← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 42

Sashe 35

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwana aya zeey zata zo gida domin taga jikin nata ganin haka sai umman ta tace ta daina zuwa shida kansa mijin yazo yace ba komai yasan yadda zeey suke ita da jidda idan bata zoba bazata taba kwantar da hankalin ta ba domin ranar da tazo ta koma ma kwana tayi tana kuka ga aramin ciki da take dauke da shi To da wannan damar ne zeey ta samu take yawan zuwa wajan ar uwar ta duk da ba hira suke ba idan tazo sai dai kallan kallo Aunty ce zaune cikin wasu manyan kujeru masu azabar kyau ita da wani babban mutum magana suke sai dai banajin abinda suke fa Bayan sun gama maganar ne naga ya tashi yabar wajan ,wayar ta ta dakko daga cikin jaka hoton jidda ne a saman wayar tabbas tanason jidda sosai sai dai ba yadda zatai wa'adin zama da ita ya are tayi ma'amala da yara kala kala amma ba wadda ta shiga zuciyar ta irin jidda hoton take ta kalla cike da kewar babyn ta Kiran waya tayi minti kadan aka daga "Hello besty yarinya nake so ar shekara goma sha uku na baki kwana biyu ki nemomin wadda kikasan ba zamu samu matsala da ita ba Daga haka ta kashe wayar ,tana cigaba da kallon hoton jidda tana tuno nonon ta masu laushi da dadin ta awa tare da durin ta da kullum cikin fitar da ruwan dadi yake baya ta afewa Bayan zuwan su Ibrahim Kano sun tara iyayan su waje aya kuma sun fa a musu cewa sun hadu da jamsy sai dai daga haka basu kuma cewa komai ba domin ai iyayan suna da hankali kuma daga jin haka sunsan to sunji duk abinda suka aikata Daren da mahaifin Rufy yaji wannan labari kwana yayi bai bacci bayana ta tunani komin jamsy ta lalata musu mutun ci a idon an su A cikin wannan daren ne ciwon sa yayi tsanani dama kuma ga arin jiki yana fama da shi tsawan shekara biyu Da safe suna zuwa asibiti likitoci suka ce jinin shi yahau sosai ana bu atar abinda zai kwantar mai da hankali ba'a son ya dinga yawan tunani ko tuna wasu abubuwa da suka faru abaya domin ta hakane kadai za'a samu jinin ya sauka SECONDARY SCHOOL (Love & romantic story) Shalele ce ASSALAMU ALAIKUM BARKA DA WANNAN LOKACI FATAN KOWA YANA CIKIN KOSHIN LAFIYA DAN ALLAH KUYI HAKURI DA JINA DA KUKAYI SHIRU KWANA BIYU WALLAHI JIKIN NE SAI A HANKULA AMMA YANZU ALHAMDULILLAH Paid page 73&74 ___________Alhamdulillah yanzu jikin jidda ya warware sai kuma abin da ba za'a rasa ba amma yanzu tana magana kuma tana gane dawa take tare sai dai idan abin ya motsa ne kuma sai ayi ta fama dama kuma shi sauki sai a hankula Sosai jikin mahaifin Rufy yayi tsanani domin kuwa jinin nasa yayi sama sosai likitoci sunyi iya kokarin su wajan ganin sun samo bakin abin sai dai kuma abin ya ci tura dan haka suka ce a tsaya kawai a zubawa sarautar Allah ido Yau take Litinin 21/8/2023 kuma a yaune mahaifin Rufaida yace ga garin ku nan da asuba( kullu nafsin za'i atul maut) Tabbas duk kan wani mairai sai ya ana zafin fitar rai Mutuwar Alhaji Mamman sosai ta girgiza ahalinsa harma da na waje duk da boyayyar abi'ar sa da ba'a sani ba mutum ne na mutane Sannan yana da kirki fiye da tunani ga taimakon mabu ata,to da yake an adam tara yake bai cika goma ba dole sai an samu nakaso a wani wajan to wannan mummunar abi'a ita ce kawai za'a iya cewa aibun sa kuma itama ba wanda ya sani , sosai ya samu shaida wajan mutane Rufy tayi kuka kamar ba gobe domin mutuwar ta ta a ta sosai bataso mahaifin ta ya rasu yanzu ba taso sun hadu da jamsy ya nemi yafiyar ta sai dai kuma hakan bai yiwu ba rai yayi halinsa (Mudai sai dai muce Allah ya jikan magabatan mu ya kauta namu zuwan yasa muyi kyakkyawan arshe AMEEN) Bayan kwana hudu Sannan jamsy tazo Kano lokacin da taji mahaifin Rufy ya rasu sosai ta girgiza lallai rayuwar nan idan ka zauna kayi tunani ba komai bace ,dan haka ta shirya zata je gida domin yiwa ammyn Rufy da ita kanta Rufyn gaisuwa Misalin arfe uku na yamma ta ara so kofar gidan har zuwa lokacin akwai mutane a waje a zaune an zaman makoki kasan cewar shi Babban mutum Cikin gidan ta shiga shima da mutane amma ba sosai ba dan haka direct akin Rufy ta wuce dan tasan anan ne zata same ta ,ai kuwa tana shiga dai dai lokacin ita kuma Rufy ta fito daga wanka Tayi mamakin ganin jamsyn dan batayi zatan ta dawo daga Lagos ba cike da wata irin kunyar jamsyn da take ji yanzu ta nuna mata wajan zama, gaisawa sukayi kan Rufy a asa domin tun da taji abinda ya shiga tsakanin ta da