Sashe 21
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To nima kinga
yanzu gashi na samu wadda take sona nake
sonta shikenan duk lokacin da kika tafi sai na
kawota", da hanzari ta kalleshi, take wani
dunkulen abu ya tokare kirjinta,
Kallon junior tayi da idanuwanta wadanda suka
kada suka yi ja, "oh har ka kamu da sonta
kenan?" "Eh mana dama shi so ai haka yake",
hannunta ta dukule ta fara dukansa, "biyani
budurcina, wlh sai ka biyani, ka biyani
budurcina", hawaye ne suka fara bin kumatunta,
"bayan ka rabani da budurcina kuma shine zaka
rabani da kai, wlh bazan yarda ba",
Dakyar ya iya hada hannuwanta ya rike, "ya kike
dukana haka", kuka ta fara yi mai sauti, "kiyi
shiru Jidda yi hakuri dan Allah, ni da wasa fa
nake yi miki kuma zolayarki nake yi", kujerar sa
ya kwantar ya janyota jikinsa ya dorata akansa,
fuskarta da tasa ya hada ya fara tsotsar
bakinta.
Ummi A'isha[2/15, 2:38 PM] Ummi A'isha:
SANADIN GATA!
Na
UMMI A'ISHA
8�1�
Fita tayi daga cikin motar tana ce masa"dan
Allah kar ka dawo",hijabinta ya riko,"tsoron me
kikeyi?, ko kina jin kunyar nuna ni a matsayin
mijinki ne?",da sauri ta kalleshi "ni ba haka
bane","to menene?" Ya fada yana kallonta,"babu
komai amma dai kar ka dawo","tom shikenan,
ayi lectures lafiya" "yawwa" ta fada tare da
tafiya bayan ta gyara nikab din fuskarta,
tsayawa yayi yana kallonta har ta shige wani
babban hall wanda suke lectures.
Juyawa yayi ya fice daga makarantar ya nufi
gidan mom, koda lokacin tashin kuluwa yayi
driver ne yaje ya dauke ta ya kaita gida shikuma
junior lokacin yana gidan mom, tana zuwa gidan
wanka tayi ta shiga kitchen ta danyi musu girki
dan kadan saboda dama junior ne ma zata yi
girkin amma badon shi ba ita basai tayi ba
tunda kuku yayi musu girki, tunanin babanta ta
fara yi,sai da ta gama ayyukanta sannan ta fito
ta shiga dakin junior, dakin ta gyara
masa,"junior akwai son gayu da ado, lokacin da
kayi yara kuma zanga yanda zaka yi" haka ta
fada lokacin da take gyara masa kan mirror
dinsa, ji tayi an rungumeta da sauri ta jiyo ta
kalleshi,"har ka dawo?","matsoraciya, nadawo"
murmushi tayi "yasu mom?" "Lfy lau suke, suna
gaisheki","ina amsawa" cikinta ya shafo "kullum
mom sai ta tambaya ko kin fara laulayi,tun kafin
ma nayi take tambaya" murmushi kuluwa tayi
itama kanta tana son yara tana son ta haihu da
wuri basai ta dau lokaci mai tsawo ba,"Jidda
kina son ki haifi yaro?" "Um ina so","indai kina
so ki barni yau nayi tunda kinga jiya ban
yiba","a'a gaskiya ba yanzu ba kabari sai na
warke","to nabari maijidda" mirmushi tayi tareda
kwace jikinta ta fita saboda tunda taji ya fara
haka tasan dakyar idan zai barta.
Haka zamansu ya yita tafiya har tsawon sati
biyu amma har lokacin bata bar junior yasake
kusantar ta ba saboda ta tsorata dashi mutuka,
yau ta kama alhamis tanada lecture 8:10
shiyasa ta tashi da wuri lokacin junior yana
kwance asamanta yanata sharar bacci saboda
tun lokacin da ya dawo daga sallar asuba ya
fara wasanni da ita har bacci ya daukeshi,
wanka ta shiga tayi ta fito ta shirya ta shiga
kitchen ta dafa masa indomie da kwai, sai da ta
ci nata abincin sannan ta koma dakinta inda
junior yaketa bacci, akusa dashi ta
zauna,"junior, junior, junior" motsi ba yi tareda
rungumota jikinsa, kissing din ta ya fara
yi,"junior zan makara fa, kaga yanzu 8
saura","yanzu jidda ba zaki bani kokon ba?"
