Sashe 23
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Baba Sharu da Baba Sa'adu sun tabbatar da cewa tabbas Kainuwa dashen Allah ce, dukkan abinda Allah ya nufi bawa dashi to tabbas saiya sameshi baƙin ciki ko Hassada bai isa ya hana mutum ci gaba ba, sun nemi yafiyar Abba kuma nan take ya yafe musu, wanda Mama ƴan London suma sunzo sun nemi yafiya kuma nan take ya danƙara mata saki ɗaya,kuma yace mata yasan da cewar su Suhailat ba ƴaƴansa bane ƴaƴan Sharu ne, wanda tuni yasan da hakan sai dai asirin da Mama tai masa ne ya hanasa fitowa fili ya faɗa, su Suhailat sunyi baƙinciki da takaici, wanda sunyi kuka marar adadi gashi waɗanda suke wulaƙantawa a gidan ashe sune masu gata da ƴanci, gashi yau ƴaƴan Sajeeda sun zamo waɗansu abu, jiki a sanyaye suka juya suka koma Katsina, da ƙyar Suhailat ta samu wani ɗan lebura ya aureta, ita kuma Zulfa'u wani mai mata ukku babban mutum sa'an Abba ya aureta wanda suke ganin wulaƙanci iri_iri, baƙin ciki da ciwon hawan jini shine ya kama Mama daga ƙarshe dai shine ajalinta wanda su Suhailat suka shiga ƙuncin rayuwa, sadda rayuwar su Raihana ta ginu su kuma a lokacin ne tasu rayuwar ta rushe
Aunty Amarya dama ita ƴar ƙungiyar Jogu ce tuni tabi sahun ƴan ƙungiyar don itama kisan gilla aka mata, Abba ya amso Islam ɗiyar Aunty Amarya, wadda Ammi bata wani ji ƙyashi ba ta amsa ta tausaya mata ta riƙeta tamkar ƴar cikinta, Amal kuma kamar yadda Uwani tai Alƙawarin zata amsheta haka kuwa a kai ita ta gano Amal inda Modibbo ya kaita ta amsota, ranar da Ammi ta ganta saida ta ƙara zubar da hawaye don ba don tana so za'a tafi da Amal sai don kawai zata fi samun sauki acan
ni kaina Amal ta shiga raina don dana ganta saida na zubar da hawaye kowa ya tausaya mata, haka Uwani ta ɗauketa ta tafi da ita tare da Alƙawarin zata dinga kawota tana ɗan ganin Mahaifiyarta
*Æangare guda kuwa*
Sabreen saida taji jiki sannan su Bobbos suka ƙyaleta saida tayi jinya Hospital sannan ta samu sauƙi haka ta dawo gaban Hajiya Bilkisu wacce itama yanzu ta tuba da halayenta, Bobbos ya ɗanji tausayinsu ya maido musu da wasu ƙadarorin da ƴan kuɗadensu waɗanda zasu ishesu rayuwa, taimakar kanta Hajiya Bilkisu tayi ta samu sana'a tayi sannan kullum cikin istigfari da neman yafiyar Ubangiji suke dukkansu, Sabreen ma ciki waɗansu maza masu neman aurenta tuni ta samu ta aura wani mai mata guda ita ce ta biyu, haka ta raɓa ta auresa wanda ba wani daɗin auren dai take ji ba,don waccan matar ita ke juyasa, Sabreen kuwa ta zama ƴar kallo haka take lallaɓawa don ko dukanta yake yana kwallon da ita tayi alƙawarin zata zauna
Nafisa kuwa duniyar tai mata dukkan wani abu nata ta rasashi tsafinma ta rasashi, don ta sanadiyyarsa tsafin ta rasa ido guda ga ta dawo mai shanyayyen hannu haka yasa ta dawo Nigeria gida da zama, wanda ba don tana so ba, don bata so taga Nuraim ko kaɗan saboda ciwon sonsa dake nuƙurƙusarta, Aunty mahaifiyar Nafisa koda taga yadda Nafisa ta koma wata halitta daban ta ƙara tsorata da lamarin tsafi, tuni ta jinginar da nata ta tuba ga Allah, Nafisa kuwa kowa ya ganta sai yayi mamakin yadda ta koma
Bikin su Raheenatu nata matsowa ana shirye_shirye nikuwa cikina ya fara girma a lokacin dan ya wani fito tartsetse dashi,7 Month ne dashi amma idan ka ganshi sai kace ya wuce haihuwa don yadda yai ƙato dashi gashi cikin farko ne hakan yasa kowa ke mamaki
kwanci tashi aka ce asaran mai rai, yau bikin su Raheenatu saura 3 days wanda yaune akai kamu wanda amaren sunyi Azababben kyau anci ansha aka tashi wanda ni duk wannan kamun da aki banje ba saboda Nuraim daya hanani zuwa naci kuka kamar mi tun Ammi na rarrashina harta kai ga man faÉ—a
washe gari da ƙyar ya barni zanje Diner da za'ayi tunda safe mai lalle tazo ta tsara mana shi da amare, haka da aka zo aka mana haɗaɗden make up wanda aka tsara mana, ankon wani dakakkanen leshi wanda aka fiddo muka sa wanda akai Mani ɗinkin doguwar riga wacce taji aiki, babu karya anyi, kyau haka Nuraim shima Shadda brown yasa wacce ta amshi fatar jikinsa sosai, haka ya kamo hannuna yana yaba irin kyawun da muka sha, nima ina yaba nasa dukkammu fuskarmu ɗauke da farinciki da murmushi, hannunsa ya ɗora kan cikina yace " ba don Mommy tayi magana ba fa da ba zaki je ba, hakanan a wahalar man da baby, nace ki zauna nai maki tausa amma kin kafe sai kinje" turo baki nayi ina doka ƙafafu da shagwaɓa nace "wai kai Baby wannan ɗan shi zai hanani rawar gaban hantsi aiko shi ba zai so ayi zaune waje guda ba ballantana bikin uwaywnshi sunkutukum" dariya yayi yana jan kumatuna sannan ya duƙa ya sumbaci cikina hannuna ya jawo da kanshi ya buɗe man mota na shiga shima Security ya buɗe masa muka shiga Driver naja
