Sashe 9
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai bata amsa ba, biron
aljihunsa ya zaro ya faketa yayi rubutu ajikin
wani file dake kan table dinta I LOVE YOU MA,
ya rubutu ba tareda ganiba, tana dago kanta
tajawo file din nan taga rubutun da Junior yayi
daga kai tayi ta kalleshi, shi kuma yana ganin
haka ya dauke kansa ya basar, you naughty,kai
wayasa kayi min rubutu anan??
Unrespectfull
boy,Am sorry ma ya fada yana kallon fuskarta,
do i look like your playing pertner? tafi sai
anjima tafada lokacin da take ci gaba da
rubutun da takeyi ajikin file din.
Tun daga lokacin wannan malamar ta zama
budurwar junior amma shidai ba sonta yake ba
kawai iskancine irin nasa, amma ita dagaske
sonsa take shi kam bata yi masa ba dan ta
girme masa nesa ba kusa ba, tun lokacin da
yadawo sai ya gadama zai je makaranta idan
bai gadama ba kuma sai yayi kwanciyar sa
adaki yayi baccin sa da haka har semester tayi
nisa alokacin ya shirya yazo ganin gida, ranar
da zai dawo mom ji tayi kamar tayi tsuntsunwa
taje ta daukoshi, girki kuwa ya sha su kala kala,
karfe 3 ya sauka afilin saukar jirage na malam
Aminu kano, yana isowa gida mom ta
rungumeshi, yasha suit ash colour yayi fresh
dashi, har yau gashi nan makale da dankunne da
sarka katuwa awuyansa, ga wani sajensa da ya
gyara shi yayi kyau, sumarsa kamar yayi mata
shamfo dan baki, kansa ya kwantar akan cinyar
mom, momyna nayi missing dinki, nima nayi
kewarka junior, momy ta fada tana mai shafa
sumar kansa, yanzu ka kwanta ka huta kafin na
baka abinci kaci, to mom bari naje dakina,
dakinsa ya shiga wanda aka sake masa
sababbin furniture sai kace wani dakin amarya,
kayan jikinsa ya cire ya kwanta, shi dai yana
son bacci bashida aiki kusan kullum sai bacci.
Kwanansa hudu da dawowa budurwar sa Lana
takawo masa ziyara, mom da murna ta karbeta
nan junior ya kai mata kayanta cikin dakinsa
amma mom babu ruwanta don lokacin da ta
shigo ma junior na kwance akan kujera ya tasa
kai da cinyar mom daga shi sai dan gajeren
wando da riga yar body hug, yana jin sallamar
Lana yaje ya rungumota ya shigo da ita cikin
dakin, kalubale gareku iyaye wannan Sam ba
wayewa bace ya kamata mu farka daga dogon
baccin da muke, hannun Lana yaja zuwa cikin
bedroom dinsa, Lana you have surprising me,
how comes?
I never expect you this time, wow!
Junior don't talk like this again, ai na fada maka
dama i will give you a surprise visit, yanzu kazo
muje ka nuna min garinku, tashi Junior yayi
yanzu kuwa Lana, yanda yake haka ya dauki key
din motarsa ya ja hannun Lana suka fito, mom
bari na kaita gari mu dawo, to junior adawo lfy
mom ta fada tana murmushi.
Wata dalleliyar mota mai kyau kirar Lexus junior
ya dauka suka fita shida Lana, tunda suka fita
suke zagaya gari har yamma tayi, bayan ya
nunnuna mata wurarene ya kaisu 11 stars hotel
anan ya kama musu daki, suna shiga Lana ta
kalleshi junior meyasa baka kara dawowa
gidanmu ba??
