← Book details Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 25

Sashe 8

Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi bobo yayi junior ka zama dan bariki
fa, rikakke ma kuwa, junior ya fada yana
kallonsa, wlhi bobo a matse nake ne to amma
ita teemah ba zata iya dani ba, shiyasa na ke
son na koma ghana kwana kusa, haka suka ci
gaba da hirarsu har suka isa kanon dabo, suna
zuwa gidansu junior suka yiwa tsinke, lokacin da
suka shiga mom na zaune tasha ado cikin wani
leshi blue mai tsada kai da ganinsa kasan naira
tayi kuka, ga wata sarkar gold katuwa da
tasaka, kusa da ita junior yaje ya zauna tareda
kwantar da kansa akan cinyar mom, sannu da
zuwa yarona, mom tafada tana shafa kansa a
hankali, yawwa mom ina dad?

Dad dinka yaje
kasar Singapore amma ba jimawa zai yi ba,
mom so nake nakoma sch acikin satin nan,
junior zaka tafi ka barni, ta fada cikin alhinin
rabuwa da danta, mom 1 month kawai zanyi fa
nadawo, to yarona Allah ya kaimu, tashi yayi
yakarasa cikin dakinsa sai a lokacin tunanin
kuluwa ya dawo cikin kwakwalwar sa, zama yayi
a gefen gadonsa ya lumshe kyawawan
idanuwansa yana tuno kuluwa da shagwabar ta,
shi dai yana son yarinya shagwababbiya kuma
macen data iya shagwaba tana burge shi sosai,
kayansa ya fara hadawa cikin babbar jaka.

Tun karfe 7 na safe ya shirya driver ya kaishi
airport ya tafi kasar ghana.

Awanni kadan suka
sauka, tunda ya sauka ya hango dayo abokinsa
wanda suke karatu tare, gefensa kuma wata
hadaddiyar budurwa ce wadda ta tsuke cikin
riga da wando, da sauri dayo yazo ya tareshi
suka gaisa suka nufi motar da dayo yazo da ita,
gidan da suke haya suka tasamma, tun akan
hanya junior yake kallon wannan budurwar yana
murmushi saboda ta tafi dashi over.

Suna zuwa
gidansu yayi mata sign da idonshi daya take ta
gane abinda yake nufi, murmushi tayi ta fita
daga motar shi kuma junior ya fara diban
kayanshi ya shigar cikin dakinsa.

Karfe 6 na yamma Patricia ta shiryo ta nufi
dakin junior dama lokacin ya shirya tsaf ita yake
jira, Patricia yar asalin kasar Nigeria ce sai dai
yaroba ce amma kuma kyakkyawa ce sosai,
tana yin knocking ya dan leko ganin itace ya
sashi bude kofar a hankali, shiga Patricia tayi
tare da fara dan idanuwanta ta lumshe su,
tsayawa tayi ta rike kugunta tana kallon junior
wanda ya rikice yana kallonta, a hankali taje ta
tsaya agabansa, hy!

Tafada tana dan jujjuya
jikinta, hy!

Junior ya daga mata hannu, jikinsa
ta matsa sosai takai hannunta kan fuskarsa
tana shafa gashin girarsa wanda yake baki
wuluk kuma yalwatacce, kana da kyau!

Ta fada
a hankali, lumshe idonsa junior yayi domin
yasha jin wannan Kalmar abakin yan mata da
yawa, zip din gaban rigarta ta ja tafara zugewa,
nan ta rikita junior suka fara bawa junansu
feeling.

Sai da komai ya kammala sannan junior yaji
kuluwa ta fado masa arai duk kuwa da cewa bai
san sunanta ba kuma sau 2 kacal ya taba
ganinta a rayuwarsa to amma duk da haka yana
jinta acikin ransa sai dai bai san me yake ji
gameda ita ba.
[1/30, 8:01 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
3�8�

Kansa ya fara shafawa saboda tunowa da
kuluwa da yayi domin ya rasa me yasa tun
ranar da ya fara ganinta yaji ta burgeshi kuma
shagwabar da tayi ba karamin tsaya masa arai
tayi ba.

