← Book details Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 25

Sashe 7

Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mom ki barshi bari naje na dawo,
tashi yayi yafita zuwa inda dokinsa yake a
daure, kunce shi yayi ya hau ya fito daga cikin
gidan, yana fitowa yaci karo da bobo, nan bobo
yabi shi a baya sukayi bayan layi, tseren mota
da doki suka fara take suka hargitsa unguwar
da hayaniya dan suna farawa yara suka taru
suka cika da samari suna kallo, wasu yaran ma
uniform ne ajikinsu suka ki tafiya makarantar
suka tsaya kallo,ganin haka yasa malam ladan
wato babban ladanin masallacin unguwar yazo
wurin, tunda yaga su junior ne ke yin wasan yaji
jikinsa yayi sanyi amma duk da haka dai sai da
yayi musu magana, kallon hadarin kaji junior
yayi masa kafin yace, malam ladan ai lokacin
raba zakkar bai yi ba bare kazo min ko?

Haba
junior yanzu abinda kake yi a unguwar nan ya
kamata?

Kai Malam ladan wlhi ba don darajar
tsufa ba da sai na zageka, junior ya fada yana
masa kallon uku saura kwata, juyawa malam
ladan yayi ya nufi gidansu junior domin sanar da
mahaifansa, yana tafiya junior ya kalli bobo
yace, bobo nifa koko nake sha'awa, wanne irin
koko?

Koko dai da kasani amma ba wanda ake
damawa ba, to wanne irin koko?

Kai banza ne
wlhi baka ganewa, koko damun Allah, oh to ai
yanzu na gane, to ba gobe zamu tafi kd wurin
teemah ba ai sai ka sha acan, dan murmushi
junior yayi hakane fa kuma kasan teemah big
girl ce wlh, amma bari gobe tayi.
[1/30, 7:45 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
3�5�

Malam ladan na zuwa gidansu junior ya
sanarwa da jami'an tsaron ko shi wanene dan
haka basu hanashi shiga ba suka bashi hanya
ya wuce, har falon saukar baki aka kaishi, nan
ya zauna ya jira har dad ya fito, bayan sun
gaisa ne malam ladan ya fara magana kamar
haka" Alhaji dama ba wani abune yake tafe dani
ba illa wani abu da yake faruwa a unguwar nan
game da junior, wani abun yayi?

Abba ya
tambaya, eh to agaskiya dabi'un junior duk ba
masu kyau bane, kullum cika unguwar nan yake
da kide kide da wake wake, sannan kuma ga
tseren mota da na doki da yanzu yake yi mana
acikin unguwar nan saboda ya raina kowa babu
wanda zai yi masa magana yaji, dan haka Alhaji
a kula da yadda junior yake gudanar da rayuwar
sa domin acikin hadisi ingantacce manzon Allah
tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace
kowannen mu mai kiwo ne kuma za a tambaye
shi akan kiwon da aka bashi, shugaba mai
kiwone, magidanci mai kiwo ne zai yi bayanin
yadda ya gudanar da dukkanin harkar iyalansa
da tarbiyar yayansa, wannan ya hadar da yadda
ya ciyar dasu ya tufatar dasu, yadda ya sauke
nauyin dake kansa nasu, irin tarbiyar da ya basu
da kulawar da ya basu, Alhaji sufa "ya"ya
amana ce kuma wlhi kowa sai yayiwa Allah
bayanin yadda ya tafiyar da tasa amanar wacce
Allah ya bashi, yana da kyau iyaye su kula da
tarbiyar "yayansu, su kula da irin abokan da
yaransu ke abota dasu domin shi aboki yana
taka muhimmiyar rawa awurin gurbata rayuwar
yara saboda aboki yana da wani tasiri na
musamman" tunda malam ladan ya fara
bayanansa dad jinsa kawai yake domin shi a
duniya ya tsani azo ace masa ga laifin
junior,malam ladan nagode da wannan bayanin
naka kuma daga yau kar ka kuskura ka kara
shigo min gidana, tunda duk kokarin da nake
muku bakwa gani, Allah ya baka hakuri Alhaji
amma ni aganina gyara kayanka ba ya taba
zama sauke mu raba, kuma malam bahaushe
yace ka so naka duniya taki shi ka ki shi duniya
ta soshi, will you get out from here ko sai na
kirawo securities sun fitar dakai?

Dad ya fada
cikin tsawa, jiki yana rawa malam ladan ya juya
ya tafi.

Cikin Gida dad ya koma yana faman fada haba
jama'a wai junior me ya tarewa mutane ne,
kowa a unguwar nan idan ya budi baki junior zai
ce kowa junior sai kace shi kadai ne d'a to
agaskiya nagaji daga yau duk wanda ya kara
kawo min maganar junior sai na daureshi, daidai
lokacin mom ta fito dadyn junior what's
wrong??

Wannan mutumin ne wai wai malam
ladan yazo min da wata magana wai junior
bashida da'a bashida halayya mai kyau, ni
narasa me yasa junior mutane suka sa masa
ido, ka kyalesu dadyn junior babu abinda zai
faru da danmu duk bakin cikinsu, kama daina
kulawa dasu.

Ba ajima ba sai ga junior ya shigo,
kallonsa dad yayi junior daga yau duk wanda ya
kara tarar ka da wata magana ka zazzage shi
komai girmansa ni nasaka, dad ai ni ina dawowa
ma daga bufday din teemah zan bar kasar zan
koma sch saboda nagaji da yan sa idon nan,
gara ma ka tafi yafi sauki, mom ta fada tana
kallonsu.

