Sashe 1
Shatu Diyar Maharbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹 NA Marubuciyar Zamani
NABILA RABIU ZANGO
( Nabeelert Lady)
@House of Novella Association
Waiwaye adon tafiya. Marubuciyar FADEEL AND FADEELERT & AGOLA. Yauma tazo maku da tsarabar littafinta me suna SHATYLU DIYAR MAHARBI.
This page is Dedicated to all my Family and Friends.
Wannan littafin nayishi ne ba dan infadi halin wasu ba, nayishine saboda fadakarwa. Allah yasa mudace.
Bismillahir Rahmanirraheem
1___5
Tafiya sukeyi a mota itada megidanta daga cikin garin Abuja zuwa air pot domin tarbo dansu daya ke hanyarshi ta dawowa daga london, inda yakammala karatunshi na masters akan bussiness Administration.
Shi kadai Allah yabasu, shiyasa suka turashi kasar waje domin yasamu ilimi me amfani wanda akalla yashafe tsawon shekaru 2 batare da yadawo gida ba.
Se yau daya gama karatunshi wanda iyayenshi suke cike da murnar zuwa tarbo abun alfaharinsu.
Hajiya Fatima tajiyo takalli megidanta Alhaji Abdurrashid Alkali fuskarta cike da murmushi tace, Alhaji wlh nakosa inga Ansar shiyasa naso ace nasowar safe sukayi bata yamma ba, yanzu fa har 6 takusa. Alhaji yayi murmushi yace Hajiya naga alama kamar kinfini son ganin dana, saboda tsabar murna ko abincin rana ma bakici ba. Murmushi tayi tace ai dole Alhaji yaufa tsawon shekara 2 rabona da insakashi a idona, sede muyi waya, Alhaji yace ai shikenan yanzu zakiyi taganinshi harki gaji. Kamo hannunta yayi yana murmushi yace shiyasa nake alfahari da ke amatsayin....... Innalillahi wa inna ilaihirraji,un itace kalmar danaji tana fitowa daga cikin motarsu, motar ce naga tanufi wata babbar mota sakamakon burkin motar daya kwance masu.
Karkashin babbar motar tashige nan take hayaki yarika fitowa daga cikin motar, gaba daya motar ta lankwashe baza kayi tunanin mutanen ciki zasu rayu ba. Dasauri mutane suka kai masu dauki, nan take aka nufi asibiti dasu.
Aliyu ne da matarshi khadija tsaye afalo sunkasa zaune sunkasa tsaye, sallamar da akayi ce tasasu saurin amsawa. Aliyu yace Fafilo inafatan. Komai yayi dede? Fafilo yace e Alhaji na kwance masu burkin motar kuma ina binsu abaya harseda motarsu ta afkama wata babbar mota. Aliyu yace yanzu suna ina? Fafilo yace antafi dasu asibiti, Aliyu yace maza kakoma katabbatar sum mutu kafin kazomun. Khadija tace ni wlh Alhaji naso ace seda suka daukko Ansar sannan sukayi hadarin banason ganin yaron nan. Murmushi Aliyu yayi yace kada kimanta gaba daya takaddun kadarorin YAYA da sunan Ansar yamai dasu, kuma haryanzu bangansu ba, atunaninki idan muka kashe shi inazamu samesu? Kibarni dashi shima muna zuwa kanshi.
Urs NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
@(H,O,N,A)
5__10
Kyakkayawan saurayine yake sakkowa daga jirgi wanda shekarunsa bazasu gaza 30 ba. ANSAR kenan, tare yake da babban abokinshi UMAR wanda suka gama masters dinsu tare, sede shi a fannin law yake, duka da Umar yariga Ansar fara karatu amma dayake shekarun su badaya bane shiyasa suka gama atare. Umar yakalli Ansar yace wai abokina lfy naga tundazu kamar kana cikin damuwa? Ansar yace wlh Umar tundazu gabana ke faduwa tun safe mukayi waya dasu Abba Umma tace dakansu zasuzo daukata amma haryanzu shiru basu iso ba, kuma nakira wayarsu bata shiga. Umar yace Karika fadar innalillahi wa innailaihirraji,un zaka samu sauki acikin zuciyarka. Wayar Umar ce tayi kara bayan yagama wayar ne yacema Ansar dady ne yakirani yace ga driver nan zezo yadaukemu. Ansar yace tosu Abban fa? Umar yace mujede kawai kila ko motarsu ce tasamu matsala. Bayan driver yazo suka wuce atare.
