Sashe 13
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daya daga cikin ma'aikatan
gidan ta aika ko za asamu, cikin sa'a aka samo
agurin wata inyamura, fari tas dashi gashi yayi
kauri, yawwa nasan junior yau zai yi murna
ganin na samo masa koko, wanka taje ta dauka
tafito ta shirya cikin leshi mai kyau tana zama
junior ya shigo, sannu da zuwa, dadi yaji wai
yanzu shi ake yiwa sannu da zuwa, wai shine da
mata kuma nan da kankanin lokacin zai zama
baba, yawwa sannunki, sai dai ba kayi sallama
ba, oh sorry mantawa nayi, komawa yayi da
baya ya sake shigowa Assalamu alaikum, wa
alaikumus salam warahamatullah ta fada tana
murmushi, ga breakfast din naka, to bari nayi
wanka, dakinsa ya wuce yayi wanka ya fito
sanye da gajeren wando da yar shirt, kan kujera
ya zauna ya jawo abincin ya fara lakuta ita dai
kuluwa tana zaune tana kallon ikon Allah,gashi
ganinsa da gajeren wando sai duk taji kunya ta
kamashi domin ko cinyarsa wandon bai rufe ba,
ga fa kokon nan nasa an siyo maka, kallonta
yayi sai kuma ya fara dariya, abin yabata
mamaki ganin junior yana ta dariya, wai kokon
aka siyo min?
Eh tabashi amsa, a ina aka siyo?
Acan unguwar ne,to ki dauke kayanki dan ba
sha zanyi ba, kaifa kace kana son shan koko, eh
ni nace amma ba wannan ba, daukar flask din
kokon tayi tafita zuwa kitchen bin bayanta yayi
da kallo yana murmushi, lallai jiddana baki
fahimci kokon da nake nufi ba amma hakan ya
burgeni da alama nine zan sanar dake kokon
yadda yake, abincin ya rufe ya dau wayarsa ya
fara chaten da bobo da teemah anan yake sanar
mata yayi aure, yana nan zaune har 1 tayi ita
kuma kuluwa tana cikin kitchen tana yi masa
girkin rana, lokacin data gama ta fito yana
kwance yana bacci gashi anata kiran sallar
azahar, kusa dashi taje ta fara tashinsa, junior,
junior, junior, ko motsi bai yi ba, hannunta yana
rawa tafara dan dukan kafadar sa junior ka
tashi, uhm yayi juyo sannan ya tashi, bakayi
salati ba junior, salatin yayi yana murmushi,
katashi kaje masallaci karka makara, tashi yayi
ya nufi dakinsa yaje yayi alwala ya fito tana
tsaye afalon sai nadawo, to kayi addu'ar tafiya
masallaci fa kasan akwai zikirin da akeyi lokacin
da ake tafiya masallaci sannan idan za ashiga
masallacin ma akwai addu'ar da ake yi, kuma
da kafar dama ake shiga, meye dama left?
No
right ta fada tana murmushi ok tnx nagane, fita
yayi akaro na farko don zuwa masallaci saboda
shi sallar ma ba yinta yake ba balle har yasan
wasu dokokin zuwa masallaci, lallai duk jahilcin
miji indai matarsa mai ilimi ce to ya tsira
saboda ko babu komai yaransa zasu tashi cikin
tarbiya shiyasa fiyayyen halitta yayi umarni da a
auri mai addinin domin tafi lasting kar aduba
kyal kyalin fuska.
Bayan ya dawo daga sallar ne kuluwa ta
gabatar masa da abincin rana, nifa kinga bana
son tafarnuwa kuma bana son gishiri da yawa
sannan bana son yaji, indai akwai daya daga
cikin wadannan a abinci to bana iya ci, kallonsa
kuluwa ta fara yi, junior ba dai iyayi ba, komai
nasa a kididdige yake, to yanzu dai kaci kaji,
bani aron wayarka zan kira anty salma, a ina
anty salman take?
