← Book details Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 25

Sashe 5

Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Dan gidan waye??

Hakan halinshi ne ko
ita kadai yayiwa??

Dan rainin wayo,tsaki tayi
tareda yin juyi, Allah sarki babana yanzu ko
wanne hali yake ciki gameda masifar iyatu?

Allah sarki kauyen mu, ko ina mairo da shamsu?

Kila yanzu shamsu yayi sabuwar budurwa but
still i love him,
da wadannan maganganun bacci ya saceta ba
ita ta tashi ba har sai da Ummi ta dawo daga
makaranta ta sameta tana bacci gashi wurin 2
ko salla bata yi ba, tashinta ummi ta fara, wake
up jidda, zumbur ta tashi tana kallon ummi, har
kin dawo ummi?

Ni yau wani banzan gaye ne
yayi min sanadin zuwa sch wlhi, shiyasa duk
naji na tsaneshi tun lokacin dana fara ganinshi,
zaro ido Ummi tayi hmm jidda ba ason a zurfafa
a kiyayya kuma ba ason a zurfafa a soyayya
domin duk wanda kaji ka tsana to at the end shi
zakaji kana tsananin so, God forbid kuluwa ta
fada lokacin da take sauka daga kan gadonsu,
to shikenan tunda ba zaki yarda da abinda na
fada miki ba, toilet kuluwa ta shige ba tareda
tace komai ba
[1/29, 10:19 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
3�0�

Zama su junior suka yi shida jawa suna shan
ice cream har suka koshi sannan suka tashi
suka dauko hanyar dawowa gida amma duk da
haka kamar tv haka mutane ke rakasu da ido
saboda abun nasu sam babu tsari, shi junior
daga shi sai wando iya gwiwa da wata body hug
dinshi ga sarka a wuyansa,kunnensa na hagu
kuma da dan kunne sannan ga wata suma kaya
guda ita kuma jawa tasha wata atamfa super
mai tsadar amma kuma dinkin fited gown ne
wanda ya matsata tsam sannan ga wani dan
ziririn mayafinta data dan yafa a iya kanta
amma dashi da babu duk daya, hannun junior ta
rike suna tafe suna hira tana dan kai masa duka
ko kuma shi ya daki kafadar ta da haka suka
karasa inda suka ajiye motarsu suka shiga suka
fita suka nufi Gida, lokacin da suka isa gida
mom bata cikin falon tana dakinta ta sake
wanka da shiri cikin wani kyakkyawan leshi, kai
tsaye dakinta junior ya shiga yana zuwa ya
zauna ajikinta mom wai sai yaushe dad zai
dawo??

Sorry junior ya kusa dawowa nan da
gobe zai dawo kaji, gashin kansa ta shafa junior
kaci shawarman?

Mom naci amma yanzu zanje
na dan buga kwallo afilin wasa na, tashi yayi
kamar an tsikareshi ya nufi dakinsa jawa tana
biye dashi kamar jela, yana shiga ya fara cire
kayansa jawa tana tsaye tana jiransa babu
ruwanshi da wai jawa tana tsaye tana kallonsa
kawai wurin saka wandon ball dinshi ne yaji dan
kunya yace jawa close you eyes pls, kaima ka
cika problem tafada tareda fita daga dakin, wasu
fararen kaya yasa wadanda suke gasu nan lodi
lodi sababbi fil, riga da wando da abun hannu da
wani dan faffadan hankicif wanda yake daurawa
akansa, farin combos yasa da safa fara ya fito a
bayan rigar tasa an rubuta junior da manyan
baki, number rigar number 1 tun daga nan ummi
A'isha ta gane junior dan kwallo ne naji da gani,
kansa tsaye ya nufi tsakar gidansu acan ya nufi
wani babban fili wanda aka tanadi wurin buga
kwallo kala kala kama tun daga, handball,
volleyball, football, table tennis, racket ball,
basketball da sauransu, wasa ya fara bugawa
shi kadai, handball ya fara daga bisani ya fara
buga football har bobo abokinsa yazo ya
sameshi suka ci gaba da bugawa tare.

Washe
gari da safe junior yana kwance yana bacci da
misalin karfe 11 yaji alamun yar hayaniya
agidan, ba dan yaso ba yatashi ya shiga toilet
ya fito, kai bari anjima nayi sallar kawai ya fada
acikin zuciyarsa tareda fita, dad dinsa ne ya
dawo dan haka part din dad din ya nufa yana
zuwa ya shiga dakinsa, suna tsaye shida mom
tana cire masa babbar rigar sa, welcome dad,
yawwa junior, zuwa yayi ya rungume dad din
nasa, dad i miss you yafada cikeda shagwaba,
kayi hakuri junior, dan murmushi junior yayi dad
tunda kadawo ina son zanje abuja yau saboda
tun jimawa akwai wata girlfriend dina da na jima
ina yimata alqawari cewar zanje nayi mata
weekend amma ban samu naje ba, no problem
my boy ai sai kaje babu damuwa, dad ya fada
cikeda rashin damuwa, dariya mom tayi kuma
how many days zakayi junior??