Direct Emergency aka wuce dasu, sede tunkafin akai asibitin Hajiya Fatima tarasu, likitoci suka taru kan Alhaji, da gudu Dr. Usman yashigo asibitin kuma shine babban aminin Alhaji Abdurrashid kuma shine mahaifin Umar. Yanazuwa yawuce dakin da Alhaji yake sbd shima likitane duk da ba asibitin shi bane. Da kyar Alhaji yake iya magana, bayan Dr. Usman yazo hannu Alhaji yamiko mashi yana magana ahnkl, yace Dr. Ga Ansar nan karikeshi kasan beda kowa, akwai wasu muhimman abubuwa dana aje acikin dakina inaso kaje kadauke su, kada kaba kowa kuma Aliyu...... Dr. Usman yace me Aliyun yayi fadamun,Murmushi Alhaji yayi ya kulle idonshi hawaye suka zubo mashi girgizashi Dr. Yakeyi amma ina tuni rai yayi halinshi. Agogon dakin ya kalla yaga karfe 7 na yamma sauran likitocinne suka matso suna duddubashi anan suka tabbatar ya rasu. Kuka sosai Dr. Usman yakeyi, waya yadauko yakira mahaifin Alhaji ya fada mashi, bakarmin tashin hnkl yashiga ba.
Kasancewar ba gari daya suke ba shi yana safana yacema Dr. Usman gasunan tahowa ajirgi ajirasu sannan akaisu makwancinsu. Bayan sungama ne yakira Aliyi yafada mashi, kwatancen asibitin yayi mashi sannan yayi saurin fita domin yaje gidan Alhaji yasamu yadauke takaddun daya cemashi
Urs NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelert Lady)
@( H,O,N,A)
10___15
Dr. Usman yana zuwa gidan yakarbi key a hannun megadi anan yafada mashi abinda yafaru. Kuka sosai shima megadin yayi, yana zuwa yayi sa,ar ganinsu, fita yayi yasa megadin ya gyara gidan kafin akawosu, gidanshi yawuce yafada ma matarshi wadda takasance kawar Hajiya Fatima, anan yabarta tana kuka
Asibitin yawuce yana zuwa yatarar da Aliyu se kuka yakeyi, hkr yabashi suka fara hada mamatan don tafiya dasu.
Lokacin da su Ansar suka isa gidansu megadi suka fara gani yana kuka cikin sauri Ansar yafita yana tmbyr shi kasa fada mashi yayi, Umar wanda tun akan hanya Dr. Usman yafada mashi shiru kawai yayi, matsowa yayi yakama Ansar yace mushiga ciki. Juyawar dazasuyi sukaji karar ambulance, nan take Ansar yace haba Umar nizaka boyema su Abba sun rasu, wlh tunda naji kunyi waya da Dadyn ka nasan akwai matsala, ganin anfito da gawa harta mutum 2 nan take Ansar yafadi kasa asume. Daukarshi sukayi aka wuce dashi dakinshi, bayan ya farfado yana kuka Umar yana tayashi Dr. Usman yace kayi hkr Ansar muje kayi masu addua, kafin su Abban safana su iso akaisu makwancinsu. Lokacin dasukaje har anshiryasu.
Dakyar Ansar ya iya bude Abbanshi, fadawa yayi samanshi yana kuka, kusa da Ummanshi yaje, yana daga zanin da aka rufeta yaga yanda fuskarta tayi, wani irin ihu yayi yana fadin Ummah😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 faduwa yayi agurin asume. Duk wanda yake gurin seda yazubar da hawaye. Dr. Usman yasa aka kaishi daki. Yayi mashi. Allurar bacci.
