Sashe 17
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan maga takarda yakaranto shari.,ar daza,a gabatar akan ana zargin Ansar da laifin kisan kai. Alkali yabukaci ganin lawyers din dazasu kare bangarorin biyu. Tashi sukayi domin gabatar da kansu. Ni sunana Barrister Saddik Muh,d. Nine lawyer wanda suka kawo kara.
Sunana Barrister Umar Usman. Nine lawyer wanda ake kara.
Alkali yace wanda zefara gabatar da kara bismilla. Barrister Saddik ne yatashi yamatso kusa da Ansar.
Kotu tanaso kafada mata sunanka, da kuma alakarka da wanda aka kashe. Sunana Ansar Abdurrashid Alkali. Kuma Uncle Aliyu kanine agurin mahaifina. Kuma sirikina ne, wato mahaifin matata. Wanda muke zaune agida daya dasu.
Kozaka iya fada mana abinda ya kaika bangarenshi ajiya da misalin karfe 9 nadare?
Bayan nadawo gida naci abinci matata take shedamun mahaifinta yana nemana, shine natashi natafi gurinshi domin jin dalilin kirana.
Me ya kaika shakeshi bayan dakaje gidanshi?
Inazuwa bakin kofar shi naji yana waya, alokacinne naji cewar shine yasa aka kashemun iyayena, nikuma nashiga nashakeshi, amma wlh ban kashe shi ba. Kuma ko megadi za,a tambaya yasan bankasheshi ba, shinema yafitar dani har kofar hida yakaini kuma tunda nashiga bansake fitowa ba, seda asuba.
Amma lokacin dayake waya danine yake waya kuma nayi recording duk maganar dakayi, meyasa kake fadar seka kashe shi?
Wlh bada niyata in aikata abinda nafada bane, kawai alokacin rai na yabaci ne shiyasa nafadi haka, kuma koda momy tazo damuka fita kulle kofar tayi.
Kokasan dama akwai abinda ke tsakaninka da Aliyu, kasan cewar yana binka wasu makudan kudi alakacin dakayi tafiya zuwa china kace yarantamaka naira Million 5 wanda kasa manager dinka yakarba.
Hakan yasa tunda kadawo yakebibiyarka kabashi kudinshi kai kuma kake mashi wasa da hankali, daga baya ma seka dena bari kuna haduwa, hakanne yasa jiya yaje har gidanka nemanka dabe sameka ba, yabar sako agurin matarka.
Umar da Dr. Usman suka zubama Barrister ido jin irin karyar da yayi babu ko tsoron Allah.
Ansar yace wannan magana bahaka take ba, niban amshi kudi hannunshi ba,asalima shine ya karbi million 5 agurin accounter dina, kuma koda nadawo nasamu ancire kudi masu yawa nayi fada, amma da akacemun Uncle Aliyu ne yace abashi daganan nabar maganar.
Yame girma me shari,a Ansar yanaso yayi wasa da hankalin kotu ne, domin saboda kudin da Aliyu yake binshine yasashi daya je gidanshi yayi kokarin kasheshi, bayan da,aka rabasu shine yabiyo dare yakasheshi da wuka.
Wadan nan sune shedar dasu tabbatar ma kotu Ansar shine yakashe Aliyu da hannunshi.
Ga maganar danaji yanayi alokacin damuke waya da Aliyu. Mika ma maga takarda yayi shi kuma yatashi yakunna kowa yaji muryar Ansar yana fadin wlh sena kashe ka, abinda yayi ta maimaitawa kenan har recording din yakare.
Mamakine yakama Ansar, shide yasan ba iyakar abinda yayi ta fada kenan ba alokacin daya shake Aliyu.
Wannan itace wukar da Ansar yayi amfani da ita gurin kashe Aliyu. Kuma ansameta ne a karkashin gadonshi tare da wannan rigar duk da jini ajikinsu.
Ga takardar shedar shatin hannunshi damuka samu daga gurin likita, wanda yanuna mana tambarin dayake jikin wuyan Aliyu, dana jikin wukar sunyi dede da hannun Ansar.
Mikama, maga takarda yayi shikuma. Yamika,ma alkali,
Malam. Ansar mezakace da wukar da vest din da aka gani acikin dakinka akasan gadonka?
Tabbas nasan vest dita ce, amma wlh banine na jesu ba, ko wukar da,aka gani bantaba ganinta agida na b.
