Sashe 31
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
67&68 ____________Kwanan jidda uku da dawo wa amma haryau ba abinda ya canza kullum cikin kuka take idan anga tayi shiru to bacci tayi ba inda taje sai dai maganar ta guda aya kullum shine a mai da ita wajan momsyn ta abinda take iya cewa kenan Baban zeey ne yaga abin ya wuce lissafi tun suna ganin lamarin wasa da rainin hankali har abin ya fara fin karfin su baban jidda ya samu domin suyi magana akan lamarin "A gaskiya ina ganin lamarin yarinyar nan kamar akwai sihiri a cikin sa sabida abin nata ya fara wuce tunanin mai hankali Baban zeey ya fa a yana kallan abokin nashi kuma an uwan shi Shiru baban jidda yayi yana tunani akan abinda aminin nasa ya fa a tabbas gaskiya ne akai a lamar tanbaya a lamarin dan haka ya nisa sannan yace "To yanzu me kake ganin za'ai kenan? "Eh to ni dai na gama lissafin mu kira wani daga malaman mu da musulunci su duba ta sabida abin ya fara bani tsoro kwata kwata magana aya takeyi kullum ko abinci da bata ci sai dai ayi mata dura "Gaskiya ne shike nan insha Allahu idan anyi sallar magariba sai muyi magana da liman Daga haka suka yanke shawarar abinda ya kamata ace sunyi *********Yauma dai yana zaune cikin office insa aiki yake sosai sabida ya tara aiki kwana biyu bai samu zuwa ba sabida yayi zazza i a tsaitsaye Jin arar an shigomai office ba tare da neman izini bane yasa ya girgiza kai domin yasan mutum daya ne yake mai haka shine hafiz dan haba bai ago kansa ba ya cigaba da abinda yake jin shirun yayi yawa ba'a shigo ba kuma ba'ayi magana bane yasa ya ago kansa Rufy ya gani a tsaye jikin kofar cikin doguwar riga baka da mayafin ta fuskar ta tayi fayau ba komai sai kwalli da tasawa idon ta sai tashin kamshi takeyi Tashi yayi tsaye yana kallon ta, ita ma shi take kallo "Ko dai bakayi farin ciki da gani na bane ,ta fa a cikin shagwa a tana tsare shi da ido Baisan ya akai murmushi ya kufce mai ba yana fadin "nayi mana amma waya kawo ki nan Ya fa a dai dai lokacin da ya ara sa inda take tsaye "Kai yaya dan Allah haka zaka sau i bakin ka yanzu ko zama bayi ba bare ka bani wani abu nasha harka fara tanbaya ta yadda akai to zan koma inda na fito kawai Ta fa a tana juyawa da niyyar zata fita daga office din Da sauri yasa hannu ya riko ta yana fa in haba sorry karki koma kinji wallahi yanzu haka ke nake tunani a raina muje ciki ki zauna Da kallo ta bishi duk da ta fahimci baisan yayi wannan maganar ba amma har zuciyar ta taji da in jin hakan ko ba komai yanzu tasan yana sonta ko kuma tace ya fara sonta kamar yadda itama ta fara Lemo da ruwa ya kawo mata mai sanyi sannan ya zauna a kusa da ita kasan cewar a kwai kujera two sita a office din Sai yanzu ya lura ashe da basket ta shigo a hannun ta food flas ya gani a ciki dan haka yasan da abinci ta zo "Yawwa dama kamar kinsan yunwa nake ji wallahi ba abinda naci tunda na baro gidan inata fama da aiki shi kuma wancan dan rainin hankali kwata kwata ban ganshi ba yau Murmushi kawai tayi ba tare da tace komai ba ta fara zubamai abincin dambun kuskus tayi yasha kayan lambu da hanta sai tashin kamshi yake Tun kafin ya fara ci ya hadiyi yawu sabida yadda kamshin girkin ya bigi hancin sa tabbas shi shaida ne Rufy karshe ce indai wajan iya girki ne to tabbas anzo wajan Cokula tasa guda biyu a ciki alamar itama zata ci dan haka baice komai ba suka fara ci,kowan nan su fuskar shi dauke da murmushi wanda da za'a ce kowa ya fa i abinda ke sashi murmushin basu sani ba Kawai dai sunsan suna jinsu cikin wani irin farin ciki mara misaltuwa da annashuwa Suna tsaka da cin abincin ne yaji an shigo cikin office din ko Sallama babu,kansa ya ago yana kokarin yin magana wadda ya gani a tsaye ne yasa yaja bakin shi ya tsuke Jamsy ce tsaya cikin kananun kaya riga da wando taci kitson ari akan kamar ba ar hausawa ba Sosai taji shokin ya shige ta ganin Ibrahim da Rufy suna cikin abinci a kwano aya me hakan yake nufi Ibrahim ya shirya da Rufy kome Da sauri ta arasa inda suke tana fa "Gaskiya ka bani mamaki yadda kake nuna kai namiji ne ashe ba haka abin yake ba yanzu ka yadda mazinaciya karuwa ta zaman matar ka!kai da kanka kake fa amin bazaka iya rayuwar aure da ita ba sai gashi yanzu kanayi kenan kai makaryaci ne.. Tun sanda ta shigo office din Rufy ta tashi tsaye banda ogan da ya cigaba da cin abincin shi hankali kwance kamar baisan da