Sashe 2
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari dasafe bayan Ansar da Umar sunyi wanka da kyar Umar ya lallaba Ansar sukaci abinci, sannan suka fita waje gurin amsar gaisuwa. Gurin karfe 10 Bilkisu ta iso, tana zuwa tajasu daki tabasu maganin. Boka yace ahada mashi da madara abashi zuciyarshi zata dake kuma zedena tausayin Ansar da Abbanshi zecigaba da harkarshi kamar yanda yasaba.
Allah sarki Aliyu yana kwance harya rame, niko nace dan uwa medadi duk yanda takai ga bacin randa kukeyi da dan uwanka dole wata rana kaji kewarshi. Tadashi sukayi yayi wanka yaci abinci sannan khadija takawo madara akofi aka bashi. Tunda yasha yaji kamar ancire mashi wani nauyi azuciyarshi, can H. Farida tace Aliyu yanzufa Kamfanin yayanka zedawo hannunka tunda yagina ma Ansar nashi, kaga katashi daga manager ka koma director😂😂😂😂😂😂😂 washe baki yayi yace ai Momy arziki yashigo mana, yanzu za,ayi binkin Ansar da Iman shima damun samu abinda mukeso yabi iyayenshi😆😆😆😆😆😆😆 dariya gaba dayansu suka saka🙊🙊🙊🙊🙊🙊 Lami tace gidan mutuwa nefa. Tashi Aliyu yayi yace bara muje karbar gaisuwa. H. Farida tace wlh harnaji dadi yanzu zamuci duniya da tsinke
Haka akacigaba da karbar gaisuwa har akayi 3 Alhajin safana yatara iyalanshi gaba daya afalo. Dr. Usman yatashi zefita Alhaji yace haba Dr. Kaima yanzu ai kazama dangida, wata harara Aliyu yasakar mashi.
Nagode da addu,arku gareni masoyana. Luv u all
Urs. NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
@( H,O,N,A)
20__25
Bayan Alhaji yayi ma mamatan addu,a sannan yafara magana. Kafin Marigayi yarasu anriga da an yanke ranar bikin Ansar da Iman akan bayan dawowarshi da wata kuda. Se kuma ga abinda yafaru, to Alhamdilillahi jiya mun tattauna da Auntynshi Asma,u da kuma su Alhaji Abbati da Dr. Usman, lokacin kai Aliyu ance bakajin dadi.
Ayanzu Ansar abun tausayine, kuma dama rayuwa bata yuwa seda abokin rayuwa, yarasa iyayenshi abinda yakamata ace yanzu yanada iyali, shine kadai abinda ze kawo masa sauki a rayuwarsa, saboda haka nayanke shawarar daura aurensu aranar da akayi sadakar 7 tasu Fatima. Kuma aranar Amarya zata tare babu batun wani biki, ada nasan Abdurrashid ya gina masa gidan dazasu tare,
Amma yanzu inaso Dr. Akwashe kayan gidan nan asasu a boys quaters azuba wasu tunda dama anyi mata kayan daki, nasan Ansar baze iya zama yana kallon kayan iyayenshi ba.
Ke Iman sekinyi hakuri dashi kingade irin halin dayake ciki kuma ayanzu kulawarki kadai yake bukata, saboda haka inaso kiyi kokarin ganin kinbashi duk wata kulawa. Kuma Aliyu da Khadija inaso ku saka ido akansu, idan kuma akwai wani me magana yayi.
Aliyu yace babu Abba, duk abinda ka yanke dede ne ai. Allah yajikan Yaya da Fatima😭😭😭😭😭😭😭 yafara kukan munafurci. Kowa agurin seda yayi kuka, haka kowa yatashi rai babu dadi.