To shatin hannunka danajikin Aliyu sunyi dede dana jikin wukar da aka samu mezaka ce yanzu?
E nasan nashake shi da hannuna, amma wlh bankasheshi da wuka ba. Murmushi barrister Sadik yayi yajuya yana fadin
Yame girma me shari,a inaso zanyima megadin gidan Aliyu yan tambayoyi idan angama da Ansar. Nagode yame shari,a.
Alkali....ko lawyer dayake kare wanda ake kara yana da tambayar dazeyi mashi?
Akwai yameshari,a.
Umar yatashi jikinshi duk babu kwari, amma babu wanda ya iya gane halin dayake ciki.
Ansar kozaka iya fada mana tarihin gidanku da kuma abinda kasani agame da Aliyu?
Anan Ansar yakwashe duk abinda yasani na rayuwar gidansu yafada, duk abunda Abbanshi yayi ma Aliyu, da kuma irin canjin halin daya gani atare da Aliyu seda yafada. Gaba daya kotu tayi shiru kowa yana tausayin Ansar, wasu kuma suna jin haushin shi. Umar yacigaba da cewa
Ansar kozaka iya fadama kotu lokacin da aka fito da kai daga gidan Aliyu ka koma,gida meyafaru?
Ina zuwa gida cike da bacin rai na nufi dakin matata, zaune nake ina kukan bakin ciki jin dan uwan mahaifina dakanshi yayi sanadiyar mutuwar iyayena, se matata tashigo tafara tambayata cikin jin haushinta. Natashi nakoma nakina, haka takara biyo ni hannunta daukeda kofi na ruwa. Kara korarta nayi, seta rokeni da in dauki ruwa insha.
Bayan tafita natashi. Nayo alwala domin inyi nafila, kafin in kabbara salla seda nadauki ruwan data kawo mun nasha, sannan nafara sallah.
Sede abinda yabani mamaki kiran sallar asuba ne yatadani, nide nasan nafara sallah kuma bazan iya cewa ga raka,a nawa nayi ba. Sede nafarka naji ana kiran sallah, nayi mamakin ganin na iya bacci me nauyi duk da irin damuwar datake araina, wanda ko karamar damuwa tana hanani bacci, amma se gashi cikin lokacikadan nayi bacci me nauyi.
Yame girma me shari,a inaso wannan kotu me gaskiya tayi suba zuwa ga wannan bayani na Ansar, mutumin. Dayake cikin tashin hankali yaza,yi ya iya samun bacci cikin lokaci kadan haka? Kuma baccin betashi daukarshi ba, sebayan da yasha ruwan da matarshi takawo mashi. Kuma yame shari,a inaso kotu tayi duba da irin halin da kowa ze iya shiga alokacin daya samu wanda ya kashe mashi iyaye, dole ne alokacin idonshi yarufe yafadi ko wace irin magana data fito daga bakinshi. Nagode yame shari,a.
Alkali..... kotu tana son ganin megadin gidan Aliyu.
Bayan megadi yafito ne barrister sadik yamike domin yimashi tambayoyi.
Kozaka iya fadama kotu sunanka da kuma matsayinka agidan Aliyu?
Nide sunana malam mudi, kuma nakasance inayin gadi agidansu Alhaji tun lokacin da suka tare agidansu, wanda marigayi Alhaji Abdurrashid ne yasama mun aiki.
Kozaka fada mana lokacin da Matar Aliyu takiraka mekasamu Ansar yanayi agidan?
Eto lokacin dana shiga nasamu Ansar ya shake wuyan Alhaji yana fadin yau sena kasheka. Dakyar nasamu nacire Ansar daga jikin Alhaji muka fita dashi waje, hakuri nayita bashi harna rakashi kofar gidanshi yashiga.
Tunda yashiga kasake ganinshi yafito?
E bayan shigarshi kamar da minti 30 ina zaune naga yafito yakara nufar cikin gidan, ina masa magana amma yayi shiru bekula niba.
Ina nan zaune naga yafito dasauri haryana hadawa da gudu yashige gidanshi, nikuma sena koma na kwanta.
Yame girma meshari,a wannan ma ya isa yasheda mana Ansar shine yakashe Aliyu, ina rokon wannan kotu me gaskiya datayi gaggawar yankema Ansar hukunci saboda yan baya sudauki darasi. Nagode yame
Shari,a.
Alkali.... ko Barrister Umar yana da tambayar daxeyi ma malam
Mudi? Akwai yame shari,a
Malam mudi, a iya tsawon zamanka agidansu Aliyu, kataba ganin wani sabani yashiga tsakinin shi da Ansar?
