Sashe 20
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiyasa take godewa Allah da samun junior a
matsayin miji domin presentable ne ako ina zata
iya nuna shi tace wannan ne mijinta ba tareda
taji kunya ba, gashi ya iya daukar dressing
kuma ya hadu 100%.
Kallonsa taci gaba dayi lokacin da yake gyara
sumar tasa ga wani mai da ya lakuta ya
shafawa sumar tasa, take ta fara kyalli, tajewa
yaci gaba dayi ita kuma kuluwa tana kallonsa
har ya gama, jar belt ya dauko ya yadaura, ya
juya zai fita,
"Ina zaka je??" Ta fada idonta cikeda hawaye,
juyowa yayi ya kalleta, "gidan mom", "dan Allah
junior kar ka tafi wlh bazan iya koda tashi ba,
kar ka tafi dan Allah...
", Ta karasa maganar
cikin kuka, tausayinta ne ya ratsa shi, hakika
yasan yadda yayi matan nan dole ma sai taga
doctor,
Dawowa yayi yahau kan gadon tareda
rungumota jikinshi "washh!" Ta fada sakamakon
jin ya kamo cinyoyinta, "kar ka hada mun su
barsu ahaka", ta fada tana zubar da hawaye,
"sorry Jidda na, to meye abun kuka kuma?
Kiyi
hakuri kinji, zakiyi wankan yanzu?" Kai ta daga
alamun eh, "to ina zuwa", jeans din jikinshi ya
cire da t shirt din ya shiga toilet ya hada mata
ruwan zafi da gishiri da dettol ya dawo inda
take,
Daukarta yayi ya kaita toilet din ya sata cikin
baf din, ruwan na shigarta tafara kuka, "wayyo
Allah, junior cireni daga ruwan nan wlh da zafi
sosai, wayyo Allah", "sorry dan zauna kinji,
saura kadan", "nidai wallahi da zafi, wayyo ka
cireni" ta fada cikeda shagwaba ga kukan da
take yi, "ai duk laifinki ne, kece kika sa nayi miki
haka, banyi niyyar wahalar dake ba saboda
nasan duk lukutancin nan naki k'ashinki bashi
da wani karfi ashe kuwa hakan ne", fitowa tayi
daga cikin bahon, tayi wanka, brush dinshi ta
dauka ta wanke bakinta taja towel dinshi ta
daura duk yana tsaye yana kallonta, juyawa yayi
zai fita tayi saurin riko hannunshi, "ka tsaya
mana mu tafi tare", hannunta ya rike "to muje".
Ahankali take daga kafarta tana takawa har
suka shiga dakin amma fa kamar wata mai
koyon tafiya haka ta zama, mansa ta shafa ta
danyi kwalliya ba mai yawaba, tashi tayi "bari
naje daki nasaka kaya", "ok ki shirya muje
asibiti dan naga kamar kinji ciwo ko?" Fita tayi
ba tareda ta bashi amsa ba sai da taje dakinta
sannan ta fara kunkuni ita kadai, "ko ma meye
ai kaine sanadi saboda tsabar kishi ka dage ka
rinka nuna min rashin imani, tunda baka yi
ahankali ba ai dole kajimin ciwo, shine kuma
yanzu zaka wani ce naji ciwo, kaji min ciwo dai",
"Me kika ce?
Dan sake fada naji", juyowa tayi ta
ganshi tsaye a bayanta yana kallonta yadda yayi
tsayuwar kamar wanda zai rungume ta,
underwear kawai tasa ta zira skirt sannan tasa
riga ba tareda ta tsaya saka bra ba domin ita
kadai kawai tasan radadin da take ji,
Farin hijab tasa ta wuce gaba yana biyeda ita,
takalmi flat tasa suka nufi motar junior, juyowa
yayi ya kalleta lokacin da yake driving tayi wani
langwai da ita kamar marar jini ajika,
Agefen titi yayi packing "ya naganki hakane?
Menene?" Kallonsa tayi "babu komai", "no da
komai" ya fada yana matsawa jikinta, "meye
haka?
