Sashe 13
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"nine zanyi wannan Jihadin a karo na biyu, nine na cancanci na ƙara taimakonki a karo na biyu, ki sani ɗaukar fansa ba taki bace ke kaɗai dole ne nima zan shigo ciki ayi yaƙin dani, in hardai tsafin Jogu zai fita ki ɗauki fansa to ni kuma Raihana zan aureki koda kuwa zan rasa numfashina a wajen ceton rayuwarki, Raihana tun ban san ke wacece a wajena ba na ɗauki aniyar temakonki, ballantana yanzun da nasan ke ɗin jinina ce, zan aureki dan ganin rayuwarki ta daidaita, koda zan rasa tawa rayuwar"
maganganun Hamma Nuraim sukai man amsa kuwa a cikin kunnuwa, ɗago fuskana nayi wanda ya jiƙe sharkaf da hawayen tausayinsa, kallon Mommy nayi itama hawayen farinciki take ganin Abinda Nuraim zaiyi "Mommy Hamma Nuraim ya ceci rayuwana a karo na farko, amma dan Allah ki dakatar dashi a wannan karin tabbas zai saka kanshi a matsala muddin ya ce zai aure ni bana son sanadin temakona ya rasa tashi rayuwan" na faɗa ina sake zubar da ƙwallan tausan kaina da kuma Hamma
"Ƴar Mommy insha Allah babu abinda zai sameku ke dashi yayi niyyar temakonki ki barshi ya temaki rayuwanki, kuma koda baice zai aureki ba ni ɗinnan zan saka ya aureki, dan haka kada in sake jin kince na dakatar dashi daga cetonki" Mommy ta faɗa tana sakar mani murmushin dole
faɗawa jikinta nayi ina faɗin "haƙika Mommy bani da bakin da zan iya gode muku keda Hamma" shafa bayana Mommy tayi tana faɗin "ƴar Mommy ba buƙatar godiya a tsakanimmu idan kika faɗi hakan zan ɗauki kamar baki ɗaukeni a matsayin Sajeeda ba" ta faɗa da murmushi ɗauke a fuskarta
"ungo nan Nuraim wannan ƙirin duk lokacin da zaka kusanci Raihana ka ɗaura shi,sanna wannan zoben shima ka saka shi a hannun haggunka, sannan waɗannan ruwan dana miƙo maka dasu ne zaka kama ruwa yau" Baba ya faɗa yana miƙowa Nuraim, Sosai Baba ya bamu abubuwan da zasu ƙara taimaka mana
Tunda muka taho nai zurfi cikin tunanin yadda zan fara fuskantar Modibbo, da kuma matsayin auren da zaniyi, haka dai Mommy ta dinga bani baki tana ƙara kwantar man da hankali har muka iso gida, koda muka dawo da wani Matsanancin ciwon kai na dawo wanka kawai nayi na kwanta
Koda Daddy ya dawo Mommy ta faɗa mashi komai babu abinda ta ɓoye masa, sosai yaji tausayin Raihana, nan suka yanke shawaran da an gama Sallah asubah za'a ɗaura auren, hakan kuwa ba ƙaramin daɗi yayiwa Mommy da Nuraim ba,
Wani kalan huci da da ihu Nafisa ta saki lokaci guda tana sakin Madubin tsafin dake hannunta ya tarwatse, wani kalar ihu ta saki tana faɗin "shikenan ni Nafisa asirina ya tonu, me yasa take shiga harkana? na shiga Ukku nasan muddin ta aureshi harya kusanceta dukkan wani asirina zai tonu da baƙaken lamurran da nake aikatawa, dole nayiwa shugaba Magana kafin mai faruwa ta faru, wallahi muddin Raihana kika auri Nuraim sai nasan yadda nayi na rabaki da numfashinki, koda kuwa hakan na nufin zan rasa nawa numfashin saidai dukkammu mu rasa" ta faɗa da wani irin tashin hankali hatta jijiyoyin kanta sun fito sun mata ruɗu_ruɗu
A hankali takai dubanta ƙasa ai bata san sadda ta ƙara sakin ihu ba ganin yadda madubin tsafinta ya tarwatse, duƙewa tayi Idanunta nan take suka ƙara rikiɗewa suna janza launi zuwa jajir dasu, nan take halittar jikinta itama ta fara sauyawa tana wani kalar gurnani kafin daga bisani ta ɓace ɓat,
