Sashe 22
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Ke kuma...to ya akai? ya fa
a yana basarwa sabida gaba
aya ya tafi tunanin kartace cikin nashine
"Dama ba wani abu bane habu tunda abin nan ya faru dani ko sau
aya bakazo waje naba bare ka nemi wani abu shine nace ya kira ka, ni ina bu
atar ka sabida kasabar min na rasa yadda zanyi da raina
Takarasa maganar tana tsare shi da ido
"Kinga malama karkizo kimin dadin baki kawai ki ma
alamin cikin da bana waba dan nasan bura ta baza ta iya yin cikin ba dan haka ni zan ware kinga tafiya ta..
"Ahaba habu ai bazan ma haka ba kuma ma aiida zanyi da tuni nayi tun sanda Baba ya tanbayeni kayar da dani wallahi kwai dai inaso mu jiyar da juna dadi ne kaima nasan kaba bu
ata
"Da gaske kike indo ba tarko zaki ha
amin ba?
"Wallahi ba wani tarko hasalima inna bata nan sai dare zata dawo
"Shike nan bari na rufo kofa karwani ya shigo
Daga haka yaje ya rufe kofar gidan ta kuma ta kwashe dambun ta sabida ya dawu sannan ta
ora ruwan wanka
akin ta suka shiga dama akwai katifa dan haka suka haye kai domin
ibar roman dimukura
iyya kunsan dai mai ciki yadda take da za
i da gar
i dan haka ku hasaso yadda habu zaiji basai na fa
a ba
LAGOS
__________Lokacin da jirgin su ya sauka ruwa ake a garin kamar me dan haka ga masu taxi nan suka hau akwai inda aka tanadar musu sabida zama aikin da ya kawo su
Ibrahim shida abokin sa
an sanda ne amma na farin kaya to yanzu ma wani bincike ya kawo su lagon na wani kisan kai da akai
Inda zasu zauna estate ne babba a
alla akwai gidaje
ari biyar a ciki kuma gaba
aya iri
aya ne kowa da numbar gidan shi gomnati ce ta gina gidan wasu daga ciki mutanan ciki siya sukai wasu kuma haya suka kama abokin nasa hafiz da matar sa mariya aka fa
a saukewa kasan cewar ba layi
aya gidan su yake ba akwai tazara ta kusan layika uku tsakanin su ,sannan aka kaisu Rufy nasu gidan bu
ewa yayi suka shiga gidan yayiwa Rufy kyau sosai falone mai
an girma ba lafi kasan cewar wannan shine shigar Ibrahim gidan na farko hakan yasa ba kujeru afalon da idan yazo aiki yakan sauka hotel ne tunda shi kadai ne amma yanzu da yayi aure sai shima aka bashi gidan zama
An shinfi
e falon da kafet mai laushi babba sai tum tum manya gida uku da aka aje akai,
aki biyu ne sai kicin ko wanne
aki akwai toilet aciki dai Kuma kitchen,tunda suka tawo bai ce da ita komai ba haka ma da suka shigo gidan
aki
aya ya shiga akwai katifa babba a dakin dan haka ya aje trollyn kayan sa a gefe ruwa ya shiga ban
aki ya watsa yazo yayi Sallah sannan ya fara duba aikin da ya kawo shi kusan awa
aya sannan ya fito falon
Ya tsorata ganin mutum a zaune ya sunkuyar da kai shaf ya manta cewa da wata wai matar shi yazo,kusa da ita ya
arasa ya daki akwatin Tata ai kuwa da sauri ta mi
e dan ta tsorata kasan cewar ta fara bacci awajan
"Ki shiga
aki mana kika zauna anan idan kuma anan din zaki kwana bismillah
Daga haka yasa kai yayi waje
Jiki ba kwari haka taja akwatin kayan ta zuwa cikin dakin sai dai da taje bakin kofar ne ta kasa gane wanne zata shiga kasan cewar
akin ajere suke da juna,shiru tayi tana nazarin inda ya fito a hankula ta tura kofar dakin gani katifa da trollyn sa yasa tayi saurin rufemai ta bu
ayar kofar ba komai cikin
akin sai kafet da tagani a gefe an ajiye ba babba bane amma zai iya isar ta ta takure akai dan haka tayo alwala akai tayi Sallah sanin ta kwanta
Tunda ya fita bai dawo ba sai
aya na dare kasan cewar yaje siyayyar abinda zasu bu
