Sashe 12
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan sun gama gaisawa dasu Mommy ne ya tashi yana ɗauko wani ɗan hannu mai kama da zoben da Juwala ta bani, miƙo manshi yayi ya umarceni dana saka shi, sannan ya ƙara dubana yana faɗin "wannan ɗan hannun shine mahaɗin zoben dake hannunki, sune lu'ulu'un dake ƙarawa kakarki Juwala ƙarfi, shiyasa ta baki su don yaƙar azzalumai, sune waɗanda zasu ƙara maki ƙarfi, a lokacin da zaki tunkari Azzalumai, nasan jiya ta faɗa miki wasu abubuwan wanda babu buƙatar faɗa miki su"
girgiza masa kaina nayi ina faɗin "babu wani abu mai fa'ida wanda ta faɗa man hasalima so take na tunkari wanda babu ruwansa, wanda shine wanda ya mayewa Abba gurbin ƴan uwansa, ya nuna masa ƙauna wanda ko wanda suka fito ciki ɗaya basu nuna masa gwangwanin tashi ba" na faɗa irin ban ɗauki maganarta da mahimmanci ba,
murmushin takaici yayi yana faɗin, "yaro man Kaza, wannan shi ake kira da sauran kuka wai an hana Maye sadaka, tabbas abinda Juwala ta faɗa miki shine gaskiya, ki tsaya ki ƙara tunani da kyau, idan kuma ba zaki yarda ba bari na gwada maki zahiri" ya faɗa yana ɗakko wata ƙwarya, girke man ita yayi ya umarceni dana wanke fuskata da ruwan dake ciki, babu musu nai abinda yace, umartana yayi dana runtse idonta in karanto wasu ɗalasimai
nanma babu musu nai yadda ya ce ina karantowa, kamar an girke man TV haka naga Baba Modibbo, tafe yake cikin sauri harya tunkari wani ɗaki, yana shiga ɗakin ya wuce ya zuwa inda Sadeeq yake yana shaƙo masa kwalar riga sannan ya falla masa mari yana faɗin "muddin ka sake koda wasa ka ƙara yunƙurin shiga cikin ɗakincan to tabbas saina sadaukar da jininka ga Dodo, sannan Mahaifinka da yake kwance shima na ida ƙarasashi" ya faɗa yana nuna Abba dake kwance kamar gawa, jikin Sadeeq idan banda karkarwa babu abinda yake, hawaye kawai ke bin fuskarsa, ingizasa Modibbo yayi yana barin ɗakin cikin matsanancin ɓacin rai
"ya zamar mani wajibi kafin wancan sheɗanin yaron ya gano Mahaifiyarsa na cikin gidannan na ɓatar dashi ko nai sadaukarwa dashi da ruɓaɓɓen Mahaifinsa" ya faɗa yana mai sake buɗe wani ɗaki wanda ya ƙargame da kwaɗo
kamar koda yaushe zaune take ta kifa kanta tana kukan daya zame mata al'ada wanda koda yaushe cikin yinsa take,haka zalika bata san ranar daina shi ba,babu abinda take jira sama da Mutuwa tazo ta sameta, wanda dama ta riga da tasan babu ranar da zata samu wani wanda zai ceceta, wanda ta riga ta cire tsammani daga samun Æ´antacciyyar rayuwa, kamar yadda ya saba fisgo mata gashi yauma hakan ta kasance,koda ya sake fuzgota saida ya faska mata maruka lafiyyayyu har ukku, sannan ya É—akko wata igiya wacce yake É—aureta da ita a duk lokacin da yake son azabtar da ita
