Sashe 20
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kusan wata biyu kenan "Kaga malam banason kwane kwane da gulma kawai ka fito fili ka fa amin ka fara son matar ka shine kake neman watsar dani amma in ba haka ba kace na shirya mu tafi mana idan har son da kace kanamin gaskiya ne "Jamsy ba haka bane na fa a miki wallahi tafiyar lokaci aya tazomin amma idan baki yarda ba ki shirya sai mu tafi tare ba shike nan ba "Kace a jirgi ai zaku tafi ni kuma baka yan karmin tiket ba ai? "Kinga dan Allah kiyi hakuri banason acin ranki idan har tiket ne bari na kira wani ya sai miki shike nan ai ko Daga haka ya dauko wayar sa abokin sa ya kira ya fadamai abinda yake da bu a ta sannan sukayi sallama "Yauwa baby yace yanzu zaije ya sai miki shike nan an daina fushin dani ko "Allah ya taimake ka yace zai je da yau kaga fushina Ta arasa maganar yana fari da ido "Shike nan ai yanzu wannan maganar ta wuce tashi muje kiyi shopping din kafin lokaci ya kure muyi maza mu dawo Rufy na zaune suka wuce ta gaban ta ko kallon ta basuyi ba suka fice suna tafe suna hira ri e da hannun juna kamar mata da miji Har sun kai mota yace wa jamsy yayi mantuwa yana zuwa ,bai ganta a zaune inda ya barta ba sabida tunda suka fito taji zuciyar ta na mata zafi hakan yasa suna fita ta tashi ta nufi akin ta dan har hawaye sun fara zubo mata ,ta sani batason Ibrahim amma tanajin wani iri a duk sanda ta ganshi da jamsy ko dai kishine? Ta tanbayi kanta Da sauri ta girgiza kai "ai ba'a kishin wanda ba'a so kawai dai ina ga ko dan nasan halin jamsy ne shiyasa Dai dai lokacin da takai kofar dakin ta tashi shirin budewa ta shiga tajiyo Muryar sa yana magana "Kafin naje na dawo ki ha a kayan ki a akwati karki atan lokaci Kafin ta juyo har ya juya yayi waje,gaban ta ne ya fa i innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ta furta da karfi shike nan nasan ya sake ni jamsy ta kashemin aure hankalin ta ya kwanta taji dadi, wallahi wallahi ina dana sanin sanin ki arayuwa ta jamsy kin cuceni kin rabani da farin cikin da na taso aciki Sosai ta shiga aki tana kuka,tunowa da yace zai dawo kuma karta ta atamai lokaci ne yasa tayi sauri ta fara ha a kayanta tanayi tana sharar hawaye Tunanin abinda zata ce idan taje gida kawai take aure wata biyu da kwana ki ace ya mutu to laifin me tayi haka,idan kuwa yace zai kaita da kansa kuma ya fa i abinda tayi to ba shakka baban ta dake kwance yana fama da cutar arin jiki zai arasa dan bazai juri wannan bakin cikin ba ace ar sa ce Sosai jamsy ta jidi kaya kamar mahaukaci sabida an samu kudin banza, sannan suka wuce wajan cin abinci bayan sun gama ne suka kana hanyar tafiya gida Zuwa lokacin kuwa Rufy taci kuka harta gaji gaba aya idon ta sunyi luhu luhu sunyi jawurr tunda suka shigo ya gani dan harsai da gaban shi ya fa i ganin yadda ta koma daga fitar su sai dai kuma bazai iya tsayawa tanbayar ta ba dan haka ya shige dakin sa tashi trollyn ya jawo ya fito da ita sai da yazo dai dai inda take sannan ya tsaya "Tashi muje. Ya fa a cikin sanyin murya sabida ganin yadda idon ta ya kumbura ta matukar bashi tausayi duk da baisan dalili ba Ba tare da tace komai ba ta tashi tajowa nata kayan wasu sabbin hawayan na zirya a fuskar ta A waje suka sami jamsy tana waya shiyasa bata shigo ciki ba kuma da alama wayar ta sirri ce dan tana ganin su ta kashe wayar A napep zasu je airport din sabida babu wanda zai dawo da motar idan suka tafi a ciki Tanda Suka shiga cikin ba abinda akeji sai ajiyar zuciyar Rufy alamar tasha kuka da yawa, sai jamsy dake wa Ibrahim hira duk da ba biye mata yake sosai ba sabida gaba aya ya shiga cikin damuwa ganin kukan da Rufy tayi baisan na meye ba shi kuma bazai iya bude baki ya tan baya ta ba Jamsy ganin ya share ta itama sai tayi shiru ta fara chatting da awayan ta tana fa a musu tayi tafiya Lagos ita da babyn ta Rufy bata san ina suke ba har sai da taji napep in ya tsaya sabida idon ta da yake arufe ta lula duniyar tunani inda zata nemawa kanta mafita,jin alamar suna sauka yasa itama ta bu e idon ta,ganin su a airport ne ya bata mamaki to ina kuma zasu kenan? Ta tanbayi kanta Sai da suka sauka ne Ibrahim ya tuna bai tanbayi tiket din jamsy ba,dan haka ya ciro wayar shi ya danna kiran abokin nashi dama kuma tare zasuyi tafiyar da matar shi shima "Abokina ga munan ara sowa, abinda aka ce daga cikin wayar kenan aka kashe Basufi minti biyar ba suka