Zare jikinsa yayi daga jikin Patricia
domin acewar sa yau yasha koko ya koshi,
wayarsa ya dauka ya fita falo ya fara kiran bobo
abokinsa, bobo yana dauka yace kaga masoyin
koko, dariya junior yayi kamar kuwa kasan
yanzu shi na gama sha, kuma yanzu haka fita
zanyi, zanje stadium inda zamu buga wasa,
good Allah ya baku nasara, amin bobo sai munyi
waya, yana katse wayar kiran mom dinshi ya
shigo, hello mom, junior ka sauka lfy, lfy lau
mom ya gida, junior gida babu dadi saboda baka
nan, mom ai bazan jima ba zan dawo, to junior
a tsaya dai ayi karatu kaji, tom mom akula min
da horse dina pls, karka damu my boy zan kula
maka dashi fiyeda yadda zaka kula dashi, thank
you so much mom, bye bye, ok bye, da sauri ya
tashi ya nufi akwatinsa da yake ajiyar kudi, kudi
mai yawa ya dauko ya ajiyewa Patricia a kusa
da ita, toilet ya shiga yayi wanka ya fito dama
salla ba dadashi da kasa tayi ba dan haka
kayansa kawai yasa ya fito ya nufi stadium
acikin taxi, yana sauka yashiga rest room dinsu
inda anan kowanne dan wasa yake shiryawa,
ana ganinsa aka fara murna welcome junior,
cikin sauri ya shirya cikin fararen kayansa na
ball, riga da wando da safa da combus duk
farare da abin hannu, lambar rigarsa lamba 1
ajiki an rubuta JUNIOR da manyan harrufa, filin
wasa suka shiga inda zasu buga da Accra
Golden stars, su kuma kungiyar su Super Eagles,
bayan an fara wasan da kamar minti goma sha
biyar junior ya zira kwallaye har guda biyu
acikin raga, tuni wuri ya gauraye da hayaniyar
magoya baya,junior kam daman wannan abun
shine yafi komai burgeshi a harkar kwallo domin
yana son yadda mutane suke sonsa sosai, gashi
ko ina yaje an ringa nunashi kenan kuma sai
abin yazo daidai saboda he's handsome & good
looking guy, shi kansa akaran kansa yasan ya
hadu shiyasa baya missing target.

Bayan an kammala wasan ne ya koma gida
lokacin Patricia ta tafi amma tabar masa wasika
cewar zata rinka kawo masa ziyara akai akai
domin ta yaba dashi, murmushi yayi tareda
dunkule hannunsa, yanmata kuna son junior i
don't know why, amma shi kuma junior yanada
yarinyar da yake so ya fada a hankali, kwanciya
yayi saboda ya gama gajiya take bacci ya dauke
shi.

Washe gari sai 11 ya shiga makaranta bayan ya
dauki dressing kai idan ka ganshi zaka rantse ba
musulmi bane saboda yadda yayi dressing
din,bashi da maraba da mawakan kasar turai, su
kansu daliban da yawa ba su san musulmi bane
domin ko sunansa basu saniba, sudai sunji
kawai ana kiransa da junior, to masu karatu ma
dai basu san sunan junior na asali ba, yakamata
muji waye junior
***************
Abdulrahman Kabir Madaki shine cikakken sunan
junior, mahaifinsa Alh Kabir madaki shahararren
dan siyasa ne domin shine chairman party na
kasa a jam'iyar LLP kuma dan kasuwa wanda
yayi suna akasashen duniya, matarsa daya
hajiya Fati, basu taba haihuwa ba sai akan
junior wannan dalilin ne yasa suke sonsa fiyeda
kima, tunda junior ya taso baya jin magana
bashida girmama na gaba dashi domin bai taso
cikin tarbiyar da ta dace ba, ko a makaranta ba
a dukansa domin bai san wani abu wai shi
discipline ba domin mahaifinsa ya hana
adakeshi ko wanne irin laifi yayi, junior ya tashi
cikin gata da kulawar iyayensa kuma tun yana
dan karami yake abota da mata sam shi bashi
da aboki namiji sai bobo, ko lokacin da yana
karami idan jawahir tazo gidansu to tare suke
kwana mom bata hanawa babu ruwanta da
cewar ba gender dinsu daya ba, ga junior da
rashin jin tsiya, he's naughty, unruly, rude, and
cheeky boy, amma kuma duk da haka he's
brilliant, gifted and talent domin baya wuce na
first position.