Gaskiya bantana ganin ko tsakanin mahaifin Ansar da Kaninshi sunyi rigima ba, bare kuma ace tsakanin Ansar da kawunshi.
Amma mayasa lokacin da Ansar yasake fitowa yanufi gidan Aliyu baka hanashi shiga ba, amatsayinka na babba kum wanda yaraba fada alokacin?
E to nayi kokarin hanashi amma ganin yayimun abinda be taba yimunba inmashi magana yashareni, hakan yasa na kyaleshi banbishi ba.
Amma meyasa dakaga yafito dagudu bakabishi domin ganin abinda yafaruba? Objection yame shari,a. Bekamata barrister yarika yima wanda yake bada sheda irin wadan nan tambayoyin ba.
Alkali. Barrister Umar ka gyara maganarka. To yame shari,a
Yame girma meshari,a ina rokon wannan kotu datayi duba da irin amsar da malam mudi yabada, shima beda tabbacin Ansar ne yakara shiga gidan Aliyu. Saboda yace Ansar baya shareshi idan yayi mashi. Magana, amma se gashi wanda yagani yayi mashi sabanin abinda Ansar yakemashi.
Alkali..... Ko kana da wata sheda dazata nuna mana cewar ba Ansar bane yashiga gidan Aliyu?
Babu yame shari,a, amma ina rokon wannan kotu data daga wannan shari,a domin bamu damar samo hujjoji, nagode yame shari,a.
Bayan alkali yagama rubutu yadago yace wannan kotu ta daga sauraron wannan kara har zuwa nan da kwana 5, kuma insha Allah aranar ne zata kawo karshen wannan shari,a. Kooottttty........
Kowa yfito daga cikin kotun yana fadin albarkacin bakinshi. Umar ne yanufi gurin Ansar wanda yansanda suke biye dashi hannunshi sanye cikin ankwa. Kuka Ansar yakeyi harsu Dr. Usman suka iso gurin, Ansar yace shikenan Umar kasheni za,ayi, sunfimu hujja me karfi, wadda wlh babu gaskiya acikinta.
Rungumeshi Umar yayi shima yana kuka. Dr. Usman wanda shima kukan yakeyi yazo yana lallashinsu. Dakyar yayi shiru suka tasa keyarshi.
Zaune suke afalon Dr, usman, Abban safana yayi shiru gaba daya kanshi yadaure ga damuwa data yimashi yawa, yarasa gane gaskiyar lamarin. Asma,u da Amina harda jimmala basuda aikinyi se kuka, dan tunda abun yafaru Umar yadauko jimmala suka dawo gida.
Abban safana yace to Allah gamu gareka, Allah kaine masanin gaibu,Allah ka warware mana wannan al.amari. Amma tabbas muna cikin rudani agame da wannan shari,ar ta ko ina wannan barrister yafika Hujjoji masu karfi, wadda ko nine zanyi wannan shari,a irin hukuncin da wannan alkali ze yanki irinshi zanyanke, saboda suna da hujja me karfi. Sede haryanzu zuciyata takasa yarda da irin hujjar dasuka kawo, domin Ansar baze iya daukar wuka yakashe Aliyu ba. Tabbas akwai wani abu akasa, kuma idan har aka dage da bincike za,a iya samun nasara, mucigaba da fadama Allah, ze haska mana abunda yashige mana duhu. Kowa yace Ameen.
Haka suka cigaba da bincike ba dare ba rana, sede haryanzu Umar ykasa samun kwakwkwarar shedar daze iya badawa akotu, kullum cikin tashin hankali yake, duk yarame gashi kwanaki se karewa sukeyi.
Abangarensu Farida kuwa hankalinsu kwance, dan sunsan sune da nasara.
Lami da khadija harma da Iman agefe guda suna cike da farin ciki ganin zasu samu dukiya me yawa da ankashe Ansar. Tuni Iman tafara saka tsummuna acikinta, kowa yaganta yasan tanada tsohon ciki.
A asibiti kuwa bayan Shatu tadawo hankalinta tafada masu ko ita wacece, suka bukaci tabada no wani domin akirasu afada masu kada hankalinsu yatashi, amma takasa fadar no kowa. Hakan yasa Umma tayi ta lallashinta harseda tayi kwana 3 kamar yanda Dr, yace, sannan aka sallamesu.