Iman cikin kika tace haba momy duk irin yanda naci burin bikinnan amma ace wai daurin aure kawai za,ayi wlh friends dina sesuyimun dariya harfa anko munyi. Lami tace kiyi hakuri kowa ai yasan rashi ko, kuma ke ba wannan bane agabanki, burimmu dakinshiga kisamomana jika kinga ai se ayi gaba da uban kekuma kidanni dukiya idan yaso ki kara aure ko a india zakiyi party babu me hanaki ko? Dariya tayi tarufe fuskarta tace aide kunsan inason Yaya Ansar so bayanzu za,a rabamuba. H. Farida tace Kudi yafi soyayya Iman, kadama kisama ranki soyayya kihanamu aiwatar da kudirimmu. Iman tace nasani Umma aduniya babu abinda nakeso kmr inganni nima ina shanawa agarin Abuja inshiga sahun manyan mata. Murmushi Khadija tayi tace idan kinason wannan kuwa sekin cire maganar So
Ayau akayi sadakar 7 kuma anan take aka daura auren ABDULLAHI ABDURRASHID ALKALI( ANSAR) DA FARIDA ALIYU ALKALI( IMAN) da karfe 2:00 Akan sadaki naira dubu 50 kuma aranar ne aka tashi daga zaman makoki, Ansar dakinshi yakoma kuka kawai yakeyi gabadaya duniyar tayi mashi zafi Umar ne yaketa aikin lallashinshi.
Misalin karfe. 4:00 na yamma aka kawo amarya dakinta saboda Alhajin safana yace akawota dan aranar suma zasu koma. Zaune suke gaba daya a babban falo. Bayan Alhaji yayi masu nasiha Kowa seda yayi masu tashi nasihar. Sannan Alhaji yace Alhamdulillahi mukam ayau zamu koma, saboda haka banaso inji wata rigima ta tashi, Aliyu har Allah yadauki ran dan uwanka baku taba samun sabaniba, tun kuna yara, saboda haka inaso ayanzu ma ka kula da kamfanin shi ayanzu kaine zaka koma amatsayin yayanka kai kuma seka nemo wani kadorashi amatsayinka. Wannan kamfani de kaga na maraya ne kaci gaba da rukonshi bisa gaskiya da amana kamar yanda kakeyi, kuma inaso adauki sababbin ma aikata saboda asasu a sabon kamfanin Ansar.
Kai kuma Ansar nan da sati mezuwa inaso kafara fita aiki, hakanma ze rage maka damuwa. Kafin lokacin Dr. A tabbatar an dauki ma aikata, Allah yabaku ikon ruko. Sannan banaso ayi wani maganar rabon gado idan danta nine nabarma Ansar kasona, saboda haka kayi hakuri kacigaba da rike kamfaninka. Allah ya albarkacesa. Hawayen dasuka fito ta glass dinshi ya goge, Ansar yamatsa kusa dashi ya rungumeshi yana kuka, seda yasa mutane dayawa kuka. Idan ka dauke Aliyu da iyalanshi, wani irin bakin cikine ya rufeshi gazafin ba,a bashi komai na dukiyar dan uwanshi ba, duk da baciki daya suke ba. Sannan gazafin kyautar dukiyar da mahaifinshi yayima Jikanshi, wata irin tsana yakaraji ta Ansar tashigeshi.
Bayan sundawo daga rakiyar su air pot kowa ya wuce gidanshi. Khadija tace haba Alee gadanga nawa ai saurin fushi banaka bane, kuma su momy sunce dasun isa zamuyi waya zamuji hukuncin dazasu yanke, kayi hakuri wata rana ma gaba daya dukiyar hannummu zata dawo, se asannan yayi murmushi yajawota ya rungume.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya, abangaren amare suna shan soyayyarsu Iman tana kula da Ansar sosai, hakan yasa damuwar dake ranshi tayi sauki. Bayan sati guda da biki Ansar yafara zuwa office saboda andauki ma aikata, shine director na kamfanin inda Aliyu dakanshi cikin yaranshi yasamo manager yakawoma Ansar yace yadorashi amatsayin manager. Shima Umar yasamu aiki ana high court ta Abuja.
Bara muji asalin labarin SHATU DIYAR MAHARBI,
Wanene Alhaji Abdurrashid dashi da kaninsa ALIYU???
zamuji insha Allahu a next page.
Tnx for ur concern.
Urs NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹Nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
@( H,O,N,A)
20.....25
ASALIN LABARIN.