Ina zaka?" Bakinsa yakai fuskarta, "babu
inda zani, naga kamar kina cikin damuwa ne, ko
duk bacin ran rabuwa da budurcin ne?" "Eh
shine" tafada tana kallon window, "ai kuwa kin
yita bacin rai kenan dan ko yanzu idan doctor
yace min da saura to sai na kuma yi, sai na
tabbatar da na rabaki dashi", kyaleshi tayi bata
kulashi ba ganin haka yasa shi daga hijabin ta
"bari muga", nanma yi tayi kamar ba tasan yana
yi ba, damka ya kaiwa na shanunta, "oh
wadannan abubuwa kuna shan damka, kullum
sai anyi muku kamar za 'a...
", Jin bakinsa kan
nata ya hanata karasa zancen zucin da ta fara.
[2/12, 2:06 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA!
Na
UMMI A'ISHA
7�4�
Lips dinta ya fara tsotsa yana shafar na
shanunta, dakyar ta kwace bakinta, "mun fasa
zuwa asibitinne?" "Zamuje amma sai na dan sha
koko kadan",
"A ina zaka sha kokon?" "Anan mana", "kaga
idan ba zuwa za muyi ba ni kawai ka maida ni
gida", "yi hakuri ai dole muje saboda daren yau
ma ina son nasha koko".
Hannunshi ta cire daga cikin kirjinta, "kaga ni
mu tafi kawai", jan motar yayi yana murmushi,
"junior yasha kira a daren jiya da yau, fata daya
nake miki Allah yasa masu gadi da sauran yan
unguwa basu jiki b".,
Murmushi ta saki saboda ita kanta tasan jiya
tayi ihu kamar makogaronta zai fita, ga Allah ya
isa da ringa yiwa Mairo saboda itace ta bata
bagaruwa gashi nan tasa junior zai kasheta.
Tunani junior ya fara yi shidai duk yanmatansa
babu wacce ta taba yin kukan wuya dan ya jima
ajikinta sai dai tayi kukan dadi, sannan kuma da
zarar yazo kawai shiga yake ba tareda bata
lokaci ba to amma ita Jidda gashi tun jiya yake
abu daya amma budeta ya gagara, yau ma duk
rashin tausayin da ya nuna mata bai sashi ya
budeta gaba daya ba, lallai wannan shi ake kira
da"virgin" ya fada acikin zuciyar sa, wani sonta
ne yaji ya fara tasowa tun daga babban dan
yatsan shi har tsakiyar kanshi,
Hannunsa yakai ya kamo nata ya dora akan
cinyarshi ya dora hannunsa a saman nata yana
shafawa a hankali da haka suka isa FMC dake
gaba kadan da shagari quarters,
Bayan yayi packing din motar tasa ne ya jiyo ya
kalleta fito muje to, fita tayi shima ya fito, ya
kama hannunta suka fara tafiya a hankali
saboda ita ba zata iya daga kafarta ba, clinic
suka shiga inda ake karbar emergency, bayan
yayi mata duk abunda ake yi kafin aga doctor ne
layi yazo Kansu,
Tare suka shiga doctor din ya fara tambayar ta
meyake damunta, kasa magana tayi sai shiru,
"doctor amarya ce",inji junior, "to me ya faru da
ita?" Doctor din ya sake tambaya, "Jidda fadi
yanda kike ji kinji", kanta ta sunkuyar "cinyoyina
ne ke ciwo da gabobin jikina
sannan...,sannan....,sannan kuma", "barshi
kawai", doctor din ya fada tareda fara yin rubutu
jikin wani dan kati, "shiyasa a har kullum muke
bawa mazaje shawara musamman ma wadanda
basu taba aure ba, adaina garaje ana kokarin
lallai sai an shiga a wannan lokacin arinka
hakuri ana bin komai a hankali har wurin ya
bude,
Sannan kuma ganin wannan jinin ba shine ke
nuna cewar yarinya budurwa bace, dan haka
akiyaye ko babu jini budurwa budurwa ce",
shidai junior yana tsaye yana jin fadan da doctor
ke yi masa saboda rashin tausayin da ya
nunawa kuluwa.
[2/12, 2:29 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA!
