← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 42

Sashe 42

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dan Allah ku bamu waje mu zauna muyi muku bayanin abinda yake tafe da mu ...

"Malama daka ta waje awanne gidan kenan duk abinda kuka shuka abaya bai isa ba shine watakon zaku debo jiki ku tawo har kuma maganar a baku waje to wallahi tunkafin na
irga uku maza maza ku ficemin agidan idan kuma kunki to lallai zakuga abinda zai biyo baya domin kwata kwata bazai muku dadi ba
"Dan Allah mama kiyi hakuri wallahi wannan karan bada mugun nufi muka zo gidan nan ba hasalima munzo ne domin mu bawa su jidda hakuri akan abinda muka musu arayuwa duk da nasan kwata kwata ban can can ci su yafe min ba amma su dubu girman Allah suyi hakuri,ko iya haka Allah ya nuna ishara domin tun a duniya na fara girbar abinda na shuka dan Allah dan Annabi jidda kuyi hakuri kuya femin nasani na cuce ku arayuwa
"Jidda ki dubi girman Allah kiyi hakuri hakkin ku nasan bazai barmu ba arayuwa amma idan kuka furta kunya fe mana to zamuji sauki ta wani wajan duk da nafi cutar ki wallahi sharrin shaidan ne da kuma san abin duniya da burin ta rawa sai gashi tunkafin aje ko ina rayuwar ta juyamin baya,kuma ni nasani hakkin kine wallahi yake bibiya ta
Dubi yadda nazama ba wanda yake iya gane ni koke sanda muka shigo nasan baki gane ni ba ,bayan cutar da na kamu da ita
Tunda Aunty ta fara magana gaba
aya jikin su mama yayi mugun sanyi ganin yadda gaba
aya Aunty ta koma kamar ba ita ba duk kamanni ta sun canza sai ma da ta bu
e musu wani sashi daga jikin ta da ya kone sai da tsigar jikin su ta tashi
Tabbas Allah ba azzalumin bawan sa bane kuma duk daran dadewa sai Allah yabi wa wanda aka zalunta hakkin ta,ga dai shi tun kafin aje ko ina Anty ta fara ganin ishara ko da iya wannan kunar aka barta to taga rayuwa
Shiru jidda tayi tana tuna abubuwan da Aunty tayi mata arayuwa tabbas duk da Aunty ta lalata mata rayuwa ne amma tasan Aunty tana son ta tsakani da Allah ,a baya tayi alkawarin bazata taba yafe mata ba komai zai faru sai dai kuma ayanzu da ta ganta gaba
aya sai taji jikin ta ya mutu wani mugun tausayin ta ya kamata
Baban ta da abban zeey ne suka shigo gidan nan suka tarar da abinda ke faruwa sun tausaya wa rayuwar su Aunty kuma Baba ka musu nasiha sosai da sosai ka
ara tsora tar da su domin duniyar nan ba abakin komai take ba
Sannan a matsayin su na iyayan su jidda sun yafe musu abinda sukayi musu kuma sunsa baki akan jidda tace ta yafe musu
Shiru jidda tayi kamar bazatai magana ba domin gaba
aya komai dawo mata yake cikin
walwar ta sabo fill
Umma ce ta shiga bata baki akan ta furta taya fe musu domin itama mai laifi ce awajan Ubangijin ta kuna ta nemi yafi ya ya yafe mata dan haka itama ta yafe musu sai ta
ara ganin haske a rayuwar ta domin Ubangiji yanason mutum mai yafiya ako da yaushe duk abinda akai ma kaya fe sai Allah ya saka ma cikin ruwan sanyi
Kanta ta matsar gefe domin kwata kwata bata son gani ko inuwar Aunty kamin tace
"Na yafe Allah ya yafe mana baki daya
Sosai Aunty suka shiga godiya kamar wadan da akayi wa bushara da gidan aljanna kamin suka tashi suka bar gidan ,inda suka bar su mama da mataccen jiki domin duk sunyi sanyi da lamarin duniya
Daki jidda ta shiga ta dokko wayar ta wani irin hawaye ne ya shiga bin kuncin ta wanda bata san nameye ba kawai kukan taji yazo mana ba yanda ta iya haka ta saki kukan
Sai da tayi iya isar ta kafin ta kira zeey inda ta shiga bata labarin abinda ya faru sosai itama taji wani iri kuma tace itama ta yafe duk abinda suka musu
BAYAN SHEKARA BIYR
************* Gida ne babba sosai iya ganin ku cikin gidan na shiga amma sai kai ne aya kulle ganin gidan part uku ne to kenan gidan hayane ko me ,ko kuma dai mata uku ne da mai gidan ganin ba Ni da mai bani amsa hakan yasa na nufi part din tsakiya inda daga nan nake jiyo hayaniyar yara falon ta bude ba shiga Masha Allah na furta sabida ya tsaru sosai ba wani kayan
yale
yale aka saba kawai komai mai tsada ne kuma color da ta dace da falon
Yara ne su guda hudu suke wasa a falon uku daga ciki kamar yan uku domin girman su
aya hatta da kayan jikin su kawai dai biyu a ciki mata ne