Duk makarantun sa na kudi yake yi tun daga
primary sch har zuwa high institution gashi da
son kwallo tun yana yaro, ya iya kwallo sosai
kusan kowanne lokacin kaje gidansu zaka
sameshi yana buga ball, wannan dalilin ne yasa
dad dinshi gina masa katafaren filin kwallo inda
zai rinka bugawa hankali kwance, asalin mom
dinshi shuwa arab ce kuma mahaifinta sarkin
borno ne, wannan na nufin junior jikan sarki ne,
shi kuma mahaifinsa dan asalin jihar jigawa ne
a wata karamar hukuma da ake kira da birnin
kudu cikin wani kauye wai shi chiyako.

A lokacin da junior ya dan tasa ya zama saurayi
to alokacinne mom dinshi da dad dinshi suka
sakar masa ragama dama dad dinshi he's
lenient, permissive person, mutum ne da bashida
matsawa yaro musamman ma junior domin ko
tsawa bai taba yi masa ba balle har ta kaisu ga
duka, ko salla junior baya yi ga kula yanmata
kamar me, har gida yanmata ke biyoshi amma
babu ruwan iyayenshi basu taba tsawatar masa
ba akan haka, lallai wannan shi ake kira da
SANADIN GATA, a sanadiyyar gatan da yake
samu daga iyayensa yasa yake kallon komai a
banza.
[1/30, 8:07 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
3�9�

Lokacin da junior ya girma yakai matsayin
saurayi har lokacin bai daina kwanciya jikin
mom dinshi ba kai har yanzun nan junior yana
dora kansa akan cinyar mom, dad kuwa kamar
wani abokinshi haka ya zama,sai dai tun lokacin
da ya zama saurayi dad ke yawan bashi labarin
yan uwansa to amma har yau bai taba ganin
dangin dad dinshi ba amma mom dinshi yasan
familyn su.

CIGABAN LABARI
Kansa tsaye Barack Obama Hall ya nufa inda
ake gudanar musu da lecture, wata farar
malama ce wadda shekarunta zasu kai 35 kuma
da alama sabuwar malama ce, wucewa junior
yayi da niyyar zama hee!

Tafada get out, you
naughty boy, kallonta yayi ya dan harare ta
yajuyo zai fita, zo nan ta sake fada, dawowa
yayi ya tsaya, meye sunanka, Abdulrahman
Kabir, meye registration number ka? 002 yafada
yana lasar lebensa na kasa ok fita anjima ka
sameni a office dina, fita junior yayi yanufi wurin
da dalibai ke hutawa idan sun fito daga lecture,
anan ya zauna har Mrs funke tagama lecture
dinta tafita yana ganin fitarta yabi bayanta, har
office dinta, tana zama ya shiga, kallonsa ta fara
kai meye ma sunanka?

Junior ya fada yana
lumshe mata ido, kai baka da kunya ko?

Kallonta yayi ta gefen ido tasha t shirt da jeans
mai tsada, sorry ma ya fada agankali, rubutu
tafara yi, tunda akayi resuming ba kadawo sch
ba sai yanzu why?
Chapter 8 · 0% Book details