ata ne,lokacin da ya dawo gani bata falon hakan yasa ya aje abinda ya siyo awajan dakin sa ya shiga shima ya kwanta asuba tagari
Da asuba sanda ta tashi gaba
aya wuyan ta yayi sanyi sabida kwanciyar da tayi a takure gashi ba fulo haka nan tayo alwala tayi sallah azkar tayi sannan ta fara karatun Kur'ani kasan cewar tana da haddar izu arba'in,har karfe takwas bata koma bacci ba ganin garin yayi haske yasa ta fito falon ahankula cikin sanda kamar wadda za'a kama hijabin da tayi sallar ne ajikin ta kasancewar bata ta
a zama ba hijjab idan yana nan tun suna Kano
Ganin ledojin da tayi awajan ne yasa ta tafi tunin ta bu
e taga meye ko ta bari karya zo yana mata masifa da gorin da yasa ba mata,jin karar bu
e kofa yasa ta juya da sauri sanye yake cikin jallabiyya ruwan
asa,gaishe shi tayi ya amsa bayabo ba fallasa
"Ga kayan amfani nan ki
auka maza kiyi abin da za'a ci sabida fita zanyi sauri nake,anutse ta fara kwashe kayan tana kaiwa kitchen din yayi kyau sabida akwai kitchen cabinet
Tunda ta fara kwashe kayan yake kallon ta sama sama tunani yake anya yana ta
a ganin ta ba hidda bi kuwa dan shidai bai ta
a ganin wuyan taba tunda yake,to amma meyasa take sa hijjabin me zata boyemai bayan duk an gama kwashe wa
"Wata kila kayan mar marin kirjinne suka
are shiyasa bata fitowa haka sabida karka gani ,zuciyar shi ta yaramai
Tsaki yaja yana fadi,"aikin banza kawai kowanna ango ana kawo mai abu acikin ledar su shizai
are amma shi inna sai dai ragowar wasu ya samu
Gani tunanin zai
ata mai rai yasa ya tashi ya shiga
aki ya shirya kafin ta gama
Sultan cheps tayi sai kuma copy da yawa ha
a mai shike nan hakan yasa tayi saurin gama wa fitowa tayi dasu akan tire ta aje afalon,ba da
e wa ya fito cikin shirin fita,zama yayi ya karya tsaf ya gama sannan da zai fita ta tanbaye shi abinda zatayi
"Koma meye kiyi da rana kici da daddare kuma kiyi tuwon semo
Haka rayuwar su ta kasan ce tsawan kwana bakwai kullum zatayi girki ta gama da wuri kafin ya dawo ta shige
aki ta kwanta dan haka da safe kawai suke haduwa hakan sai ya rage yawan
yarar ta da yake gashi kuma dama babu jamsy da take zugashi
Yau weekend ne Dan haka ba inda zaishi yana gida kuma yaune suke da sati da zuwa Lagos, tunda randa sukazo suka rabu da Hafiz da matar shi haryau bata kuma gani wani mutum ba sa
anin Ibrahim,tunda ta tashi take fama da mura kasan cewar garin kusan kullum cikin ruwa suke gashi bata kwana waje mai
auri maganin mura take so sai dai ta rasa yadda zatai dan haka dole ta yanke shawarar fa
a mai ya bata idan yana da shi
Zaune yake a falo yana danna computer nesa dashi taje ta tsugunna
"Dan Allah idan kana da maganin mura kabani zansha ,ta fa
a cikin Muryar ta da tariga ta dashe
Kallon ta yayi yaji mai tace amma jin Muryar wani iri yasa ya nuna kamar baiji ba dan haka ta sake mai maai tawa gane cewa murar ta kama ta sosai ne yasa yace
"Am not a doctor Dan haka bani da magani ki ha
a shayi kisha,daga haka ya mai da hankali kan abinda yakeyi
Ganin haka yasa Rufy ta tashi ta nufi kitchen kamar tayi kuka, shayin ta ha
a sannan ta tafi
aki
Bayan sallar isha ya shigo gidan wanka yayi ya dawo falon da niyyar yaci abinci sai dai kuma baiga komai ba kuma a
a'ida idan ta gama zata ajiye anan ta shiga
aki,zama yayi yana jiran fitowar ta amma yaji shiru ya zata wani abu take ko kuma bata gama bane
Jin shirin yayi yawa shi kuma gashi yana jin yunwa hakan yasa kawai yayi tsaki waje yaje yaci abincin sa ya koshi ya tawo da niyyar yi mata wula kanci