Sashe 16
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ibrahim ta gani tsaye a saman kanta da jug a hannun sa
"Uban wakika sa yayi mana girkin da kika zo nan kika zauna ko ban fa
a miki ba karki kuskura nazo neman abu ban samu ba,minti goma na baki kiyi maza ki girka abin da zamu ci
Daga nan yasa kai yayi waje ba tare da ya jiran abinda zata ce ba
Kayan jikin ta ta cire sabida gaba
aya sun ji
e dan ruwan da yawa ya zuba mata, dama tayi abinci kawai bana sa kan teble din da kan tanada dan cin abinci bane dan haka nan da nan ta fito da shi ta jera,tana tsaye a wajan taji karar bude kofar dakin sa dan haka ta fasa barin wajan
Gaba
aya batayi zaton jamsy na gidan ba sai da taga sun fito tare daga
aki da alamar wani abu ya wakana tsakanin su sabida yadda taga alamun sunyi wanka kuma ga shi rigar shi cewa ajikin jamsy
Jitayi zuciyar ta tana mata zafi ta sani ba son Ibrahim take ba amma da taga rigar shi jikin jamsy sai da zuciyar ta ta mata ba da
i ko dan da rajar aure ne bata sani ba har wani tu
i zuciyar ta take mata
Kujera yaja mata ta zauna sannan shima ya zauna ,abincin Rufy ta zuba musu ba tare da ta kalli kowa acikin su ba sai da ta gama sannan ta koma daga gefe cike da faduwar gaba ta fara maga
"Dan Allah ka taima ka ka dena kawo mana irin wadan nan gida idan har zaka neme su kayi a waje amma duk lalace wa aure aure ne ya ka mata mu daraja shi
Kuma dan Allah waya ta da ka kar
e ka bani inaso nayi magana da Ammy
"Kingama?yanzu ke har bakin magana ne da ke kina mazinaciya ko dan kin ga na rabu dake shine zaki zo min da wannan maganar ko kuma dai na fara wasa dake
To bari kiji na fa
a miki abun da baki sani ba wallahi idan baki fita harka ta ba sai na miki dukan tsiya banza mara tarbiyya kece kike da bakin yiwa wani wa'azi duk alfashar da kika aika ta baki gani ba sai ta wani
Ai bai karasa maganar ba Rufy ta shige
aki da gudu tana kuka tabbas duk macen da ta zubar da mutuncinta a waje tana cikin tashin hankali da damuwa domin da tazo da nata da duk haka bata faru ba
Acan falo kuwa sosai jamsy taji dadin cin mutuncin da kawai wa Rufy dama burinta kenan Ibrahim ya wulakan ta ta agaban idon ta kuma yayi
Kallon shi tayi cike da makirci tana fa
in,"haba D meyasa kayi mata haka gaskiya ai ta fa
a bai kamata kuyi anan baa tunda gidan aure ne amma kuma ai nan
in yafi mana rufin asiri kuma baruwan mu da biyan kudin hotel
"Kinga Dan Allah rabu da ita saina sai ta mata sahun ta dan na lura tana da shiga uku a rayuwar taa yanzu abinda za'ai kiyi sauri muje shopping kar dare yayi da yawa
Kallon shi jamsy tayi tana fari da ido irin wayayyun matan nan taba fa
"Okay my D yadda kace haka za'ai dan ina da abubuwan siya kuwa da yawan gaske
********Gaba
aya ta rasa ta ina zata bullo wa al'amarin nan tanaso ta fa
a wa su umma amma zuciyar ta cike take da tsoron hukuncin da za'ai musu
Tashi tayi zaune tana ayya nawa tabbas idan tayi shiru nan gaba bata san abinda zai faru ba kuma gwara ta fa
a idan yaso duk abinda zai faru ya faru shine kawai
Wayar ta ce tayi ringin besty taga ya bayyana alamar jidda ce ke kiran ta har kiran ya katse bata daga ba sai da ta kuma kira nan ma kar ta share sai kuma tayi tunanin ta
aga taji da me jiddan tazo
"Hello besty wai ina kika yine sanda muka tashi event ban ganki ba Kuna momsyn ki ma tace bata san inda kikayi ba ga wayar ki a kashe duk kinsa mun damu..
