Sashe 13
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Maza ki tashi ga abban kucan yana kiran ki Ba tare da ta amsawa Ammy ba ta tashi tayi waje akin abban su ta shiga shi kadai ne a kwance kamar kullum sabida ciwan bari aya da ya kamu dashi wajan shekara biyu kenan yana jinya shiyasa kullum yana gida ,da sallama ta shiga dakin waje aya ta samu ta zauna tana fa "Abba sannu da jiki,gani Ammy tace kana kirana "Yauwa mai babban suna dama so nake na fa a miki iyayan Yaron nan sunce bazaai wasu bidi'a abikin ba iya ka dai a daura aure kawai "Shike nan Abba dama ni nafison hakan "Yauwa to ga leda can ki auka dazun mahaifin Ibrahim din da yazo ya kawo sai ki duba kigani Bayan ta dakko ledar aki ta dawo ta zauna ba tare da ta duba abinda ke ciki ba Sana'ar dai ta cigaba a haka har bacci ya dauke ta bata sani ba "Assalamu alaikum barkan ka da dare Kamar baze juya ba sai kuma yaji Muryar macece cikin sanyi da dadin saura ra dan haka ya juya a nutse Kyakkyawar budurwa ya gani a tsaye gaban shi cikin riga da wando sai dai kuma rigar tazo mata guiwar kafa "Wa'alaikumussalam yawwa sannu Barka, Ibrahim ya fa a yana kare mata kallo dan besan fuskar ba "Bawan Allah idan bazaka damu ba dan Allah inaso ne ka ragemin hanya naga kamar tafiya zakayi wallahi naje unguwa ne kuma nayi dare ga ba abin hawa Tsayawa yayi yana binta da kallo ba laifi akwai sura kuma da alama ba wata babba bace can dan bazata wusha shekara ashirin da daya ba "Ammm an mata zuwa ina kenan kike so na kaiki bangane ba? "Karka damu indai ka fito dani titi shike nan dama cikin lungun nan ne damu wa ta "Okay bamatsala bismillah amma zaki jira sabida nima sako natsaya kar Ya karasa maganar yana bu e mata gaban motar ta shiga "Karka damu zanjira ni da za'a taima ka Mata tayi tana zancan zuci ,"kakusa zuwa hannu tabbas ni in mai Sa'a ce a rayuwa komai yana zuwar min da sauki basai nasha wahala ba Jamsy bata gama wannan tunanin ba ya bude mazaunin direba ya shiga ba tare da ya tanka Mata ba duk da cewa kwalliyar ta ta mishi kyau amma shi mutun ne mai aji dan haka ya basar da ita acikin motar ,a haka suka dau hanyar barin unguwar anutse yake tafiya dan ba wani gudu yake sosai ba Jin shiru yayi yawa ne yasa jamsy ta fara magana cike da yaga ha i da iyeyi "Sunana Jamila amma friend ina suna cemin jamsy naji dadin haduwa dakai sosai dan banyi tsammanin kyakkyawan saurayi kamar ka zai kulani ba harya dakko ni a motar Juyawa yayi yana kallon ta Yadda take maganar a nutse cikin daukar hankalin mai saurara "Ahh haba dai yanzu nine kyakkyawa tsokana ta dai kike ko Ya arasa maganar yana kallon kanshi ta miron cikin motar "Aa wallahi bawani tsokana gaskiya na fa a matar ka bata fa a ma? Jamsy ta fa a cike da murnar ganin zaizo hannu cikin sauki "Hmmm aini bani da mata sai dai idan kece zaki zama matar tawa "Gaskiya kana da abin dariya kamar kai dai handsome guy ace ba budurwa! "Eh mana ko kina mamaki ne ? To haka dai hirar tayi ta tafi tsakanin Ibrahim da jamsy inda a karshe har kofar gida ya arasa da ita kuma sukayi musanya number waya ********"Indo kin fito cikin akin nan ko sai nazo ar banza sai rashin jin tsiya maza kizo nan inason magana dake Indo dake cikin daki kuwa tura baki take kamar Inna na kallon ta "Wallahi Inna bazan tsaya ki dakyen ba dan nasan wannan kiran yanzu haka wata gulmar aka kawo miki Kum... "Wai kuwa indo zaki fito ne ko sai nazo nan na sameki! Inna ta fa a daga tsakar gida inda take zaune Fitowa indo tayi tana ta faman hade rai kamar mutuniyar kirki Nesa da inna ta samu ta zauna tana zumbura baki take fa "Inna gani kuma Alqur'an idan arata aka kawo miki sharri akai min "Auto kinsan me kikayi kenan ko? "Nifa Inna ba abinda nayi "Shike nan naji amma da waye aka cemin an ganku acikin shingen malam karimu kun fito? "To ni kwata kwata banyi hanyar shingen nan bama yau kuma duk munafikin da ya fa a miki zamu hadu wallahi sai ya gane kuran sa "Kinga ya Isa haka tashi kije ki hadamin wuta zan dora sanwa sauran kuma idan na shiga ciki ki fice baki gana ba Tashi indo tayi ta nufi akin da suke girki da kallo inna ta bita ganin yadda kugunta ya bude yarinya karama zancan zuci ta hauyi "Ji yadda kugun yarinyar nan ya bude kamar tana karbar jele gashi naga kwana biyu nonon ta yakara girma kar dai abin da mutane suke zargi ya zama gaskiya fa Kai haba dai yaushe ma aka haifi Indon da har zata san wata bura kuma ma a