← Book details Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 24

Sashe 14

Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"shiga É—akin can ka sauke Abba" na faÉ—a ina nuna mishi tsohon É—akin, koda ya fito na umarceshi daya koma É—ayan É—akin komi za yaji karya tsorata

shiga ɗakin nayi, idona ne ya sauka kan tsohuwar macen data duƙe kanta a ƙasa tana shesheƙar kuka, ƙarasaowa nayi wajenta ina ƙare mata kallo, ganin JUWALA ce yasa na sauke ajiyar zuciya

Ƙarasowa wajen nayi ba tare dana tanka mata ba, "RAIHANA yaƙin ba naki bane ke kaɗai, tabbas nima ina da Alhakin temaka miki keda yarona" Juwala ta faɗa tana mai dafa kafaɗata

Murmushi na sakar mata ina mai sheƙewa da wata kalar dariya wacce tasa ɗakin juyawa yana girgiza, a hankali kuma na kafe tshohuwar da ido ina faɗin "wasan kwaikwayon ya isa haka, Aunty Amarya, ƙara ki fito man a suffarki, ke har kina tunanin zaki iya ƙarasa kingin rayuwar Abba domin ki cika muradanki da burukanki? dukda cin mutuncin da kuka mishi bai miki ba har sai kin biyoshi nan, tun ba yanzun ba nasan da cewar kina ɗaya daga cikin mutanen Jogu, kuma nasan tabbas kina bibiyar rayuwata, nasan da cewar kin auri Abba ne bisa ga umarnin Jogu, saidai ina mai sanar dake Albishir ɗin cewa wasan daga yanzu yazo ƙarshe zaku girbi abinda kuka shuka"

sororo ta tsaya tana kallona, kafin daga bisani ta sheƙe da dariya tana girgijewa ta dawo Aunty Amarya, "Raihana kenan ban zaci hatsabibancin naki yakai ya haka ba, kisan da cewa ban fito ba saida na shirya, bazan fuskanceki ba saina karanci lagonki" tana gama faɗa ta ɓace ɓat a gurin

Kaina ne ya dinga juyawa ina tunanin abubuwa goma da Ashirin sun haɗe man, daga bisani na saki murmushi wanda bai kai zuci ba, a hankali na ɗauko wata ƙwarya wacce ke cike da ruwan magani, cikin dakiya da dauriya na fara karanta *"Inna fatahana lakha fatahannubin, liyaghafura lakha ma taqaddama min zanbikha, wama ta akkhara, waya tummah ni'imatahu Alaikha waya hadika siraɗal mustaƙin, wa yansurakallahu nasaran azizah, huwwallahul lazina anzala fi ƙulubin mumunin li yazdadun imanin ma'a imanihim, walillahil junudi samawati, walardi wa kanallahu Aliman hakima"* (addu'a ce sosai wacce take maganin dukkan wata musifah data tunkaro ka, ana yinta ne yayin da kaga masifa na tunkaroka) na ƙarashe Addu'a a galabaice ina sheƙawa Abba ruwan, wata irin girgiza ɗakin ya fara yi yayinda Abba shi kanshi ya dinga wani masifaffen tari jikinsa na mimmiƙewa, wani irin kumfa ne da jini_jini ke fitowa a bakinsa, cikin dakiya na dinga mai_maita addu'a, daga bisani kuma naji komai ya ɗauke ɗuf, wata ajiyar zuciya na saki da hamdallah ganin na samu na ceto rayuwan Abba, ji nayi nauyin daya danne zuciyata ya ragu

dubana nakai kanshi, ganin yadda yake motsi da baki ya kafeni da idanu hawaye na zubowa, da sauri na kama hannunshi ina sakar masa Murmushi, "Abba kayi haƙuri ga dukkan abinda ya faru ni kaina nasan banyi maka adalci ba, wanda koda yaushe abinda na aikata maka shine ke kai kawo a zuciyata, ka yafeni insha zan zamo makangi gareka, ba zan taɓa bari dukkan wani abu na cutarwa ya sameka ba" na faɗa ina mai share mashi hawayen fuskanshi

