Sashe 14
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauka ummi tayi suka fara cin abincin, oh
namanta ban tambayi junior ba ko yaci abinci
ko kuma haka ya tafi gidan mom din, sannu
matar junior, yawwa sannunki ummi, wlhi ummi
aure da dadi dan wlhi ba zaki fahinci maganata
ba har sai kin shiga daga ciki,
kuma duk sanyin nan da ake zafgawa to idan
kina da miji ba zaki jishi ba ke bama zaki San
anayi ba wlhi, Allah yar gidana?
Wlhi Allah
musamman ki samu mijin da ya amsa sunansa
namiji sai kinji shi acikin gajimare kina yawo,
Allah ya shirye ki hawwa na gane yanzu ke
bakida kunya,a kece ai kike son jin labari
shiyasa zan baki, to barshi haka naji,
wai yaushe zaki fara zuwa sch?
Wlh next week
nake son komawa amma har yanzu ban ma
fadawa junior ba sai dai yau idan ya dawo na
fada masa, eh ki fada masa kam kuna yan shafe
shafenku kina fada masa,
waya fada miki a wannan lokacin ake irin
wannan maganar?
Ke fa yar duniya ce hawwa
kema haka ummi, tashi kuluwa tayi ta fita
takoma kitchen, girkin rana ta dora musu ta
dawo dakin.
Wuni guda ummi tayi mata sai da yamma
sannan ta tafi, tana tafiya junior ya shigo, dakin
kuluwa ya leka tana gyaran dakin,sannu da aiki,
yawwa sannu da zuwa, binsa tayi zuwa falon na
kawo maka abinci?
A'a naci agidan mom ina
ummin har ta tafi?
Eh, amma bata jima da
tafiya ba,
dama ina son fada maka next week zan koma
sch, to ai nima next week din zan koma Ghana,
dam!
Gaban kuluwa ya fadi idan junior ya tafi
ya barta acikin sanyin nan ai ta shiga uku, tv ya
kunna ya kamo kwallo ya fara kallo,
zama kuluwa tayi suka dan fara hira sama sama
saboda shi junior ba mai yawan magana bane,
har karfe 9 tayi suna falon sai wurin 10 kuluwa
ta tashi ta shiga dakinta, wanka tayi da gaske
ta bi kowanne lungu da sako da turaren ambar
shaikha, rigar baccin yau ja ce yar karama da
dan karamin wandonta iya gwiwa, tana nan
kwance tana ta makyarkyata, tana tunanin junior
ne yasa mata wannan jin sanyin tunda ada ita
bata wani rawar dari komai yawan sanyi amma
yanzu gashi har wani karkarwa take
[2/4, 5:58 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
5�7�
Makure jikinta tayi wuri daya, Allah Allah take
taji shigowar junior, kamar daga sama taji
shigowar sa, kanta ya fado ya rufeta yaja
blanket ya rufe su,
harshensa ya sa ajikinta ya fara lasar wuyanta,
yau abun na junior babba ne domin tun yana
lasar iya wuyanta har ya gangaro kirjinta, lukus
kuluwa tayi da jikinta ajikin junior,
rungumar da yayi mata bata wasa bace domin
ko mai na jikinta manne yake ajikin junior,
hannunsa yasa ya fara shafa cinyarta, shock
kawai jikinta yake saboda jin hannuwan junior
suna yawo a jikinta, sai da ya shafata son
ranshi sannan ya barta ya sake matseta ajikinsa
ya tsotsi bakinta yaja bargon ya rufesu sosai.
Kuluwa dai jine nata bata iya mayar da
martani asalima idan taji shigowar junior sai
tayi lamo ko motsin kirki bata iyayi, da haka har
baccin ya daukeshi,
sai da ta tabbatar da cewar yayi bacci sannan
ta fara kissing din kumatunsa, wuyansa,
goshinsa daga karshe ta yada zango akan
bakinshi, kama lips dinshi tayi ta fara tsotsarsu
a hankali tareda kankame shi sosai ajikinta,
itama yau ta dan samu damar yin baccin
saboda yanzu jikinta ya fara sabawa dana
junior.
