Sashe 4
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sajeeda kuwa kullum cikin azabar Saddiƙa take gashi ta kasa faɗawa kowa,to wama ke gareta da zata faɗawa damuwarta? shiyasa tai haƙuri ta maida dukkan lamurranta ga Allah ga koda yaushe da tunanin halunda ta baro ƴar uwarta take,ga Sharu da ya ƙara takura mata kullum idan yazo sai yayi yadda yayi ya taɓa mata jiki don shima yanzun ko kaɗan bata iya yi masa musu, kusantarta ne kaɗai ta hana yayi dukda tana bala'in jin tsoronsa, haka rayuwar taci gaba da tafiya, lokacinda Fauzan yake shekara goma Allah ya sake bama Sajeeda wani cikin, tunda cikinta yakai wata tara take munanan mafalkai akan cikin don tunda ta samu cikin kullum sai tayi mafalkin tana cikin jini da jinjira, ranar da zata haihu ne tai mafarkin jinjirai mata biyu a hannunta ga Saddiƙa da wani mutum wanda bata san koshi waye ba saboda wata kalar suffa yazo mata Saddiƙa ce kaɗai tazo a suffarta,koda mutumin yazo ya ɗauki jinjira ɗaya a hannun Sajeeda ya miƙawa Saddiƙa, yana miƙo mata Saddiƙa taci gaba da ƙyalƙyala wata sheɗaniyar dariya sannan ta ce ma Sajeeda tayi musayar Ruhi ta cireta daga ƙungiyar matsafa amma tabbas ƴarta ita ce wacce zata maye gurbinta, tana kaiwa nan Sajeeda ta farka da wani Azababbiyar naƙuda gashi Nuraddeen bayanan daga ita sai Fauzan, tada shi tayi yaje ya kirawo mata Mama,dukda tasan mawuyacin Abu ne tazo, Fauzan na fita ta dunga jin wata irin Shaɗaniyar dariya mai ban tsoro ga wulgawar baƙaƙen Abubuwa da take gani, tsurewa tayi waje guda dukkan wata addu'a da tazo bakinta ita takeyi,hakan yasa ta daina ganin abubuwan saidai dariyar da akeyi ne wacce kamar ta tsaga ɗakin ita ce ba'a daina ba,jin tahowar abu yasa ta kira sunan Allah haka ƴa ɗaya ta faɗo,sannan ta ƙara jin tahowar wata sunan Allah taci gaba da faɗi ƴar da tazo fitowa saita koma,ga dariyar da aketa ƙyalƙyalawa,da ƙyar ta samu ƴar ta faɗo wacce tana faɗowa ta tsaya ita ba sama ba sannan kuma ba ƙasa ba,ɗakinne yai ɗif na ƴan mintuna sannan kuma aka cigaba da tafi raf_raf wasu kalar halittu na fitowa suna gewaye jinjirar suna surutai ganin haka ne yasa Ammi wato Sajeeda ta rarrfo domin ɗauke ƴarta, wata sarƙa aka saka aka ɗaureta,wani irin kuka ne ya kufce mata tana roƙon su akan su ƙyale mata ƴa ita ta yarda su tsafa nata ruhin, haka tana kallo suka cigaba da surkullen tsafi da ƴarta,suna gamawa jinjirar ta canyara uban kuka,sannan suka ɓacce suna ɓaccewa Ammi ta rarrafo ta tallabi ƴarta tana kuka,ware idonta jinjirar tayi ta sauke su akan Ammi wanda zuciyar Ammi ba ƙaramin bugawa tayi ba ganin wasu kalar idanu dake da jinjirar, blue ne har wani walƙiya suke suna haskawa ga kafeta da ido jinjirar da tayi, hawaye na fitowa, Kuka Ammi ta fashe dashi tana faɗin "miye na aikatawa dangin Mahaifinku da zasu cutar dani har haka me yasa ni basu mallake ruhin nawa ba saike da babu haƙƙin kowa akanki, Saddiƙa kin cuceni dakeda azzalumin mutumin can wanda ke ɓoye kama wanda nasan tabbas shi ɗin jinin Nuraddeen ne?," tana kaiwa nan ta fashe da wani irin kuka mai taɓa zuciya wajen gudar ƴar ta nufa tana dubata kama suke Sosai data hannunta wacce babu abinda ya banbantasu ɗaukosu tayi ta rungumesu a ƙirji tana maijin tausayin halinda yaran zasu tashi,tashi tayi ta samu reza ta yanke musu cibi ta ɗan goggoge musu jiki sanna ta fito Falo tana fitowa taci karoda Fauzan yanata sharara bacci addu'a ta tofa masa ta gyara masa kwanciyarsa sannan ta dawo ta kwanta kusada jinjiran tana kwanciya wani kalar bacci mai nauyi ya ɗauketa sai waje asuba ta farka da addu'a ɗauke a bakinta ta tashi kallon yadda ruwan wanka ta shiga ta ɗora,saida ta gyara yaran da ɗakin sannan ta shiga tayi wanka ta gyara jikinta itama