****************

wani uban ihuuu Jogu ya saki yana tarwatsa madubin dake gabanshi, "me ke faruwa dani ne, me yasa na kasa sarrafa gangar jikinta? tabbas nayi sake dake Raihana, me yasa ban raunata Ruhin Saddiƙa ba? na tabbatar da shine ƙarfinki shine ya tazgarar da ikona a wajenki, komai nawa ya lalace, wallahi ba zan ƙyakeki ba, ba zan duba matakin nasarata ba zan kawar dake a duniyar da masu taimakonki" haka Jogu yaita surutai kamar wani zararre idanuwansa sun kaɗa sunyi jajir

Kamar zai tashi sama ya shiga wani ɗaki yana mai rufe idonsa yana waɗansu surutai waɗanda baza ka gane abinda yake faɗa ba, buɗe jajjayen idanuwansa yayi ya saukesu akan Sajeeda wacce take duƙe da kanta

bai wata_wata ba ya gaura mata kai da banga, sannan ya ƙara gaura mata kai wanda yai sanadiyar fashewa yana malalar da jini, halshe yasa yana lashe jinin dake zuba a kanta, yana gurnani

"Sajeeda banyi niyyar kasheki ba amma tabbas ƴarki taja miki Mutuwa a hannuna, kuma ta sanadin baƙar fatan da kike man ya fara hawa kaina, wanda koda zai ida hawa kaina bana fatan ace kina raye" Modibbo ya faɗa yana mai sake lashe jinin dake malalowa

"tirrrr da rayuwarka Modibbo, wallahi zaka É—anÉ—ani kuÉ—ar azaba, don ka kasheni ni ba zanji komai ba, illa farinciki da zanyi da gode maka, Modibbo ko yanzu na faÉ—i zanyi farinciki sakamakon ganinka a bala'i na tunkaroka, nasan koka kasheni bazan daÉ—e a inda naje ba zaka biyoni" Ammi ta faÉ—a tana sakin murmushin takaici

falla mata mari yayi, yana mai yaye zanin data lulluɓe jikinta dashi, haɗe ƙafafunta tayi, tana mai ja da baya, da ƙarfin gaske yasa hannu ya jawota, rufe ido yayi yana surutai harya koma wata mummunar halitta ta daban, ɗakin a aka banko da ƙarar da aka ƙwalla ita tasa hankalin Modibbo dawowa, halittar jikinsa na dawowa, a hanzarce ya juyo hankali tashe yana kallon Matarsa Uwani wacce ta ƙame waje guda tana makyarkyata don tsoro

Wani yawun takaici ya haɗiye yana kallonta, ganin ta ƙara jaza mishi wani bala'in don ba ƙaramar musifah bace yana cikin tsafi wani ya ganshi, tabbas ya zama wajibi ya kashe matarsa dukda mugun son daya ke mata hakan bazai hanashi ɗaukar mataki ba

*Ɓangare guda kuwa*

cikin bacci Hajiya Bilkisu taji an buga mata wani ƙaton abu aka wanda yai sanadiyyar farkawar ta a mugun firgice, tsawa aka daka mata ana faɗin "miƙe don ubanki, kamar yadda kika lalata rayuwan ƙanwata wallahi kema saina miki yaga_yaga yau"

Innnalilahi....." bata idasa ba aka buga mata gindin bindigar a kai, "zaki sauki ko saina ƙaraso nan?" Mutumen ya faɗa yana nufota, jiki na kyarma ta sauko ta fita Falo, ya rufa mata baya, kneel down tayi jikinta na kyarma, kukan Sabreen da taji ne yasata tashi zata nufi ɗakinta, dakatar da ita wanna Mutumen yayi, hakan yasa ta tsaya cikin tashin hankali, Sabreen ce ta fito wani ƙaton mutum na binta a baya

"don Allah ku ƙyale man ƴa kar kuyi mata komai, ku ƙyalemu wallahi ko mi kuke buƙata zan baku" Hajiya Bilkisu ta faɗa kuka na kubce mata

