Sashe 15
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
zubo mata sabida tsananin yadda taji zuciyar ta tana mata zafi tabbas Aunty ta cuci rayuwar su kuma sai Allah ya bisumu hakkin su ***********Saukar ruwan sanyi a jikin ta ne yasa ta farka daga baccin da ya auke ta da sauri a matu ar razaje sabida sanyin ruwan ya shige ta yadda ya dace