Sashe 36
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wata yasa nan take Rufy taji wani irin zafi a zuciyar ta (Akace kishi kumallon mata)to shine ya motsawa Rufy dan haka cikin sauri tace "To nidai fa amin abinda zance na gani mu bar maganar wata Ganin yadda lokaci aya tayi ne yasa Farida sakin dariya bata shirya ba tana fadi. "Waiii irin wannan kishi haka Rufy anya kuwa zaki bar shi nan gaba ya ara aure daga misali kin bi kin rikice "Ni ba wani rikice wa da nayi kece dai kike gani haka,kuma ai ko nayi kishin mijina ne Jin haka yasa Farida ta kuma sakin dariya tana fa in ,"aaa lamarin ki babba ne To daga nan ne ta fa a mata abinda zata ce idan Ibrahim ya dawo gidan sannan ta mata sallama ta tafi domin hafiz bazai zoba bare su tafi tare Lokacin da Ibrahim ya dawo ta gama girki tayi wanka dama kuma trollyn kayan ta suna falo basu mayar ba dan haka ta dau kayan da take bu ata ta sa Riga da wando ne wandon dogo ne kayan pink color ne masu laushi sosai suka karbi jikin ta, sannan tabi ko ina ba shafe da turare mai da in kamshi Ruwan wanka ta fara fa amai yayi sannan ta zuba abinci Kowa da nashi suka fara ci suna hira jefi jefi sai dai gaba aya hankalin ta yana kan yadda zai dau maganar da zata fa amai take A wannan zaman da sukayi a Kano yasa sun saki jiki da junan su har hakan yasa suke hira Bayan ya gama ne ya zauna yana kallo kasan cewar yanzu yasa musu tv wajan shadaya ya tashi ya nufi aki zai kwanta dai dai lokacin ruwan sama ya sakko Harya shiga aki ya tuna wayar sa ya barta a falon dan haka ya dawo lokacin Rufy ta kasa fa amai dan haka tayi tunanin kwanciya kan kujera koda zai fito ya ganta yayi magana Ai kuwa yana ganin ta yace "A'a bazaki tafi aki bane kika zauna anan ga ruwa kinaji an fara ! Cike da fargabar abin da zaice mata tace "Dama azu da muna gyarawa ne muka ga kunama kuma kafin mu kashe ta ta gudu to shine nake tsoron kwana cikin dakin karta harbe ni "Kuna ma kuma acikin gidan nan? To ai kwana anan bazai miki ba tashi muje akin na gani ko zan ganta Jin abinda tace ne yasa da sauri tace "a'a kawai kaje ka kwanta a akin ka ni zan kwana anan idan yaso da safe ka duba Jin haka da yayi yasa ya gyada kai yana juya wa ya nufi akin sa ba tare da ya kuma cewa komai ba Ganin ya juya yasa ta bishi da kallo hawaye yana cika idon ta kenan har yanzu Ibrahim bai fara son ta ba tunda bazai iya cewa ta tawo akin sa ta kwana ba ya barta a kan kujera Harya kai bakin kofa zai shiga yaga kamar bai dace ba idan ya barta anan dan haka ya juyo yana fa " To kizo mu kwanta tare mana idan ba damuwa Daga haka ya shige cikin dakin ba tare da ya jira abinda zata ce ba Jin haka yasa ta kama kallon shin harya shige ciki Kenan bazai iya jerawa da ita bane yasa ya wuce ya bata guri ko me hakan yake nu fi Tana cikin wannan tunanin ne yaji wata irin tsawa gashi an dauke wuta kuma ba fitila a hannun ta dan haka da sauri ta nufi akin sa ta shiga Lokacin tuni ya kwanta jin abin gadon da tayi yasa ta gane tazo bakin gadon dan haka ta hau ba tare da tunanin komai ba Duk motsin da take yana jinta sai dai yayi kamar baya kan gadon ,ya fahimci tsawar da taji ne ya shigo da ita dan har an bigewa tayi kuma da ta hau gadon hadda sauke ajiyar zuciya Lamo tayi a gadon tana sha amshin turaren da aka sawa bedshet din take tana cikin wannan abinne aka kuma wata irin tsawa da harshi Ibrahim din sai da ya tsora ta Batare da ta sani ba jin wannan tsawar yasa ta murgina inda yake,tsawa aka kuma yi dan haka ta juya da sauri batayi aune ba a wannan juyin sai jin bakin ta tayi ya sauka cikin na Ibrahim Kenan inda ta juya shima nan yake kallo da sauri tayi arin matsawa sai dai kuma tuni yasa hannu ya riko nata idon shi tar akan fuskar ta yana ganin yadda ta zafi ido ta ikon Dan hasken da ke shigowa ta window SECONDARY SCHOOL (Love& romantic story) Shalele ce Paid page 75&76 ____________Washe gari da safe gaba aya Rufy kasa hada ido tayi da Ibrahim sabida wata irin kunyar shi da take ji,shi kuwa gogan ko ajikin sa harkar gaban sa kawai yake sai dai jefi jefi yana kallon ta yana tunawa da wani abu, lallai jiya yasha romance sai dai bai zurfafa ba ganin yadda bata saki jikin ta sosai ba Tunawa yayi cewa tayi ma'amala da was u mazan awaje take yaji irin azababban kishi ya taso mai wani irin haushin ta ya kamashi ganin yadda