Sashe 7
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina mika godiyata ga dukkanin masoyana Kuma ina maku fatan alkhairi da goyon bayan da kuke bani akan wannan littafin nawa SHATU.
This page is belongs to all AYSHART😍😍😍😍😍
65.......70
Haka rayuwa tacigaba da tafiya Iman tana zuwa makaranta wadda gab take da gamawa, takara wayewa sosai tarayyarsu da Hauwa diyar kawar mamanta Bilkisu ita takara bude mata ido da son kudi, sede haryanzu taki yarda tayi saurayi saboda acewarta Ansar ne kadai nata. Haka Hauwa tayi ta zuga ta tayi saurayi koda na shan minti ne, tunda shima yana can yanayi da turawa, da kyar Iman tayarda, sede ayi romance amma ta tsare budurcinta, acewarta na masoyinta ne Ansar.
Khadija da momynta Lami sungama kitsama Iman duk yanda suke so plan dinsu yakasance bayan aurensu. Kudi sosai khadija take karba gurin Aliyu saboda sunriga da sungama dashi, hakan yasa yakeyima yaynshi sata sosai.
Abdurrashid ne zaune a office yagama signing wani check na kudade masu yawan gaske wanda za,a ciromashi a bank zuwa anjima akwai wasu abokanan kasuwancinshi zasu aiko da kaya daga kasar waje idan sunzo zebasu kudinsu. Accounter yamika ma check din yace yayi sauri yaje yaciro masa kudin sunyi mashi waya suntaho. Aliyu dayazo shiga office din yaji suna magana yayi saurin labewa. Murmushi yayi. Cikin sauri yabar gurin yanufi hanyar fita yaje yadau motarshi yafita.
Kai tsaye wani kango dayake wajan gari yanufa yakira babban yaronshi FAFILO yace su hadu a kango. Cikin mintina kadan ya iso. Nan Aliyu yafada mashi komai kuma yace inason ka kashemun Accounter bayan ka karbe kudin. Kada kabar wata alama daxa,a iya ganomu, nasan aikinka baka kuskure, nan yabashi duka details din accounter da kuma no motar dayake hawa.
Bayan accounter yafito daga bank yakira uban gidanshi yace mashi gashinan yataho, bayan sungama wayar ne yadauki hanya, dayake daga kamfanin zuwa cikin gari akwai yar tafiya, yadan baro cikin gari kadan yaji motarshi tayi zafi, tsayawa yayi gefen titi yafita yazuba ruwa, sannan yadawo yatafi, yakara nisa kadan tacikin madubin motar yaga mutum abayan motarshi, cikin sauri yataka burki, nan take Fafilo ya hura mashi powder, fadawa,yayi bisa sitiyarin motar asume, saurin dawowa yayi gaban motar wata wuka yadauko yayi mashi yankan rago😭😭😭😭 ya maida wukar aljihu yadauke kudin yashige tacikin dajin.
Kasancewar wajen garine banu mutane agurin se yan motoci dasuke wucewa. Shiru Abdurrashid bega accounter yadawo ba, fitowa yayi yanufi office din Aliyu, anan yafada mashi abinda yafaru, begama fadaba yaji wayarshi tayi kara, ganin no accounter yashi saurin dauka, jiyayi ance me wannan wayar yana asibiti , anan yayi mashi kwatancen asibitin yakashe wayar.
Cikin sauri suka fita suka nufi asibitin, tunkafin su isa yakira Dr. Usman yayi mashi kwatancen asibitin yace yasamesu acan.
Babu bata lokaci suka isa, kai tsaye dakin da aka kaishi sukayi, sede abin haushi tunkafin suzo yarasu. Kuka sosai sukayi, anan Dr. Usman yasamesu,
Bayan sunje gurin Dr, tare da police din dasuka kawo gawar asibiti, anan sukayi clearing komai suka sallami police da kudi sukace zasu cigaba da bincike.
Anan Abdurrashid yakira dan uwan Accounter yafada mashi abinda yafaru kuma sunan zuwa da gawar. Tunkafin suje gidan iyayenshi sungama gyara gurin kowa kuka yakeyi kasancewar beda mata.
