← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 42

Sashe 41

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

cewa tayi aure kafin Baba yace "To naji kowa ya fa i sunan sa amma baki fa a min abin da ya kawo ku ba har yanzu Ibrahim ne yayi arfin halin cewa "dama Baba munzo ne domin mu baka hakuri akan Jamila dan Allah Baba a tausaya ayafe mata hannun ka baya rubewa ka yanke kayar duk lalacewa yar kace ko ina taje kuma duk abinda zata aika ta aduniya dole iyayan ta suna da kamashu aciki... Hannu Baba ya aga mai dan haka yayi shiru "Bismillah Alhamdulillah dukkan yabo ya tabba ga Ubangiji Mai kowa mai komai ,naji duk bayanan da kuka yi abinda nake so ku fahimta Jamila ata ce ta ciki na kuma duk duniya ba wanda ya kaini sonta abinda ya faru wanccen lokacin mu addari ne fushi da acin rai tare da ba in cikin rasuwar mahaifiyar ta sune saka sa harna kore ta amma tun bayan tafiyar ta ba wanda ya kaini shiga tashin hankali domin lokacin da ananan shekaru abin ya faru Na kore ne bayan laifin da ta aika ta daga baya zuciya ta ta cika da zullumin cewa yanzu na bata lasisin yin yadda ta ga dama ,ako da yaushe addu'a nake Allah ya dawo min da ita lafiya sauda yawan lokaci nakan kulle kaina a aki nayi kuka sabida bansan halin da take ciki ba ,tun daga ranar da tabar gidan nan ban kuma sake samun farin ciki ba irin na yau nayi matu ar farin cikin ganin ta cikin koshin lafiya Sannan abinda ya kuma kwantar min da hankali na cewa bata fa a mummunar hanya ba shine da naji har aure tayi nayi farin ciki mara misaltuwa ,ke kuma Rufaida Nagode Miki Allah ya saka da mafificin alkairi domin wajan shekara uku kenan da nasan cewa kuna tare da Jamila kuma na samu labari akan ki yarinyar kirki ce Allah ya biyaki abinda kika mata Ke kuma Jamila nayafe miki duniya da lahira ba tun yauba na daina fushi da ke Wani irin kukan farin ciki ne ya kwace wa jamsy sosai ta rungume Ummi tanayi Kasan cewar yamma tayi Baba yace bazasu tafi ba sai sun kwana anan nan fa sabuwar hira ta arke tsakanin su matan inda Baba kuma suna waje shida su Ibrahim Anan ne jamsy take jin mijin umma Hassana mutuwa yayi shine Baba ya aure ta ,itama Ummi tayi aure yanzu tazo gida ne a cikin garin Kaduna gidan ta yake Washe gari da safe haka suka tashi cike da farin ciki hatta mutanan gari sunji jamsy ta dawo sai zuwa ake kallon ta Bama kamar yadda ta zama atuwa fatar ta tayi kyau alamar jin dadi kowa ya ganta yasan tana cikin kwanciyar hankali Son je gidajan yan uwa an gaisa a tsaitsaye inda tun da suka dawo kuma zazza i ya rufe su su duka ukun pharmacyn da ke cikin garin suka je inda aka tabbar duk su ukun suna da ciki da wannan farin cikin suka dawo gida ai kuwa zo kaga mura wajan Baba da umma Hassana sosai umma Hassana ta kula da su sai da suka kuma kwana saboda jikin nasu kamin suka kama hanyar tafiya Kaduna tare da Ummi suka tafi dan itama zata koma gidan ta An rabu zuciya cike da farin ciki da kewa ta karbi numbar Baba da zasu dinga waya da kuma ta umma Hassana ta Ummi kuwa duk su ukun suka karba SECONDARY SCHOOL (Love & romantic story) Shalele ce Paid page 89&90 ____________Kamar koyau she yauma sanye take da hijja bi har asa tana tafiya cikin nutsuwa gaban ta kawai take kallo duk inda ta wuce kunji yara na fa in Malama sai gobe a haka har ta karaso gidan su da sallama ta shigo gidan cike da gajiyar koyar War da ta dawo "Mama , fitowa maman zeey tayi daga kitchen tana fa in wallahi kekam jidda zanga ranar da zaki girma kullum shekaru aruwa suke amma lamarin ki ara lalace wa yake to yanzu kuma kiran me kike min daga shigowar ki ? "Wallahi mama wanka nake so nayi na gaji ruwan dumi nake so ne nasan babu wajan umma Kai mama ta girgiza tana fa "Idan kikai wani abun kamar ba Malama ba yanzu fa kika dawo daga koyar da yara amma kinzo gida kina shagwa a abinda kike ko an ki Arif bayayin sa Dariya jidda tayi tana "to ai mama idan banyi muku shagwa ar ba wazanwa ku kadai ne da ni ,ni kin tunamin bari na kira sister dazon ta kirani ina aji ban daga ba Wayar ta ta ciru daga jaka ta fara kokarin danna kiran zeey ,sallamar da akai agidan ne yasa ta daka ta tana amsa sallamar mata ne su biyu suka shigo gidan da kallo jidda ta bisu ganin kwata kwata bata san fuskar ba Musamman wadda taga fuskar ta ta kone ,gwarama ayar tana mata kallon sani sai dai ta manta a ina tasan ta "Jidda baki gane mu ba ko ? Da sauri ta ago jin kamar tasan mai wannan Muryar to amma idan ta santa a ina kenan .... Umma ce ta fito daga angaren ta sabida kiran da take tayiwa jiddan taji ta shiru ,tsayawa tayi ganin wasu sababbin fuskoki agidan "Bayin Allah ku kuma daga ina haka ?umma ta tanbaya dai dai lokacin da ta ara so inda suke tsaya Aunty wacce tuni idon ta ya ciko da hawaye ce ta fara magana "Nice Auntyn su jidda da Zainab a SECONDARY SCHOOL Amatukar razane jidda taja baya ganin abin kamar a mafarki Aunty ya akai ta koma haka ,umma ce ta shiga kiran mama nan da nan ta fito
Chapter 41 · 0% Book details