Kullum haka suke kasancewa har tsawon
sati daya a lokacin ne kuluwa tayi wankan tsarki
ta fara salla.
A ranar junior bayan yayi wanka ya shirya
yasha turare, riga yasa t shirt dark green yar
karama wadda ta kamashi sannan yasa jeans
baki,
gaban mirror ya koma yasake kara turare
ajikinsa,kwalbar turaren ya ajiye ya juya zai fita,
fadowa kwalbar tayi tosh ta fashe, dawowa yayi
ya fara tsine kwalbar data fashe,
bayan ya kwashe ya juya ya nufi abin zuba
sharar dake cikin dakin ashe akwai wadda bai
kula da ita ba kuma tana da dan girma, takata
yayi ba tareda ya sani ba, nan ta nutse masa
acikin kafarsa ta hagu, dakyar ya karasa ya
zuba kwalbar a shara lokacin jini har ya fara
bulbula daga kafarsa, fitowa yayi falo kuluwa na
zaune tana duba lecture note dinta ta english,
ganinsa tayi ya fito kafarsa duk jini, junior
menene?
Jidda kwalba na taka a kafata, da
sauri ta tashi taje ta kama kafar tasa tana
dubuwa yau ta ma manta da batun kunya
saboda ganin irin jinin da yake fita daga kafar
tasa.
Ganin jinin yana ta fita da yawa yasa kuluwa
cire dan kwalin kanta ta nade kafar tasa da
dankwalin, jidda bani wayata gata can tana
charge da sauri kuluwa ta nufi wayar, dakinta ya
shiga ya kwanta akan gadonta, wayar ta kawo
masa dakin ta bashi,
kafar tasa ta kama lokacin dan kwalin data saka
masa har ya jike da jinin saboda jinin da yawa
yake fita, sannu junior ta fada duk ta gama
rudewa ga tausayinsa da ya ke hudata yana
shigarta domin ji take tamkar ciwon acikin
jikinta yake, hannu ya mika ya jawota jikinsa,
kwantar da ita yayi ya haye samanta ya
kankame ta, kunya ce ta rufe kuluwa domin
wannan shine karo nafarko da ya yi mata irin
haka da rana,
dakyar ya fara kiran wayar mom, tana dagawa
yace mom turo min doctor zai dubani, junior me
ya faru?
Baka da lafiya?
Me ya sameka?
Mom
ta fara tambayarsa a rude.
[2/4, 6:10 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
5�8�
Mom ba wata matsala bace kawai ki turo min
shi, to junior bari na kirashi, ajiye wayar yayi
yasake matsar kuluwa, bata ankara ba kawai sai
jin hannunsa tayi ta cikin rigarta ya cafko na
shanunta daya ya rike, nan yafara wasa dashi
dan mutsul mutsul ta fara amma bai saki ba,
yana kwance lamo ajikinta.
Kiran doctor din
mom ta fara yi amma baya kusa ya shiga
theatre dan haka sai nurse dinsa ta samu, turata
gidan junior mom tayi dan ta duba shi.
Yana nan kwance jikin kuluwa ya matseta sosai
kamar zai tsaga cikinta ya shiga hannunsa daya
kuwa rikeda breast dinta daya, nurse dince ta
shigo cikin gidan, wayar junior ta kira,
hello gani nazo, ki shigo bedroom din dake
kallon kofar falon, ok, dakin nurse din ta shigo,
sannu meya faru?
Kwalba na taka wlh kuma ta
shige cikin kafata sosai, ayya sorry, bari acireta
yanzu, dan wani box nurse din ta bude ta zaro
kan allura ta kwance dan kwalin dake kafarsa
wanda ya yi jagab da jini,
kafar ta kamo ta nutsa allurar aciki ta fara
kokarin sakato kwalbar, washhhhh!
