Sashe 22
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
LAMI, FARIDA, KHADIJA........Kudukanku. masu laifin kisan kai ne, dan haka kotu tayanke maku hukuncin daurin rai da rai agidan yari, kuma zaku biya diyya agurin yan uwan mamatan.
Sannan Lami da Khadija zaku biya Ansar tarar naira dubu dari dari abinsa kazafin dakuka yimashi.
Kotu ta wanke Ansar daga zargin da ake mashi, sannan kotu tana bukatar atarkata masu laifi zuwa gidan yari.
Alhamdulillahi, anan muka kawo karshen wannan shari,a, inafatan wannan ze zama darasi ga yan baya. Allah yarabamu da sharrin zuciya. Koooooot🔨🔨.
Da gudu Shatu ta ruga tarungume Ansar tana kuka, shima kukan yakeyi yana kara matseta acikin jikinshi. Umar da Nabeel suka rungume juna suna farin ciki. Duka yan uwa da abokan arziki farin ciki sukeyi. Abban Safana banda Kuka babu abinda yakeyi, hakan yasa Dr, yakamashi shida Alh. Abbati suka fita, yace ma su Umar sunwuce dashi asibiti dan abashi temakon gaggawa kuma yasamu yayi bacci dan ya huta.
Asma,u da Amina da Jimmala suka matso suna lallashin su Ansar, suka fita daga cikin kotun.
Awaje suka iske su Iman suna ta kuka, baramma Iman wadda duk tafisu damuwa,
Iman ta matsa kusa da Ansar wanda yake rungume da Shatu, harkasa taduka tana kuka. Ansar yayi murmushin takaici yace Iman kincuceni, da yanzu nine nake cikin halin da kuke, ku kuma kuna cikin farin ciki.
Nasan Allah baze taba barin zalunci yadore adoron kasa ba. Kuma kije na sakeki saki 3, duk abinda kikamun kije dan kanki. Kafafunshi takama tana kuka sosai. Hauwa ta matsa daga kusa da mijinta dan shima yazo kotun. Kusa da Iman tazo tana dariya. Kallonta Iman tayi tana mamaki.
Hauwa tace Iman kinbani dama nikuma nashigo rayuwarki nayi wasa da ita, waike atunaninki duk abubuwan danake sakaki kinayi sone? Wlh tun ranar dakika auri Ansar naji natsaneki, kuma nayi alkawarin rabaki dashi, hakan yasa dakika fadamun kina dauke. Cikin Ansar nabaki shawarar zubar da cikinshi, kuma na hanaki daukar wani.
Atunaninki ke kadai zaki zauna babu kishiya, hakan yasa nahanaki zuwa gurin boka dan karkiyima Ansar asirin hanashi aure. Kuma......marin da aka dauketa dashi ne yasata kasa idasa maganar datakeyi, juyawa tayi domin ganin wanda yamareta . Ido tafiddo ganin mijinta tsaye akusa da ita yana huci, anan take yayi mata saki 2 yajuya yayi tafiyarshi.
Anan taduke tana kuka, Bilkisu ta matso takamata tana lallashinta, khadija duk da halin datake ciki seda tayi dariya. Shi kanshi Ansar seda yayi murmushi, anan kowa yayi mata Allah yakara, haka Bilkisu tajata suka tafi gida tunkafin suma ayanke masu hukunci.
Har kasa. Khadija ta tsugunna tana bama Ansar hakuri, tace nasan bazanga Abban Safana ba, amma dan Allah karokon manishi kobayan Iman tafito yatemaka yarikemun ita. Nasan yanzu bata da gurin zuwa. Kuka sosai takeyi, Ansar wanda idonshi yacika da kwalla yakamota tamike tsaye, yace insha Allah Iman zata koma hannun Abba da zama.
Haka aka wuce dasu gidan yari se kuka sukeyi, dan Lami da Farida sun kasa samun bakin magana,
Anan Umar yace suwuce gida, Ansar yakara matse Shatu suka wuce gida suna cike da Farin ciki
Urs.
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
08028525263
[7/2, 10:39 AM] YAYA HAYAT: 🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹nah
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
@( H,O,N,A)
155.......200
End
I Dedicated this page to all my friends, family and my Sweet Mom. May Allah wish u all d best in ur life ameen.😘😘
Bayan sun koma gida Shatu taja Ansar zuwa part dinsu, ruwan wanka ta hada mashi sannan tafito, kamota yayi yace inazaki, kinsan fa banda karfi muje kimun wanka, kuma sabi 5 kayi mun.