A sharada to bari nagama sai
muje gidan nata kodai kinfi son kuyi wayar?
A'a
muje din idan ka gama ta fada cikeda murna.
[1/31, 9:10 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
5�0�
Cikeda murna ta shige dakinta tafara shiryawa
ta sake kwalliya ta fesa turare ta fito, lokacin ya
gama cakular abincin sa, tashi yayi suka fita,
acikin motarsa Lexus suka fita suka nufi
sharada, itace ta rinka nuna masa hanyar har
suka shiga kwanar gidan, kin tuna nan wurin
lokacin da na watsa miki kwata, dariya kuluwa
tayi tayaya zan manta wannan wurin, murmushi
yayi aransa yace ina sonki Jidda sosai amma
kin kasa ganewa, gidan suka karasa suka shiga
ummi na zaune a falo tana karatu, ganinsu
yasata tashi ta rungume kuluwa hawwa har kin
fara fita, daidai lokacin anty salma ta fito a'a
yau amare ne agidan, ita dai ummi kuluwa taja
zuwa dakinsu na da, suka bar anty da junior a
falo, suna shiga ummi tace hawwa wannan fine
guy dinne mijin dama?
Eh shine fighting partner
dinnan nawa fa?
Tafawa suka yi da ummi, to ya
ake ciki?
Komai ya faru ko??
Dariya kuluwa tayi
babu abinda ya faru ummi saboda kin ga bai ma
wani jima da dawowa ba fa, kuma still he's
young, kut ai young din sunfi bada wahala
banza, tab duk ranar da wannan gayen ya
kamaki ina tausaya miki dan bazai kyaleki ba
sai ya fasaki wlhi, hararar ummi kuluwa tayi
dalla malama bari yimin fatan tsiya, ni yanzu ma
kayan nan nake son akaro min dan wlhi
wadancan sunyi min kadan, haba?
Ummi ta
tambayeta, Allah kuwa kifadawa anty akaro min
wasu, anya kuwa hawwa junior bai fasaki ba?
Ke sai kiyi kuma inma abinda yafi fasani yayi ai
matarsa ce, eh ni dama bance ba tasa
bace,amma junior yafi karfinki, wlhi kinji na
rantse miki wancan gayen sai ya saki kuka duk
ranar da kuka hadu, kin manta ihu zai sani ba
kuka ba, eh ihunma ai zakiyi, hmm hawwa
matan aure naga alamar junior bai baki feeling
ba har yanzu, anty salma ce ta shigo hawwa to
ki fito ku tafi ni ko gaisawa ba muyi ba sai da
dan nawa muka gaisa, fitowa sukayi kuluwa
tana cewa anty yi hakuri wannan ummin ce duk
ta hanani sukuni, yawwa anty wai akara mata
wadannan kayan, to kya kai mata shidai Junior
yana jinsu amma bai gane wadanne kayan bane.
Har bakin kofa inda motarsu take su anty salma
suka rakosu daga nan jan bulo ya kaisu gidan
mom dinsa, suna zuwa taga yaje ya rungume
mom hadida kwanciya ajikinta, murnar ganin
kuluwa mom ta fara, hawwa sannu da zuwa nan
da nan aka cikasu da kayan cima iri iri, lallaba
junior mom ta fara ta bashi fruits ya dan ci
dakyar ita dai kuluwa duk abin ya zame mata
Sabo lalle junior dan gatan mom ne, tashi yayi
yashige dakinsa ya kwanta, ita kuma kuluwa da
mom suna yar hira lokaci lokaci.
Sai bayan sallar isha sannan suka koma
gidansu, lokacin da suka shiga kowa dakinsa ya
wuce, wanka kuluwa tayi tasaka rigar bacci ta
dora rigar sanyi asama saboda sanyin da akeyi
ta kwanta bayan jikinta ya karbi turarruka masu
kamshi.
