Sashe 11
Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawaye ne suka sauko akan kumatunta duk
yadda taso dannewa hakan abin yaci tura dole
sai da junior yaga kukanta, meye abin kuka ya
fada cikin dauriya da yake shi namiji ne shiyasa
shi bai yi kukan ba amma yana yin nazuci, i
don't know why am cry, tafada tana share
hawayenta, karki damu jidda zan dawo nanda 3
months ya fada yana dan murmushin dauriya,
motar yaja yatafi, yana tafiya kuluwa ta dauki
shirginta ta nufi gida tana shiga dakinsu ta fara
kuka dama lokacin ummi bata nan hakan yabata
damar yin kuka son ranta, gashi duk irin son da
takewa junior takasa sanar da ko ummi saboda
tsabar zurfin ciki, shi ma junior yana zuwa gida
ya shige dakinsa ya zauna wani irin kunci yake
jin ya lullubeshi amma bai san abinyi ba, yana
nan zaune har mom tashigo ta sameshi, zama
tayi kusa dashi taja shi jikinta ta rungume shi,
hawaye ya fara yi, dasauri mom ta kalleshi
junior meya saka kuka?
Mom ina jin haushin
rabuwa daku ne, ayya junior kar ka damu kaji
haka mom tayita lallabashi kamar wani jinjiri.
Washe gari junior yabar Nigeria ya sauka a
ghana ranar kuluwa ko makaranta bata shiga ba
saboda tasan idan tashiga damuwace zata
addabeta domin zata rinka ganin kamar zata ga
junior yazo wurinta alhalin shi kuma baya nan,
sai yanzu tayi da tasanin rashin karbar phone
number dinshi, dan da ta karba da ko aron
waya sai tayi ta kirashi.
Shima junior tunda ya sauka a ghana yake
tunanin kuluwa, wai meyasa ban sanar da ita
son da nake mata ba?
Kar fa kafin nakoma ta
hadu da wani ya sace min zuciyarta, Kalmar da
yayita furtawa kenan, wayarsa ya dauka ya kira
bobo ya fara bashi amanar jiddansa har da cewa
bobo kullum yaje b.u.k yaga halin da jidda take
ciki, amsa masa bobo yayi sannan sukayi
sallama.
Tun bayan tafiyar junior kuluwa ta shiga
damuwa gashi tun lokacin da yatafi bata sake
jin muryar sa ba, amma abokinsa bobo kullum
yana zuwa wurinta suna gaisawa kullum idan
yazo sai tayi niyyar tace masa ya kira mata
junior su gaisa sai ta kasa fada da haka har
suka fara exam, lokacin kanta ya dauki zafi
sosai.
Junior kuwa lokacin da ya koma ghana
ya fara kokarin canja dabi'unsa sai dai amma
yakasa musamman da Patricia ta sakoshi a
gaba da ziyarar dole, dolensa yake making love
da ita ba don yaso ba.
Bayan su kuluwa sun kammala exams ne anty
salma ta shirya musu tafiya kauye ita da ummi
musamman ma da taga kuluwa tayi yar rama to
sai tayi tunanin ko damuwar gidace ta sata
shiga damuwar dan haka lokacin da suka gama
exams sai tace su shirya su tafi kauye suje can
suyi hutunsu acan.
[1/31, 8:25 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
4�4�
Shiri sukayi sosai na tafiya domin kuluwa tunda
ta baro kauyen nan bata taba zuwa ba sai
wannan lokacin, duk abinda suka san zasu
bukata sun dauka, aranar asabar da yamma
suka sauka a kauyen chiyako wanda a yan
shekarun da kuluwa tayi ba tajeba taga an samu
ci gaba sosai, anyi titi ankai wutar lantarki ga
gine gine da aka yiyyi, ga burtsatsen diban ruwa
sun wadata da rijiyoyo.