Murmushi tayi tashige cikin kirjinshi, yace wlh baki isa ba, wato se acikin gida zaki nuna kinajin kunyata ko, amma dazu cikin baynar jama,a kika rungumeni. Dariya tashiga yi, yace saboda haka daga yanzu kunya ta kare.
Da kyar tabishi zuwa bandaki ganin yace inde bazata yi mashi ba shikuma bazeyi ba. Sundade abandaki suna wanka kamar bazasu fito ba, bayan sunfito tace Yaya wlh duk karame. Yace Shatuna ba dole ba, garashinki ga rashin kwanciyar hankali, da yanzu fa kila an rataye....... bakinshi tayi saurin rugewa da nata, dama abinda yake jira kenan, ai seya dauketa zuwa gado, daga nan labari yasha bam bam.
Se misalin karfe 4 Abba yafarka daga baccin dayakeyi, kuma yaji dama dama ajikinshi, hakan yasa yanemi Dr, dasu tafi gida.
Zaune suke afalon Dr, bayan Abba yayi wanka suka zauna shida da Alh. Abbati suna cin abinci, bayan sungama yasha magungunanshi, sannan yace yanaso akira mashi kowa, akwai maganar da yakeso yayi, saboda ayau zasu koma Safana. Dr, yace Abba kabari se gobe mana kafin nan ka kara jinsauki. Yace toshikenan amma jirgin safe zamubi, akiramun su.
Zaune suke afalo Shatu tagama bama Ansar abinci, kwanciya yayi bisa cinyarta yace Shatuna inaso inga ranar dazaki haifa mun yara,Allah yasaukeki lfy, nima inzama Baba. Kanshi tashafa tana murmushi tace ameen Yaya na.
Kwankwasa kofar da akayi ne, yasa Ansar tashi yace ma Shatu tashiga ciki saboda kayan dake jikinta,. Umar yagani tsaye bakin kofa, dariya yayi yace wai kai haryanzu baku koma gidanku ba? Umar yace kai muke jira kamaida mu dama kai ka kawomu ai, Ansar yace wlh sede abaku daki, dan idan kaga nafita to masallaci zani, amma kaima kasan senayi Kara,i.
Dariya sukayi gaba daya Ansar yace mushiga ciki mana. Umar yace rufamun asiri, babu inda zani inje inga abinda yafi karfina, dama Abban Safana ke nemanmu kuma kayi sauri kutaho.
Zaune suke gaba dayansu afalo. Abban yasa aka bude taron da addu,a, sannan yafara. Magana.
Alhamdulillahi, Allah mungode maka daka nuna mana karshen wannan shari,a kuma kabamu sa,ar cinyeta.
Hakika wannan abu dayafaru bakaramar zarabawa ba ce agaremu, semugodema Allah daya bamu ikon cinta. Da farko iname kara nuna farin cikina da godiya agareki Shatu.
Tabbas zuwanki cikin familynmu bakaramin alkhairi bane, domin kinyi mana rana wanda badan Allah yasa keba da bamusan halin da zamu shiga ba. Allah yabiyaki da mafificin alkhairinsa, kuma yabaku ,ya,ya nagari.
Shi,kuma Aliyu bazan yimashi baki ba, sede ince Allah yayi masa rahama, amma tabbas yabani mamaki, kuma duk abinda ya aikata yarage tsakaninshi da Allah da kuma wadanda yayi mawa, gashi suduka. Basa duniyar bare yanemi gafararsu. Nide nayafe mashi, kuma ina nema mashi gafararku, saura kuma Allah yashiryesu.
Ita kuma Farida dama tun akoto na saketa, itama yarage tsakaninta da Allah, dama duk abinda kayi shizaka girba. Ansar kayi hakuri da irin raywar daka tsinci kanka, dama duk bawa akwai kaddarar da Allah yake jarabtarshi da ita, kai kam kaga taka kaddarar, Allah yakara tsaremu, kayi rashin iyaye, amma gashinan Allah yabaka mace tagari, dama kuma shine babban rabo ga mutum aduniya idan yasamu mace tagari,. Kamar yanda Manzon Allah S,A,W, yace. Mafi alkairin jindadin duniya, samun mace tagari. Allah yabaku zaman lafiya.