Junior ya
fada tareda cusa kansa acikin wuyan kuluwa
gamida sake damkar na shanunta, bude ido
kuluwa tayi ta fara kallon nurse din wacce ta
dage sai caka allura take a wurin da kwalbar
take, dan Allah kiyi masa a hankali kuluwa ta
fada idonta duk ya cicciko da kwalla, ganin
kwalbar bata fita ba sai faman caka allura nurse
din take yi yasa kuluwa fara zubar da hawaye,
shi kuma junior da yake shagwababbe ne sai
wani washhh, washh, washhh yake tayi tare da
sake kankame kuluwa ajikinsa, hawaye kuluwa
take zubarwa sosai saboda ganin irin wahalar
da junior yake sha, idonta ta runtse lokacin da
taga nurse din ta fara zaro kwalbar.
Dakyar kwalbar nan ta fita akayi treating din
wurin, anan ma junior babu irin rakin da bai
nuna ba domin lokacin da yaji za asaka masa
hydrogyen wata kwakuma ya kaiwa kuluwa
tareda danna kansa cikin kirjinta, rungume shi
tayi ta fara sinsinar sumar kansa wadda in
banda kamshi babu abinda take yi,lokaci
kankani bacci ya dauke junior,
sallama nurse din tayiwa kuluwa tana tsokanarta
mijinki ya fiya raki da lalaci very lazy, gashi
kema kinada saurin kuka, menene wannan
awurin maza?
Dan an sa allura ajikinsa shine
zai yi kamar zaiyi kuka, ina jin ma yayi kukan
nice ban gani ba, wlhi bai yi kuka ba, kuluwa ta
fada da sauri,
dariya nurse din tayi junior ragon maza, ba rago
bane shi wlh, fita nurse din tayi kedai kawai kin
kare mijinki amma nasan junior har kuka yayiwa
kwalbar nan, tana fita kuluwa ta kalli junior
wanda ke kwance ajikinta sai kamshinsa take
shaka,
sumar kansa ta fara shafawa saboda tasan
bacci yake tareda shafa lips dinsa a hankali
wadanda suka kasance jajaye jur, kankame shi
itama tayi tana mai jin tausayinsa har cikin
ranta,Allah sarki mijina Allah ya baka lafiya ta
fada acikin zuciyarta.
A can Gida kuwa mom hankalinta ya kasa
kwanciya dole sai da tasa driver ya kawota
gidan junior, wannan shine karo na farko data
zo gidan kuluwa, tana shiga falo babu kowa,
wayar junior ta kira,
karar wayar mom dinne ta tadashi dauka yayi
hello mom, junior kana ina?
Mom ina dakin
jidda, ok to kafito na ganka, mom shigo mana,
to bari na shigo, ai kuluwa najin cewa mom zata
shigo ta ture hannunsa daga kirjinta, sake
mayarwa yayi, ta ture, ya mayar, ta sake turewa
ya sake mayarwa,
kyaleshi tayi jin mom zata shigo amma ta rufe
idonta ruf kamar me bacci, shigowa mom tayi ta
ganshi kwance jikin kuluwa da yake wayayyiyar
mace ce sai taji dadin ganinsu a haka saboda
wannan ya nuna mata cewar kuluwa tana
kulawa da junior sosai, sannu junior wai ya
akayi haka ta faru?
Mom wlh kwalbar turare na
ajiye akan mirror ashe bata zauna ba shine ta
fado ta fashe,
bayan na kwashe ashe kuma nabar wata
abayana ban ganiba ina juyowa na takata shine
ta shige cikin kafata, kafar tasa mom taje ta
duba sannu junior, bari nakoma gida ka gaishe
da hawwan,zataji mom, kin ganta nan bacci
take,
yafada yana kallon mom duk kuwa da cewar
yasan idonta biyu tana jinsu kawai kunyar mom
take ji dan ta gansu ahaka, to shikenan junior
Allah ya kiyaye gaba amin mom, dad bai dawo
ba ko?