Sashe 15
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anjima shima zai dawo,
to nima zan zo gidan anjiman kila, to sai kazo,
ni natafi, bye bye mom ya fada yana dariya,
yawwa junior mom ta fada tareda ficewa daga
cikin dakin.
[2/4, 6:19 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
5�9�
Mom na fita kuluwa ta bude idonta amma wlh
junior baka jin kunyar mom, meye abin jin
kunya?
Dan na rungume ki agabanta?
Ai ba iya
shi Kadai kayi ba, to me da me nayi?
Ka dauke hannunka pls, tashi ma zanyi naje
salla ya fada a hankali, tashi yayi ya dingisa ya
fita, itama tashin tayi ta shiga toilet, har tayi
alwala ta koma kai ba alwala ce ta dace dani ba
wanka ne ya dace dan junior ya sa na zubar da
wani abu,
wanka tayi ta fito tayi salla tana idarwa ta shiga
kitchen lokacin kukun su har ya gama shirya
table, tana cikin zuba abincin junior ya shigo,
afalo ya zauna ya kwanta kan doguwar kujera,
kusa dashi taje ta zauna agefensa, j
unior tashi kaci abinci, me kake son ci?
Wannan
menene?
Kuskus ne da miya, to bani kadan naci,
zaune ya tashi, tunowa da tayi lokacin da suka
je gidansu a baki taga mom tana bashi yasa
itama ta fara bashi a baki, yau babu laifi ya dan
ci abincin da yawa itama da kanta tayi mamakin
haka, debowa a cokali tayi ta mika masa, kawar
da kansa yayi, ka koshi?
Eh nakoshi yanzu koko
kawai nake son sha,
to yanzu a ina zan samo maka kokon junior?
In
fada miki a inda zaki samo?
Eh ta fada tana
kallonsa saboda ita bata gane abinda yake nufi
da koko ba, ki dauko min peak guda daya ki
faso min ita, tashi tayi ta dauki filet din ta fita,
kitchen taje ta ajiye sannan ta dauko masa peak
din guda daya kamar yadda yace.
A inda ta tafi ta barshi anan ta dawo ta
sameshi ta mika masa, karbar gwangwanin milk
din yayi ya dagata ya shanye nan take, hannun
kuluwa ya kamo tareda janta cikin jikinsa,
zaki bani kokon nasha?
Ai baka fada min a inda
zan samo maka ba, yanzu ai zan fada miki inda
za a samo, bakinta ya tsotsa ya fara shafar
wuyanta zuwa bayanta, kafin wani lokaci har ya
fitar da ita daga hayyacinta, rigar jikinta ya zare
ya fara shafarta ta kowanne sashi, bakinta ya
cafka ya fara tsotsar shi dagaske, kowanne
bangare na jikinta sai da bakinsa ya taba, duk
wani abun da yasan idan yayi mata zata rikice
babu wanda bai yi mata ba, numfashi kawai
suke fitarwa daga shi har ita, kokarin fara harka
ya soma amma kuma sai yaji ya kasa, domin
abunshi ya dawo tamkar lagwani, yayi yayi iya
bakin kokarinsa amma ya kasa,
dole haka ya hakura gashi ya shiga yanayi iya
yanayi ita kanta kuluwar yanzu a bukace take
dashi saboda ya gama cazata kuma ta cazu, a
jikinsa ya rukunkume ta yana mayar da
numfashi to wannan menene?
Meyasa ya kasa
shigar kuluwa?
Kodai da matsala ne?
Ita dai
kuluwa wannan abun yafi komai daure mata kai,
to junior bai san yadda zaiyi bane ko kuma dai
fasawa yayi?
Shiru tayi ta kwanta lakwas
ajikinsa suna nan kwance acikin doguwar kujerar
falon sukaji alamun bude kofa, waye?
Junior ya
fada da karfi,
mai gadine, oga kayi bako abokinka yazo, kace
mishi yatafi an jima mu hadu agidan mom, ok
sir, jan kofar yayi ya koma, ita dai kuluwa ta
shiga damuwa sosai sai dai damuwar ta ko
rabin rabin wacce junior ya shiga bata kai ba,
zaninta ya rufa mata ya tashi yasaka jeans
dinsa ya dauketa ya kaita dakinta ya dorata
akan gado,
toilet dinta ya shiga yayi wanka ya fito yaje
dakinsa ya sake kaya ya fito ya fita daga gidan
ya nufi gidan mom duk kansa a daure yake yana
son Sanin me wannan abun ke nufi?
Me yasa ya
kasa shiga jikin jidda ko dai bata da lafiya ne?
Domin shi yafi dora rashin lafiyar akanta ya
manta shi ko addu'a ba yi yake ba idan zai yi
bacci babu ruwanshi da addu'a idan ya tashi
babu ruwanshi da addu'a, idan zaiyi wani abu
ko bisimilla ba yayi, alhalin ita addu'a ibada ce
inji annabinmu,
acikin wani hadisi annabi yace "lallai ita addu'a
ibada ce",a wani hadisin kuma yace"addu'a
takobin mumini ce" sannan babu abinda yakai
addu'a tasiri domin karfin addu'a yana iya kawo
sassauci akan mummunar kaddarar da zata
afkawa mutum, dan haka ya kamata muyi riko
da addu'a domin annabawa da sahabbai basu
riki komai ba face addu'a kuma da ita sukayi
galaba, muduba kissar annabi musa da fir'auna,
ai karfin addu'ar da annabi musa da dan
uwansa haruna suka yiwa fir'auna ne yasa ya
halaka kuma Allah ya amsa musu, sannan
annabawa da yawa sun riki addu'a kuma Allah
ya amsa musu, domin shine yace arokeshi shi
kuma zai amsa mana, ya Allah ka amsa mana.