aya kuma namiji gaba dayan su baza su wuce shekara biyar ba sai kuma yarinya karama a zaune a kujera batafi shekara biyu ba
Mace daya daga cikin yan ukun ce ta dau remote ta chanza Chennal da sauri na mijin ya sauka a kujerar yana karbar remote din bayan ya kai mata duka
Kuka tasa awajan ,daga ciki naji ana magana wata mata ce ta fito tana fa
in "gaskiya Khalifa bakajin magana sau nawa ina fadama banason saurin duka kuma ba na fadama Zuhra yayar ka ceba dan gidan ku ko dan kaga tsayin ku daya to ta baka wata uku
Sai da ta gama fa
an ta juyo sunnan na gane wace jamsy ce ta zama babbar mace da alama hutu da kwanciyar hankali sun zauna
Da gudu Khalifa yayi waje yana sa kuka akan fa
an da tayi masa kai ta girgiza tana fa
in zaka dawo ne kasame ni
Part din farko ya shiga yana kiran " mamy
wacce ya kira da mamy ce ta fito tana fa
in dan gidan mamy mai kuma ya faru ne irin wannan kiran haka Rufy ce ta zama wata hamshakiya kamar ba ita ba tayi
iba abinta
"Ummi ce ta ce wai Zuhra ta girme ni kuma dai dady yace nine babban Yaya
Dariya Rufy tayi domin kuwa tasan tatsuniyar gizo bata wuce ta koki dama kullum sai anyi wannan maganar
"Eh kai ne babban yaya amma dai ka daina dukan su babban yaya baya duka kaji ,yanzu jeka wajan Didi kace Ina gaishe ta kaji twins sun fara kuka
Fita yayi daga part din ya nufi
ayan ita kuma ta shiga
aki wajan twins da suka fara kuka nono ta shiga basu
Da daddare kamar yadda aka saba waje
aya ake cin abinci duk gidan har mazajan su yaran a ha
a musu sai kowa kuma ya zuba abinda yayi mai anayi ana hira da yake akwai wajan shan iska babba agidan dan haka da daddare duk nan suke zama cin abinci
Su Ibrahim yanzu an zama manyan magidan ta ga kuma uwa uba kudi an samu alhamdulilah rayuwa lafiya kalau ake yin ta kowa yana farin ciki tare da matar sa da kuma
an Sa
Bayan an gama akai sallama kowa ya nufi part
insa Zuhra ce
ar Rufy tace "mamy wajan finah
ar gidan Farida take nufi Ni dai zan kwana
Khalifa ne ya kallo ta to nima anan zan kwana
Ibrahim ne ya kalle shi yana girgiza kai kafin yace
"Ai babban yaya baya kwana cikin mata yanzu abinda za'ai kai da husna (yar gidan jamsy ta biyu) zaku kwana tare shike nan kaga an raba ko
Kai ya daga mai alamar ya yadda
Daga nan kowa ya wuce part din sa bayan anyi sallama da juna
Rufy ce zaune bakin gado tana shirya twins cikin kayan baccin su Ibrahim ya shigo
"Baby ayi maza maza a gama shirya su azo a shirya baban su shima
Dariya Rufy tayi tana fa
in "kai hubby yanzu da yaran ka uku ka girma ai
"Chabb lallai yariyar nan to aini ko Zuhra na aurar karshe kenan to wallahi bazan girma ba wajan matata
Dariya tayi tana kantar da twins sannan ta matsa kusa da shi tana fa
Nima mijina bana son ka girma awaje na nafison kayi ta zama a yaron ka kaji Ni kuma zan kula da kai yadda ya kamata
Bangaran Farida sai da ta yiwa finah da Zuhra addu'ar bacci sannan ta baro dakin su ta shiga nata lokacin hafiz yana zaune
"Au abban finah ai na zata kayi bacci yadda na dade dinnan
"Bacci fa kika ce ai jira nake kizo ki bani abin da
in nan naki ya
ara sa maganar yana tsare ta da ido
"Kai wasa kake dai ko yanda na zama jagwal dinnan salon kawai ka tsokano min nakuda ban shirya ba
"Haba dai karki karaya kadan zanyi insha Allahu ba abinda zai faru kuma ma ai dama idan ana harka nakudar tazo haihuwar tafi sauki
Daga haka ya samu yayi nasarar hade bakin su waje
Jamsy ce zaune bakin mudubi sai shafa hura take masu kamshin gaske gaba
aya dakin ya dau kanshin Abdullahi dake danna waya ganin jan ran da take mai yayi yawa ya sa ya aje wayar cikin sanda yazo inda take sai ji kawai tayi yayi sama da ita yana
"Haba dan Allah sweetie sai jamin rai kike gaba
aya kamshin humrar ki ta gama cika ni
ALHAMDULILAH
Anan na kawo karshen wannan littafin nawa ina fatan kun fahimci abinda nake so a fahimta aciki
Dan Allah wanda nayiwa ba dai dai ba ya yafe min dan Adam ajizi ne Ako da yaushe mu masu laifi ne
Inawa kowa fatan alkairi ,wadan da suka juri bibiya ta Ina GODIYA SOSAI ALLAH ya bar zumunci ya ha
a kowannnen mu da alkairin watan da yake tunkaro mu ameen
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
1f50bf9a5f2a4936b2e22cfedef814c4
Chapter 42 · 0% Book details