Washe gari da safe su junior suka tafi Kaduna
birthday din teemah, awani shahararren hotel
Kings palace aka shirya birthday din wanda
manyan yarane kawai suka halatta, yanmata
gasu nan burjik cikin shiga ta alfarma riga da
wando ko riga da skirt wasu kuma doguwar
riga, shi kam junior sanye yake cikin wata t shirt
black & yellow mai tsada ga wata top da ya
dora asama, black din trouser yasa, ga dan
kunne ga sarka, yasha face baki sai shan
kamshi yake, bobo yana kusa dashi, bayan an
zazzauna ne sai ga teemah wadda ta sha
kwalliya cikin wata hadaddiyar gown ja mai
hannu daya, daga saitin cibiyarta an dan yanke
wurin Wanda kana iya hango cibiyar ta, haka ta
gaba an tsaga rigar duk cinyarta awaje take, ga
kanta babu ko dankwali sai wani gashinta ta
yankoshi ta gaba, tana shigowa aka saka tafi
tareda sakin kida, kanta tsaye ta wuce kujerar
da junior yake zaune ta kamo hannunsa ya taso
suka fito tsakiyar fili, tuni aka sakar musu kidan
oya shake body. [1/30, 7:53 PM] Ummi A'isha:
©ONLINE HAUSA WRITERS
SANADIN GATA
Na UMMI A'ISHA
3�6�

Kowa acikin hall din sai da su junior suka
burgeshi especially ma shi junior ya tafi da
hankalin yanmata da yawa saboda ya hadu iya
haduwa, yayi tako ina kyawunsa ya bayyana
afili, sai da suka dan chashe sannan aka je
wurin yanka cake, hannun teemah junior ya
kama suka yanka cake din ya saka mata a baki,
yankowa itama tayi ta mika masa, cikeda yanga
ya dan bude bakinsa tasa masa, nan aka fara
tafi raf raf raf, wani kidan aka saki wanda yanzu
kowa da kowa ne ya shigo filin aka fara dancing,
tuni filin ya rincabe gashi dama har duhun
magrib ya bayyana sai da aka sha rawa iya
rawa sannan wutar wurin tayi dif!

Numfashi
kawai kake ji yana fita sai ko motsin mutane.

Acikin duhun junior ya kamo kugun teemah
zuwa jikinsa, a hankali ya fara magana, baby ina
son koko ne fa, cikin wata irin murya yayi
maganar, ita teemah bata iya bashi amsa ba
saboda jin da tayi yana shafar kirjinta, mannata
ajikinsa yayi, ya fara kokarin fitar dasu daga
cikin hall din, mutane suka rinka ketarawa suna
wucewa har suka fita suka nufi bedroom din da
junior yayi masauki acikin hotel din, suna shiga
ya dan kalleta, kamar wacce tasha giya sai layi
take yi a tsakar dakin, kan gado taje ta fada,
takalmin kafarta junior ya cire sannan ya matsa
kusa da ita, baby ya za ayi??

Lumshe idonta
tayi, kawai kazo kasha kokon ka, ka manta da
batun condom ai nasan kai ba kowacce mace ce
zata samu kayi making love da ita ba,
rungumeta junior yayi tareda zame rigar jikinta,
baby bakida abubuwa fa why ba zaki shiga kanti
ba?

A ghana ana sayar da breast enlargement
cream in dai nakoma i will buy it for you, ita dai
teemah bata bashi amsa ba saboda ta gama
zurfafa, nan fa junior ya fara sarrafa ta babu ji
babu gani.

Tsawon lokacin suna abu daya kafin su dawo
hayyacinsu, kallon teemah junior yayi ganin tana
bacci ya sashi tashi daga shi sai gajeren wando
yasa riga ya fice daga dakin, dakin bobo yaje ya
fara bugawa, Jim kadan bobo ya bude ya
baabah ya akayi ne??

Bobo zai yiyu mu koma
kano a yau??

Meya faru?

Bobo ya tambaya
cikeda mamaki, bobo nifa na fada maka koko
nake so kuma wlhi har yanzu ban ji na koshi ba,
to ina teemah take yanzu??

Gata can adaki
mana, to ka bari gobe da safe sai mu tafi yanzu
kaje ka kula da teemah, ok, junior ya fada tare
da juyawa ya koma dakin da teemah take.

Lokacin da gari ya waye sai lokacin teemah
ta tashi ta kalli junior yana ta bacci, kiss ta
mannawa lebensa tare da sake rungume shi,
murmushi ya saki idonsa arufe ya fara shafar na
shanunta, teemah zan koma Kn yau saboda sch
zan tafi acikin week dinnan kuma akwai wasan
da nake son bugawa da zarar na koma ghana,
daga kai teemah tayi babu damuwa zanzo sch
din naku ai, dagaske??

Dagaske mana,ok ki bari
kawai ni zanzo sch dinku weekend kinji, kai ta
daga, dakyar suka iya rabuwa teema ta tafi
shima ya shirya ya fito domin tafiya kn, akan
hanyarsu ya fara bawa bobo labari, bobo har
mom fa sai da na fadawa ina sha'awar koko
amma mom ba ta gane abinda nake nufi ba,
dariya bobo yayi shege baabah da ta dago fa?

Da sai tamin aure kwana kusa, amma har yanzu
banji ni daidai ba, saboda teemah tana da yan
matsaloli ajikinta, bata hada komai ba dan har
Lana tafita cikar halitta.
[1/30, 7:55 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na UMMI A'ISHA
3�7�
Chapter 7 · 0% Book details