Sashe 8
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
koda muka fito Hameeda ta jawo ni muka fito kai tsaye wani Part mu kayi,tareda tsohuwar nan muna shiga ta ƙara kallona tana faɗin "ke Hameeda gaskiya bazan zauna da Aljana a wuri ɗaya ba jata kuje can Part ɗin uwarki ku kwanta,ina dalili na kwana waje ɗaya da Aljana"
cikin masifa Hameeda ta ce "wai ke Dada miye haka? daga ganin mutum kawai sai ki kirata da Aljana to koma Dodanniya ce babu inda zamu je nan zamu kwana kuma a tare dake" Hameeda ta faÉ—a tana gallawa Dada harara dan ta bata mugun haushi
"Iye Hameeda yaushe idonki ya buÉ—e? har haka da zaki zauna kina mani masifa akan bare don ubanki ni sa'arki ce da zaki man masifa, kwana ne na ce bazan kwanta da Aljana ba, a toh"
a fusace Hameeda ta ja hannuna muka shige bedroom É—in Dada ta dannan mukulli ta rufe ta ce "wallahi saidai ki canza wani bedroom É—in amma ba wannan ba"
kallonta nayi sai naga dukkan abinda take yi kamar Raheenatu, girgiza kai nayi ina tunanin ko wane hali take, "wai ina Mommy ne naga munyo nan gurin?" na faÉ—a ina kallon Hameeda
"tana Hospital wajen Hamma Nuraim"
gabana ne yai muguwar faÉ—uwa da sauri na tambayeta "mi ya faru dashi Hameeda?"
nan ta zauna ta faɗa man abinda ya faru dashi da kuma maƙasudin faruwan lamarin, zuciyata ce ta dinga man zafi da tafarfasa "tabbas Nafisa sai kin ɗanɗana kuɗarki tunda har kika zubar da jinin na musamman a wajena yanzu ne tsafina zaiyi amfani ga irinku azzalumai, saidai mu gwabza yaƙi a tsakanin nida ke" na faɗa ina sakin wani huci
*Raheenatu*
Raheenatu kam koda suka je kotu aka tabbatar da lallai ita ce wacce ta aikata kisan ba'a wani tsaya ja ba aka yanke mata hukuncin É—aurin rai da rai a gidan yari, sosai Raheenatu ta shiga matsanancin tashin hankali,sai dai koma miye tabarwa Allah shine zai mata sakayya
Kai tsaye ɓangaren Mata suma ƴan ɗaurin rai da rai aka kaita gashinan kowa nata harkokin gabansu,wani ɗaki aka wullata a ciki
tunda ta shiga take faman risgar kuka kamar ranta zai fita, tsawa taji an daka mata ana faÉ—in "ke dan Uwarki yi mana shiru anan"
saurin É—ago fuskarta tayi tana kallon budurwa dake ta zuÆ™ar sigari..âœï¸
wannan kenan
*Comment,share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Riamcool*
*08109554986*
[2/6, 5:51 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*Book 2*
*By Mariam sani Riamcool*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
*Bismillahirrahmanirrahim*
*Page* 7&&79
_______________âœï¸Saurin É—ago fuskarta tayi tana kallon budurwar daketa zuÆ™ar tabar wiwi, zuwa budurwar tayi tana miÆ™o mata tabar wiwin dake hannunta ta ce "ke dalla ba'a mana kukan baÆ™in ciki a gidannan kawai idan zaki zo mu kwalÉ“e kizo a kwalÉ“e dake dan nan É—akin na Æ´an kwalÉ“ewa ne,tunda kin riga kinzo baÆ™in ciki na miye kawai ki biye a hau yarima asha kiÉ—a"
wani banzan kallo Raheenatu tayi mata ta ce "ke dalla Malama barni nayi kukan baƙinciki wataƙil daga wannan ba sake wani zanyi ba,ni bani buƙatar wiwi idan kina da Cocain Just give me,kinga idan na shaƙeta na wartsake sai inyi muku iskanci me digi,ke nima fa ba ƙaramar ƴar tasha ba ce kada ki kawo man yawa yanzun na dinga fatali dake don banida kyau ko kaɗan"
wata kalar dariya Hajjo ta sheƙe da ita ta ce "buhun uban can kayyasa ki ce kema duk mune, a fagen iskanci kema ba'a barki a baya ba, to amma ke wane laifi kikayi ne da har aka kawo ki anan?"
