Sashe 23
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wuni cur tayi sai dare junior yazo ya dauketa
suna falo a bararraje suna cin dan malelen da
Ummi tayi musu ya shigo, kallonsa kuluwa ta
fara yana sanye da t shirt dark blue da blue din
wando,"Jidda wannan kwadayi haka?" Dariya
Ummi tayi "may be babynka ne yasata
kwadayin" dariya shima yayi "da alama kam ta
harbu" "Allah yasa kuluwa ta fada tana
murmushi" kusa da ita ya karasa ya tsugunna a
gabanta ya zuba mata manyan idanuwansa,
"jidda na sammin nima inci" "kaima kwadayin
zaka yi kenan?" Ta fada kamar me yin rada, gira
ya daga mata, a hannunta ta debo ta mika
masa saitin bakinsa,hannunta ya kama yasa
hannunta a bakinsa koda ya hadiye dan malelen
bai saki hannunta ba sai da ya side yan
yatsunta tas, cizon dan yatsanta yayi, "wash
junior da zafi" ta fada cikeda shagwaba sakin
hannun yayi yana dariya sai alokacin suka tuna
da cewa ummi tana wurin amma Anty Salma
bata nan, harhada shirginta tayi suka yi musu
sallama suka tafi, ahanya ya kalleta "Jidda
kodai ciki gareki kika boye min?" Hawaye ta fara
saboda jin tambayarsa packing yayi yajiyo ya
kamo hanunta a hankali ya fara mammatsa
hannun nata "jidda menene abun kuka?" Kiyi
shiru kinji,"junior ina jin bazan haihu ba fa, gashi
har yau ban samu ciki ba" murmushi junior yayi
tare da kissing din hannunta "kiji shirme, zaki
haihu jidda kinji, ita haihuwa ai zuwa take, zaki
haihu insha Allah, tunda dai inada wadataccen
koko ai shikenan zan ta baki kina sha".
[2/17, 8:11 AM] Ummi A'isha: SANADIN GATA!
Na
UMMI A'ISHA
8�4�
Murmushin jin kunya tayi ahaka ta share
zancen har suka karasa gida.
Kwanansu 4 da
yin hutu tace yabarta zataje chiyako kauyensu
bai hanata ba yace ta shirya ya kaita haka kuwa
ta shirya ranar laraba da safe ya kaita, karfe
11:40 suka isa, tunda sukaje take baza idanu
tana kallon abun mamaki domin wani
hamshakin gida ta gani wanda ko acikin birni ba
kowa ne keda irinsa ba abun ba acewa komai,
anan yayi packing, kallonsa tayi amma ba tace
masa komai ba, fitowa tayi ta shiga cikin gidan
wanda yasha blue din fenti, tabbas gidansu ne
amma kuma ya akayi ya canja?
Nidai Ummi
A'isha banida amsa, tana shiga ta hango wasu
matsakaitan mata guda biyu sunata aiki atsakar
gidan, bayan tayi sallama suka nuna mata dakin
iyatu, shiga tayi ta samu iyatu zaune a falo
wanda ya kayatu ya tsaru ta jingina da pillow
tana kallon katuwar plasma tv din dake manne
ajikin bango, dago kai iyatu tayi tana ganin
kuluwa ta mike da Sauri "sannu da zuwa
maijidda,yanzu kuke tafe?
Karaso, lale lale"
shiga kuluwa tayi ta fara kallon yanda aka tsara
falon hatta fentin abun kallone, junior ya shigo
hannunsa rikeda akwatinta, "sannu da zuwa
Abdulrahamanu, shigo" shiga shi dinma yayi
suka gaisa, bayan an gaggaisa ne ya mike yace
zai tafi, bin bayansa kuluwa tayi har zuwa soron
gidan, jikinta ya matsa "baby yau zanyi missing
dinki, kwana nawa zakiyi?" Ita dinma sai yanzu
taji babu dadi ganin zai tafi ya barta "Sati biyu
zanyi, dan Allah ka kula da kanka" "zan kula da
kaina sosai, i promised you, sai dai zan kasance
cikin kewar matata" idonta taji ya ciko da
kwalla,"Allah ya kaika lafiya, sai munyi waya"
hannunta ya kamo tareda janta jikinsa,"kar kiyi
kuka tunda kece kikace min sai na kawoki, kiyi
hakuri ki zauna sati mai zuwa zanzo mu tafi"
kiss ya manna mata akan goshinta ya juya zai
tafi, hannunsa ta riko ya dawo "rufe idonka"
tafada ahankali, manyan idanuwansa ya lumshe
ahankali ta dora bakinta kan nasa ta fara kissing
din lips dinsa, ta dauki tsawon minti biyu ahaka
sannan ta dauke bakinta daga kan nasa ta juya
cikin gida da gudu, murmushi yayi ya juya ya
fita.