zaman su awajan ba,sai da ya gama cin abincin shi tsaf sannan ya tashi tsaye kallan su yayi su duka sannan ya fara magana cikin kausa shashshiyar murya "Jamila naji duk abinda kika fa a amma inaso ki fa amin inda kika san cewa Rufaida ba budurwa na aura ba sannan mazinaciya ce ni kuma nayi miki alkawarin zan aure ki domin kuwa nasan ni da ke bamu ta a wannan maganar ba Kame kame jamsy ta hauyi domin batayi zatan ze mata wannan maganar ba rasa abinda zata ce mai ne yasa ta cewa "A gari naji waye baisan wannan maganar ba Kallon ta yayi tsaf ya gama karantar ta da alama ta manta shidin dan sanda ne dan haka tun sanda ta fara raba ido ya gane bata da gaskiya kwata kwata Hannu ya daga mata yana fa "Karya kike domin da ace akwai mutanan gari da suka san wannan abun to da tun sanda za'a daura mana aure za'a ji maganar dan haka ban yadda da ke ba Juyawa yayi ya kalli Rufy da jikin ta yake ta rawa sosai zuciyar ta take mata zafi tabbas duk macen da bata ri e mutuncin ta ba ta gamu da acin rai sosai kalmar mazinaciya da ake kiran ta dashi yake dukan ta duk da tasan ba arya sukayi ba "Kinsan Jamila ne ? Ya jefa mata tanbayar ba tare da ya kuma kallon ta ba Cike da sanyin jiki ta daga mai kai alamar eh "Malama ki bude baki kiyi magana ko akwai kurma ko bebe ne anan Ya fa a a hassale Bakin ta na rawa ta furta "Eh nasan ta tare mukayi candy Kallan ta ya Kuma yi yana karantar yanayin ta sannan ya jefa mata tanbaya "Wacece ita a wajan ki banason ata lokaci ki fa amin gaskiya idan ba haka ba kuma....yaja wafa batare da ya ara sa maganar ba "Ita din awata ce tun muna jss 1tare muke kuma tare mukayi candy .......... Gaba daya Rufy ta kwashe rayuwar da tayi da jamsy ta bashi labari sosai lamarin jamsy ya bashi mamaki to wanne abu Rufy tayi mata haka da take so ta dau fansa a kanta Jamsy ya kalla da haba aya ta gana tsumewa a wajan cike da dana sani hadi da nadama "Keeeeee....da daka mata tsawa sabida gaba aya sai yaji ya tsani jamsyn Cikin rawar jiki ta ago tana kallon shi "Fa amin gaskiya uban waye yasa ki ki lalata mata rayuwa domin daga ji wannan abun da biyu aka yi shi fa amin waye yasa ki "Wallahi Allah Ibrahim ka yadda dani ba wanda yasani nice nasa kaina nayi ne domin na dau fansar abinda maihaifin ta yayi min Gaba daya agowa sukayi suna kallon ta jin abinda tace "Abba na kuma ?Rufy ta tanbaya cike da kafuwa "Kwarai da gaske Rufy nashigo rayuwar kine badan na cutar da ke ba ina son kine tsakani da Allah sai dai kuma daga ranar da na fahimci ar waye ke zuciya ta ta canza akan ki Ayau zan fa a miki abinda baki sani ba game da ni Da farko sunana jamlia Yakubu kamar yadda kika sani ni haifaffiyar karamar hukumar Bagwai ce dake jahar Kano mu biyu ne a wajan iyayen mu daga ni sai kanwa ta, mahaifin mu ba mutum ne mai hali ba hasalima abinda zamuci wataran gagarar mu yake muna cikin wannan rayuwar ne mahaifiyar mu ta fara doramin tallan gya a mai gishiri ina zagawa a haka har nakai shekara sha biyar a da ina tallana iya cikin kyauyen mune amma da na ara wayo sai na fara zuwa cikin gari Sosai Allah yasawa sana'ar albarka har muna samu muci abinci sau uku a rana ,fara zuwa na cikin gari ina ganin yadda an mata suke rayuwar su sai abin ya fara bani sha'awa har na fara kwadayin shiga makarantar boko duk da ko primary ban gama ba Ina kicin wannan haline Allah ya hadani da wani Alhaji Mamman wanda kusan kullum sai ya siyi gyada ta gaba daya yace nayi sadaka,ana haka har takai da mun fara sabawa da shi idan yazo zamu zauna muyi ta hira abin mu ganin hakan ya sa nayi tunanin fa amai abinda nake so ko zai taimake ni tunda naga yana da " Alhaji dama wani taimako nake so kayi min dan Allah Wanda ta kira da alhajin ne ya kalle ta dama kuma can idon shi yana kanta da alama akwai abinda yake kallo ajikin ta "Ina jinki wanne taimako zanyi miki haka jamsy an mata Ya fa a yana wani kalar murmushi "Amm dama wallahi inaso naga na iya karatun boko shine nakeso kasani ko baza biyamin kudin littafi ba sai na biya da kudin gyada ta Tunda ta fara maganar yake kallon ta yana sa a wani abu aranshi dan haka yace Ai kudin gyadar ki bazai isheki karatuba sai dai idan zakiyi wanni aikin da ban "Alhaji wanni aikin kuma kamar wanne kenan? Kallon ta yayi yana kunna motar shi zai bar wajan yake fa "Gobe idan nazo mayi magana yanzu sauri nake ana jirana Daga haka yaja motar yabar wajan Kwance yake