jiya jikin ta yake rawa kamar sabuwar budurwa kuma yasan ba haka take wa wa an can ba Jin kamar idan ya cigaba da tunanin za'a samu matsala ne yasa shi katsewa da ya tuna cewa wa an can ma da abin ya faru ba laifin ta bane To amma ai yasan gaba aya sun gama kwashe kayan gonar yanzu ba abinda zai samu sai ciyayi Sallamar hafiz da Farida ce ta katsemai tunanin da yake nan suna zauna suna ta a hira har ya gama karyawa sannan suka tafi aiki suka bar matan agidan Bayan tafiyar sune Farida ta taimaka mata suka gyara gidan sunayi suna hira Anan ne Rufy tayi tunanin ko ta fa a mata yadda sukayi da Ibrahim ko kuma dai tayi shiru tunda sirrin tane ita da mijin ta Ganin bata da wata hanya da ya wuce ta fa a mata ne yasa ta bata labarin yadda sukai ,sosai Farida ta nuna jin dadin ta ganin komai ya kusa zuwa arshe sannan ta kuma bata wasu shawarwarin da suka dace Tunda suka fita yake bawa hafiz labarin yadda sukayi da jamsy sai dai bai fa amai suwaye suka lalata mata rayuwa ba sabida gudun zubewar mutuncin iyayan su anan ne hafiz yake cewa mai zai hana Ibrahim ya ha a auren su fai manajan su na wajan aiki dama matar shi ta mutu ga yara biyu ta barmai idan har jamsy zata ri e yaran sai suyi auren su Da wanann shawarar suka ara sa wajan aiki sun nemi Abdullahi domin su tattauna kuma sun fa amai budurwa ce sai dai tsautsayi da ya fa a mata akai mata fyade iyanan kawai suka tsaya Batare da tunanin komai ba yace ya amince domin yasa iyayan gidan nashi bazasu mai mugun za e ba Lokacin da Ibrahim ya dawo gida da yamma yake bawa Rufy labarin yadda sukayi da Abdullahi sosai ta nuna farin cikin ta anan take ta kira jamsy tana mata albishir da ta samu mihi,ta nuna jin dadin ta duk da zuciyar ta ba dadi tana son Ibrahim matu a sai dai tasan yayi mata nisa sai hakuri Tun daga wannan ranar Rufy ta dawo kwana dakin Ibrahim har yanzu kuma ba abinda ya kuma shiga tsakanin su bayan wannan romance da sukayi zadai suyi baccin su wani zubin su tashi su gansu rugume da juna Cikin wannan yanayin ne suka kuma shakuwa da junan su sosai kuma suka sake fahimtar juna Jamsy tazo Abuja inda suka hadu da Abdullahi a gidan Rufy sosai kowannnen su yayiwa an uwan shi ba tare da bata lokaci ba tunda auren za'a yi shi ne matsayin na bazawara dan haka aka tsaida rana matsayin Ibrahim yayan jamsy A wannan karon ma Farida tayi rawar gani wajan ganin ta gyara jamsy duk da haryanzu zuciyar ta bata kwanta da jamsy ba ango ya bada kudi yadda ya kamata wajan gyaran amarya To fa wajan gyaran jiki na musamman suka samu suka sa mazajan su biya inda ke musu su duka ukun kullum na tsawan sati Ai kafin wani lokaci duk sun canza kamar ba suba Bama kamar Rufy da tayi iba sai ta zama kamar wata hajiya wani zubin har tsokanar ta Ibrahim yake yace ta zama atuwa Kasan cewar wata biyu aka sa bikin nan da nan lokaci yayi iyayan ango Abdullahi suka zo aka daura auren a masallaci anan gidan Rufy akayi walima inda suka gayyaci makotan su Da kudin sadakin ta da wanda ta samu lokacin barikin ta ta ha a wajan siyan kayan gado inda shima Ibrahim yayi nashi bajintar yasai mata abinda ba za'a rasa ba shida hafiz Abdullahi yana da gidan shi dan haka suka je suka jera kayan anan cikin Lagos ,tunda aka fara shirye shiryen tarewar ta take cike da ka ai ci wanda a da kwata kwata bata tuna cewa tana da mahaifi bare ar uwa harkar ta kawai take amma yanzu sai taji inama ace akwai wani nata sai dai kash ba kowa sai wadan da suka hadu a gari sune suka zamar mata yan uwa Alhamdulillah yau ka kai jamsy dakin ta na aure kamar yadda addini ya tanada kuma sosai Ibrahim ya mata fa a akan ta sani yanzu ita din matar aure ce akwai nauyi da yake kanta wanda da babu kuma duk abinda zata ai kata yanzu za'a rubuta mata zunubi fiye da baya lokacin tana budurwa ,sosai ya tsoratar da ita inda ita kuma Farida ta bata shawarwari da zasu amfane ta idan tabi su Zaune suke su kadai a gidan su abinci suke ci sai dai gaba aya hankalin ta baya tare da ita da alama ta lula duniyar tunani kallon ta yayi yan gyara zama kafin ya fara magana "Tunanin me kike haka ya kamata ace komai yazo karshe zuwa yanzu jamsy ce dama matsalar kuma itama tayi aure to yanzu ya kamat ki fuskan ci mijin ki ,ki bashi kulawar da ta dace ,ina sane azu nake cewa akwai ha i akan ta sabida kema ki tuna da naki don baki