cikin bacci na dinga jin wani gurnani mai birkita lissafin mai sauraro, a hankali na buɗe idanuna, ina kallon baƙar halittar data tsaya man akai tana huci, zara_zaran farcinta ta miƙo da niyyar caka man su a maƙoshi, caraf na riƙe hannun ina ƙarewa halittar kallo, daga bisani kuma na fashe da wata sheɗaniyar dariya wacce tasa ɗakin girgiza da juyawa daga bisani kuma na haɗe rai kamar ban taɓa dariya ba
"Nafisa kina tunanin zaki iya gwabzawa dani? kinyi kuskuren tunani, na rantse miki da Allah kamar yadda madubin tsafinki ya tarwatse haka kema rayuwanki data uban gidanki zata tarwatse, kafin ku koma da Mahaliccinku, sannan karma kiyi tunanin zaki iya zuwa ga mugun azzalumin Uban gidanki dan duk wata kafa da zaku haÉ—u da Ruhikanku nabi na toshe" na faÉ—a ina sake fashewa da dariya
A hankali wannan halittar ta sauya ta dawo ainahin Nafisa, wani irin mugun kallo ta wurga mun tana ja da baya, daga bisani kuma ta ɓace, wata nannauyar ajiyar zuciya na saki ina sake jin zuciyata na man zafi da ƙuna,
Tunda Nuraim ya shiga ya iske Nafisa duk ta fita hayyacinta, bai wani bi ta kanta ba ya shiga Toilet wanka yayi sannan ya kama ruwa da ruwan da Baba ya bashi, shirin bacci yayi yazo ya kwanta, wani yawun takaici Nafisa ta Æ™ara haÉ—iyewa tana binshi da mugun kallo, daga bisani kuma ta saki murmushin mafitar data samu na ta tsafashi kawai yanda hankalinsa zai bar jikinsa,ya fasa auren Raihana, wani miskilin Murmushi ta saki tana miÆ™ewa, ta fito daga bedroom É—in, wani É—an Æ™aramin É—aki naga ta nufa tana shiga ta É—auko wani turare tana shafe hannunta dashi, fitowa tayi ta nufi Bedroom É—in Nuraim koda taje ta iske bacci ya kwashesa murmushin samun nasara tayi tana nufarsa da niyar shafa masa turaren a jikinsa, a hankali ta miÆ™a hannunta da niyyar shafa masa, da sauri ta janye hannun ganin wata narÆ™eÆ™iyar Macijiya tabi ta naÉ—e jikinsa ta Æ™ura mata idanunta masu mugun razanar da ita,cikin wata razananniyar murya macijiyar ke ambatar "Muddin Nafisa kika ce zaki tsayar man da Æ™udirina na cimma fansa to na rantse miki da Mahaliccin daya busa man numfashi ko 2 minute ba zaki Æ™ara ba zan zuÆ™e baÆ™in jininki"........âœï¸
*Nidai ku ƙara haƙuri dani ba Time ne sosai shiysa ban muku dogon Typing ba wannan ma dan nayi Alƙawarin, yadda na kwana biyu banyi posting ba naso nayi muku mai yawa ayi haƙuri da wannan*
Wannan kenan
*Comment, Share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Riamcool Hasken Royal star✨💫🌟
*09028190442*
[2/6, 5:54 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*BOOK 2*
*By Mariam sani Riamcool*
*ROYAL STAR ✨💫WRITER'S ASSOCIATION*
Bismillahirrahmanirrahim
Page 90&91
___________âœï¸ Macijiyan nan na gama magana a hankali ta girgije ta dawo Raihana, tana makawa Nafisa wata muguwar harara, mai hautsina Æ´an hanjin mai kallonta
girgiza kai kawai Raihana tayi tana wucewa tabar Nafisa sake da baki tana saƙe_saƙe a ranta
Nikam koda na fito na kwanta inata saƙe_saƙe a raina, na ganin mafitar da zan samu kafin harna gama Iddah ayi auren, amma kafin na tunkari Modibbo zan ceto rayukan dake hannunsa, sannan zan warkar da Abba daga ƙangin azabar dana sakashi, a hankali na miƙe, na rufe idona, ina karanto wasu ɗalasimai wanda ni kaina bansan abinda nake faɗa ba,