[2/4, 6:25 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
6�0�
Gidan mom yaje acan ya hadu da bobo yana
jiransa, to kai haka ake yi sai kaje min gida ko
waya bakai min ba?
Sau nawa zanyi maka
wayar dan rainin hankali?
Naga nakiraka yafi
sau 10 baka yi picking ba, sorry bana kusa da
wayar ne, ko falon mom basu shiga ba suka
zagaya filon kwallon junior sai dai shi junior yau
babu damar buga kwallon sakamakon ciwon
dake kafarsa.
Bacci kuluwa keyi kamar me saboda sabin
shigace a tsarin, sai da yamma tayi lis sannan
ta tashi tayi wanka tayi salla, oh ni kuluwa yau
wanka biyu nayi wankan salla tab lallai mata
akwai rauni, falo ta fita duk amma acikin
damuwa take na abunda ya faru dazu tsakaninta
da junior, abinci ta dan zuba taci tasha lemo ta
sake kwanciya.
Har magrib tayi tana kwance sai da lokacin salla
yayi sannan ta tashi tayi salla tana idarwa ta
shiga dakinta tafara hade haden kayan matanta
ta tasha, wanka ta shiga ta sake yi ta fito ta
zira rigarta bayan ta jike jikinta da turare, bata
jima da kwanciya ba junior ya dawo gidan,
dakinsa ya wuce yaje yayi wanka ya shiryo cikin
kayan baccinsa ya taho dakin kuluwa, wuta ya
kashe ya murza key a jikin kofar dakin ya hau
kan gadon nata,
jikinsa ya dauketa ya sata ya fara yamutsa ta
kamar yadda yayi mata dazu sai dai yanzun ma
babu maraba da dazun domin bai iya aikata
komai ba,
cikin narkakkiya murya yace jidda meke faruwa
ne?
Wlh nima ban sani ba tafada cikin
daskararriyar muryar ta, rungumeta yayi ajikinsa
ya fara lasar albarkatun kirjinta, wasa yafara da
dukiyar fulaninta har yaji ya dan samu dama
dama sannan ya kyaleta kowannen su zuciyarsa
cikeda damuwa fal haka suka yi baccin wannan
ranar.
Kullum abunda ke faruwa kenan, zasuyi duk
wasannin da suke so amma da zarar junior yayi
kokarin sakawa sai ya kasa saboda ji yake ta
zama kamar lagwani abun tashi,
duk cikinsu babu wanda bai shiga damuwa ba,
nikaina Ummi A'isha na shiga damuwa saboda i
eager na rubuto muku first night din kuluwa da
junior domin naga kamar kuluwa ta raina junior
alhalin kuma cwt Kausar ta raina faruq acikin
kausar yar autar mata daga karshe jikinta ya
gaya mata, hanfa ta raina tafida acikin Alheri
dankone itama at the end tafida yabata wahala,
shiyasa nake jiyewa kuluwa wuyar da zata sha
duk ranar da junior ya dawo normal.
Haka zaman nasu yayi ta tafiya ba tare da
sun sanar da kowa ba, sai dai ita kuluwa tunda
hakan ta faru take jin kunyar junior ido wannan
bata iya hadawa dashi,
acikin wannan yanayin ne ya shirya domin
komawa Ghana inda zai je yayi final exams
dinshi wannan semester itace semester dinshi ta
karshe daga ita ya kammala degree
dinshi,kayansa ya zauna ya shirya acikin
jakarshi, yana gamawa ya nufi dakin kuluwa
wacce ke kwance tamkar marar lafiya saboda
jimamin tafiyar junior da take yi,
tana jajantawa kanta yanda zata zauna acikin
gidan ita kadai idan junior ya koma Ghana kuma
ba komai ne yafi daga mata hankali ba illa
sanyin da yanzu ya karu ya nunka nada, saboda
yanzu ko rana bata fitowa gaba daya garin
lullube yake da hazo, ga sanyi kamar kankara
ake zubarwa a garin.
Ummi A'isha[2/6, 5:55 PM] Ummi A'isha:
SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
6�1�
Yana shiga ya sameta idonta yayi ja da
alama kuka tayi, "rungumeta yayi jidda bafa
wani jimawa zanyi ba 3 weeks kawai zanyi
kacal, da zarar na gama exam dawowa gida
zanyi kuma daga nan bazan sake komawa na
dade ba", hawayen da take kokarin boyewa ne
suka gangaro kan kumatun ta, "a'a jidda meye
na kuka?
Yi shiru kinji", shima duk maganar a
karfin hali yake yinta saboda hankalinsa a jagule
yake, "dauko hijab dinki mu tafi gidan mom sai
ki zauna acan da daddare sai driver ya dawo
dake", hijab dinta ta dauka suka fita, jakarsa
yaje ya dauko ya rufe dakinsa yazo dakinta ya
ajiye key din acikin drewar gadonta, fita suka yi
tare har inda motarsa take, daga nan gidan
mom suka yiwa tsinke, acan dinma lallashinta
yake tayi kan ta saki ranta kar tasa damuwa
acikin zuciyar ta, "pls Jidda don't keep your self
in worrying, ki daina damuwar nan, tafiya ai ba
mutuwa bace", "uhm junior shikenan tunda baka
son na damu na daina", "to jidda what's the
point of this worry?