Kallonta Raheenatu tayi kawai tana girgiza kai "ta ce laifina bai shafeki ba babu buƙatar kiji"
dafata Hajjo tayi ta ce "ni a ganina ciwon ƴa mace na ƴa mace ne bai kamata a ce kin ɓoye man abinda kika aikata ba tunda har an kawo ki anan ki faɗa man ni kuma indai case ɗinki baifi ƙarfina ba zan temaka na fitar dake duba da yanayin da kike ciki ya saka na tausaya miki,gashi kuma kema kamar ƴar hannu ce kamar ni ɗinnan"
"Ko ɗaya ni ba ƴar hannu ba ce kamarke ni bana harkar banza,amma na daɗe da son fara karuwanci saidai ƙaddara ta riga da ta gibto dani tanan"
"karki wani damu na faɗa miki indai case ɗinki baifi ƙarfina ba zan fitar dake amma ki faɗa man wane laifi ne kika aikata,indai laifinki sharri ne zan fitar dake in kuma kin aikata gaskiya bazan fitar dake ba"
Kallonta Raheenatu tayi ta zauna ta bata labarin da yadda har akayi masu aure dasu Alhaji Bashir da kuma yanda tai rayuwa a gidan ta ci gaba da cewa "nidai tun lokacin da Sabreen tazo ta ce min naje Alhaji Bashir na kirana naje,saidai ina shiga na gansa an soka mishi wuƙa yana kirana nazo na fidda mishi ita hankali a tashe na nufi wajensa na fidda mishi ita,to shine har uwargidansa tazo" nan ta bata labarin duk yanda akayi
Sosai Hajjo ta tausayawa Raheenatu jin abinda ya faru da ita, kallonta tayi ta ce "insha Allah zaki ko danke nima zani fita zan taya ki É—aukar fansar abinda suka aikata miki, saidai da sharaÉ—i É—aya in har kina son fita dole sai kin bada kanki,idan kin yarda zanyiwa Alhajina magana yau ma idan yaga dama tsaf zai fitar dake amma abi komai a tsari"
dariya Raheenatu ta sheƙe da ita ta ce indai gareji ne zan bashi ya baje harka indai zai fitar dani, sabuwa nake dal yazo ya keta leda ya kwashi harka"
dariya Hajjo tayi ta ce "ke da alamu kika shiga harkarmu saima kinfimu iskancin ai"
dariya Raheenatu tayi ta ce "indai na shiga iskanci harna siyarwa saina siyar dashi,amma baki faÉ—a man sunanki ba"
"Sunana Shafa'atu amma ana kirana da Hajjo motar bariki"
Mai kayan harka ce ta shigo tana É—ura ashariya sannan ta dubi Hajjo ta ce "Motar bariki kindai faÉ—a ma wannan dokokinmmu na É—akin nan"
kallonta Hajjo tayi ta ce "ke ni na manta ma na faÉ—a mata maza faÉ—a mata mu fara bata training tun kafin ta shiga harka"
Sigari mai kayan harka ta jawo tana zuƙa ta kalli Raheenatu ta ce "to ƙwailar cikimmu dokar wannan ɗakin da dare kafin mu kwanta dole sai munyi girgizar boobs da ɗuwawu sannan mu ƙa'idarmu bamu shan ƙwaya da kuma kingin kayan shaye_shaye, iyakarmu shan sigari da Wiwi wannan ko bommaly ya bamu award"
"Indai wannan ne gidan kuka zo,amma fa batun hana ni shan Cocain bai taso ba ni hasali ma ban taɓa ko shan sigari ba, ku bar kowa yayi rayuwarshi yadda yaso"
Hajjo ce ta zauna ta bama mai kayan harka labarin Raheenatu da kuma abinda ya kawota gidan yari