"Junior kayi hakuri idan nadawo sai....." Shiru
tayi ta kasa karasa maganar "fadi naji, sai me?,
zaki bani?" Kai ta daga a hankali,mikewa yayi
daga shi sai shorts trouser black da yellow din
body hug,"dauko min key din mota adakina"
tashi tayi taje dakinsa ta dauko ta dawo ta
dauki hijab dinta da jakarta ta fita inda junior
yake jiranta, key din ta mika masa ya karba ya
bude ya shiga, bayan sun fara tafiya ne ta
kalleshi "junior na ajiye maka breakfast dinka",
"ni ba wannan nake so ba koko nake so" kanta
ta dauke ta kalli window, "idan kin dawo zaki
bani ko?" "Ehh" tafada can cikin makogwaronta
saboda yanzu itama tana muradinshi, jinta take
tana son kebewa dashi, suna shiga sch din
yafara kallonta, "kinji yadda kike kamshi kuwa?,
ba na hanaki saka turare ba idan zaki
fita?" ,"kayi hakuri dan Allah" kai ya gyada mata
ba tareda yayi magana ba ganin haka ya sata
fita daga motar ta nufi inda zasu yi lecture.
Karfe 2:30 tagama lectures dinta junior yazo ya
dauketa suna fita yace mata,"bari mu biya ta
wuni wuri ina son cin shawarma yau" "to" ta
bashi amsa, a SHAWARMA & CO, yayi packing
"fito muje kigani" fita tayi ta bishi suka tafi tare,
kayan dadine kala kala a wurin ga kayan
kwalama kamar me, shawarma da gasasshen
kifi ya siya musu da ice cream lokacin da aka
gama hada musu har sun jiyo zasu tafi sukaji
ihu "heyy junior" da sauri suka juya gaba
dayansu, teemah ce tazo batayi wata wata ba
ta rungume junior, "junior kwana dayawa?"
Hannunta ya rike "teemah dama ina nemanki
amma Kafin nan meet my wife jidda" nuna mata
jidda yayi da hannunsa, ita kam kuluwa juyawa
tayi tai tafiyarta ba tare da tsaya sun gaisa da
Teemah ba, kallon teemah yayi "teemah naga
abunda kika yimin to amma ina mai sanar dake
cewa asirin da kika yimin bai yi tasiri akaina ba
kuma har yanzu ina tareda matata" "junior me
kake son fada?
Me nayi maka?
Ni zakace nayi
maka asiri?
Look junior bai kamata kayi min
sharri ba saboda kayi aure, tunda kace ba zaka
aure niba to ka kyaleni da wannan radadin
amma kar kayi min sharri","teemah ai ba sharri
nayi miki ba dama kin fada min cewa zaki dauki
fansa, to naga irin fansar da kika dauka" "junior
wallahi kawai nafada maka hakane saboda
kawai ina son na nuna maka ne banji dadin
abunda kayi min ba amma wallahi bani da
niyyar cutar da kai" "ok kina nufin kenan ke baki
yi komai ba?" "Wallahi junior babu abinda nayi
maka believe me","shikenan zamu yi magana a
waya kinga yanzu wife dina tana jirana" "babu
damuwa" juyawa yayi ya nufi wurinda kuluwa
take tsaye ta cika tayi fam ji take kamar taje ta
shake teemah dan haushi.
[2/15, 2:42 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA!
Na
UMMI A'ISHA
8�2�
Ahankali ya karasa inda take "sorry jidda kinga
na jima ko?