Haka akayi mashi wanka aka kaishi makwancinsa, bayan sundawo Suka shiga ciki sukayimasu ta,aziya, anan Abdurrashid yayi ta bama iyayenshi hakuri, kuma yace inash Allahu za,ayi bincike sosai. Mahaifinshi. Yace mukam munyafe, koma waye yayi mashi wannan abun shima rayuwarshi bazatayi kyau ba, kuma inasha Allahu shima kamar yanda yasa akayi ma dana kisan wulakanci. Shima se an kashe shi.😳😳 Aliyu yazaro ido sannan yayi kasa da kanshi. Amma kai kam zaka iya sawa ayi maka binciken kudinka. Amma dan Allah kada wani dan sanda yazo mana gida dasunan wani bincike ko kuma akirani police station.
Jikin Abdurrashid yayi sanyi yace babu komai baba nima nabarma Allah, kuda kuka rasa rai ma kun hakura bare ni. Dana rasa abin duniya. Allah yatona asirin duk wanda yakeda sa hannu acikin wannan abu. Da kyar Aliyu yace ameen afili.
Kayan abinci masu yawa da kudi Abdurrashid yasa aka kawo masu yabasu kudi. Haka aka cigaba da zaman gaisuwa, har matansu seda sukazo. Alhajin safana da Matarshi ma duk sunzo. Ranar da akayi 7 Abdurrashid yakawo kudin accounter gaba daya harma da kari yabama iyayenshi, hakuri yakara basu.
Dr. Usman yace wai abokina shikenan haka za,a kyale wanda yayi abunnan abanza, kana gani sedefa masu kaya suka juya da kayansu. Murmushi yayi yace yanzu idan nace ayimun bincike ta ina za,a kamosu? Sede fa police suyita cin kudina abanza, wasuma rai suka rasa suka hakura bare kuma ni. Wanda idan Allah yaso Zasu iya dawomun fiye da abunda aka daukarmun. Dr. Usman yace hakane Allah yatoni asirinsu.
Aliyu ne tare da yaronshi Fafilo acikin kango. Dariya Aliyu yayi yace wlh mutumina ka iya aiki, dolene wannan karon kasamu rabo me tsoka. Amsar kudin yayi yabashi kasonshi me yawa. Fafilo ya karba yana washe baki😄😄😄😄. Yace. Wlh oga shiyasa nakeson aiki da kai, bakada makon hannu. Sallam yayi mashi yana fadin oga sena kara jinka.
Khadija ce zaune adakin momynta tagama fada mata irin abunda Aliyu yayi ma yayanshi. Lami takwashe da dariya. Tace lallai Aliyu ashe shima haka yake dason kudi. Khadija tace wlh kuwa Momy yanzu son kudinshi yafara yawa yanzu bayason bani kudi dayawa. Amma ranar inajinshi suna waya da momynshi yace zetura mata kudi har million 2 fa momy, amma ni acikin kudin da kyar yace ze siyamun mota, ya kuma bani dubu dari 500. Lami ta daure fuska tace ai Farida yanzu ni kaina tafara juyamun baya saboda tasamu kudi, taci na mijinta kuma tazo taci na mijinki, to wlh baxe yuwu ba. Lokaci nake jira ina nan zuwa kanta.😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡
Urs NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
08028525263
Love u all my fans💋💋💋💋💋💋
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
@(H,O,N,A)
This page belongs to my belove brother UMMARU SANDA👱🏻👱🏻
60.....65
Aliyu yace Iman kiyi hakuri kinji ina me tabbatar maki bakida mijin daya wuce Ansar, dagowa tayi tana share hawayen idonta tace yanzu dady yaje kasar waje yahadu dawata harya manta dani fa? Khadija tayi murmushi tace Iman Ansar be isa yaki aurenki ba,ki kyaleshi shekara 3 kamar gobe ne agurin Allah kinga kema lokacin kingama karatunki tunda kince diploma zakayi, nima nafison kiwuce karatun ki kara gogewa, kafin kiyi aure dan wayewar secondary ba wayewa bace.
