Sashe 3
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kallonshi kawai tayi hawaye na bin kuncinta ta ƙara kamo hannun Sajeeda ta ɗora akan jaririyar ta ce ta bama Sajeeda ita halak malak in har ta rayu dukda tasan bama lallai itama ƴar ta rayu ba, kuka sosai Sajeeda tayi abinda Karime ke faɗa, Nuraddeen ma hankalinsa yayi masifar tashi,suna zaune haka suka dinga jin jikin Karime na bada sautin ƙas alamar karyewa,haka duk gaɓar da jikin Karime ta karye ta Jinjirar ma saita kare,babu abinda Karime ke faɗa in banda kiran sunan Allah da kalmar shahada,jaririyar kuwa tun tana kukan azaba har ta daina,haka Karime ta amsa kiran Mahaliccimmu,tana rasuwa itama Jinjirar ta rasu
hauka ne kaÉ—ai Nuraddeen da Sajeeda ke basuyi ba don Nuraddeen yama fi Sajeeda dangana,don ita suma ta dinga yi da ta farfaÉ—o sunan Karime take kira,suna ji suna gani aka kai Karime da Æ´arta Makwancinsu
Safara'u kuwa ganin taci ma ƙudirinta na ganin bayan Karime da abinda ta haifa hankalinta ya kwanta taci gaba da nishaɗi a ɓoye, a fili kuwa ta fito kamar tafi kowa shiga tashin hankali,don saida tayi sumar ƙarya tafi goma,haka aka gama zaman makoki
Sajeeda kuwa kullum cikin kuka take duk ta fita hayyacinta,dagana saima Safara'u data dinga bin ƴan unguwarsu tana faɗin ai Sajeeda Mayya ce ita ce wacce ta cinye Karime da ƴarta,wai a ƙasarsuma saboda tsabar maitarta shiyasa aka korota ta taho Nigeria,gaba ɗaya Unguwar ta ɗauka da lalle Sajeeda Mayya ce shiyasa gatanan kamar Aljana,haka Sajeeda batada kingin shan ruwa cikin Unguwar data fito yara zasu dinga yi mata ihu da jifarta suna faɗin ga mayya nan ga mayya nan,ga matsatsin da take fuskanta ga Safara'u,anan kwatsam saiga Nuraddeen ya faɗa mata aurenta zaiyi don cika ma Matarsa ƙudirinta,itama Sajeeda bata wani ja ba,amma taci kuka kamar zata suƙe,koda Safara'u taji zai auri Sajeeda hankalinta ya tashi don saida tayi ɗan ƙaramin hauka,don saida ta kama Sajeeda tai mata shegen dukan da ko ɗan yatsanta bata iya ɗagawa,koda Nuraddeen ya dawo yaga ɗanyen hukuncin da ta ɗauka ya fusata shima yai mata shegen duka,abinda bai taɓa ba,kuma yai rantsuwa ya maya yace muddin ko kallon banza tayiwa Sajeeda Wallahi sai ya saketa, wannan hukuncin daya ɗauka ne yasa Safara'u shafama Sajeeda lafiya ta bari har akayi auren
ranar da aka ɗaura auren Sajeeda tayi kuka Sosai na rashin iyayenta da kuma ƴar uwarta ita kanta ta rasa taƙamaiman abinda yasa ta baro ƴar uwarta ga ko kaɗan bata son ama kira sunan Abuja
*Wayyo ni kaina labarinku Sajeeda da Nuraddeen ya fara taɓa man zuciya😓*
Wannan kenan
*Comments Share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Mariam sani Riamcool*
*08109554986*
[2/6, 5:51 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*Book 2*
*By Mariam sani Riamcool*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
*Bismillahirrahmanirrahim*
*Page* 68&69
______________âœï¸Zaman da Sajeeda take a gidan Nuraddeen zama ne na rashin jin daÉ—i ko kadan, dan ko kaÉ—an rayuwar gidan bata mata daÉ—i, Nuraddeen da ita da babunta duk É—aya yake, shimfiÉ—a ce kaÉ—ai ke haÉ—asu da ita, magana ma wannan sai da dalili take masa, Abinci kuwa sai Safara'u taga damar bata take ci, idan ko bata bata ba haka zata kwana da yunwa, duk tayi baÆ™i da rama ta fita hayyacinta, ga ciwo da takeyi daga tsai tsaye, ganin ciwon da Sajeeda keyi ne yasa Nuraddeen kaita Asibiti, koda ya kaita gwajin farko aka tabbatar masa da ciki ne a jikinta, wanda ba Æ™aramin farin ciki yayi ba, cikin dake jikinta ne ya saka yake bata kulawa aiki ma ya hana Safara'u ta sakata, haka ya É—auki son duniya ya azama cikin jikin Sajeeda
tunda Safara'u ta fahimci Sajeeda nada ciki ta ƙudiri aniyar ganin bayanta, hakan yasa ta bazama bin bokaye da Malamai don ganin bayanta, kamar yadda tasa akayi ma Karime aiki, haka tasa akayiwa Sajeeda, cikin Sajeeda nada wata bakwai ta fara zubar da jini wanda hankalin Nuraddeen dana Sajeeda ya tashi, wanda ya bazama neman maganin gida don ya fahimci ƙullin Safara'u ne.
