Sashe 21
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ina yaran da ke zuwa tallan gya a ko masara acikin su zamu samu wadda zata dace "Wai wadan na yara kike magana akai badai kazaman nan ba ko dan wallahi bazan iya ba waiii "Ke kam dadi na dake wallahi gajan hakuri wadan nan in da kike rainawa yanzu da munsamu guda aya ai gyara ta wa wallahi bazaki ce ita bace SECONDARY SCHOOL (Love & romantic story) Shalele ce Paid page 51&52 ____________Zaune take a tsakar gida cikin jikin ta ya fito sosai dan a alla zaiyi wata shida,tun safe yake jin felling na taso mata ta rasa yadda zatayi domin fita waje kwata kwata ya gagare ta sabida yanda yaran gari suke mata wa a banda maza dake zaman majalisa da suke nuna ta,suma kuma awayan nata duk sun guje ta tunda abin ya faru Inna ce ta fito daga aki cikin shiri da alama fita zatayi ina indo take zaune asan bishiya taje "Nizan tafi anjima mai gyaran kwano zaizo ya li e inda yake zubar da ruwa akwai kudi na ajiye kan keke sai ki bashi ,kafin na dawo kiyi mana dambu saurin ki iyi nazo kina fa a wani gurin ke miki ciwo kiga yadda zanyi dake "To inna insha Allahu zanyi sai kin dawo a gaishe su,dan Allah inna ki tawomin da yalo ahanya Indo ta fa a cikin sanyin murya Da to kawai inna ta amsa mata ta fice daga gidan,sosai take jin tausayin ar tata sabida aran cin shekarun ta ga kuma abinda ya faru da ita sai dai kuma abinda yafi baya haushi yanda indo tayi shiru da bakinta lokacin da ake cinta har saida ciki ya Bayyana ajikin ta suka sani,kenan da badan cikin ba bazasu san abinda ke daru wa ba Acikin gidan kuwa inna bata dade da tafiya ba Sani mai gyara yazo sai da ya gama gaba aya sannan indo ta bashi kudin lokacin da zai tafi ne tace dan Allah ya kira mata habu mai rake yace yazo inji innar Indo kasan cewar kowa haka yake kiran ta.. Zama tayi jiran zuwan habu amma shiru kusan awa aya harta fitar da ran zuwan shi,tunani ta tafiya shin Sani fa amin ne baiyi ba ko kuwa zuwan ne bazai ba ,gajiya tayi ta tashi ta fara ha a dambun da inna tasa ta sabida gaba aya ta lura yanzu inna ta daina sonta, ta kusa gama wa tajiyo sallama kamar Muryar habu da sauri tayo waje,shine kuwa Kallon ta yayi kafin yace "indo ina inna fa ance tana kira na ? ya fa a yana hade rai cikin nuna ko ina kula da ita "Aaaa dama ba inna take kiran kaba nice nace kazo inason magana dakai