Mom ranar
Sunday zan dawo saboda ranar Tuesday zanje
kd birthday din teemah, ok to amma junior
banda sakaci da cin abinci pls, mom ta fada
tana murmushi, dan murmushi junior yayi zan
kula mom, juyawa yayi yafita ya koma part din
mom yaje ya hau kan gym ya fara motsa jikinsa
saboda shi dan ball ne koda yaushe cikin motsa
jikinsa yake, sai da ya dan jima sannan yashiga
dakinsa yayi wanka yafito ya dauki wata jar t
shirt mai gajeren hannu yasa, ya dauki black din
trouser ya sa, ya taje sumar kansa ya dauki
chain yasa ya makalawa kunnensa earring,wani
hadadden agogo samfarin bc yadauka ya daura
a hannunsa sannan yaja wani takalmi mai
mutukar kyau ja yasa a kafarsa. [1/30, 7:27 PM]
Ummi A'isha: ®OHW
SANADIN GATA
Na UMMI A'ISHA
3�1�

Turaren imfact ya fesa ya fito hannunsa rikeda
wayoyi manya guda hudu, daya wayar ya kara a
kunnensa ya fara magana, hello bobo zo mutafi
mana nifa na shirya, ok kana gidan?

Ok, fita
yayi ya nufi wurin bobo wanda ke zaman jiransa
acikin gidan.

Karfe 2 suka isa abuja kai tsaye
unguwar mai tama suka nufa gidansu Lana
girlfriend dinsa wadda ita ba musulma bace
kuma iyayenta ma Christian ne sannan itama
babanta mai kudine gata da kyau kamar ita tayi
kanta, lokacin da su junior suka shiga gidan da
gudu Lana tazo ta rungume junior ta fara
kissing dinsa, riketa sosai junior yayi yana mai
wani dan malalacin murmushi, Lana yakike ya
fada yana kanne mata ido daya, hannunsa taja
zo muje ciki junior, har cikin falon gidansu ta
kaisu anan aka cikasu da cima iri iri harda su
burkutu sai dai shi junior baya sha, abincin ma
sama sama yaci, hannunsa Lana ta kama zuwa
wani shiryayyen daki wanda ya tsaru iya
tsaruwa, zauna ka huta junior nasan ka gaji,
lumshe idonsa yayi ya zube akan gadon yes of
course am tired Lana, zama tayi akusa dashi
nasani ai saboda nasan halinka junior, sai dai
har yanzu baka sauya ba daga tsautsauran
ra'ayinka??

Haba junior kaifa big guy ne you are
rich,young, handsome, famous,popularly and
adorable guy, ka tsaya ka mori kuruciyar ka,
agaskiya am very astonished da naji wai baka
making love da kowacce mace, kallonta junior
yayi tana sanye da wata yar karamar bakar
rigarta iya cinya ko hannu rigar bata dashi,
hannunsa yasa ya jawota jikinsa, Lana you are
very beautiful and attractive, kamar jira Lana
take ta fara shafashi, rigar jikinta ta zame da
sauri junior ya rufe idonsa, pls Lana stop it, stop
it Lana, don't remove it, Lana ba tareda ta
saurareshi ba ta cire rigar ta cillarta can gefe ta
makalkale junior,nan ta fara sarrafa shi
kasancewar ta ba sabin shiga bace, amma shi
junior sabin shigane don duk rashin jinsa da
iskancinsa baya neman mata barshi dai da
rungumarsu da kiss da rike hannunsu amma
baya nemansu sai dai su ne suke nemansa, sai
ko yan syrup da yake dan kurbawa saboda tsaro
shi dinma ba koda yaushe ba sai dai in yaji
ransa ya baci, kafin ya ankara har Lana ta
gama tubeshi, tuni tafara nuna masa zulamarta
a fili, abunku da sharrin shaidan nan junior yaji
ya nemi tunaninsa ya rasa haka ya biyewa Lana
suka aikata tabargazar su iya son ransu har na
tsawon lukuta masu yawa,
Kumatunsa Lana ta shafa, junior kace baka
iya ba, gashi kuma you make me soo happy,
murmushi junior yayi batare da yace mata komai
ba, Lana gobe zan koma gida saboda akwai
wani wasa da zan buga, cikeda damuwa Lana
tace shikenan babu damuwa ni duk lokacin dana
bukaceka zan zo, ko parents dinka zasu yi
fada??

No, Lana mufa wayayyu ne hakama
parent dina basuda matsala, wai dan kin kawo
min ziyara ai is nothing, dadi Lana taji saboda
dama ta dade tana muradin kasancewar ta da
junior.

Wayewar garin junior yabar abuja shida bobo
suka dawo kano, aranar da suka dawo ya
taradda dad dinsa ya siyo masa babban doki,
nan fa junior ya hau dokin ya fara zaga unguwa,
kowanne lungu na unguwar sai da yabi, bobo na
biye dashi acikin mota ya kure sauti, haka suka
wuni suna abu daya duk sun addabi mutane da
tseren doki da mota, ga kidan da yaki karewa.
[1/30, 7:30 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
3�2�

Sai da yamma lis tayi sannan junior ya iya
hakura ya koma gida yaje ya daure dokinsa
daga nan direct dakinsa ya wuce yaje ya fada
akan makeken gadonsa, ko takalmin kafarsa bai
cire ba haka ya kwanta ya fara bacci.
Chapter 5 · 0% Book details