Karki damu Lana yanzu dai ki
barni nasha koko tukunna sai muyi magana idan
na koshi, mursmushi Lana tayi oh junior case,
bakinta yakama da nashi ya fara kokarin nuna
mata matsuwarsa, sai dare suka baro hotel din
suka koma gidansu junior
[1/30, 8:10 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
4�0�
Kwanan Lana hudu agidan su junior, kullum sai
sun fita sunje hotel sun shakata da haka har
tayi musu sallama ta tafi, kayan goma ta arziki
mom ta hada mata yayinda shima dad ya yi
mata kyautar kudi mai tarin yawa, haka junior
ya gama hutunsa yakoma sai dai har ya koma
bai sake haduwa da kuluwa ba amma duk da
haka yasha alwashin nemota a duk inda take.
****************
Kuluwa ce zaune ita da ummi sai shirya
kayansu suke yi cikin trolley babba wacce,
zasuyi tafiya da ita,kallon kuluwa ummi tayi
hawwa nikuwa ina saurayin nan naki?
Waye
saurayina??
Abokin fadanki, sai da gaban
kuluwa ya fadi, oh ni tun lokacin nan ban sake
ganinsa ba ta fada tana ninke rigar hannunta,
tunani ta tsunduma ko yanzu yana ina?
Saboda
na jima ban ganshi ba amma gayen nan ya hadu
matsalarshi daya ya lalace SANADIN GATAN da
iyayenshi ke nuna masa amma ni nayi alqawarin
zan gyarashi ya dawo cikakken mutum mai
cikakkiyar kamala kuma zan aureshi, zan rayu
dashi rayuwa mai dadi, duk wadannan
zantuttukan da kuluwa take yi acikin ranta take
yinsu, da haka suka karasa shirya kayansu suka
tarkata suka tafi abuja wurin anty salma
kasancewar yanzu sun gama karatu har sun fara
neman admission a jami'a, ita ummi tana nema
a north west, ita kuma kuluwa tana neman
b.u.k, lokacin da suka je abuja ita dai kuluwa
hankalinta na kano domin tasan ta bar junior a
kano ita kuma shi take nema ruwa a jallo, yanzu
ita da ummi basuda wani aiki sai kallo sai kuma
yawon ganin wuraren shakatawa.
Misalin karfe 7 na dare kuluwa tazo ta zauna
gaban tv ta kunna, channel din ta canja zuwa
wata har zata wuce saboda ganin ball ake yi sai
taga wani kamar junior barin tashar tayi tana
mamakin to me yakai junior kasar ghana?
Saboda taga ball din da ghana da brazil ake
bugawa, bayansa aka hasko, JUNIOR tagani
arubuce, lah ashe shine, wlhi shine ta fada tana
sake kallon tv din, Wasa ake gadan gadan cikin
mintuna kadan junior ya zura kwallaye har guda
uku acikin raga, da lokacin aka tafi half time
wato hutun rabin lokacin.
Ku sakarkaru ne kun
bar wancan yaron sai kwallo yake zurawa to
wlhi idan aka koma ku tabbatar ku karya
kafarsa yadda zai fita gaba daya, wannan
maganar coach din yan brazil kenan wato mai
horar da yan wasa, kadawa aka yi alamar
lokacin ya cika, take akoma aka ci gaba da
gudanar da wasa, wani dogone ya fara bin junior
a baya, duk inda junior yayi yana biye dashi, da
zarar an jehowa junior ball zai kwarfe shi ya fadi
ya dauke ball din, sunyi haka yafi sau biyu akaro
na karshe ne junior ya dau ball din ya nufi raga
aguje, binsa wannan dogon yayi yana zuwa ya
daki kafarsa da karfe, take junior ya fadi tareda
rike kafar tasa, da gudu rafarin yazo ya dagawa
dogon jan kati alamar an koreshi daga cikin filin,
sukuma likitoci masu kula da yan wasa suka
rugo aguje zuwa wurin da junior yake kwance
yana rike da kafarsa, kuka kuluwa ta fara,
shikenan ya karya shi, wlhi ya karya min shi,
Allah ya isanshi, macuci, ya karya masa kafa,
ummi ce ta shigo falon ta tsaya tana kallon
kuluwa wadda hawaye ya wankewa fuska,
daukar junior akayi aka fita dashi ko taka kafar
baya iya, waye ya mutu hawwa??