Shima junior kwanciyar yayi sai dai
sanyi ya hanashi sakat shi kwata kwata basa
shiri da sanyi, kaje gurin matarka kasha dumi
kawai zuciyarsa ta bashi shawara, tashi yayi
yafita a hankali ya tasamma dakin kuluwa
wadda ita tuni lokacin ta dan fara bacci, a nutse
ya bude kofar ya shiga tana tukunkune da alama
itama sanyin yana shigarta kuma ya ratsata,
bargon ya yaye ya hau kan gadon daukartar yayi
cancak ya dorata a samansa yaja bargon ya
rufesu tun shigowarsa kuluwa ta farka amma
sai taki bude idonta, wata irin runguma yayi
mata wadda ta kusa sakata shidewa domin
gaba daya kankameta yayi jin dumin baya
shigarsa yadda yake so yasashi cire rigar sanyin
da tasaka yabarta daga ita sai yar sleeping
dress wadda da ita gara babu amma da yake
duhu ne baya ganin jikin nata, lamo kuluwa tayi
ajikinsa tana shakar daddadan kamshin
turarensa na special man, shi duk a tunaninsa
bacci take, bakinsa yasa yayi kissing din
gashinta, goshinta, da kumatunta, sai jujjuyata
yake akansa kamshin turarensa da nata turaren
sun hadu sun bada wani kamshi na musamman,
hannunsa yasa ya zagaye kugunta yana sake
motsata ajikinsa yadda zai kejin dukiyar
fulaninta akan kirjinsa, hannuwanta ta dora akan
kirjinsa ta sake cusa kanta cikin kirjinsa sosai
tana shakar kamshinsa ji take kamar ta kama
bakinsa ta tsota amma kuma tana jin kunya,
kamar yasan abinda take so, ji tayi ya dago
kanta ya hada bakinsa da nata ya fara tsotsarsa
a hankali kamar ta tayashi amma sai ta fasa sai
shi kadai ke kidanshi yake rawarshi, alhalin
itama tana so, sai dai abinda ya tayar mata da
hankali shine tana off, tun jiya tafara fashin
salla kar kuma ko junior ya shirya yin harka a
wannan daren bayan ita kuma akwai matsala,
wani irin numfashi taji yana fitarwa wanda ke
sauka akan hancinta, murginata yayi ta koma
kasa ya haye samanta, abin mamaki sai bataji
nauyinsa ba ko kadan, bakinshi ya sake
mannewa da nata tareda zame rigar baccinta ya
rungume ta sosai, ahaka bacci ya daukeshi yana
kankame da ita bakinshi cikin nata domin anashi
tunanin har yanzu ita bacci take bata san
abinda ake yi ba, ita kam kuluwa tafishi morewa
saboda wani ni'imtaccen dumi taji yana ratsata,
duk wannan sanyin da ake zurawa ta nemeshi
ta rasa sai dumi mai dadi da yake shigarta
dumin jikin junior ga bakinsa kuma hade da
nata, saboda jin yanayin da bata saba shiga ba
yasata kasa yin bacci sai junior ne keta sharar
baccinsa, can cikin baccinsa yakai hannu ya
dafe na fulaninta guda daya, wani zimmm taji
kamar an saka mata wayar nepa dan shock din
da taji, baccinsa yayi mai ni'ima har asuba
tayi,karar agogon da kuluwa ta saita ne ya
tasheshi, bakinsa ya cire daga cikin nata ya
dauke hannunsa daga kan na shanunta sannan
ya kai bakinsa kai ya goga harshensa ya tashi
ya mayar mata rigar tata ya zira mata ta sanyi
ya lullubeta ya fita, duk kuluwa najin sa, wani
lafiyayyen sanyi taji ya fara kunno kai cikin
dakin kun san sanyin asuba yanda yake, bargon
ta nunka gida biyu ta rufa amma duk da haka a
banza jikin junior yafi komai bata dumi, shima
junior duk da sanyin da yake ji haka ya daure
yayi alwala da ruwan zafi yafito acikin sanyin ya
nufi masallaci.
Ummi A'isha[2/4, 5:48 PM] Ummi A'isha: ®OHW
SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
5�6