Sashe 22
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dukkaninsu daren ranar haka suka yishi babu
wanda yayi bacci acikinsu, washe gari da safe
kuluwa bata shirya masa breakfast ba tayi
tafiyarta makaranta sai agidan mom yayi
breakfast tun daga nan junior ya fita harkarta ko
zaman gidan ma ba sosai yake yinsa ba yafi
zama agidan mom, da haka har sukayi kwana 2
ahaka.
Yau karfe 1 kuluwa ta dawo gida dan
haka ta shiga kitchen daga ita sai farar shimi
mai dan siririn hannu tanada santsi gata shara
shara, dan babban dankwali ta daura asaman
rigar, indomie ta dora zata dafa saboda ita take
sha'awa kamar wata me ciki haka take sha'awar
abubuwa amma tasan ba cikin gareta ba ita
kuma yanzu babu ma abinda take so irin
taganta da cikin junior ajikinta tasan dansu zai
sha gata wurin ta itada junior da kuma wurinsu
mom, bata ankara ba ta datsa wuka a dan
yatsanta saboda ta tafi duniyar tunani gashi
tana yanka albasa ne lokacin, jini ne ya fara
zuba gashi wukar ta yanketa sosai, juyawa tayi
da niyyar fita a kofa suka yi karo da junior zai
shigo ganin ta yanke yasashi saurin kamo
hannunta " jidda me ya sameki?" Bata iya bashi
amsa ba saboda zafin da take ji,ganin yankewar
da tayi ya sashi karasawa ya kashe gas din da
take girkin akai, binta dakinta yayi tana kwance
tana kuka "sannu jidda na, hannun ya kama ya
fara hura mata iska ga jini sai zuba yake, tissue
ya yago da yawa yazo ya nade mata dan yatsan
tareda jawota jikinsa "sannu kinji, bari muga"
bakinsa yasa yafara hura mata wurin da ta
yanke, bayanta ya fara shafawa a hankali,
lumshe ido tayi acikin zuciyarta tana cewa "nayi
missing dinka junior, bakinsa ya fara sawa yana
kissing din fuskarta da haka yayi nasarar funcike
yar guntuwar rigar dake jikinta,shafarta ya fara
yi a hankali, tana jinsa sarai amma tayi lukus
har ya gangaro ya fara kokarin aika mata da
sakonni masu nauyi, runtse idonta tayi saboda
tasan yauma junior bazai yi ta farat daya ba.
Ummi A'isha[2/17, 7:45 AM] Ummi A'isha:
SANADIN GATA!
Na
UMMI A'ISHA
8�3�
Soyayya ya shiga nuna mata mai wuyar
fassarawa, nan suka manta da duk wani bacin
ran da suke ciki sai annashuwar da take
shigarsu take suka samu kansu cikin farin ciki
marar misaltuwa, kuka kuluwa ta fara yi
sakamakon jin har yanzu bata zama daidai ba
bata da maraba da amaryar daren jiya,ji tayi
kamar yau ne ranar farko da junior ya fara
kusantarta saboda wahalar da take ciki.
Kukan da take bai hana junior aiwatar da
abunda yaso ba har sai da ya samu nutsuwa
sannan ya iya kyaleta ya fara lallashinta "am
sorry my jidda, kiyi hakuri akan abunda ya faru
kinji, kiyi hakuri wallahi jidda kece rayuwata you
are the parts and parcels of my life, i can't
survived with out you!, pls kiyi hakuri kinji",shiru
kuluwa tayi ta kankameshi ta rungume ajikinta
bata san lokacin da ta fara kissing din shi ba
nan suka sake shagala sai lokaci mai tsawo
sannan junior ya kinkimeta ya nufi toilet da ita,
tare suka yi wanka suka fito, gajeren wando
kawai yasa ya fita ya nufi kitchen, ita kuma
wata riga ja tasa mai siririn hannu dogowa,
binsa kitchen din tayi yana tsaye ya kunna gas
yana kokarin dafa mata indomie din, ta bayanshi
ta rungume shi to dora kanta akan kafadarsa
tare da sakalo hannuwanta ta cikinsa tana shafa
cibiyarsa "junior me zaka yi?" "Indomie din zan
dafa miki",murmushi tayi " matsa nayi girkina
kai wanne girki ka iya" matsawa yayi tazo
gaban gas din ta tsaya dariya ta fara yi saboda
ganin yanda ya cika tukunyar da ruwa, ruwan ta
rage tabar daidai wanda zai isa,yana tsaye yana
tayata yana shafarta yana yi mata kiss har ta
gama suka koma falo ajikinsa ya dorata ya
rinka bata indomie din abaki tana ci, shi kuwa
dama abinci bai dameshi ba domin marar yawan
cin abinci ne shi, sai da ta koshi sannan ya
kyaleta, bakinta ya kama ya fara lasa tare da
kokarin zame hannun rigarta sam bata hanashi
ba kyaleshi tayi yayi wasanninshi son ransa da
ita sannan ya dauketa zuwa saman
kujera,"kitsona zanje na tsefe, ya tsufa" ta fada
tana kallonshi "bari na tsefe miki" dakinta yaje
ya dauko kibiya yazo ya zauna kusa da ita ta
dora kanta akan cinyarsa yafara yi mata tsifar
bada jimawa ba bacci ya dauketa har ya gama
bata sani ba sai da ya tasheta.