Cikin hukuncin Allah sai gashi an dace an samu jinin ya tsaya, saidai Nuraddeen ya faɗa ma Sajeeda ta gwada ma Safara'u jinin bai tsaya ba,ita kam Safara'u ganin haƙarta ta cimma ruwa yasa ta zuba ido tana jiran mutuwar Sajeeda,
A hankali kuma Arziƙin Nuraddeen ya dinga bunƙasa, tun yanada shago guda har yakai ga yana buɗe shaguna yana zuba yara a ciki, hakan yasa ya tashi daga Unguwar yari ya koma Sabon gidanshi daya gina me kyau, cikin jikin Sajeeda nada wata tara cif ta haifi ɗanta namiji, wanda Safara'u tayi matuƙar mamaki ganin Sajeeda bata mutu ba, ga Bokan da yayi mata aiki baya nan.
Nuraddeen yayi matuƙar murna ganin Allah ya azurtasa da samun ɗa, kasancewar Sajeeda batada kowa ya saka basu wani taron suna ba, aka sakawa yaro suna Fauzan, sai kuma kulawar da ta samu daga Nuraddeen ta bar samunta ta koma ga Fauzan, ana haka hankalin Nuraddeen ya kuma karkata da son zuwa Niger, haka ya tattara su Sajeeda suka tafi Niger, tunda ya doso hanyar gidansu gabansa yaketa mummunar faɗuwa, Sajeeda ma gurinta hakan yake,
Yadda yabar gidan haka ya samesa babu abinda ya canza, koda ya shiga ɗakin A'ishatu suka fara sauka, a bakinta yake jin mahaifinsa Toro ya mutu, wanda mutuwar ba ƙaramin razanasa tayi ba ganin yadda mahaifinsa ya mutu a gurɓatacciyar Rayuwa, saidai ya masa addu'a haka su Sajeeda sunyiwa ƴan gidan gaba ɗaya ta'aziyya wanda gidan yanzun ya ciki da zuri'ar su Baba Sa'adu.
Tunda Saddiƙa taga Safara'u ta ɗora mummunan ƙudiri akanta saboda ba ƙaramar tsana Saddiƙa tayiwa Nuraddeen ba, a hankali ta dinga shiga jikin Sajeeda, wanda Sajeeda tunda taga Saddiƙa hankalinta bai kwanta da ita ba, hasalima ko haɗa ido sukayi da Saddiƙa sai idonta ya dinga zafi kamar za'a ƙwalƙwale mata shi haka take ji, sai dai ta nemi tsari wajen ubangiji
Tunda su Baba Sa'adu da Sharu suka ga yadda Nuraddeen ya koma shikenan suka dinga masa Hassada babu kamar Sharu yafi kowa yiwa Nuraddeen Hassada dande shi tashi bata fito fili ba ta Sa'adu ne ta fito fili, Modibbo kuwa shima tunda Nuraddeen ya bar ƙasar shima ya ɗaga saidai Time to Time yakan zo ya duba gida ya koma, shi kam Nuraddeen ganin halinda ƴan uwansa suke ciki ne ya sakashi jin tausayinsu ganin ga tsafikan suna yi amma basa da dukiyar, haka ya tattaro iyalansa suka dawo,koda suka dawo ya fara ma ƴan Uwansa ginin ƙaton gida,da taimakon Ubangiji ya kammala musu ginin gidan haka yasa suka tattaro kayansu suka dawo nan da zama dukkansu ya basu jarin da zasu iya riƙe kansu,har Saddiƙa saida ta dawo ita da mijinta
Tunda Saddiƙa ta dawo tazo ta dunga shigewa Sajeeda ga wani irin tsoronta da Sajeeda keyi komai tasakata shi take AIKATAWA, lokacin da Fauzan yakai 5 yrs ne Safara'u ta samu ciki wanda shima Nuraddeen yayi murna,hakan yasa Safara'u ta tsiri iskanci kala_kala
Sharu ma tunda yaga Sajeeda yaji duk duniya babu Macen da yake so sama da ita hakan yasa ya tsiri zuwa gidan koda yaushe, a hankali ya fara bijoro ma Sajeeda da son kasancewa da ita, nan ta nuna masa sam bai isa ba kuma ta ƙudiri aniyar faɗa ma Nuraddeen saidai da tazo faɗa masa saita manta, ga Saddiƙa data tasota gaba,dan shigar da ita ƙungiyar tsafi saidai komai suka sakata aikata musu takan bijire masu hakan yasa suka dinga gana mata baƙar azaba kala_kala,sauƙinta guda koda yaushe bakinta bashi rabo da addu'a,
Haka rayuwar taci gaba da tafiya har Safara'u ta haifi ƴarta ta farko Zulfa'u, sannan ta haifi Suhailat,wanda Nuraddeen ya tattara dukkan wata kulawa ya miƙata ga ƴaƴan Mama wato Safara'u