← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 42

Sashe 27

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan sun gama siyan abinda suke da bu ata ne Farida tace a siyasa Ibrahim wani abun kallon ta Rufy tayi tana fadar to me zan sai mai ni yanzu bayan bansan abinda yake so ba "Ko ki sai mai gajeren wando tunda maza na son wannan kyautar "Me?Rufy ta fa a tana fito da ido waje wallahi banza iya ba chabb hauka ma ake kenan fadi wani abun amma ba wanan ba gaskiya Dariya sosai Farida tayi ganin yadda Rufy ta zaro mata ido sannan tace to ki sai mai turare da agogo kinga idan ya fesa zaiji kamshin dan haka dole ya tuna da ke shi kuma agogo indai zai du ba lokaci to sai ya tunani kinga ta haka ma zamu samu yadda muke so Da wanann shawarar suka sai turare da agogo sannan suka tawo gida Yauma tare suka shirya abinci sannan mazan suka dawo hakan ce ta kasance tare yauma suka ci abincin sanan su hafiz suka tafi bayan an ta a hira ka Bayan ta fiyar sune ta dakko ledar abinda aka siyomai cike da tunanin zai kar a ko kuwa zai gwale ta Cike da sanyin murya tace gashi abinda muka siyo ma "Tsayawa yayi da abinda yake yana kallon ta sannan ya kalli ledar hannun ta "Meye aciki?ya tanbaya ba tare da ya kar Dama turare ne muka gani shine aka siyoma sai... Jina arar wayar shi yasa ya daga mata hannu alamar ta aje ta tashi Da sauri kuwa ta ajemai ta bar wajan daki ta shiga tana hamdala domin kiran da aka mai ya taima keta da yanzu tana can ya titsiye ta da tanbaya Washe gari ya tashi yana shirin ta fiya wajan aiki ne ya tuna da ledar jiya da Rufy da ta bashi dan haka ya dakko yaga meye aciki dan ya manta ne tace mai gaba aya Agogon ya fara cirowa sosai kalarshi tayi mai kyau rolex,na hannun sa ya kalla da yasaka jiyayi yana son sa wadda ta bashin dan haka ya cire shi daga hannun sa yasa sabon bai ta a jin kyautar da ta shiga ranshi irin a gogon ba San da ya fito tana kicin tana ara sa aikin da takeyi dan haka ganin bata nan kuma yaji motsin ta hakan yasa ya zauna jiran ta fito Batasan yana falon ba dan haka ta fito tana wa a sanye take da doguwar riga sai mayafin rigar da ta hafashi sai da tazo tsakiyar falon sannan ta lura da shi da sauri ta juya zata koma inda ta fito yace "Dawo ki kawomin abincin idan yaso sai ki koma ki kwana aciki Jin ya fa a mata ba ar magana ne yasa ta juyo ba tare da ta kalle shi ba ta ajemai Tun bayan da ya tafi take sa awa da kwance Wa ta rasa ta ina zata fara wannan abu bata tunanin zata iya gaskiya sai dai kuma tunowa da tayi da jamsy sai taji kwarin guiwar yi **********Tun da ta tashi take jin mararta na mata ciwo sama sama daure wa kawai take a haka har akai sallar azahar lokacin abin ya fara fin arfin ta dama kuma tunda cikin ya tsufa ta dawo shiru shiru kullum cikin tunani take domin sai yanzu ta lura ba wajan da jaririn zai fito wannan abin ya sata cikin tunani Ranar da ta tanbayi inna ta ina yaron zai fito sai inna tace ta inda ya shiga ,dan haka gaba aya kanta ya kulle dan sai yanzu take tunani ta inama ya shiga Ciwan da ya fara cin arfin tane yasa ta fara yarfa hannu tana ha a gumi duk abinda ke faruwa inna bata sani ba sabida bata akin tana waje tana ha a wutar girki Jiyo kamar arar indo ne yasa taja tsaki tana fa "Wai ace yarinya har yanzu bazatayi hankali ba ihun kuma uban me takeyi yanzu.. Jin wani sabon ihun tare da kiran da indo take mata ne yasa ta nufi akin tun kafin ta shiga ta fara jiyo nishin da Indon takeyi cike da alamar wahala ai kuwa da sauri ta fa a cikin akin zuwa lokacin tuni indo ta ha a gumi sabida tsanin ciwan da ya taso mata Zama inna tayi tana gyara mata kwanciya sosai take yarfa hannu tana kiran inna,ganin nakudar kamar gadan gadan taxo mata ne yasa inna ta shiga addu'ar Allah ya raba lafiya Tunda indo take bata ta a jin ciwo makamancin wannan ba domin gaba aya tun daga marar ta har zuwa afar ta ji take kamar basa jikin ta Kafin wani lokaci ta ha a gumi kamar wadda tayi iyo cikin teku ganin kamar abin yayi nisa ne yasa inna ta fito waje da gudu makota ta shiga domin ta samu taimako Lokacin da suka shigo cikin akin tuni indo ta galabai ta har takai da ta fara fita hayya cin ta sabida tsananin a zabar ciyo Tun wajan shabiyun rana take fama da abu daya gashi har uku na yamma tayi shiru har lokacin sai ciwo kawai da take fama da shi zuwa lokacin tuni inna jikin