mahaifin ta da sirikin ta take jin wani irin kunyar kallon jamsyn Cikin sanyin murya take fa "Jamsy dan girman Allah ki yafewa mahaifi na, naso ace kun hadu ya nemi ya fiyar ki sai dai kuma mun makara ,amma idan kina ganin bazaki iya yafemai ba shike nan ba komai bazan ji haushin ki ba domin nasan an cuceki a rayuwa Duk wannan maganar tanayin tane hawaye yana zubo mata Hannu jamsy tasa ta janyo ta jikin ta tana fa Rufy na yafewa Abba kuma ina fatan Allah ya yafe mana gaba aya domin muma masu laifi ne , Allah ya jikan sa yasa ya huta Sosai Rufy taji da in yadda jamsy ta yafewa mahaifin ta dan haka cike da farin ciki ta rungume ta sannan ta saki kuka wanda zabata iya cewa ga dalilin kukan nata ba Shin na farin cikin ta yafewa mahaifin nata ne ,ko kuma na rasuwar sane Tom haka dai rayuwa take idan yau kaine gobe ba kai bane ,idan kai ake yayi to wataran wani za'ai koda kuwa kana duniyar fatan mu Allah yasa muyi arshe mai kyau Bayan kwana goma da rasuwar Alhaji Mamman sannan jamsy da Ibrahim suka hadu har da Rufy a wajan ,magana suke akan matsalar jamsy Ibrahim ne ya kalle ta yana fa "Kina son mahaifina kuma zaki iya auren shi? A matu ar razane suka ago kansu daga jamsy har Rufy domin basuyi zaton Ibrahim zaiyi wannan maganar ba kwata kwata Ganin yadda suke kallon shine yasa yace ,"bacewa nayi ku tsaya kallo na ba kamar kunga bakuwar halitta tanbaya nayi dan haka amsa nake bu ata Sunkuyar da kanta asa jamsy tayi tana wasa ha zoben dake hannun ta tace "A'a "Kar kiji komai idan har kinason sa to tabbas xansa ya aure ki ko tayaya dan haka ki fadi gaskiya "A gaskiya Ibrahim bazan iya auren mahaifin kana badan komai ba sai kawai ina matu aunar ka ,amma tunda kace bazan same kaba na baka wu a da nama duk wanda kaga ya dace ka auramin daga yanzu na eka a matsayin dan uwa na da muka fito ciki aya Sosai jamsy ta bashi tausayi Tabbas tana da kirki sannan tana da zuciya mai kyau domin da wata ce hakan ya kasan ce a kanta Allah ne kawai yasan abinda zata aika ta, Allah yana son mutum mai tafiya koda kuwa shi aka cuta "Shike nan naji zanyi tunani akai kuma na gobe da wannan matsayi da kika bani , sannan abu na gaba ki shirya zamuje da ke domin daddy ya nemi yafiyar ki akan abinda suka aika ta miki "A'a Ibrahim baza'ai haka ba duk abinda kaga ya faru to mu addari ne daga Allah dama Allah ya rubuta hakan zata faru ,to ni dai na yafe mu su wallahi basai munje ko ina ba ina fatan kuma Allah ya yafe musu da mu baki Jikin Ibrahim ne yayi sanyi sosai ganin yadda jamsy take da saukin kai da ba haka ya auke ta ba Kallon ta ta mayar kan Rufy da tayi shiru kamar ba ta wajan ,hannu tasa ta riko nata sannan ta fara magana kamar haka "Rufy ki yafemin na sani na cutar da ke akan abinda ba laifin ki ba , tabbas nayi wawta da nace zan dau fansa akan ki da kuma muguwar shawara da ake bani ita ce tayi tasiri a kaina har nayi tunanin cutar da rayuwar ki Kum...... Hannu Rufy tasa ta toshe mata baki hawaye yana biyo idon ta take fa "Kwata kwata jamsy ban ta a jin haushin ki ba ko kadan balle yanzu da nasan komai nice ma ya kamata na nemi yafiyar ki dan haka komai ya wuce insha Allahu mun dawo kamar da Bayan sati biyu sannan Ibrahim da Rufy suka fara shirye shiryen koma wa Lagos Rufy taso jamsy ta bita amma sai ta i yarda dan haka suka tafi su kadai Lokacin da suka ara sa gida ne Farida mayar hafiz tazo domin taya Rufy gyara gidan sabida yayi kura sosai wata aya da wani abu ba mutum a cikin sa Anan ne take kuma yi mata gaisuwa dama kuma sunzo Kanon ita da hafiz ana i gobe uku ta kwana a gidan su Rufy Hira suke yi shike da nishadi domin yanzu akwai sabo sosai tsakanin su,anan ne Farida take fa a mata ya kamata yanzu tunda sun dawo to lallai ta koma akin mijin ta da kwana "Gaskiya bazan iya zuwa nace zan kwana dakin sa ba ai abun ba aji kamar ba mace ba nu Dariya Farida tayi jin abinda Rufy tace tana fa "Banda abin ki ai dama ba kai tsaye zaki je kice zaki kwanta ba ke dabarar nan ta mata baki iya ba Zaki iya cemai kinga wani abin tsoro haka dan haka bazaki iya kwana a akin ba kinga ai zaice to ku kwana tare Kallon ta Rufy tayi tana fa "To abin tsoro kamar me kenan zance na gani ,kuma ma nifa wallahi kunyar kwanciya zanyi tare da shi "Au kunya like cewa shike nan zauna wata ta kwace miki miji kinaji kina gani yadda take daukar wankan nan kina gani ba budurwar da yake burgewa ne Jin Farida ta kira
Chapter 35 · 0% Book details