dira mata yayi ga ruwan ciki wanda ta sakin ƙarar azabar da bata fito ba saboda dishewar murya, ƙara shurinta yayi da ƙafa, sannan ya shaƙar mata maƙwallaton wuya ya ce "Sajeeda sau nawa zan hana ki karatun ƙur'ani a nan amma baki bari kinsan kuwa irin bala'in da kika jawo man? to wallahi yau sai kin kwana cikin azaba, yadda kike burin na kasheki bazan kasheki ba, har sai kinga yadda zanga bayan ƴaƴanki, haka zalika babban ɗanki Fauzan na ɓatar masa da hankali wanda koda sau dubu zai ganki bazai taɓa gane ki da ƴan uwansa ba, haka zalika yama manta da yayi rayuwa a tare daku, kin kuwa san yanda ya zama Young millionaire dan haka zan ƙara shigewa a jikinsa a matsayin nine Mahaifinsa kamar yanda na batar masa da hankali na tusa masa tunanin nine mahaifinsa" ya faɗa tana ƙyalkyacewa da wata sheɗaniyar dariya wacce tasa ni tuno da kalar dariyar Jogu, tabbas wannan ko tantama babu ita ce dariyar Jogu
Fashewa da kukan tausayin kanta dana ƴaƴanta Ammi tayi tana faɗin "haƙiƙa Modibbo ba zaka taɓa gamawa da duniya lafiya ba kai munafiki ne mai fuska biyu insha Allah ba zaka samu nasara akan yarana ba, ni na faɗa maka da kai da mugun abokinka sai kunyi mutuwar wulaƙanci, ka faɗa man laifin mi na aikata maku da kai da kingin sheɗanun ƴan uwanka har kuka cutar dani, kuka tasgarar da rayuwar ƴaƴana, wane gagarumin laifi na aikata maka har haka" ta faɗa tana mai sake fashewa da kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro
wani Marin ya sake kifa mata sannan ya duƙa kusa da ita yana kallon fuskarta ya ce "Sajeeda nasara ta nawa na samu akan yaranki, kin manta dana riga na maida ƴarki matsafiya mai shan jini kamata mai kashe rai kamata, haka zalika ɗanki na samu nasarar mayar dashi ɗana, sannan Mijinki na saka ƴarki ta mayar dashi gawa, dan dashi da gawa basu da banbanci, na juyar ma ƴarki da tunanin ba zata taɓa gane cewa nine Jogu ba, ki sani abinda ya hana ni kasheki bai wuce haifar man ƴa da kikayi ba wato Husna" yana gama faɗa ya samu igiyar nan ya ɗaure mata Hannuwa a jikin ƙarafuna sannan haka ƙafafunta ya ɗauresu duk ya wani bankareta da ɗauri, wata zabgegiyar dorina ya ɗauko da kuma reza yana ɗebe mata rigar jikinta
ɗaga zabgegiyar dorinar yayi yana sauke mata a fatar jikinta wanda duk guda idan yai mata saita shiɗe, haka yai mata ruɗu_ruɗu du shatin dorinar ya fito yai mata bororo, rezar ya ɗauko duk inda yai bororo sai yasa rezar ya zarga wajen yana baɗe shi da niƙaƙƙen yaji, haka yai mata wannan azabar sannan ya isa baɗe mata yajin a fuska yana dariya ya ce "wannan hukuncin karatun ƙur'ani da kikayi ne da kuma mugun fatan da kike man sannan fa kika ƙara man mugun fata ɗanki Sadeeq dake hannuna ki sani saina sadaukar dashi kinsan dai yana hannuna" ya faɗa yana mai kwance ɗaurin da yayi mata, yana kwanceta ta hau burburwa ƙasa tana mai ihu da neman ɗauki daga bisani kuma numfashinta ya tsaya cak
wani uban ihu na saka ina mai buɗe idona "na rantse da Mahaliccin daya bisa mani numfashi Modibbo ba zan taɓa ƙyaleke ba kamar yadda ka azabtar da Mahaifiyata nima saina azabtar da kai kafin na zuƙe jininka, yanda kasa Mahaifiyata kuka kaima saina saka ka kuka kafin lokacin Mutuwarka, bana mantuwa bana Yafiya, ka cutar dani,bazan raga maka ba, Ammi karta mutu" na faɗa ina faɗawa jikin Mommy na fashe da wani kalar masifaffen kuka, wanda ni kaina ina jin raɗaɗi da ɗacin fitar dukkan wani hawaye nawa, da zai fita
Nuraim da Mommy hankalinsu dukya tashi babu abinda suke idan banda lallashina, nikam idan banda kiran Ammi zata mutu babu abinda nake, da ƙyar aka samu nayi shiru amma hawayena basu tsaya ba