Na
UMMI A'ISHA
7�5�
Sai da doctor din ya gama yi musu bayanai
masu amfani sannan ya basu katin magungunan
da zasu siya tare da dauko allura zai yiwa
kuluwa,
Kallon doctor din junior yayi tareda tambayar sa
"doctor me za ayi kuma?" "Zanyi mata allura ne
saboda wannan abun da kayi mata dole sai anyi
allura", "a'a doctor" junior ya fada cikeda kishi
karara akan fuskarsa "kabari idan munje chemist
din da zamu siyi maganin ayi mata allurar
acan", "ok babu damuwa inji likitan", hannun
kuluwa junior ya kama ta tatashi suka yiwa
doctor sallama suka fita.
A opposite din asibitin suka samu wani chemist
wanda wata nurse ta bude,nan junior yakai
kuluwa suka shiga domin ayi mata allurar,
"wayyo junior kace kar ayi min pls", lumshe
idonsa yayi saboda jin yadda tayi maganar
cikeda shagwaba, "sorry Jidda na zo muje",
dakyar ta yarda ta bishi suka fita suna shiga ta
matsa jikin junior tareda kama hannunshi ta rike
cikin nata, bayanin allurar da za ayiwa kuluwa
junior ya fara yiwa nurse din, "ayya Allah ya
bata lafiya" nurse din ta fada cikeda yanga,
"Sister dinka ce?" Murmushi junior yayi "kiyi
mata allura kedai kawai", "ok ai naga kamar
matsoraciya ce kanwar taka", "ko?" Junior ya
fada yana kallon fuskar kuluwa wacce tasha
kunu ta bata rai kamar zata sa kuka,
Sake shigewa jikin junior tayi lokacin da taga
nurse din ta nufota, da sauri ta cusa kanta
acikin kirjin junior, "sorry ki tsaya kar ayi miki a
inda bai kamata ba", hijabin ta ya yaye yadan
janye skirt din kadan yace "to yi mata da sauri",
runtse ido kuluwa tayi har aka gama bata bude
idonta ba, ita kuwa nurse din nan sai kallon
junior take cikeda yabawa,
Ana gamawa yasa dan yatsansa ya fara
mulmula mata wurin, "sannu Jidda", "wannan
sister din taka tanada tsoro da yawa" nurse ta
fada tana murmushin jan hankali, hararta kuluwa
tayi ta dauke kanta,
"Meye sunanka kai?" Nurse ta fada tana kallon
junior lokacin da take harhada musu
magungunan, "ni?" Junior ya tambayeta, "eh ko
sai kanwar taka ce zata fada min", "ni ba
kanwarsa bace matarsa ce", kuluwa ta fada
cikin daurewar fuska acikin ranta tana cewa "to
duk iyayinki ba saurayi bane mijina ne kuma wlh
yafi karfin ajinki".
"Wai dagaske matarka ce?" Ta tambayi junior,
"to ke ya kika fahimta?" "Ni sai naga kamar
kanwarka ce irin yar autar nan saboda ta fiya
shagwaba da yawa", 1000 ya mika mata "dauki
kudin maganin", "no ku barshi kawai Allah ya
bata lafiya", "amin mun gode amma ai ba za ayi
haka ba ki karba", "ai anyi ma angama, kuma ba
rokata kukayi ba nice nagadama", "to mun
gode", "karka damu saboda kai nayi".
Jan hannunsa kuluwa tayi "junior muje kwanciya
nake son yi", "oh nice name", wani haushine ya
kara kama kuluwa wannan shine kokari wai
barawo da sallama tana tsaye ana neman yi
mata kwacen miji,
Take kishi ya motsa taja hannun junior "dan
Allah mu tafi", daukar maganin junior yayi yace
"to mun gode fa", "yawwa bye bye", nurse ta
fada tana wage hakora, suna zuwa mota kuluwa
ta dalla masa harara, "kasan Allah?
Ka mayar
mata da maganinta danni bazan sha ba", "why
jidda?" "Nadai fada maka, ai nasan ba don Allah
ta bayar ba dan tana sonka ta bayar",
Niyyar zolayarta yayi yace "to meye?
Kema ba
kince kinada wanda kike so ba?