sakarcin indo zata fa a min kawai makiya ne suke so su samun ar a gaba kuma Allah ya fisu Daga haka inna ta shige aki abinta inda ta tarar malam yana kwance yana bacci zama tayi kusa da shi nonon ta ta ciro ta samai a baki ai kuwa ya kar a ya fara sha kamar dama jiran ta yake **********Shirye shiryen tafi makarantar su jidda ya kan kama inda a nasu angaren suke cike da farin cikin samu damar yin rayuwar su yadda suke da bukata dare da momes din su Malam Sale Yaya ne ga mahaifin jidda kuma mutum ne mai san an uwan sa yana da burin ha an shi da ar dan uwan sa aure dan haka yau yayi al awarin zuwa wajan an uwan shi su tattauna Zeey ce zaune tana ta faman chatting da friend din ta jidda ce tashigo akin zama tayi kusa da zeey tana fa "Besty mufa mun gama shirya wa jibi monday zamu yi aure ni da momsy dan haka muna gyaiya tarki "Jidda kinyi hauka ne wai dama da gaske kike abinda kike fa a nifa wasa na auka "Wasa zaki ga wasa ki bari Monday tayi zaki tabbatar wallahi aure zamuyi shike nan kinga mun huta mun riga da mun mallaki juna mu "Gaskiya ban ta a sanin baki da hankali ba sai yau idan iya yanmu suka ce mufito da mijin aure sai kice musu me? "Abu mai sauki sai nace ni banason auren idan kuma zasu matsamin shike nan tafi nono fari sai na koma gidan momsy dama kuma haka muke so kinga shike nan mun samu damar kasan cewa tare kullum "Ahhh lallai yau kam na tabbatar kin samu matsalar kwakwula idan ba haka ba ta ina kika ta a ganin mace da mace sunyi aure idan ba a garin ga a ga a ba to bari kiji idan zaki yiwa kanki fa a kiyi dan wallahi ni ina samun mijin aure aure na zanyi ato dan abin da mukeyi ba rayuwa bace Daga haka zeey ta fice ta bar mata dakin "Oho ke kika sani aure ne dai ba fashi sai munyi shi in yaso duk abin da zai faru ma ya faru ****************Alhamdulillah yaune dubban al'umma suka shaida aurin auren Rufaida da Ibrahim akan sa daki dubu hamsin auren da ya samu halartar yan uwa da abokan arziki ciki kuwa hadda babbar awar amarya watakon Hajiya jamsy mai abun mama ki Sosai an biki suke ta shagalin su ranar amma banda amarya dan ita jitake kamar Mala'ikan mutuwa ya kawo mata ziyara dan batasan yadda zata fuskanci wannan ranar ba Ko wacce amarya tana farin ciki da irin wannan ranar amma banda ita,duk wata amarya tana zumudin zuwa gidan miji amma ina banda Rufy bayan farga ba da tashin hankali ba abinda yake cikin kirjin ta domin batasan yadda zata kare kanta yau ba "Ina matukar dana sanin sanin ki arayuwa jamsy , kece kika zama sanadin nigata duk wani tashin hankali da nake ciki kin cuceni kin cuci rayuwa ta tsakani na dake sai dai Allah ya isa ,wani kukane ya kwace mata Jin ana buga kofar ban aki yasa tayi saurin wanke fuskar ta dama wanka tashigo sabida an fara shirye shiryen tafi kai amarya "Wai dan Allah amarsu me kikeyi ne aciki tun azu ko duk wankan ganin angon ne haka abu kusan minti talatin Muryar jamsy ta jiyo tana wannan maganar ,ba tare da ta kula taba ta bu e ban akin ta fito kayan da aka fito mata dasu ta auka ta fara shiryawa anutse amma cike take da fargaba "Gaskiya besty baki da mutunci wai duk yadda muke amma baki ta e ha a ni da ango mun gaisa ba ko awaya ko tsoro kike ji karna yimiki kwace ne! Ba tare da Rufy ta ago ba bare ta kalli inda jamsy take ta fara magana "Dan Allah dan Annabi jamsy kifi ta arayuwa ta abinda kikamin ma ya isa haka kibar ni na huta gaba aya kin shigo rayuwa ta kin lalata min farin ciki to dan Allah ya isa kaha kowa ya kama gaban sa abotar ta isa "Au Rufy ni kike kora yau sabida kinga yanzu ba matsayin mu daya ba kenan ni zaki wulakan ta sabida kinga ke kinyi aure to wallahi bari kiji duk wanda yaci tuwo dani miya yasha,naji kuma zan fita a rayuwar ki amma kisani zamu hadu a gaba Daga haka jamsy tasa kai tayi waje Zaman an bori Rufy tayi tana fashe wa da matsanan cin kuka SECONDARY SCHOOL (Love & romantic story) Shalele ce Paid page 35&36 -----------------Kamar yadda kowa ya sani abisa al'ada idan ankai amarya za'a tafi abarta ita kadai ta zauna zaman jiran shigowar ango to hakan ce ta kasance akan Rufy Tun bayan tafiyar yan kai amarya take cikin zullumi da tsoro ga shidai duk wani magunguna tashi sannan tayi wa kanta treatment daya dace amma dole sai wajan ya banbanta dana budurwar daba tasan namiji ba Jin karar shigowar mota cikin gidan wanda yake nuna alamar isowar ango ce ta kara fa ar mata da gaba nan da nan jikin ta