Har kofar gidansu driver dinsu ya kaisu babu
abinda ya canja na gidan tunda ga ginin har
cikin gidan, da sallama suka shiga, iyatu ana
zaune ana iza wuta ta dan tsufa gefenta kuma
mahaifin kuluwa ne, zumbur iyatu ta tashi,
kuluwa sannu da zuwa kulu, fara'a mahaifinta
ya fara sannu da zuwa hawwa, yanzu kuke tafe,
jakarsu iyatu ta kinkima takai daki ita dai
kuluwa duk abin ya daure mata kai ganin yadda
iyatu ta sauya.
Tabarma iyatu ta shimfida musu suka zazzauna
aka fara gaggaisawa ido iyatu ta zubawa kuluwa
ganin yadda ta goge tayi kyau tayi kal kal da ita
gashi ta zama katuwa sosai, tacika ta zama
cikakkiyar budurwa, mahaifinta kuwa bakinsa
yaki rufuwa dan farin ciki domin yaji dadin ganin
kuluwa yadda ta sauya tayi kalau da ita, da
alama burinsa zai cika.
Sannu kulu ina maman
naku?
Iyatu ta tambaya duk ta zama abun
tausayi dama haka rayuwa take, abunda ya
baka tsoro watarana shi zai baka tausayi.
Daren ranar har 12 suka kai suna shan hira
gaba dayansu sai wurin 1sannan suka shiga
daki ananma kuluwa da ummi wani babin hirar
suka bude har 2 tayi sannan suka kwanta akan
gadon karfen iyatu.
Washe gari da safe suka
shirya suka nufi gidan Mairo kawar kuluwa, suna
tafe suna kallon canje canjen da aka samu
agarin, gidan mairo suka shiga tana zaune da
yaranta guda 2 duk maza, sallamar su kuluwa
ta sata juyowa tana ganin kuluwa ta tashi da
gudu ta rungumo ta, nan suka zauna aka fara
hirar yaushe gamo.
Kuluwa baki tambayi
shamsu ba?
Hmm yana ina to?
Yayi aure ai
bada jimawa ba, ayya Allah ya basu zaman
lafiya, amin kuluwa saura naki bikin.
Kallon Mairo kuluwa tayi yanzu Mairo har kinyi
yara biyu?
Har natuno lokacin danazo kina
amarya kike bani labarin daren farkonki, dariya
Mairo tayi ehh ai gashi yawuce saura naki, dan
nasan kema zaki dandana, dariya kuluwa tayi
aranta tace har na hangoni nida junior acikin
wannan yanayin ranar nasan zansha lasa kuma
shima zai sha lasa ko ta ina.
[1/31, 8:35 PM] Ummi A'isha: SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
4�5�
Shiru tayi taci gaba da sassaka abun aranta
domin ita duk lokacin da take hangota da wani
namiji to junior ne, dariya ummi tayi wannan
uwar tsoron ai mijinta ya banu dan wlhi ranar
sai ta kashe masa dodon kunne, dariya kuluwa
tayi wlh indai gayen da nake sone sai dai ma na
kara masa karfin gwiwa amma idan ba shi bane
sai ahankali, ai kuwa zakisha wuya dan da
wahala inji Mairo, to ai Mairo tun zuwan da nayi
kika bani labari tun daga lokacin naji tsoron
maza ya shigeni, ke fa na dare dayane, Mairo
tafada tana dariya, duk da haka dai, haka suka
sha hirarsu sannan suka yiwa Mairo sallama.
Suna zuwa gida suka san anyi baki saboda ga
wata jibgegiyar jeep nan akofar gidan, haka suka
shiga suna cikeda mamakin ko waye yazo?
Suna shiga gidan suka tarar da baki mace da
namiji ga body guard dinsu a tsaye, cikin
girmamawa suka duka suka gaishesu, kuluwa ga
dan uwana Alh Kabir Wanda yake birni, wannan
kuluwa ce ga ummi kuma yar gidan Salma, ah
sune wadannan?
Eh sune ai awurin salman ma
suke acan birni, masha Allah kyakkyawar matar
tafada,ya karatu lfy lau su kuluwa suka amsa
tareda tashi suka shige daki, kallon burgewa
matar tabisu dashi, suna shiga daki ummi tace
kuluwa wannan shine dan uwansu anty?
Eh
dama kin san su ukune, kinga ikon Allah yau
gashi yazo dan uwan nasu.
