← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 42

Sashe 34

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ya isa haka Alhaji ba wannan ne ya kawo Ni ba nazo ne na shai da ma ina auke da ciki wata biyu da wani abu kuma ina da tabbacin cewa cikin nan naka ne domin kafi kowaa cin duri na dan haka a san abin..... "Daka tamin Alhaji Mamman ya fa a da arfin gaskiya "Karki zomin da zancan banza zancan wofi ko dan kinga an sakar miki fuska shine zaki mai da mutane basusan abinda suke ba kinje can wani aton banzan ya irka miki ciki shine zaki zo nan kice nawa ne to Allah tun wuri ki nemi ubansa tun kafin na lalata rayuwar ki Kallon shi na tsaya yi ganin yadda yake masifa kamar ba shi ba dan haka nima cike da ranshin kunya ha i da kunar zuci na fara magana "Wallahi Allah Alhaji baka isa ba taya zakamin cikin sannan kace ba naka bane to idan ba naka bane na uban waye kuma da kake cemin yar iska ina kaine ka fara lalata min rayuwa sannan batun zaka lalata rayuwar to na nawa kuma ta sanadin ka na rasa mahaifiya ta sabida ba in cikin abin da kayi min ka lalata min tarbiyya a da ina ganin haduwa ta da kai alkairi ne ashe bani da hank...... Jin saukar mari da nayi ne yasa nayi shiru ba niyya kuka yana kwace min mai cike da nadama Haka a wannan rana mahaifin ki yamin korar kare tare da kashe din kadaa ya sake gani na Ina kuka haka na koma gida a lokacin na na kuma samun wani tashin hankalin domin kuwa mahaifina na samu yana watsa kayana waje sai na bar Mai gida koka nake sosai ina rokon shi ya yafemin na tuba Amma ko sau rara ta baiyi ba haka mutanan unguwar suka hadu anaa bashi hakuri amma ina yasawa idon shi kwalli yace lallai sai na tafi domin baze yiwu yadda ba in ciki na ya kashe uwa ta shima ya kashe shiba Haka ina kuka na hau ha a kayana ba tare da nasan ina zani ba domin kuwa yan uwan umman mu ba a nan suke ba yar Maiduguri ce ya aure ta shi kuma dan Niger ci rani ne ya kawo shi Nigeria har yayi aure ya zauna A haka na kwana ina gararam ba a gari ba tare da nasan ina zani ba ina cikin wannan halin ne kawai naji ana min hon da mota a lamar na kwauce sai dai kuma hankali na gaba aya ba ajikina yake ba hakan yasa na kasa gane ina zanyi Sai ji kake kiyyyyyyyyyyyyyyyy karar motar to daga nan ban ara sanin ina nake ba ***********Bayan sallar magariba liman yazo har gida domin duba jikin jidda anan ne ya gane akwai aikin sihiri a jikin ta da kaai mata da ba in aljani sosai ya tausaya mata inada yace akwai rubutu da zai bata sai turare insha Allahu komai zaizo da sauki Washe gari zeey tazo gidan sabida taji labari anga jidda dama kuma tunda aka mata auren bata zo ba sai ranar wanda auren wata hudu kenan zuwa lokacin ta hakura ta kar i mijin ta a matsayin Tata jarabawar suna zaune lafiya har abokiyar zaman ta Badai tayi iba ba irin ta amare sabida zuciyar ta ba a tsaye take waje aya ba haka ta wuni a gidan kadaran kadaran maman ta bata wani sake mata sosai ba kuma ba kamar da ba Sosai ta tausaya wa jidda ganin yadda ta koma aramar mahaukaciya Allah ya isa kuwa ta jawa Aunty yakai sau dubu domin itace silar komai ta lalata musu rayuwa SECONDARY SCHOOL (Love & romantic story) Shalele ce Paid page 71&69 ____________" A wannan ranar ban sake sanin inda kaina yake ba sai da na kwana biyu sannan na farka Tashin farko a asibiti na tsinci kaina sosai abin ya bani mamaki to meya kaini har gadon asibiti haka ,ina cikin wannan tunanin ne naji an turo kofar wani babban mutum ne ya shigo cikin manyan kaya "Sannu baiwar Allah Shine abinda ya furta kenan Tashi nayi zaune ina are mai kallo domin kuwa nidai a iya sani na bansan wannan fuskar ba dan haka nace "Bawan Allah dan Allah waye kai kuma meya faru na ganni a gadon asibiti? "Da farko dai sunana Alhaji badamasi nine wanda a bisa tsautsayi na buge ki da mota wanda a bisa wannan dalilin ne kike gadon asibiti yanzu haka Kuma a bisa wannan ne nake baki hakuri da kiyafe ni ba da gangan nayi ba,sannan likitoci yan tabbatar min da cewa cikin dake jikin ki ya zube Ya ara sa maganar yana sunkuyar da kai Sosai naji wani abu ya soke ni a zuciya da ya cemin cikin ya zube kobaa komai naso ace na haife abinda ke tare da ni domin kuwa ban sani ba ko iya shi ka ai ne rabona a duniya Kafin na ankara naji hawaye ya wanke min fuska "Baiwar Allah dan Allah kiyi hakuri wallahi ba da nufi nayi ba ,ki kira mijin ki nayi masa bayani insha Allahu nasan zai fahimta