wani ihuu Nafisa ta saki da gunjin kuka dan dukkan abinda su Raihana da Nuraim keyi a gabanta ne kuka taci ta godewa Allah sannan ta tashi da ƙudirin koma miye zai faru gobe sai taje gun wani shahararren Boka ya raba Nuraim da Raihana da wannan ƙudirin ta koma
Mukau koda muka je anci ansha anyi ɓarin nera haka su Mai kayan Harka da Hajjo sunzo suma sunyi bajinta a gurin Bikin dan suma tuni sun tuba sunyi aurensu, ko wane manyan masu kuɗi suke aure suna watayawa son ransu, wannan iskancin nasu tuni sun barshi sun nutsu
haka washe gari akayi Mother's day wanda su Mommy suka shirya shima anci an sha anyi bajinta da ɓarin nera wanda bikin ba ƙaramin ƙayatar da mutane yayi ba
Washe gari haka aka ɗaura auren Raheenatu da angonta Abdurrahim Hameeda kuma da angonta Fauzan ko wane katafaren gidajensu aka miƙa su wanda tsayawa faɗa muku tsaruwarsa ɓata baki ne, cikin hukuncin Allah da ikonsa aka kammala biki lafiya, wanda sati guda da gamawa Amaren da angwayen suka tafi Honeymoon America
Bayan an kare Biki Nafisa ta shirya zuwa wajen Boka, wanda a hanyar zuwa wajen Bokan motarsu tai haɗari wanda ƙafarta ta fita daban ƙarfe ya ida cakar mata idon guda wanda kafin aje Asibiti rai yayi halinsa, kowa na nan ba ƙaramin tashin hankali aka shiga ba wanda ni kaina naji mutuwar, Nuraim kuwa ko a jikinsa iyaka ya yafe mata sannan yai mata addu'a haka aka ƙarashe zaman makoki muka dawo Rayuwar mu cikin farinciki
cikin so da kauna da tattalin juna muka dinga kula da junammu muna bawa cikin jikina kulawa harya isa haihuwa wajen Mommy na koma da zama wanda Nuraim bai jin kunya haka zai ƙetare kowa yazo gurina ya kashe arna nima kuwa na bashi goyon baya,
Ranar wata Laraba da sassafe naƙuda ta kamani wanda hankali tashe muka nufi Private Hospital ban wani daɗe ba na haifo ƴaƴa biyu kyawawa masu kama da Mahaifinsu sak mace dana Miji
gyaramu akai tsaf nida yarana wanda tunda na kallesu naji sonsu da ƙaunarsu irin na Mahaifiya na ratsani, nan take asibitin ta cika da ihun murna da ƴan uwa, haka Nuraim kanshi ruɗewa yayi haka duk mutanen dake ciki bai hanashi tsallake su ba ya manna man sunba a goshi yana saka mani albarka haka yaran ya amshesu yana zuba musu addu'a haka muka baro asibitin
su Raheenatu ma an sanar dasu wanda cikin Satin suka ce zasu taho,kulawa nake samu sosai tako ina haka nake samu, Su Raheenatu kuwa a cikin satin suka diro Nigeria suma ko waccensu da É—an matashin cikinsu,murna sosai suke wanda yaran kullum suna wajensu iyakata basu Nono kawai
haka akayi suna na bajinta inda yara sukaci suna Ahmad da A'isha wacce muka ɓoye sunan saboda sunan Grandma dake gareta muna ce mata Samha haka ranar sunan da kanshi Nuraim ya damƙa man makullin dalleliyar Mota wacce a ƙalla takai 10M sannan ya damƙa man makullan danƙareran gida,
gidan Mommy na zauna naci gaba da wanka wanda ina gamawa muka koma danƙareran gidammu da Nuraim ya ƙera mana kai kace a ƙasar waje aka ƙerasa saboda haɗuwa da tsaruwarsa, har kukan farinciki saida nayi ganin yadda rayuwa ta sauya man, ranar da muka dawo mun murji juna na gwada masa irin kewarsa da nayi
haka muka reni yarammu cikin so da ƙauna da tattali ga arziƙin su Nuraim dake ta bunƙasa yanzu, bayan watanni suma su Raheenatu sun haifi ɗiyansu inda Raheenatu ta haifi ƴa mace Hameeda kuma namiji, wanda anyi shagali ba kaɗan ba
saida su Samha sukai 5 year sannan na sake samun wani cikin wanda yazo man da laulayi sosai haka Nuraim ke nan da nan dani wanda su Samha da Ahmad sai dai ya kaisu wajen Ammi wacce duk lokacin data gansu take ƙara godewa Allah da ni'imar da yayi mata kamar bata wani taɓa shan wahalar rayuwa ba
saida cikina ya sake wata goma cif sannan na sake haihuwar É—a Namiji wanda shima kamanni ubansa ne sak wannan karimma anyi shagali iya shagali inda yaron yaci sunan Abba wato Nuraddeen muna kiransa da Abilkhairi haka rayuwa taci gaba da tafiya wanda kallo guda zakai man kasan kuÉ—in da jin daÉ—i da kwanciyar hankali sun zauna man a jiki