Dr. Usman da iyalanka babu abinda zance maku sede ince Allah yasaka maku da aljanna, hakika nayi rashi da nagari, amma yanzu Allah yabani wani, nayi rashin family, gashi yanzu nasamu, kaima Nabeel da Hajiya mungode sosai, Allah yabar zumunci, yanda Allah yahadamu Hajiya inaso kome zetaso kisanar damu, domin yanzu munzama yan uwa, nasan za,ayi bikin Nabeel, idan lokacin yayi dan Allah kisanar damu.
Allah yajikan ku yasa aljannace mako manku, shiru yayi yana goge kwallar data zubo mashi, kowa seda ya yazubar da kwalla.
Dr. Usman yamika ma Abba wani file, yace Abba wannan file din takaddun kadarorin Abdurrashid ne, wannan kuma hard disk din computern shine. Tun kafin yarasu yakirani yabani su, yace inrikesu agurina, harse Ansar ya mallaki hankalinshi sannan inbashi. Tun ranar daya fara gane Aliyu yacanza halinshi yahadasu yabani, hard disk din kuma aranar daze rasu yafadamun inje dakinshi indaukeshi.
Abba ya girgiza kai yace nagode Dr, tabbas karike amanar da abokinka yabaka, Allah ne kadai ze iya saka maka da alkhairisa. Kuma yanzu komai yawuce anyi mana hankali, abinda yarage semu dauki matakin zama da mutane, dan yanzu duniyar tana bani tsoro, idan har zaka zauna da dan uwanka ya cuceka, dole kaji tsoron zama da wasu.
Saboda haka Ansar, Umar inaso kusaka kwakkwaran tsaro a duka kamfanonin Ansar, munga amfanin camera, shiyasa turawa suka fimu cigaba, basuda mtsalar irin wadannan abubuwan.
Inaso kusami lokaci kamar da dare, banaso kowa yasan lokacin dazakuyi aikin, aje asaka camera ako ina, sannan ahada shi zuwa office dinka da dayan office din kamfanin, tayanda duk wani motsi ko magana ta mutanen dake cikin kamfanin zaka rika gani, hakan zesa musamu saukin fitar da bata gari daga cikinmu.
Umar yakalli Abba yace Abba dama Khadija ce tabada sako afada maka, Abba yace inajinka, anan yafada mashi duk abinda khadija tace, shiru yayi nadan wani lokaci sannan yace babu damuwa, ai hannunka baze taba rubewa ka yanke ka yar, Iman macece, koda namiji ne bazan iya barinshi yashiga duniya ba, bare mace.
Domin idan mutum yayi nadama ba,aso akyaleshi, anfiso ajawoshi seyaji dadin tuba Adurin Allah, insha Allah idan inada rai, data fito nizan dauketa in aurar da ita, dan da ace Ansar bakayi saurin yimata saki 3 ba, da zance ka maida ta, amma duk da haka banaso kariketa amatsayin abokiyar gaba, itama taga rayuwa kuma nasan hakan ze zama darasi agareta.
Ku dukanku bandauke kowa ba, duk wanda ke cikin falon nan ina me mika wasiyata akan Iman, idan har ta Allah takasance akaina, ina rokonku daku dauki Iman kuyi mata kamar yanda zanyi mata, dan Allah. Asma,u tace insha Allahu ma zaka aurar da ita da hannuka,idan kuma abinda kafada yakasance insha Allahu zamu cika maka burinka.
Murmushi yayi yace yauwa nagode, kinsan ai natsufa, dariya aka sa gaba daya. Ansar yana sosa keya yace Abba nima inada magana, yace inajinka.
Dukar da kai yayi yace Abba dama cewa nayi idan ka koma gida babu kowa agidan shine uhm....uhm.... Alhaji Abbati yace shine me? Kayi magana mana.
Shine nace dama kuzauna da Aunty Asma,u...... Gaba daya falon akasa dariya. Alh. Abbati yace lallai Ansar narigaka azuciya karigani afili, tabbas wannan magana haka take, kuma ni na amince dan nine waliyi, dama Asma,u tunda mijinta yarasu baki kara wani auran ba. Yanzu semuyi tuwona mai na.