Tana bude ido ta shiga jikinsa "sannu
nagode" murmushi ya cilla mata "anjima zan
kaiki ki wanke kanki, sai ki shirya" kiss tayi
masa akan cibiyarsa, kallonta junior yayi "jidda
dama kin iya wadannan abubuwan shine bakya
yimin?
To daga yau ki fara" rufe fuskarta tayi da
tafukan hannunta.
Bayan sunyi wanka sun shirya junior ya
dauketa zuwa wani shagon saloon, har ciki ya
rakata "naje nadawo ko na jiraki?" "A'a jirani
gaskiya" ta fada tareda riko hannunsa, kujera ya
samu ya zauna yana ganin yadda ake yi mata
gyaran gashin, duk yanzu tayi kyau tayi sumbul
da ita gwanin ban sha'awa kamar mai juna biyu,
addu'a ya fara yi aransa Allah yasa kuluwa
cikine da ita saboda shi yana son yara ko
lokacin da yake karami kusan kullum sai yayi
wa mom korafi meyasa ba shida kani, sai mom
ta shafa kansa tace "junior kai kadai Allah ya
bamu bai baka kani ba kayi hakuri kaji, wannan
tsari ne na Allah" murmushi yayi "Allah sarki
mom kinyi hakuri dani mutuka" ganin kuluwa
yayi kusa da shi,"tunanin me kake yi?"
"Tunaninki keda babynmu nake" hannunsa
kuluwa ta kama "to ai har yanzu baka bani
babyn ba" "uhm zan baki ne yarinya kila ma a
daren yau" "um,um nidai ban yarda ba" tafada
cikin shagwaba jikinta ya shiga ya fara kokarin
hada fuskarta da tashi ita kuma taki sai
kakkawar da fuskarta take, ita dai mai shagon
saloon ta tsaya tana kallon soyayyar da suke
zubawa danma bata jin hausa balle tasan
abunda suke fada.
Lokacin da aka gama mata basu koma gida ba
cikin gari kawai suka wuce daga karshe yaje ya
ajiyeta awani stadium din kallon kwallo, acikin
mota yabarta ya rufeta shikuma ya shiga ciki,
sai da yayi wurin minti 30 sannan ya dawo
"harararsa tayi wallahi badan ka kulleni ba da
biyoka ciki zanyi","eh ai saboda nasan zaki iya
biyonin shiyasa na rufeki","to meyasa baka son
nabika, saboda baka son aganka dani ko?"
Murmushi yayi "wallahi zan nunawa kowa ke a
matsayin matata kawai ina kishin wasu mazan
su kalle min fuskarki ne" wani sanyin dadi taji
acikin ranta domin kalamansa sunyi mata dadi,
hannunta tasa ta rufe idanuwansa ta dora
bakinta kan nasa ta fara tsotsa take ta fara
kashe masa jiki dauke bakinta tayi daga kan
nasa, "jidda dan Allah idan munje gida kimin" ya
fada cikin shagwaba "junior me yasa kake da
shawaba ne?
Ko mace bata fika iya shagwaba
ba wallahi" hannunta ya matse cikin nasa "me
yasa kika ce haka?
Ko dan kinga ina bacci da
kirjinki a hannuna?
To in dan hakane yau ki
shirya abinda yafi haka zanyi", murmushi tayi tai
kissing din hannunsa,fita sukayi daga harabar
stadium din suka nufi Gida.
Zamansu haka ya kasance cikin so da kaunar
juna kullum shi yake kaita sch har ta fara exam,
kullum yanzu bata samun hutu ga karatu ga
dawainiyar junior da ta zame mata dole, da haka
har ta gama exam din ranar da ta gama yaje ya
daukota ya kaita gidan mom acan suka wuni sai
dare suka koma Gida, washe gari kuma ya kaita
gidan anty Salma nanma ta wuni, a daki suka
kule da ummi suna hirarsu,"kinga maijidda nima
na samu wani sunansa suraj dan gayu ne sosai
kamar junior" dariya kuluwa tayi "Allah yasa ayi
da wuri kema ki shiga kiji, Ummi aure da dadi da
wuya" "ke wanne junior ya baki?
Dadi ko
wuya?" "Hmm ni dadi junior ya bani amma
matsalata yanzu guda daya ce har yau ban
samu ciki ba Ummi, wallahi kullum fatana kenan
amma kinji shiru" kallonta Ummi tayi "haba
Jidda da yaushe ma kukayi auren?
Wasu fa
suna shekara biyar ma kafin su haihu balle ku
yan shekara daya" "Ummi wallahi junior yana
son yara kuma nima ina so, kinga acikin family
dinmu daga ni sai ke sai junior, mu ukune kacal
shiyasa nake son mu haihu da yawa saboda mu
kara yawa, nasan indai ban haihu ba junior aure
zai sake saboda mom dinshi kullum sai ta
tambayeshi ko nafara laulayi" kwalla kuluwa ta
fara zubarwa, dafata Ummi tayi "kinjiki ai, to ke
ce miki akayi ba zaki haihu ba?
Komai daren
dadewa kema zaki haifi naki insha Allah kuma
tunda shi junior din bai damu ba ai kema bai
kamata ki damu ba, insha Allah zaku samu yara
har sai kinji haihuwar ta isheki" murmushi
kuluwa tayi "Allah ya amsa, amin".