Kuma kinji yace bazakiyi karatu agidanshi ba,murmushi Iman tayi ta tashi tashige daki. Dariya Aliyu yayi yace munkusa shigowa duniya kwanan nan, Yaya ka kuka da kanka.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya inda Iman tasamu gurbin shiga makaranta zatayi diploma 2 years. Ansar gab yake da gama service dinshi inda Abbanshi yafara nema masa admission akasar da Umar yake masters dinshi.
Abdurrashid ne zaune a office din Dr. Usman, yace wlh Dr. Wani abune yake damuna a kamfanina, ribar da ake samu ada yanzu ko rabinta ba,a samu, danayi magana Aliyu yacemun wai ansamu asara ne. Dr. Usman yace abokina tun yaushe maka karika bin diddikin Aliyu kacemun ai kayarda dashi akwai ranar da agabana yakawo maka wasu files yace kasa hannu, ina ganinka ko dubawa bakayi ba kawai kasa mashi hannu. Namaka magana kacemun ai bawani abu bane. Wlh dan Adam ba abun yarda bane. Abdurrashid yayi murmushi. Yace ni kaina nafara zargin Aliyu, sede banaso saboda abin duniya muyi rigima dashi abinda bamu taba yiba, kuma kasan yana bani girma kamar nine na haifeshi, yanzu de abinda nakeso da kai ga wadannan files din ka ajemun agurinka muhimman takadduna ne na kadarorina, original din,dukkansu namayarda sunan Ansar ajiki, kaboyesu agurinka, nafiso seya yakara hankali sannan inbashi su ahannunshi, idan muna raye,idan kuma ta Allah takasance banaso banason kabama kowa su se ranar da Ansar yazama babba.
Dariya Dr. Usman yayi yace wannan jawabi haka abokina kamar me bada wasiyya, kode kafara jiyo kamshin lahirane. Murmushi Abdurrashid yayi. Yace ai dole ne narika fadin abinda ke cikin zuciyata, rashin fada shine yake kawo matsaloli dayawa. Idan baka mantaba nafada maka ana gobe Umma ta zata rasu takirani tafadamun akwai abinda takeson fadamun idan tadawo. Amma se Allah yadauki ranta. Dr. Usman yace hakane Allah de yajikan umma, mukuma muci gaba da addu,a Allah yadoramu akan makiyanmu.
Ayau ne Ansar yasamu admission tare da visa dinshi daze tafi karo karatunshi a london. Sosai Abbanshi yakeyi mashi nasiha akan yaji tsoron Allah kada yabiyema turawa da yan matan banza, kayi abinda ya kaika, kuma akwai Umar yana can, duk da yariga ka tafiya amma idan kamaida hankali tare zaku gama tunda shekarunka 2 ne nashi kuma 3, gashi har yaci 1. Allah yabada sa,a.
Itama Ummanshi nasiha tayi mashi sosai, Aliyu ne yashigo da sallama anan Yayanshi yake fada mashi maganar tafiyar Ansar. Shima nasiha yayi mashi. Abbanshi yace yaje yafara shiri jibi zetafi.
Ansar da Iman ne zaune adakinshi se kuka takeyi yana lallashinta, ganin taki yinshiru ne yasashi matsawa kusa da ita yajawota ya rungumeta yaci gaba da lallashinta. Ai tunda tajita ajikinshi seta kara saka wani sabon kukan na shagwaba, haka tarika mutsu mutsu ajikinshi, tun yana daurewa harbeson lokacin da yakamo fuskarta yahada bakinshi da nata guri guda yana kissing ba. Nan take kukan ya tsaya salo ya canza.
Sosai suke kissing junansu, Ansar yamanta aduniyar da yake, kasancewar wannan ce rana tafarko daya taba kissing wata ,ya mace arayuwarshi, shiko hannun mace yarike dan jindadi betaba yiba, ko Iman iyakarshi da ita yarike mata hannu. Amma ayau dayajishi awata duniya tadaban gaba daya yamanta da kanshi, ita kuwa Iman dama abinda ta dade tana nema agurinshi kenan, dan tasha ganin kawarta Hauwa sunayi ita da saurayinta a makaranta. Ayau data samu dama shiyasa tacigaba da nunama Ansar salo,nadaban, shikuwa gogan naku yafara fita hayyacinshi haryafara kokarin rabata da kayanta, ita ko hartaya shi takeyi.