Gurin karfe 8 mahaifin Alhaji da kanwar mahaifiyarshi Asma,u da mahaifiyar Aliyu Farida da kawarta Lami harda iyayen Hajiya fatima. Suka iso, bayan sunyi sallah ne anyi yan koke koke Alhajin safana yace tunda de dare beyi ba kuma har anshirya su kawai akaisu, nan akayi masu sallah aka wuce dasu, har lkcn Ansar ba farka ba. Lokacin da akazo saka Abban Ansar. Kabari Dr. Usman yakira Aliyu wanda tunda akazo yake kuka kuma yakasa matsawa kusa da gawar, cemasa yayi yazo su saka Alhaji kabari, jikinshi na rawa yazo suka sakashi. Wani irin kuka Aliyu yasaka kowa agurin seda yayi kuka. Bayan sundawo Alhajin safana da Dr. Usman da Umar suka wuce dakin Ansar, suna zuwa yatashi.
Thanks my friends
Urs NABILA RABI,U ZANGO
(Nabeelert Lady)
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
SHATU DIYAR MAHARBI
🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹🏹
Marubuciyar Zamani
NABILA RABI,U ZANGO
( Nabeelery Lady)
@ (H,O,N,A)
15__20
Ina Umma? Tambayar dayafara masu kenan idanunshi cike da kwallah, Alhajin safana ne ya rungumoshi yana shafa bayanshi shima hawaye suna fita daga idonshi, hkr yafara bashi yana fadin Abba da Umma suntafi gidansu na gaskiya😭😭😭😭😭 addu,a zamu cigaba dayi masu, ita kadai suke bukata. Banaso atasheka lkcn daza,a kaisu shiyasa muka tafi kayi hkr kaji. Haka yayi ta lallashin shi, har Asma,u tashigo dauke da tea ahannunta. Zama tayi tamika ma Alhaji kofin, da kyar Ansar yashanye kofin. Dr. Usman yacema Umar yasa shi yayi wanka yayi sallah seyasha magani.
Aliyu ne rakube a falon yaynshi tundazu kuka yakeyi, dr. Usman yazo yakamoshi yana bashi hakuri part dinshi yanufa dashi dayake gidansu daya da yayanshi. Hajiya farida yasa aka kira mashi yafada mata tasamu tabashi abinci yaci.
Zaune suke adaki Hajiya farida da kawarta mahaifiyar Khadija matar Aliyu sun tasa Aliyu agaba se lallashin shi sukeyi. H. Farida tace waini ina dalilin wannan kuka, ai kuni akace maka na mutu iyakar kukan dazakamun kenan, kaida zakayi farinciki ma burinmu yakusa cika, kuma naga kai da kanka kasa akayi sanadiyar mutuwarshi meye kuma naka na damuwa.
Aliyu yace wlh momy danasan haka za,a rufe yaya daban kasheshi ba. Shikenan fa duk abinda yatara ana duniya yabarshi ko? Wlh momy bakiga dan ramin da aka saka yaya ba, dagashi se lakafanin da aka rufeshi, inaji inagani aka maida kasa aka rufeshi, wasu har cewa sukeyi aduba kada abar kofa😭😭😭😭😭😭😭 gsky nikam zanje infadama Abba mune muka kashesu🙊🙊🙊🙊 saurin rufemashi baki Momy tayi tana fadin munshiga 3 Aliyu kanada hankali kuwa? Lami tace gaskiya akwai matsala, dole muje gurin malam. Khadija tace Momy ana zaman mutuwa yaza,ayi mufita? Lami tace ina kawarki Bilkisu? Khadija tace gobe zata zo, yauwa dauko waya kifada mata taje gurin malaminta tayi masa bayanin halin da Aliyu yake ciki kice tazo dawuri. H. Farida tace wlh idan har muka bari yaje gurin Alhaji asirimmu yatonu, Lami tace mubashi maganin bacci gobema kafin ta iso mukara bashi nasan datazo zata kawo mana magani.
Haka kowa yakwana agidan cike da damuwa dan Ansar besamu runtsawa ba. Masoyiyarshi kuma yar uwarshi IMAN diyar kanin Abbanshi Aliyu ita kadaice ke dauke mashi kewa adaren.