"Dama abinda yasa kika kira ni kenan to ni zan kwanta idan baki da sauran abun fa
a sai da safe ,bata jira cewar jidda ba ta kashe wayar ta gaba daya dama kuma bata hostel dinsu bare suzo neman ta
Wasa wasa sai da jamsy ta kwana uku gidan Rufy kuma kullum wulakan cin da ake mata daban duk tabi ta
ara ramewa fiye da da gashi abinda ke bata mamaki yadda ba wanda yake zuwa gidan kamar ita da shi basu da yan uwa gashi ya kar
e wayar ta bare ta kira su ammy
Tana kitchen ta jiyo shi iya waya kasa kunne tayi jin kamar ya ambaci sunan ammyn ta
"Eh wallahi ammy ai lafiya kalau muke zaune wayar Tata ma na bada wajan gera. Yanzu ina wajan aiki idan na koma zan bata kuyi magana a satin nan ma muke son zuwa Kanon
Shike nan ammy zataji sosai agaida Abba da yaran daga haka ya kashe wayar
Iya abinda Rufy ta iya ji kenan ,dama yana waya da yan gidan mu yake nufi!zamu dawo Kano to nan a ina muke kenan?
Zuciyar ta ce ta raya mata karya yakeyi kuna Kano amma yace bakwa nan shiyasa ba wanda yake zuwa
Kanta ta dafa jin yadda ya iya tsara karya kamar gaske kuma gashi yana magana da Ammy cikin girma mawa
Albishirin ku makaranta akwai littafan BESTY da ta fara bata samu damar karasawa ba to yanzu insha Allahu farkon sabon wata zata dawo muku da posting din DANGIN UBA da kuma AZEEMA ku kasan ce tare da ita domin jin abinda ke cikin wadan nan littafai nata
Kuyi following dinta a Wattpad at Maryam shehu tijjani @amaryaroyal
Domin karanta littafi ta cikin sauki
Akwai sabon account din ta a arewa book Maryam shehu tijjani
@Amaryar royal 123
Ina yawan samun tanbayar makaranta wai shalele ya sunan ki to ku bude kuna nan ku domin jin suna na
My name is
Khadija shehu Abubakar
amma fa shalele ake cemin kuma ina da aure
Sannan ina muku albishiri idan mun kammala wannan littafin akwai sabo wanda ina sa ran zaifi wannan
Shima na kudi ne amma ga wadan da suka sai SECONDARY SCHOOL basai sun siya ba shike nan su
Ina godiya sosai shalele fans group
Masu addu'a ga kanina ina godiya Allah yabar zumunci
PINKY DATAR SERVICE AND GRAPICS DESIGN
MTN
500mb
1Gb
2Gb
3Gb
4Gb
1,080
5Gb
1,350
AIRTLE
500mb
1Gb
2Gb
3Gb
1,110
4Gb
1,480
5Gb
1,850
9MOBILE
500mb
1Gb 270
2Gb
3Gb
4Gb
1,080
5Gb
1,350
GLO
500mb
1Gb
2Gb
3Gb
4Gb
1,200
5Gb
1500
Akwai katin waya ma duk muna siyar wa
Sannann Muna sawa mutum katin GOTV, DSTV, STARTIMES
*Munayin book cover masu kyau
*Muna invitation card
*Save the date
*Video invitation card
*Flyers
Da dai sauran su
Domin karin bayani a tuntumi
08144054353
8144054353
Maryam Shehu tijjani. Opay bank
Duk akan farashi mai rahusa.
SECONDARY SCHOOL
(Love & romantic story)
Paid page 39&40
-------------"Wai sai yau kike nufin kika baro gidan Rufy?
"Eh mn kina mamaki ne ai wallahi da nasan haka mijin nan nata yake da bata isa ta aure shiba duk da dai tsawan kwana kin nan uku bai kusan ceni ba iya romance kawai ya yadda muyi kuma fa sabida naga alamar yana da taurin kai har magani nayi amfani da shi amma wallahi abanza duk baiyi ba,kawai dai nayi farin ciki yadda ya nuna Rufy bata isaba na fita daraja da mahimmanci
"Hmmmmm amma abinda zan gaya miki shine gaskiya ki barta haka aiba ita takar zoman ba
"Hmmm Sady baby kenan ai wallahi yadda naso sai nasa zuciyar uban ta ta buga sai akai rashin Sa'a tayi aure amma wallahi da sai ta koma musu da cikin shege gida dan wallahi nayi alkawari ko zanyi yawo tsirara sai na lalata rayuwar yaran Alhaji Mamman sai yasan ba kowa ake yiwa abinda yamin ba yaci buluss
"To bashi da yayi miki laifin sai ki rama akansa ba amma ina ruwan
an Sa aciki
"Kinga malama baruwan ki dan bazaki tayani daukar fansa ba shike nan banason surutan banza
Daga haka jamsy ta shige
aki tabar Sady baby awaje ri
e da ha