe komai ta fada ma kotu, duk abinda tasan sun aikata da Farida seda ta fada.
Mutane dayawa acikin kotu seda sukayi kuka. Bayan anyi shiru ne, kowa yana jiran hukunci daza,a mashi. Brr. Sadik yakasa daga ido ya kalli kowa saboda tsabar kunya da danasani dasuka saukar mashi. Tunda aka kirashi yayi saurin cire rigarshi da hularta ya ajiye😂😂.
Ansar yarasa mezeyi, kukan farin ciki kona bakin ciki zeyi, babu wadda tafi bashi mamaki kamar Iman,dukawa yayi kasa yayi sujjadar godiya ga ubangiji. Yabama kowa tausayi. Hatta da Alkali seda idonshi yacika da kwalla, ya dade beyi shari,ar data bashi tausayi ba irin wannan.
Bayan yan mintuna Alkali yace kotu zata yanke hukuncinta kamar haka....
Zamu fara daga farko.
FAFILO........wanda shine yabada gudummuwa gurin aikata kisan kai, da kuma kisan da yayi da hannunshi.
Abisa saukin daya kawo acikin wannan shari,a, kotu tayanke mashi hukunci dede da laifinsa. Kamar yanda Allah yace duk wanda yakashe shima akashe shi.
Dan haka kotu tayanke maka hukuncin daurin rai da rai agidan yari. Hamdala yayi acikin ranshi yana fadin gara wannan rayuwar da irin wadda nake ciki. Zakuma kabiya diyya ga yan uwan mamatan, sede idan sunyafe maka.
BARRISTER SADDIK.......
Kaci amanar shari,a irinku basu kamata suyi aikin law ba, kuma kabatama shari,a suna. Dan haka dole zaka fuskanci hukunci megirma.
Kotu tayanke maka hukunci kamar haka
1..... anyi cancling certificate dinka na bar.school, baza akara daukarka aiki ako ina ba.
2....... kotu tayanke maka hukuncin daurin shekara 10 agidan yari bisa goyon baya daka bada aka aikata zalinci. Kuma zaka biya Ansar tarar naira million 1.
Gaba daya kotu ta dauki hayaniya, kowa da irin abinda yake fada, wasu se tsinema brr. Sukeyi, alkali yabuga teburi kowa yayi shiru.
MANAGER....... abisa laifin cin amana da aka kamaka dashi, kotu tayanke maka hukuncin daurin wata 6 agidan yari, da kuma tarar naira dubu dari 500.
IMAN.........Bazaki dauki laifin kisan kai ba, amma kinbada gudummuwa gurin aikata laifi, sannan kin aikata ma wani kazafi. Kotu tayanke maki. Hukunci daurin shekara 15 agidan yari, kuma zaki biya Ansar tarar naira dubu 100 saboda kazafin da kikamashi. Zubewa kasa tayi tana kuka tana fadin momy kuncuceni😭😭.