Wata ashariya mai kayan harka ta ƙara jawowa ta ce "kutmar..... Keni har kinsa jinina tafasa bani address ɗin gidan nasaka su Bash suje suyi man maganin ƴan iska har sai sun fito da bakinsu sun faɗa sune suka aikata ba ke ba, sannan ke Hajjo babu abinda zai saka ta bada kanta a fiddota, wannan ma bai taso ba indai ina raye saina tsaya miki koma minene ni bazan taɓa barinki kiyi karuwanci ba saboda rayuwar karuwanci ba mafitarki ba ce, ki bar mutunciki ni nan zan tsaya miki sai inda ƙarfina ya ƙare, ki bari duk mu tafi a tare,ki ƙara haƙuri Allah yana tare da mai gaskiya daga yau ki ɗauke ni a matsayin yayarki sannan kayan shaye_shaye ma daga yau na haneki"
"Allahu Akbar!!!" suka ji an ambata da ƙarfi juyawa sukayi suna kallon Shamsy wacce shugowarta kenan taji mai kayan harka na hana wata shiga harkar bariki,
"Mai kayan harka ke ce yau kike ma wata faÉ—an shiga bariki? gsky nayi mamaki sosai kodai kema Allah ya shirye ki ne" Shamsy ta faÉ—a da mamaki
"Ke waya faɗa miki kawai dai rayuwar ta ce ta bani tausayi,ganin zata ida rusa rayuwarta baya ga wacce aka rusa mata, shiyasa na hanata shiga bariki tazo tayi zamanta zan sata har makaranta taci gaba da karatu,har nayi mata aure,bazan taɓa bari tayi Rayuwa marar galihu ba"
Cikin kwana biyun da Raheenatu tayi sosai take ganin kulawa wajen su Hajjo da mai kayan Harka don ko kaɗan basu son su ganta cikin damuwa gashi sun hanata shan komai, sun tura su Bash suyi bincike akan su Sabreen, saidai koda Bash suka je suka yi bincike suka gano Hajiya Bilkisu ce, suka faɗawa su Hajjo, tunda Hajjo suka ji ko su wanene suka ƙara ƙulla ɗammara cin uwar Hajiya Bilkisu don suma ita ce Silar jefasu cikin wannan hali dam sosai suke neman ɗaukar fansa a gunta
****************
wani kalar nishi ke tashi a cikin rufaffen ɗakin mai cike da duhu,kwance take tana kuka ƙasa_ƙasa wanda muryanta ya riga daya dishe ko kaɗan baya fita, kullum cikin zubar da hawaye take wanda zubar da hawaye ya zame mata al'ada tunda aka dawo mata da ruhinta a gangar jikinta, gaba ɗaya duniyar taji yai mata nauyi kullum cikin roƙon Ubangiji take akan ya kawo mata Mutuwa ko zata samu salama,
tabbas an zalunceta,an cuceta cutar da bazata taɓa yafewa waɗanda sukayi mata ita ba,dangin Miji sune asalin tarwatsa rayuwarta data yaranta,sune silar dukkan abinda ke faruwa da ita, da mugun ƙarfi taji an banko ɗakin an shigo an tsaya mata ƙiƙam a kanta,ji take duk duniya idan akwai halittar data ƙi jini da tsana mafi muni bai wuce wannan ba shine mafarin tarwatsa mata rayuwar ƴarta,
da ƙarfi taji an damƙo gashin kanta ana wanka mata mari, sannan ya ƙara kwalfa mata wani marin wanda ya saka bakinta fashewa,cikin Muryarta marar fita sosai ta ce "Jogu insha Allah abinda kake bazaka taɓa gamawa da duniya lafiya ba kuma sai ka girbi abinda ka shuka naga ƙarshen Saddiƙa saura ƙarshenka,ka riƙe wannan a ranka ko badaɗe ko bajima sai ƴata ta ɗaukarwa Al'umma fansar abinda kuka aikata,hmmm aka faɗa maka Ruhin Saddiƙa kaɗaine a jikinta,to kasani fansa bisa fansa ce, ni ko a iya haka ma na Mutu tabbas zan tafi da farinciki" ta faɗa wani matsanancin Kuka na kufce mata