← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 42

Sashe 24

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kira cike da kunar zuci sabida bai daga wayar t a ba Haka tayi ta ringing nana ba ba'a aga ba harta kusa katse wa taji an daga cike da kashe murya ta fara magana "Hello baby shine ko daga wayar tawa bakayi ba Kuma tunda katafi baka kirani ba bare kaji ya nake "Kiyi hakuri bashi bane abokin sane baya kusa yaje siyo magani Hafiz ya bata amsa cike da jin haushin ta dan gaba aya jamsy bata masa ba tun ransa ya fara ganin ta da Ibrahim "Ohhh sorry amma ina babyn ya tafi waye kuma ba lafiya? Ta jefomai tanbaya "Cike da kosawa da jin maganar ta yace matar shice ba lafiya muna asibiti idan ya dawo zance kin k.... Dai dai lokacin Ibrahim ya dawo dan haka ya mi amai wayar ba tare da yace komai ba sabida gaba aya jamsy batai mai ba Gani mai kiran yasa Ibrahim ya kara wayar akunnan shi dai dai lokacin kuma da yake cewa Rufy "Kinci abinci? Kai kawai ta aya mai ba tare da tayi magana ba Dana haka yace "Tashi kisha magani to kinsan dai dole sai ana shan magani akwme warke wa Duk abinda ke faruwa jamsy naji dan haka ta ulu iya uluwa saboda me ya aya wayar ta kuma zai tsaya magana da wata Ibrahim kuwa yama manta da wayar da ya kara akunann shi gaba aya sai da jamsy tayi magana ya tuna "Hello baby kana jina kayi shiru! "Oh sorry ina asibiti idan na koma gida zamuyi magana Daga haka ya kashe wayar ba tare da ya jira abinda zata ce mai ba Sosai abinda Ibrahim yayi ya ata ran jamsy watakon bata da matsayin da zai tsaya ya saurari abinda take cewa shine zai ce yana asibiti idan ya koma zai kira ta har yaushe Rufy ta samu matsayi haka azuciyar sa yaushe ya fara sonta haka har yake tanbayar taci abinci.... "To komai dai ciki ne da ita? Zuciyar ta ta jefo mata tambaya take gaban ta ya fa i da sauri ta tashi tsaye tana fa in ina wallahi bazai yiwu ba ba yadda za'ai ace Rufy tan da ciki har yaushe ma Ibrahim ya fara son ta da za'a ce ya mata ciki.. Gani surutun da take ba mai bullewa bane yasa da sauri tafita waje domin kuwa tabbas komai zai faru dole gobe taje Lagos sai dai kawai su ganta idan ta sauka agarin ta kira Ibrahim tace yazo ya dauke ta Da wanann tunanin da take ne ta hau napep ta nufi nasarawa GRA zuciyar ta cike da tunanin kala kala. Ta sa a wancan ta ulla wancan naso yafi haka Bani da chaji ne lokacin da aka kawo kuma dare yayi idan na tsaya typing zakuyi bacci banyi Posting ba ngd SECONDARY SCHOOL (Love& romantic story) Shalele ce Paid page 55&56 ___________Washe gari aka sallami Rufy bayan anyi musu bayanin ta daina shan kayan sanyi da kwana cikin Ac Sannan suka tafi gida ranar ma sai da hafiz yazo shida matar shi a wannan dan zaman asibitin da sukayi sosai suka fara sabawa tsakanin su,kuma anan ne matar hafiz ta fahimci akwai matsala tsakanin Ibrahim da matar shi duba da yadda suke rayuwar su sosai ta fahimci akwai wani abu a asa domin a matsayin su na ma'aurata ya kama ta ace kulawar da suke bawa junan su yafi haka Lokacin da suka koma gidan yayi kura dan haka matar hafiz tace zata share musu anan ne ta kuma fahimtar wani abu sai dai bata nuna musu ba har suka tafi nasu gidan bayan tayi musu abincin dare sunci su duka hudun Bayan tafiyar su hafiz ne Ibrahim yaje wajan sai da katifa siyo mata yayi sabida baya tunanin zai iya kwana waje aya da ita lokacin da ya dawo harta kwanta akan shinfi ar ta Sannan ya tashe ta yasa mata katifar ta kwanta sabida ba kwari jikin ta sai ahankula Washe gari da asuba da tayi Sallah a wajan ta koma ta kwanta ba ita ta tashi ba sai wajan arfe goma sosai ta tsorata ganin lokacin da ta kai tana bacci gashi atamai abincin da zai ci ba,falo ga fito sai dai baya nan dan haka ta wuce kitchen din da sauri Plas ta gani an ajiye a kan kitchen cabinet din sai jug a gefe budewa tayi kunun gya a ne a jug din Mai zafi yasha madara cikin plas in kuma doya ce da aka soya taji kwai sosai, tunani ta shiga yi to wannan abincin fa waya aje mata ko kuma dai shiya siyo zaici sabida bata yimai ba,ganin flat da cup a gefe wanda aka ci abu acikin hakan yasa ta gane ya riga da yaci nasa dan haka ta auka tayo waje zata ci,ta kadda ta gani ya aje akan tum tum din dake falon dauka tayi ta bu "Ga abinci nan a kitchen kici sannan Kisha magani kar kiyi girki zan bayar a kawo miki Batasan sanda murmushi ya kwace mata ba sosai taji da in yadda ya nuna kulawar sa akanta tun daga zuwan su asibiti har zuwa yau Wajan azahar aka kawo mata abinci mai rai da lafiya taci ta koma ta kwanta zuwa yamma ta tashi tayi shara tasa turaren wuta afalon Da daddare tuwan shinkafa ya tawo musu da shi take away biyu yasha man shanu sosai yayi wa Rufy dadi kamar me Washe gari da safe taji da in jikin ta sosai dan haka ta tashi da wuri tayi musu abin karyawa sannan ya fita har lokacin ba wata magana tsakanin su bayan ta gaishe shi amsawa kawai yayi ya tanbayi jikin daga nan bai kuma cewa komai ba har ya fita Yana hanyar zuwa wajan aiki ne yaji wayar sa na ara yi yayi kamar bazai dauka ba sai kuma ya duba jamsy abinda yagani kenan har kiran ya katsa bai daga ba wani kiran ya sake shigo wa shima sai da ya kusa katsewa sannan ya "Hello jamsy ina hanyar zuwa aiki ne kike kirana ya akai? "Haba baby ya zan kira ka ka dinga tanbaya ta ya akai tun da na kira kasan dole da yadda akai ai "To naji yanzu dai fa amin ina da abinyi sauri nake "Ok dama so nake kazo ka auke ni na sauka Airport yanzun nan... "Bangane kin sauka Airport yanzun nan ba daga ina kuma ina zaki ? Ibrahim ya tanbaya cike da neman karin baya ni "Baby wannan wacce irin tanbaya ce tunda kaji nace kazo ka auke ni ai kasan Lagos nazo ko...
Chapter 24 · 0% Book details