Sashe 29
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
nazo na zauna a yayi na gudu nabar garin nan ba tare da kowa yasan meye dalili ba sai dai kuma ance alhaki kukuyo ne maishi yake bi dama kuma shi sharri dan aike ne duk inda ka tura shi zai je ya dawo,dan Allah idan iyayan indo suna nan ina neman afwar su domin kuwa nine nayi mata cikin da ke jikin ta amma wallahi hakan ba halina bane sharrin shaidan ne kuma a kanta na fara kuma daga ita na daina dan Allah dan Annabi kuyafe min itama ta yafemin nadawo kuma a shirye nake dana aure ta Tunda ya fara wannan maganar gaba aya wajan ya dau haya niya sai surutu mutane suke yi banda inna da tunsan da ya ra maganar take kuka tabbas tayi ganganci yaka mata ace tun da indo ta fara zumudin zuwa wajan mai ni a ace ta gano abinda ke faruwa amma ina hakan bata faruwa ba sai da mai afkuwa ta afku Jin yadda suke hayaniya ne yasa malamin da ke wajan ya daka musu tsawa wadda ita tasa suka yi shiru kamar ba mutum wajan Kallon mai ni a yayi sannan yace "cigaba da maganar ka "Amma sai dai ba nine silar shigar indo cikin wannan halin ba face iyayan ta domin ko sanda na fara neman ta ta riga da ta bu e kanta da kanta da hannu ita da bakin ta tace min tana ganin yadda Baba da innar ta sukeyi suma shine take so.. Daga haka malam ya daga mai hannu jin maganar zatai yawa tabbas maganar ta daki malamin kuma ta girgiza shi wanda har sai da takai da hawaye ya fito daga idon sa jin yadda iyaye suka yi sana diyyar jefa rayuwar yar su cikin masifa da bala'i Magana ya fara yi a hankula dan gaba aya jikin sa ya mutu"(innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wannan wacce irin masifa ce muka shige ta ace iyaye sune zasu zama sanadin fa a War yaran su a hallaka,dan Allah dan Annabi muji tsoron Allah musani watarana da Allah zai tanbaye mu akan kiwon da ya bamu kuma wannan kiwon ba komai bane face an mu ya muka tafiyar da rayuwar su ya muka basu tarbiyya ,taya kina uwa ta gari amma ace kece silar lalacewar an ki yaran yanzu ba kamar yaran da bane yanzu da wayon su ake haifar su zakuga yaro dan shekara biyu amma yasan anyi mai mai kyau ko mara kyau ba kamar yaran da ba Ya kamat ace komai namu da zamuyi muna yinsa da lissafi bawai muyi ta yin abu kamar daddobi ba domin sune suke rayuwa haka kawai kara zube ba wani lissafi da zaran kin tara a to ya kamata ace kin tsara wani plan na yadda zasu tafi da rayuwar su kema kuma daga lokacin dole zaki canza wani abun na daga abi'ar ki domin duk abinda kikayi yana kallo kuma da wannan abin zai tashi a ransa bar ganin shi yaro, walwar su tafi ta manya domin kuwa su fresh take ba wani tunani ko wata damuwa acikin ta,ya kamata ace daga lokacin da yaro yayi wayo iyaye su raba shinfi a da shi,misali yaro yayi shekara daya haka kunga ai lokacin zai iya zamana ya fara tafiya iya magana da dai sauran su to sai iyaye su koma kwantar da shi a asa a samai katifar sa da ban idan ma yaron ki kinsan ba mai farkawa bane idan yayi bacci zaki iya kaishi dakin an uwan sa in kuma shi kadai ne to yan daga kasan nan duk wani motsinsa kinaji,kuma dole sai kun rage sautin ku kuna saduwa da mai gida ya kamata a daina ashhhhh da washh don yanzu ba ku kadai bane idan bazai yiwu ba sai a toshe bakin