Friend dina ce teemah" bata bashi
amsa ba ta bude kofar motar ta shiga ta zauna,
har suka fara tafiya bata kulashi ba da yake
shima ba mai son surutu bane da yawa sai yayi
shiru bai sake magana ba, zaman kurame suka
yi har suka isa gida, suna zuwa itace tafara
fitowa ta nufi ciki, shi junior yasan kila fushi tayi
to sai dai bai san ta yadda zai tunkareta ba, ciki
ya shiga lokacin har ta shige dakinta shima
dakinsa ya shige koda yaje kwanciya yayi nan
yayita bacci har 4 tayi sai a lokacin ya tashi
yayi wanka yayi salla ya nufi dakin kuluwa
wacce take fushi dashi, daga ita sai best baka
da jan tied iya gwiwarta, "jidda na, shine kika
barni nayi bacci ko, alhalin kuma kinyi min
alqawari" bata dago ta kalleshi ba tace "eh, ai ni
bana salla yanzu" cikeda damuwa ya karaso
kusa da ita "dagaske?" "Dagaske mana" "to bani
abinci naci",tashi tayi ta fita ta je ta dauko
masa kayan dazu da ya siyo ta kawo masa a
tsakiyar gadonta ya zauna yaci abincin acikin
ranta sai tsaki take tana cewa "me za ayi da
auren dan gata?
Komai nashi a sangarce yake"
yana gama cin abuncin ya mike "ina zuwa bari
naje gidan mom nadawo" "adawo lafiya" tafada
ba tareda ta kalleshi ba yana fita ta zauna tayi
tagumi,"yanzu ni haka zan zauna da miji mai yin
kawaye da mata?
Lallai akwai aiki a gabana,
domin raba junior da mata sai an dage" tashi
tayi ta fita falo,ita sam al'amuran junior basu
fiya bata mata rai ba saboda tasan duk
wadannan abubuwan da yake yi SANADIN GATA
ne yasashi.
Tana nan zaune sai gashi ya shigo kallonta yayi
"Jidda kinyi bakuwa, jawahir sister dina ce tazo
tare muke da ita, yar sister din mom ce"
"sannunta da zuwa" tafada tareda mikewa ta
nufi dakinta domin dauko hijab dinta, tana
fitowa tagansu tsaye jawahir tasha riga da
wando na atamfa kamar zata rungume junior
tana tsaye a gabansa, "sannu da zuwa" inji
kuluwa lokacin da take karasowa cikin falon
"yawwa sannu" jawahir ta fada tana kokarin
kamo hannun junior, "ikon Allah" kuluwa ta fada
acikin zuciyarta, hannun junior jawahir ta kama
suka zauna akan kujera ta ciro wayarta kirar
HTC ta fara nunawa junior picx, jikinsa ta shiga
sosai suna kallon hotunan, kuluwa ji tayi kamar
ta hadiyi zuciya ta mutu saboda bakin ciki,
dakinta ta juya ta koma, abakin gado ta zauna,
ita abun ma yanzu tsoro yake bata, tana nan
zaune junior ya shigo "ya za kiyi bakuwa amma
ki taho ki barta ko ruwa baki bata ba?" "To ai
naga bakuwarka ce ba tawa ba so me zai hana
kai ka bata ruwan?" Kallonta yayi " jidda kinada
hankali kuwa?
Yar uwata ce fa" " koma wacece
kai ta shafa ba ni ba" "ni kike fadawa haka?"
"Oho" tafada cikin masifa, juyawa yayi ya fice
Jim kadan ta jiyo karar motarsa da alama sun
tafi,"Allah kayi min maganin wannan masifar"
haka ta fada acikin ranta.
Tunda ya tafi gidan mom can ya tare shida jawa
sai wurin 10 sannan ya dawo gida lokacin
kuluwa ta rufe dakinta ta kwanta duk da cewa
ta kasa baccin amma haka ta zauna ita kadai,
shi dinma dama bashida niyyar zuwa inda take,
dakinsa ya wuce cikeda takaicin rainashin da
kuluwa tayi saboda tsabar raini shine harda fada
masa bakar magana dazu, wanka yayi yai
kwanciyar sa ba tare da ya nemi dakin kuluwa
ba.