buɗe idona nayi na saukeshi a bisa wani rufaffen ɗaki wanda bakajin sautin komai idan banda sautin kuka dake tashi a hankali, a hankali na ɗaga ƙafata wacce nake jin tayi man nauyi, hannuna nakai ga kwaɗon ɗakin, da sauri na janye hannun jin wani abu na daban ya ziyarceni, share ɗakin nayi naci gaba da tafiya,harna isa ga wani sirɗaɗɗen lungu wanda ɗaki ɗaya ne tal a wajen, tunkarar ɗakin nayi, wanda nake da tabbacin cewar Abba na ciki, saidai ganin wasu kalar baƙaƙen halittu, na kai kawo a ɗakin ya tabbatar min da cewar gadin dakin suke
Ƙara rufe idona nayi ina mai waɗansu surutai, waɗanda suka janyo hankulan halittunnan su kayo kaina, saidai kallon da nai musu da idona waɗanda suka ƙara komawa shuɗi ya sasu dakatawa, ratsasu nayi na kutsa kaina a cikin ɗakin
Kamar yanda nayi tsammanin ganin Abba hakan kuwa ta kasance dan kwance yake, marabarsa ɗaya da gawa, shine numfashin da yake, shi kanshi numfashin da ƙyar yake fita, wasu hawaye masu raɗaɗi ne suka samu damar sauka a kuncina a hankali nasa hannuna na ɗauke su ina tunkarar inda yake, kallonsa na ƙara yi kai bama zaka ce wai Mutum bane, don dukkan wasu ƙasusuwa na jikinsa sun fito, ba zaka taɓa cewa akwai wata tsoka a jikinsa ba,
"ni kaina nasan na ɗauki rayukan Al'umma da dama na tasgarar da rayukan mutane ba adadi, amma ban taɓa tunani zan illatar da rayuwarka ba Abba" na faɗa ina mai fashewa da kuka mai cin rai
É—aya kaina nayi nakai dubana ga Saddeeq wanda ya makure waje guda yana bacci, wanda baccin da gani ba'a kwanciyar hankali yayi sa ba, hannu nasa ina dafa shi, fasa zaiyi nai maza na rufe masa baki "shiii kayi shiru kawai Sadeeq banson kayi ihu nice Raihana" na faÉ—a ina mai janye hannuna daga bakinsa
FaÉ—awa jikina yayi yana fashewa da kuka "Adda Raihana me yasa zaki tafi ki barni, me yasa baki bibiyi rayuwarmu ba?" ya faÉ—a yana mai sake fashewa da kuka
"Ya isa Sadeeq, wannan kukan ba naka bane, ina dauriya da jarumtar taka take? kamar ba kai bane Jarumin dana sani mai dakakkiyar zuciya, kada ka bani kunya mana Sadeeq" na faÉ—a ina mai shafa kanshi ni kaina hawayen na zubo min
"Adda Raihana don Allah duk yadda zaki ina son ki kuɓutar da Abba ya rayuwa a cikin salama kada ki bari Baba Modibbo yayi sadaukarwa dashi, Adda Raihana ni ban damu da tawa Rayuwar ba nafi damuwa data Mahaifimmu, saura 3 day ayi sadaukarwa dani wanda ni zan fanshi Abba yanzun ki ɗauke shi ku tafi don Allah" ya faɗa yana mai haɗe hannuwansa waje guda
Sokoko nake kallonsa "Sadeeq ƙafata ƙafarka a barin gidannan babu wanda ya isa yai sadaukarwa da kai muddin ina numfashi, banzo don na bar ɗaya daga cikinku ba,don haka tashi ɗauki Abba muje" na faɗa ina miƙewa, shima Sadeek ba tare da musu ba ya ɗauki Abba a kafaɗa, riƙe hannunsa nayi nace ya rufe idonsa ko me zaiji karya buɗe
a hankali na buɗe bakina ina mai ƙara karanta ɗalasiman tsafika, sauke ajiyar zuciya nayi ina mai buɗe idona na saukesu a gidan dana kassara Abba, Saddek na umarta daya buɗe nashi idon shima, cikin tsoro ya buɗe yana kallon tsarin ginin tshohon gidan mai cike da al'ajabi