Kallon mahaifin kuluwa dan uwan nasa
yayi,ahamadu nidai ina tunanin yarinyar nan
hawwa ahadata da yaron wajena kaga shikenan
zumunci ya kara kulluwa, murmushi Baban
kuluwa yayi to ai yarka ce dama Kaine zaka
aurar da ita tunda kayi mata miji shikenan, ko
yanzu kace ayi sai a daura, a'a ahmadu abari
sai sati na sama zanzo adaura auren, murmushi
matar tayi wannan abu yayi daidai Allah ya
sanya albarkarsa aciki amin dai iyatu ta fada
dan yanzu ta saduda, sai yamma dan uwan
Baban kuluwa ya tafi shida matarsa.
Su dai su kuluwa basu san abinda ake yi ba
kullum sai dai suyi wanka su nufi gidan Mairo
can zasu jima suna hirar aure, ai aure akwai
dadi Allah ya Baku mazaje nagari dan ku debi
romon dake cikin aure, baki kuluwa ta tabe amin
dai dan ni wlh ina tsoron maza namiji dayane
bana jin tsoronsa, shima zaki ji tsoronsa sai
ranar, ni kin ganni har yau ban daina tsoron
abban kalifa ba saboda bai bani dadi ba wuya
yabani ranar, dariya kuluwa tayi wai ni nashiga
uku, dan nasan ranar dogon suma zanyi dariya
su ummi da Mairo suka fara yi mata.
Sai da suka gama shan hirarsu suka taho gida
suna zuwa suka tarar da baban kuluwa a tsakar
gida zaune, kiransu yayi yafara sanar musu da
batun auren kuluwa wanda za a daura gobe,
jikin kuluwa ne yafara rawa amma bata musa ba
saboda tasan mahaifin ta bazai yi mata zabin
banza ba amma tasan da ciwon son junior zata
bar duniya.
Mazewa kuluwa tayi ko kwalla bata yi ba, amma
ranar bacci baiga idonta,washe gari dan uwan
mahaifinta yazo da jama'arsa aka daura auren
kuluwa da angonta Abdulrahman, bayan an
daura aure ne su anty salma suka zo suka
dauke ta ita da ummi sai birni ita dai kuluwa
ganin abun take kamar a mafarki, wai yau ita
aka daurawa aure babu ko shiri, yadda taci
burin aurenta amma sai gashi yayi mata zuwan
bazata, wani gawurtarccen gida aka kaita a
unguwar jan bulo da zummar washe gari za a
kaita gidanta.
*************
A bangaren junior kuwa yana can ghana yana
fama da ciwon son kuluwa, ana cikin haka dad
dinsa yayi masa waya yace yana son ganinsa
nan da sati biyu, cikin rudewa yace dad lafiya
kuwa?
Saboda duk a tunaninsa wani abun ne ya
faru a gidan
Lafiya lau junior kasan dai nadade ina nuna
maka gata ko?
To SANADIN GATAN da nake yi
makane yasa na daura maka aure da yar dan
uwana hawwa'u, ajiyar zuciya junior ya saki to
dad babu komai Allah ya kaimu zanzo amma
duk da haka dad zan sake aure nan da shekaru
2 lokacin budurwar da nake so ta kammala sch,
to junior Allah yayi maka albarka, amin dad
agaida mom kafin nazo, kashe wayar junior yayi
ya lumshe idonsa ya fara hango suffar jiddansa,
bakace ba can ba amma yafita haske bata da
tsayi sosai sai dai tsayinta daidai misali yake
gata da dan jiki madaidaici sai dai yanzu
tazama yar lukuta, tanada abubuwan da yake so
ajikin mace, fuskarta zagayayyiya ce mai dauke
da dan tsukakken baki da hanci dogo da fararen
idanuwa, duk da yasan yafita kyau to amma ta
burgeshi.
Ummi A'isha®OHW
SANADIN GATA
Na
UMMI A'ISHA
4�6�
Shirin tafiya gida ya fara, dakyar ya lallaba
Patricia ta yarda ta kyaleshi sukayi bankwana.