GISHIRI.......... Wani kauyene akusa da hanyar shiga garin Abuja, acikin garin Gishiri akwai wasu rugagen fulani acikin daji, gidajene wadan da basu da yawa acikin rugar yawancinsu duk yan uwan juna ne.
Acikin rugar akwai malam BUBA wanda akafi sani da BUBA MAHARBI. Dukda yakasance fulani ne amma beda wata sana,a wadda tawuce yashiga daji yayi farauta. Malam Buba yana da mata daya mesuna Asabe ana kiranta da INNE, Allah yayita da tsafta kuma ga hakuri, shiyasa duk sabgar da za,ayi acikin rugarsu dataje take dawowa gida saboda ita batada hayaniya, kuma batason gulma. Suna da diya daya mesuna AISHA, ana kiranta da SHATU.
Kyakkyawace ta karshe, tanada ilinmin boko dana arabi, Shatu Allah yayita da baiwa me tarin yawa, idan tafara koyon abu tabbas seta iyashi. Itama halin mahaifiyarta gareta tana da tsafta sosai, shiyasa ko acikin kawayenta ita dabance.
Maifinta yana matukar sonta,tuntana karama duk inda zeje tare suke tafiya, ko farauta yayo tata daban take harta girma yasakata amakarantar primary datake cikin gari, da kuma ta arabi. Shine yake kaita kuma ya daukota.
Babu irin surutun da mutanen gari basa masu akan yasaka diyarshi makaranta boko, sbd duk rugar ita kadaice take karatun boko. Kuma malam Buba wanda Shatu take kira da Baffa yahana Inne tadora mata talla babu inda take zuwa daga makaranta se gida, duk wani aike Baffane da kanshi yake zuwa, sosai yake tsaye akan iyalnshi babu ruwanshi da abinda kowa kefada akansu. Son dayake ma yarsa ne yasa mutanen gari suke kiranta da SHATU DIYAR MAHARBI. Sanda tagama primary daga nan tadena zuwa takoma makarantar arabi
Shatu bazata wuce shekara 20 ba, tana da kawaye arugarsu babbar kawarta sunanta JIMMALA, duk cikinsu sunfi shakuwa da ita, saboda itama tanada hankli bata biyema samarin garin kuma akwai tsafta, amma ita bata zuwa makarantar boko, sede ta arabi. Tana yin tallar fura da nono inda take kaiwa cikin gari abakin titin hanyar Abuja
Wani lokacin idan babu makaranta
Shatu takan raka Jimmala cikin gari takai talla, duk da Baffanta bayaso amma ganin shatu tanaso yasa ya kyaleta, kuma dan yaga Jimmala tanada hankali kuma diyar abokinshi ce.
Sede yahanasu kai yamma agurin talla shiyasa aduk inda suke da yamma tayi suke tahowa gida.
Alhaji Abdullahi Alkali hafaffen garin. Katsina ne acikin wani gari mesuna. SAFANA, Matanshi biyu Hajiya Maryam wadda takasance uwargida kuma itama yar safana ce, auren zumunci akayi masu da ita. Yana matukar sonta saboda kyawawan halayenta. Macece me hakuri da biyayya, tanada yaro daya me suna Abdurrashid. Tunbayan data haifeshi duk cikin data samu baya zama, hakan yasa likita yajuyar mata da mahaifa.
Hajiya Farida itace amaryarshi, ita kuma yar garin Ruma ce. Tanada yara biyu, nafarko shine Aliyu, se kanwarshi Halimatu. Allah yayima Farida son abun duniya ga kishi da son nata, bata kaunar Maryam ko kadan, amma duk da haka bata bari wani yagane halin da zuciyarta take ciki.
Alhaji Abdullahi alkali wanda akafi kira da Alhaji Audu, yayi aiki a katsina amatsayin alkali na babbar kotu tacikin garin katsina. Bayan yayi retire ne yadawo garinsu tare da iyalanshi dazama. Alhaji Audu yana matukar kula da hakkin iyalanshi akullum kokarinshi ya hada kansu.