Tana shiga cikin gida iyatu ta fara washe baki
tana bata labarin abunda ya faru "ai wannan
yaro akwai kirki da mutumci yanzu kiga yadda
ya mayar mana da wannan gidan acikin kwanaki
kadan, ga jari da ya bawa babanki, nikuma
yanzu babu abinda nake yi kullum daga zama
sai kwanciya kinga masu yimin aiki nan, yanzu
duk garinnan babu matar da takejin dadin da
nakeji, Allah dai yayi muku albarka, nidai babu
abinda zance dake sai dai ki yafemin abubuwan
da nayi miki abaya" kuka iyatu tafara,hakuri
kuluwa ta bata tareda sanar da ita ta yafe mata
tun jimawa, hira suka fara amma rabin hirar ta
junior ce iyatu tanata bata labarin yadda yake
hidima dasu dan ayanzu haka ma babanta yana
can wurin kasuwancinsa a babbar kasuwa, wani
son junior taji ya dada shigarta hakika junior
alherine acikin rayuwarta sannan tayiwa Allah
godiya domin ta sanadiyarta an samu canji
agidansu lallai addu'ar da mahaifinta yayi mata
bata fadi akasa ba.
Sai daf da magrib babanta ya dawo daga
kasuwa, yana ganinta ya fara fara'a da sauri ta
tareshi, ranar sai wurin 12 sannan ta kwanta,
tana kwanciya kuma ta fara tunanin junior "da
tuni yanzu ina jikin mijina Ina shan dumi ko juyi
bazan yi ba sai dai idan ya fuskanci na gaji da
barin da nake kwance ya juyani ya mai dani
wani barin" runtse idonta tayi tareda shafa
kirjinta "kuma yau nasan za kuyi missing din
junior saboda kulum hannunsa yana makale
daku", zaune ta tashi saboda tasan ba zata iya
bacci ba, shiru tayi tanata tunaninsa har 2 tayi
ganin haka yasata shiga toilet ta dauro alwala
tazo tafara kai kukanta gurin ubangiji domin ya
bata haihuwa, ta dade tana addu'o'i kafin ta
shafa ta tashi, tana komawa kan gado wayarta
ta fara kara tasan junior ne, "hello bakayi bacci
ba?" Tafada a hankali, "naki wasane, taya zanyi
bacci bayan bakya nan?
Wallahi komai na gidan
yau ya canja min, dan Allah ki fasa yin kwana
bakwai dinnan, kiyi kwana uku sai nazo mu tafi"
"indai hakan zai samar maka da farin ciki na
yarda" murmushi yadan yi "wato shine dazu kika
lasa min Zuma a baki kuma kika dauke ko?
Meyasa kika gudu baki jira na bada tukwici ba?
Alright tunda kin gudu amma duk ranar da kika
dawo zan ramawa kura aniyarta" hira sukayi mai
cikeda dunbin so da kauna har asuba tayi
sannan suka hakura.
Washe gari wurin karfe 11 tayi masa text
cewar tana so zata fita, amsa ya dawo mata da
ita cewar gidan Mairo kawai ya yarda taje
saboda sunanta yaji tanata ambata a daren
farkon su, murmushi tayi ta shirya ta fita.
Koda
taje gidan Mairo abun sha'awa Mairo tana
dauke da tsohon ciki ji tayi aranta inama itace
take dauke da cikin nan saboda a rayuwarta
tana son taganta dauke da cikin junior ajikinta
amma har yanzu babu alama, wuni tayiwa mairo
Kafin nan ta koma gida.
Haka kuluwa tayi hutunta na kwana 6 amma
kullum ita da junior basa bacci saboda kwana
suke suna yin waya kamar wasu saurayi da
budurwa, ana gobe zata koma taje aka zano
mata jan lallai wadda ya kama hannunta dau da
kafarta, washe gari da yamma junior yazo
daukarta, bayan sunyi sallama da kowa suka
fita yasa mata jakarta a boot suka dauki hanyar
birni, "wow!" Junior ya fada lokacin da yaga
kunshin hannunta,"bani hannunki nagani" ya
fada yana driving mika masa hannun tayi ya
kama yasa cikin tafin hannunsa "yayi kyau
zanen" ya fada tareda kissing din tafin hannunta
murmushi tayi ta kalleshi yasha dark brown
colour din shadda dinkin samfarin boda yayi
masa kyau sosai, hannunsa daure da agogon
Gucci na azurfa, hannunta ya makale cikin nasa,
tareda yi mata albishir din zai tafi service bata
rai tayi "kuma sai ka tafi ka barni?" " no ai a
school dinku ma zanyi service din" "wooh amma
dai ba a department dinmu zaka koyar ba?"
"Idan anan ne menene?" Dariya tayi "dan Allah
ka bari, kaje kowanne department amma banda
namu" hannunta ya matsa da karfi " to shikenan
tunda kina tsoron carryover nafasa koyarwa a
department dinku" "haka yafi, gara mu hadu
agida amma banda class" "to idan mun hadu a
class meye?
Iyakaci kawai kibi doka ko ki samu
c.o","wallahi kuwa da sai na rama" kallonta yayi
"tayaya?" "Kafi kowa Sanin ta hanyar da zan
rama" hannunta yakai kan bakinsa ya dan ciza
"i love you baby!