Nuraim duk ya kara gigicewa ya zuba uban tagumi cikin damuwa ya kalleni ya ce "haba ƴar Mommy haƙuri zakiyi da dukkan jarbatar da kika ga ta sameki mamadin ki zauna kina kuka kiyi tazbihi ga Ubangiji ki nemi sauƙi a wajensa dukkan wani bawa da yanayin ƙaddararsa, wani tazo masa a mai sauƙi wani kuma akasin haka, ki sani dukkan wani mumini shi Ubangiji ke jarabta, kiyi haƙuri da yanayin ƙaddararki, insha Allah komai mai wucewa ne" ya faɗa yana jin kamar ya zubar mata da hawayen tausayi
Kallonshi nayi nace "na yarda da ƙaddara shiyasa harna karɓeta Hamma, amma me mukayiwa Modibbo daya zaɓi ya cutar damu har haka, me yasa zai cutar man da Mahaifiya? baya ga lalata man rayuwa da yayi, shin wannan wace irin RUSHEWAR RAYUWA ce? yayi mana ya riga daya rusa mani rayuwa ya riga daya barmini tambarin tsafi, wallahi tallahi koda wajen ɗaukar fansa zan rasa numfashina bazan damu ba indai naga ƙarshen numfashin Jogu, ya cucemu ya zalincemu, me yasa zaiwa Ammi cikin shege? harta haifi ɗiya dashi, me yasa ko wane karen cikinsu ya kwaso wutar sha'awa sai yazo ya sauke akan Mahaifiyata, ni Raihana bana yafiya bana manta sharri" na faɗa hawayen takaici na ƙara bin kuncina
Mommy kuwa itama hawayen ta share tana mai ƙara jin cewar duk laifinta ne saboda da bata rabo Sajeeda daga wajen iyayensu ba hakan bazata faru ba, aka soyayyar Haris ta zamo mai son zuciya, kuka Mommy ta fashe dashi tana faɗin "Sajeeda nice naja miki wanna rayuwar nice da laifi bazan yafewa kaina ba"
tsaida kukan nawa nayi na rarashi Mommy dukda ban gane kan zancen da Mommy keyi ba, shiru tayi sannan na kalli Baba na ce "haÆ™ika Juwala tayi gaskiya yanzun ne na Æ™ara É—aura aniyar cin uwar Jogu in baÉ—eta da yaji wallahi idona idon Modibbo saina zuÆ™e jinin É—an banza sannan inci naman jikinsa É—anye".......âœï¸
Wannan kenan
*Comment, share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Riamcool Hasken Royal star✨💫🌟💫*
*08109554986*
[2/6, 5:51 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*Book 2*
*By Mariam sani Riamcool*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
*Bismillahirrahmanirrahim*
*Page* 88&89
____________âœï¸ Wallahi idona idon Modibbo saina zuÆ™e jinin É—an banza sannan inci naman jikinda É—anye, yadda ka shayar da Mahaifiyata gubar azaba nima saina shayar dakai Jogu lokacinka ya Æ™are yanzu nawa lokacin zai soma" na faÉ—a zuciyata na man wani raÉ—aÉ—in azaba
kallona Baba yayi ya ce tabbas akwai tsafin Jogu a jikinki, wanda ya bama Dodon tsafi ya sadu dake, indai muna son wannan baƙin mallakar da yayiwa gangar jikinki da ruhinki ya fita ki ƙara ƙarfin fuskantarsa to tabbas sai an samu Namiji mai ƙarfin Ruhi ya kusanceki, idan ba haka ba ba zaki iya tunkararsa ba dukda akwai ruhin fansa a tare dake"
gabana ne yai wani irin bada dummm jin cewar dole sai namiji ya kusanceni sannan tsafin Jogu zai fita a jikina, "amma Baba wane Namiji kake tunanin zai aureni? ya saka rayuwanshi a haɗari, dukda ni bani buƙatar aure amma ƙudiri da son cimma fansa yasa zanyi auren, amma a ina zan samu wanda zai iya temaka min bana tunanin akwai wanda zaiyi wanna jihadin"