"tabbas dukkan wata dukiya da kika mallaka nake son ki mallaka min harda wacce mijinki ya bar miki, da dukkan wasu ƙaddarori" ƙaton mutumin nan ya faɗa fuska haɗe kamar baƙin kumurcin

nan Hajiya Bilkisu ta Amince dukkan wasu kadarori dake gidan saida tasa hannu ta bashi, hatta sarƙoƙinta na gold saida ta bashi, hakka dukkan kuɗin dake account ɗin ta saida ta zazzage musu su tukun,

wata kalar dariya ta mugaye mutumin ya sheƙe da ita yana faɗin " ko duniyar zaki mallaka min bazai taɓa dawo da ran ƙanwata da kika siyar ba ta hanyar karuwanci, don nima haka a gabanki zanyiwa ƴarki fyaɗen cin mutunci ke kuma nasa yarana suyi miki yaga_yaga yadda ba zaki sake amfanuwa"

kuka Hajiya Bilkisu ta fashe dashi, buga mata tsawa Bobbos yayi wanda yasa ta yin shiru, a gabanta, ya cirewa Sabreen kaya tana ihu tana komai, ya far mata, haka zalika yasa yaransa sukai ma Hajiya Bilkisu fyaɗe wanda yasa tana suma zasu farfaɗota da azaba, (ni ai saidai ince Allah ya biyaku😻)...✍️

*To fans ku fito ku kawowa Hajiya Bilkisu da Sabreen É—auki*

Ina mai bama mutane haƙuri sakamakon jina shiru, na dawo kenan insha Allah, har sai mun kammala, kudai ku dinga man Comment kawai

Wannan kenan

*Comment, Share fisabilillah*

Waɗannan su ne ƙwarin guiwata

By Riamcool Hasken Royal star

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
[2/8, 8:34 AM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*

*Book 2*

*By Mariam sani Riamcool*

*ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*

Bismillahirrahmanirrahim

Page 92&93

__________Haka zalika yasa yaransa sukai ma Hajiya Bilkisu fyaɗe,wanda yasa tana suma zasu farfaɗota da azaba, tun tana ihu harya kai ga ko motsin bata iyayi saida sukai mata raga_raga suka haɗa mata da ɗan banzan duka wanda ƙafanta harya kare

Sabreen ma saida Bobbos yayi mata raga_raga har jini na malala, sannan ya ƙara saka yaransa suma suka ƙara kwasar gara da salon mugunta, sannan itama ya haɗa mata da ɗan banza duka, ya kwasheta ya tafi da ita, suka bar Hajiya Bilkisu nan yashe tana neman agaji, suna fita me gadi dake laɓe yai wuf ya fito ya shiga, yana kwance shima zariyar wandonsa yaga banza ya far mata, don dama ba ƙaramin haushinta yake ji ba, shima saida yayi shagalinshi sosai, sannan ya ƙyaleta, yana gamawa ya kwashe ƴan komatsenshi ya bar gidan, don safiya nayi zai bar Lagos ya koma ƙauyen su

washe gari da safe Æ´an aikinta suka zo, ganinta cikin wannan halin yasa, suka É—auke ta suka kaita Hospital, haka Asibitin suka murje ido suka ki amsarta suka je dole saida Police sannan su amsheta,

*RAHEENATU*

Raheenatu kuwa al'amurra sunyi mata sauƙi sanadin su Mai kayan harka, har school sun sakata tana karantar Nursing, kasancewarta mai son karatun tuni ta maida hankali a School ɗin, duk wani iskanci data koya wajen su Hajjo ajeshi take idan ta shiga School sai ta dawo ta zubashi san ranta, haka zalika bata jin saka kaya ko wane kala ne ta fita

Zaune take bisa 2 seater tana karatun exam data gabato, jin ana shafa mata wuya yasa ta É—ago kanta tana kallon Elejon dake sakar mata murmushi, gashi É—an kyakkyawa fari tas dashi haÉ—e rai Raheenatu tayi tace

" Elejon How many times will I tell you? to stop touching me because our religion and yours are not the same" ta faɗa da tsantsar ɓacin rai, shima cikin damuwa ya ɓata fuska da yamutsata yace
"I'm sorry, it's a mistake to love, I won't do it again, but don't you stop wearing clothes like those who suck your body, I'm going to go into a situation when I see you like that" ya faÉ—a kamar ya fashe mata da kuka,

harara ta banka mashi sai kuma ta washe baki tace "idan Adewole ubanka shi ya siya min kayan sai ka hana shi ya ya daina daga yau, kuma kaya dai bazan daina sakawa ba aha" ta faÉ—a tana kashe mashi ido kamar wata maganar kirki take mashi
Chapter 14 · 0% Book details