Yaron ki daga zarar ya shekara biyu sai ki samar mai wajan kwanciya ko daki idan ma ciki da runfane sai ki dawo da shi falo amma dan abin kunya kuga yaro godai godai dashi a kan gadon iyayan sa wai sabida shi kadai ne Haka dai malamin yayi ta hakan hankali akan iyaye ) Sosai inna tashe kuka kamar ranta zai fita tabbas tayi kuskure ba arami ba domin kuwa indo har tayi wajan shekara biyar suna kwana daki daka saboda kar wani abu ya same ta Lokacin da suka tashi daga wajan ne mai ni a yabi bayan ta ba tare da yasan ita ce mahaifiyar indo ba har gidan suka je kasan cewar indo ta ta a mai kwatan ce ta haka ne ya gane gidan, sai da suka je kofar gidan yaga inna zata shiga sannan yayi mata magana "Sannu Baba dama inaso ne zanyi magana da indo dan Allah Kallon shi inna tayi sannan ta ciro indo arama da ke cikin hijjabin ta ta mi amai ,tsayawa yayi kamar bazai kar a ba sai kuma ya amshe ta,kallo ta yake ganin yadda tayi kama da indo to kenan indo ta haihuwa cikin bai zube baa kenan Muryar inna ya tsinta saman kanshi tana fa "Ga abinda indo ta tafi ya bari nan domin kuwa ita ta koma ga mahaliccin ta tun ranar da ta haihu Tana gama fa a ta shige gida sabida kukan da ya kwace mata ayau tabbas mutuwar indo ta dawo mata sabuwa ,Baba yana zaune tsakar gida yana jiran dawo War da kallon ta yayi ganin ta shigo hannun ta ba indo arama kuma tana kuka "Aaaa mairo ina kuma kika baro Indon nagan ki ke kadai ? "Malam Mahaifin indo ne yazo tana wajan sa wanda indo take kai ni a wajan sa shine ya mata ciki,malam ina dana sanin kasan cewa ta uwa domin ban zama uwar ta gari da kowanna a zaiyi alfahari da ita ba,ina jin ciwo a zuciya ta da yafi wanda nake ji da ina jin zafi da yazama mune sanadin zaman indo haka yarinya daya Allah ya bamu kuma munyi wasarairai da rayuwar ta mune silar lalacewar rayuwar ta bana tunanin Allah zai yafe mana wannan abun....kuka sosai inna take abin tausayi dak mai imani sai ya tausaya mata yadda gaba aya fuskar ta ta kumbura saboda tsananin kuka,ko lokacin mutuwar indo batai haka ba "Kinga mairo dan Allah ya isa haka tashi maza ki shiga ciki bare naje wajan Lokacin da inna ta fadawa mai ni a maganar mutuwar indo kadan ne ya rage bai kida ta kaba sabida yadda maganar ta da ke shi ,maganar tayi matukar girgiza shi indo ta mutu innalillahi wa'inna ilaihirraji'un tabbas mutum baya mutuwa sai lokacin sa yayi amma ni nine sanadin mutuwar indo yanzu ina zan ganki indo na nemi yafiyar ki Zubewa yayi kan guiwar sa yana ri e da indo arama ahannun sa kuka yake sosai domin ya dawo ne ya nemi yafiyar indo sannan kuma ya aure ta idan ta amince mai gashi yanzu bata nan indo ta mutu baza ta ta a dawo wa ba Baba ne ya fito ya same shi a wannan hali ya fito ne da niyyar ya mai cin mutuncin ci amma yadda ya ganshi da kuma yadda yaji yana surutu sai gaba aya jikin sa yayi sanyi tabbas yasa ni kowanne bawa yana da tashi jarabawar to ita ta indo haka Tata take kuma dai a halin da ake ciki yanzu Tata rayuwar ta kare dan haka hakuri shine magani da fatan Allah ya jikan ta da dukkan Musulmi baki daya *********Yauma sai da jamsy ta bi Ibrahim zuwa wajan aikin shi sosai ya nuna mata acin ransa da kuma bibiyar Rayuwar shi da take kallon ta yayi cike da acin rai sannan tace