Inji ummi,
kallonta kuluwa tayi amma bata furta komai ba
ganin haka yasa ummi shigewa cikin daki, kuka
kuluwa tafashe dashi saboda ganin an sako
wani nadaban wanda zai maye gurbin junior,
kuka take sosai kamar wani mijinta, acan
gidansu junior ma haka abin yake domin mom
ta rasa inda zata tsoma ranta tun lokacin da
taga an fita da junior daga cikin filin, hankalinta
bai sake tashi ba sai lokacin da taga anyi
replacing dinshi da wani, take ta nemi
nutsuwarta ta rasa, shikenan sun karya min
yaro, daga yau junior yadaina buga kwallo mom
ta fada tana kwalla.
Kuka kuluwa taci gaba da rusawa har na tsawon
wani lokacin, minti 5 ya rage a tashi daga
wasan sai aka fitar da wani, junior ne ya taho
yana dan dingisawa take filin ya rude, yes!
Kuluwa ta fada tana dariya, junior da karfin hali
ahaka ya zira kwallo guda biyu kafin a tashi
daga wasan, ana tashi mutane suka taho da
gudu suka lullube shi, wani dadine ya ratsa
zuciyar ta, um nasan shi har ya manta dani,
amma ni ban manta dakai ba junior ta fada
lokacin da take kokarin kashe tv din.
Watansu kuluwa 2 a abuja suka dawo kano
saboda sun sami admission a university sai dai
kowacce makarantar ta daban, bayan sun dawo
ne suka yi registration suka fara halattar
makaranta, yanzu kuluwa ta zama yanmata tayi
fes da ita kuma tayi kyau ta gyaru sosai,
zuwanta b.u.k tayi sababbin friends yan
department dinsu da sauran da suke haduwa
wurin cin abinci ko wurin salla, medicine shine
abinda take karantawa ita kuma ummi tana
karantar pol science a north west,amma har
yanzu kuluwa bataje kauyen su ba tun lokacin
data baroshi rabonta da kauyen su shiyasa wani
lokacin take jin kewar mahaifin ta ya kamata.
A bangaren junior kuwa abin nasa babu sauki
sai ma sake gaba da yayi, sai dai yanzu haka ya
dawo hutu gida daga kasar ghana, misalin karfe
11:30 bobo yazo gidansu, dakyar junior ya tashi
ya fito yana sanye da dark brown din wando iya
gwiwa yasa yar body hug baka ajiki an rubuta
why always me??,kunnensa kamar kullum da
dankunne ajiki, wuyansa kuma yasa sarka, ko
wayarsa bai dauka ba ya nufi inda bobo yake
motarsa ya dauka kirar optima kalarta ruwan
toka, tare acikin motarsa suka fita shida bobo,
kallon bobo yayi ina son shiga b.u.k domin naga
yadda su nasu yanmatan suke, dariya bobo yayi
muje nima akwai wanda zanga aciki, suna tafe
junior yana bawa bobo labarin budurwarsa
malamarsu wadda ta mace akansa, suna shiga
suka fara cin karo da dalibai iri iri, a admin
block suka yi packing bobo ne ya fita ya nufi
wani office shi kuma junior yana cikin motar
yana sauraren wakar d'banj, yana jin wakar yana
bi, kamar a mafarki ya hango kuluwa su biyu
sun fito daga cikin wani office, ta jikin motarsa
suka zo zasu wuje burum ya bude kofar motar
ya fito yasha gabansu, dukansu sai da suka
tsorata saboda yadda yasha gabansun kamar
wanda suka yi masa laifi, kallo daya kuluwa tayi
masa ta ganeshi amma ita abokiyar tafiyar tata
bata san kowaye ba saboda ba saninsa tayi ba.
[1/31, 8:05 PM] Ummi A'isha: ®OHW
🔺SANADIN GATA🔻
Na
UMMI A'ISHA
4�1