ta yayi sanyi ganin wahalar da yar tata take sha tabbas wahala iya wahala yau kam indo ta shata Gashi har an fara shirye shiryen tafiya masallaci sallar la'asar amma abu aya ake tayi dan haka makociyar inna tace a nemo abin hawa kawai a tafi asibiti tunda haihuwar a gida taci tira Da wannan shawarar aka nemo abin hawa suka fito da indo lokacin ko tashi kan afar ta bata iyayi duk jikin ta yayi laushi ya saki Lokacin da suka je asibiti sosai likitoci sukayi fa a akan rashin zuwan su asibiti da wuri kafin aka kar e ta suka shiga lebour room da ita sosai a nan ma suka sha fama akan a samu ta haihu amma ina abin yaci tura wanda har takai da ta fara jijjiga Ganin hakan ne yasa likitoci suka yanke shawarar sawa a dauke ta zuwa babban asibiti domin ayi mata CS Lokacin da suka fito wajan su inna domin fa a musu aka kwala kiran sallar magariba dai dai nan kuma suka jiyo ihun indo wanda ya cika asibitin tare da kukan jariri da ya kara e ko ina Da gudu likitan da ya fito ya koma dakin inda su inna suka tashi tsaye sukai char ko char suna jiran abinda za'a ce mu SECONDARY SCHOOL (Love & romantic story) Shalele ce Paid page 61&62 _______Yau kwana bakwai kenan da haihuwar indo kuma yaune aka share zaman makoki bayan anyi addu'ar bakwai da fatan samun harma agare ta,sosai mutuwar indo ta ta a mutane da yawa acikin garin bama kamar habu sosai zuciyar sa ta girgiza tsoran Allah ya shige shi lokaci aya tabbas mutuwar indo iznace ga masu aika ta halin ta duk da ba ita ta jawa kan taba rashin kamun kaine irin na iyayan ta Acikin gidan kuwa gaba aya inna hankalin ta ba akwance yake ta tun ranar da abin ya faru iya kaduwa tayi a cikin kwana bakwai din nan har sai da ta rame ko amsa gaisuwar da ake mata bata iya yi tabbas tayi rashin yarinyar ta duk da indo ta bar mata abinda ya haifa sai dai kuma kowa nashi ya sani gashi uwa uba indo ta mutu ta sanadin abin da bai dace ba Washe gari da suka tashi gidan ba kowa sai iya su kadai kawai inna sai Baba sai kuma ar indo inda aka mayar mata da sunan maman ta ana ce mata indo arama Tun randa aka haife ta su inna basa bacci sabida kukan dare da take yi da kuma tashin hankalin da suke ciki duk sai abin ya musu yawa Wanka inna take mata tana kallon ta tabbas wannan yarinyar duk wanda ya kalle ta yasan ar indo ce sabi tsananin kamanni da suke da juna kamar an tsara kara Kallon inna tayi hawaye na bin fuskar ta sai taga kamar Indon ta take wa yankan sosai take jin soyayyar yarinyar azuciyar ta sabida kanin ta da indo ************ Zaune take kwata kwata ba wani abu da ke damun rayuwar ta cike take da farin ciki dan a ganin ta bata da wata damuwa yanzu arayuwa,ko kadan bata tuna iyayan ta bare kuma an uwa da abokan arziki Antyn ce ta fito tasha kwalliya kallon ta jidda tayi tana fa "Sweetheart sai ina kuma irin wannan kwalliya haka? "Baby kenan shopping zamu fita ni da ke mana kinsan bani da kamar ki sosai kuma nake son farin cikin ki Dariya jidda tayi jin abinda momyn nata tace mata dan haka da sauri ta akko doguwar riga ta dora akan kayan jikin ta na shan iska sannan suka tafi shopping din Kamar daga sama jidda taji ana kiran suna ta juyawar da tayi hafsy ce ar makotan su ganin ta da jidda tayi ne yasa taji kan ta yana juyawa wani irin jiri ya fara kokarin kayar da ita a asa Da sauri Aunty ta ja hannun jidda suka bar wajan sabida kwata kwata bata bu atar jidda ta hadu da mutumin da ta sani a rayuwar ta na baya idan ba haka ba to tabbas abinda tayi mata zai karye shike nan kuma daga nan asirin ta ya tonu Hafsy gaanin auty taja hannun jidda ne yasa ta bi bayan su da sauri sai dai kuma kwata kwata ta rasa ina suka shige domin ta duba ko ina bata gansu ba sosai ganin jiddan ahaka ya bata mamaki Aunty kuwa ganin haduwar jidda da wannan yarinyar yasa ta fasa shopping din da ya kawo su suka koma gida sosai ta shiga damuwa ganin har sun koma amma jidda bata daina rike kanta ba ganin haka yasa anty ta zauna kusa da ita komin dole ta auke mata hankali kada ta tuna komai Bakinsu ta hade waje aya ta fara mata kiss a zafafe da jidda bata fara mayar mata da martani ba amma jin yadda sakon yake shigar ta ne yasa nan da nan ta fara mayar da martani cike da zumudi Sosai suke shan bakin juna kamar ba gobe a alla sunyi kusan minti biyar a haka kafin Aunty ta fara kokarin janye jikin ta ta
Chapter 27 · 0% Book details