ara so gaisawa suka yi sannan Ibrahim yake tanbayar shi tiket din "Kasan Allah aboki na duk inda nasan zan samu babu sabida jirgin ya cika ba wani sauran tiket da yayi ragowa duk ya are,kuma ai kaima da sai ka fa a da wuri a nema tun yamma amma yanzu ai kasan ba samu za'ai ba Shiru Ibrahim yayi yana tunanin yadda zasuyi da jamsy dake tsaye da jakar kaya "Wai baby naga kayi shiru baka ce komai ba "To me kike so nace bayan kinji abinda yace babu "To ba sai a bani na Rufy ba tunda idan taje bata da wani amfani kaga ai sai ta koma gida dama kuma ba'a son tafiya abar gida ba kowa koya kace? Juyawa yayi yana kallon Rufy dake zaune kan akwatin ta ba ma su take kallo ba da alama akwai abinda take kallo,inda take kallon ya kalla mai Chocolate ya gani da alama kuma shi take kallo Hannu ya aga mai alamar yazo kar a yayi guda biyu dai dai lokacin da aka fara kiran fasinjoji da sauri ya mika mata Chocolate din,tsayawa tayi tana kallon shi "Ki kar a mana kika tsaya kina kallo na maza akko kayan ki muje gashi can Yusuf sun wuce Jamsy kuwa tsayawa tayi ta saki baki ganin kamar yama manta da ita a wajan,gani sun wuce ta ko kallo babu hakan yasa ta kira sunan shi da karfi juyowa yayi yana fa "Baby kije kawai kinga babu tiket idan muka tsaya jirgi dai tafi ya barmu ne sanin kanki ne baya jira Daga haka suka shige cikin inda jirgin yake Baki jamsy ta saki tana kallon ikon Allah ganin da gaske sun tafi sun barta, jirgin da ta ciburi yau zata hau kenan baza ta hau ba,duk ta gama fa awa awayan ta yanzu sai taje ta ce musu ya fasa tafiya da ita kome Tana nan tsaye tana tunani har jirginsu ya tashi zuwa Lagos tana kallo Sosai zuciyar ta ta mata ba da i sai dai kuma ta kudiri niyyar ara lalata lamarin Rufy SECONDARY SCHOOL (Love & romantic story) Shalele ce Paid page 49&50 ----------------Zaune take a falo it's kadai kallo takeyi tana cikin abinci jin arar bu e kofa ne yasa ta juya,babyn ta ta gani cikin kana nan kaya munyi masifar mata kyau kamar ka sace ta ka gudu wadan nan dan Lokacin da suka samu tare jikin ta ya ara goge wa tayi luf luf da ita "Masha Allah baby Kinga yanda kika hadu kuwa kamar ba keba, kinyi wani irin kyau sai ina kuma gaskiya zanji kishi idan wata ta gane min wannan kwalliyar Aunty ta fa a dai dai lokacin da jidda ta arasa kusa da ita "Uhmm momncy kenan ina kuwa zani wannan kwalliyar duk da kika gani ke nayiwa an ki gani kiji dadi "Kai amma kuwa kinyi kyau dole nayi miki hoto sabida yadda kayan suka amshe ki,acikin wadan da muka siyo jiya ne? "Eh momcy dama ina gani nace nasan zasu burge ki idan nas.. Sallamar momyn zeey a dace ta katse mata maganar da takeyi,rungume juna sukai suna fa in AMINAI sannan suka yiwa junan su kiss,wannan shine tsarin yadda suke gaisar da junan su a duk sanda suka hadu "Ahh lallai Aminiya haka babyn ki ta zama princess,Amma fa gaskiya ta yi kyau Kusa da ita jidda taje runme juma sukayi sannan Hajiyar ta kai hannu kan nonon jidda tana fa in Allah ya miki albarka "Wai daga ina kike haka Aminiya zuwa ba sanar wa yanzu da baby ta tada rigima sai mun fita haka zakizo bama nan! "Hmmm Aminiya kenan wallahi tafiyar ce ta taso lakaci aya shiyasa kika ganni kwatsam da ranar nan Daki suka shiga sunbar jidda a falo da alama sirri zasuyi "Aminiya ina jinki lafiya dai? Cewar Aunty "Hmm ina fa lafiya Aminiya ai wallahi wata matsala ce ta faru father yace dole sai nayi aure,kuma ma kinsan abinda yafi damu na shine wadda nake so bata tare dani , sannan abu na gaba yarinya ake da bukatar na aura karta kai jidda "Tooo Aminiya ke kuma taki kenan kinga ai koda kuwa kina tare da zeey father bazai bari ki aure ta ba sabida yarinya ake so kenan sosai! "Eh gaskiya yace yarinya zan aure karama sosai kamar wadda batafi shekara goma sha uku zuwa sha hudu ba,ni yanzu ina zan same ta kuma wallahi ni dai nafison zeey gashi ko nakira wayar ta bana samu kwata kwata shiyasa ko baccin kirki banyi ba jiya da yau "Hmm ai dole bakiga ta bacci ba yanzu dai samun wadda zaki aure ba abin wahala bane kawai dai abinda tafi yanzu ki fara cire soyayyar zeey daga zuciyar ki tukunna "A'a soyayyar zeey fa bazata fita ba sai dai kawai na hakura amma inson ta sannan yarinyar a ina kike ganin zamu same ta da ace da wuri ne da gidan marayu zamuje kawai mu akko "Chabb ai wannan bazatayi ba domin yaran gidan marayu ana bibiyar Rayuwar su ko daga baya ,kawai dai abinda nake tunani shine