kaddara ce bata wuce ranar ta Kallon shi nayi ina share hawaye na sannan nace "karka damu bakomai dama haka Allah ya addara bazai zo duniya ba bare ya tarar da acin ran dake cikin ta kuma yaji mummunan tarihin yadda akai aka same shi Kallo na yayi alamar bai fahimta ba sannan yace "Bangane ba mai kike nufi ? "Karka damu Baba wannan ba abinda ya shafi rayuwar ka bane yanzu tai mako daya nake neman dan Allah makaranta nake so zan shiga sai dai bansan ya zanyi ba idan da hali dan Allah ka taima kamin Kallo na yayi naya fa "Karki damu na fahimta acikin rayuwar ki da akwai wani tabo insha Allahu zan taimaka miki akwai aboki na yana da makarkata zanmai magana "To da wannan taimako da mutumin yamin ne na samu shiga makaranta har muka hadu da ke kuma abinda baki sani ba har muka gama ban ta a biyan kudin Makaranta ba kyauta nayi Alhaji badamasi ya taimaki rayuwa ta fiye da tunanin ku da farko yaso na zauna agidan sa amma baki yadda Na nemi gidan aikatau inda anan nake kwana duk wata kuma zasu bani albashi da shine nake duk suwa bu atuna kuma har izuwa lokacin mahaifina bai neme ni ba shida anwata Lokacin da na gane ke ar waye sosai naso na juya miki baya amma da nayi shawara da yarinyar gidan da nake aiki ita ta hanani na cigaba da kulaki amma zuciya ta cike take da tsananin tsanar ki Idan baki manta ba akwai lokacin da kika gyai ya ceni gidan ku bayan munje sai na ce miki nidai zan tafi kikayi kikayi na fa a miki ya akai nace ba komai To lokacin naga hoton Alhaji Mamman ne tare da ku gaba aya wanda hakan yake nufin ke ar shi ce,bayan nabar gidan ku Company mahaifin ki nawuce inda na fa amin ke wata ce kuma yadda yalalata min rayuwa to tabbas kema sai na lalata taki Yamin kashe di akan na fita harkar ki ko yasa a atar dani ton daga Lokacin na sake sabon shiri akan ki Uncle bash saurayi nane kuma abokin dadiro na lokacin da na fa amai kudiri na akan kine yace zaija hankalin ki wajan cika burina Rufy Allah shine shaida ta ban shiga rayuwar ki da niyyar na cutar da ke ba amma abinda mahaifin ki kayimin ne ya ja miki Lokacin da naji zaakiyi aure sai da nayi kamar nai hauka sabida kwata kwata banso hakan ba naso ace kinyi cikin shege a gaban iyayan ki kamar yadda nima nayi domin Mahaifin ki yaji yadda nawa iyayan suka ji Nayi ta kokarin ganin na lalata maganar auren inda anan ne na gano wanda zaki aure ba kowa bane face dan gidan Alhaji Musa a bokin ai kata masha'ar mahaifinki sosai abin yamin ciwo sun lalata rayuwar ar wasu amma suna so su gyara ta an su Gaba aya jikin Rufy har rawa yake sabida tsabar kuka tabbas iyayan su sun cuci rayuwar su sun bar musu tabon da bazai ta a gogewa ba Ibrahim kuwa gaba aya jijiyoyin kansa sun tashi fuskar nan tayi jawurr idon sa abin tsoro sabida tsabar yadda yayi jaaa Jamsy ce ta rarrafa inda yake tana fa "Ibrahim kayiwa Allah da Annabin sa ka aure ni wallahi ina sonka da zuciya aya kuma na maka alkawarin baza'a samu matsala daga gare ni ba insha Allahu Ta fa a tana kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro "Noo jamsy bazan iya ba,jamsy bazan iya auren kiba domin ko na aure ki bazan ta a samun kwanciyar hankali ba amma tabbas kin cancanci zama matata sai dai bazan iya shiga gurin da mahaifina ya shiga ba abin da kunya Ki samo duk wanda kike so namiki alkawarin aura miki shi kuma zan bashi aiki idan bashi da shi Daga haka ya tashi yayi hanyar waje ganin Rufy bata biyo shiba ne yasa ya dawo da baya da kanshi ya daga ta sabida gaba aya jikin ta ya saki idan banda ajiyar zuciya ba abinda take yi Tunda suka koma gida ba wanda ya iya cewa da kowa komai duk suka zube a falon Ibrahim kuka yake son yi ko zai samu sassauci a zuciyar sa sai dai ya rasa jikin wa zai jingina ya samu yayi kukan yadda ya ke so Da rarrafe ya matsa inda Rufy take takure kanshi ya dora a kafadar ta kawai ya saki kuka mai ta a zuciya jin kukan shine yasa Rufy ta yi shiru da wanda take Ba shakka iyayan su sun cuci rayuwar su A haka suka kwana a wajan ma ale da juna baccin ma arawo ne ya auke su su duk sai asuba Ibrahim ya farka yaga yadda suke sannan ya tashe ta Haka suka wuni ranar kamar gidan mutuwa ba abinda kake ji sai arar fanka kamar ba mutane agidan Da daddare ne yace ta ha a kayan ta zasu tafi Kano ************Alhamdulillah jikin jidda aiki yana ta samu domin yanzu ta rage wannan neme neman da takewa momcyn ta ba kamar da ba Duk bayan
Chapter 34 · 0% Book details