Fauzan ta tada yaje yai salla sannan ya dawo koda ya dawo yaga jinjiran ya tare wajensu babu abinda ke tadasa saida dalili
Tunda akayi haihuwar sau ɗaya Mama tazo ta duba yaran wanda saida ta yaɓa baƙaƙen maganganu akan jinjirar da idonta ya banbanta,dan itama ganin farko saida ta tsorata da idon yarinyar,hakan yasa duk wanda yazo barka Ammi ke hanasa ɗaukar ɗayar jinjirar,haka zalika koda matan su Baba Sa'adu suka ga ƴar suka dinga faɗin lallai tayi gadon tsafi,daganan ko waccensu ta fara jan jiki daga Ammi, sai ran kwana shidda sannan Nuraddeen ya dawo,koda ya dawo yaga kyautar da Allah ya bashi yayi Matuƙar murna, haka yayiwa yaran huɗuba da *RAIHANATU* da kuma *RAHEENATU* haka Ammi taci gaba da rainon ƴaƴanta wanda tun suna yara suka fara fuskantar tsangwama daga wajensu Zulfa'u don Mama ta kitsa masu ko kaɗan basa shiga sabgar Fauzan,dan duk yadda yayi ya jawo su a jiki basa yadda su zo ko gunsu ga hantara da dukan da Mama ke masa wanda Ammi ko kaɗan bata ɗaga kai ta kalleta,shima Fauzan ɗin ganin ya fara hankali yasaka shi maida hankalinsa da kulawarsa akan ƙannensa waɗanda ya ɗauki son duniya ya aza masu, haka Abba duk cikin yaransa yafi nuna ƙaunarsu Raihana akan kowa
Ana nan kuma saiga Abba ya Æ™ara auro bazawara Zainab wacce tunda tazo daga farko kamar babu ruwanta don duk yadda Mama tayi su haÉ—a kai da ita ta Æ™iya don ko kaÉ—an babu ruwanta da kowa, a lokacin kuma Abba arziÆ™i ya bunÆ™asa hakan yasa ya dinga nunawa Ammi izaya kala _kala, abu kaÉ—an zatayi sai masifa da zaginta,tun yana zaginta har yakai ga yana dukanta,wanda cikin matansa ita ce ta zama Bora duk kyan jikin Ammi saida ya lalace da azabar gidan Nuraddeen,ga Sharu daya matsa mata akan ta amince ya kusanceta ko ya Æ™aÆ™aba mata sharri, ana cikin haka saiga kuma ciki ya Æ™ara É“ullo mata,lokacinda su Raihana suke da Shekara biyu lokacinne kuma ta haifi Saddeeq, ga lamarin Raihana daya fara bata tsoro yarinya Æ™arama saita dinga ambatar jini zata sha,duk ko ranar da ta ambaci hakan to lallai ranar bata cin komai ita a lallai jinin data ambata shi zava bata, a hankali kuma Fauzan ya fahimci shima abinda ke damun Æ™anwar tasu wanda kullum cikin yi mata Addu'a yake, wanda Raihana tun tana yarinya take shiru__shiru saka makon Raheenatu da take Æ´ar masifa tun tana tatsitsiyarta,haka zalika ko faÉ—a aka yiwa Raihana tai zuciya sai mutum ya gayawa jikinsa.......âœï¸
*Wannan kenan*
Comments, Share fisabililla
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Mariam sani Riamcool*
*08109554986*
[2/6, 5:51 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*Book 2*
*By Mariam sani Riamcool*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
*Bismillahirrahmanirrahim*
*Page* 70&71
___________âœï¸Shiyasa abin nawa yake bama Ammi tsoro,shiyasa tun ina Æ™arama Ammi bata barina shiga yara don ko faÉ—a ya haÉ—ani da yaro harya kai ga ya dokeni,to washe gari da gawar yaron za'a tashi,tunda Ammi taga hakan saita dinga hana ni shiga cikin yara,
Ammi kuwa babu abinda ke ɓata mata rai irin yadda Sharu yake ƙara shishshige mata don tun yana taɓa mata jiki har yakai ga ta ƙarfi ya kusanceta,kuma yai mata gargaɗi mai tsauri akan muddin koda wasa ta sake ta tona masa asiri saiya kasheta ya ɓatar ya kuma yiwa yaranta mata fyaɗe,ta yadda babu wanda zai zargesa
Wannan gargaÉ—in da Saharu yayi mata shiya hanata tona masa asiri,don tasan tabbas duk abinda Sharu ya faÉ—a tsaf zai iya don ko kaÉ—an babu zuciyar musulunci a tare dashi