Sashe 10
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sallamar Modibbo ce ta sake tsinkar masa da zuciya,a razane ya ɗago kansa yana kallon Modibbo ya gaishe dashi cikin ɗari_ɗari, gabansa na tsananta faɗuwa, mai makon Modibbo ya amsa masa sai kawai yai masa wani mugun kallo mai cike da gargaɗi,wanda ya ƙara tsinka zuciyar Sadeeq ɗin,ƙara makurewa yayi ga bango jikinsa na tsananta makyarkyata, kaɗa kansa Modibbo yayi kamar wani ƙadangare ya fita
Wata nannauyan ajiyar zuciya Sadeeq ya saki yana tunanin mafita daga cikin wannan baƙin kurkukun gida mai cike da ruɗani,da abubuwan al'ajabi wanda koda yaushe cikin razana da ruɗani yake,koda yaushe rayuwanshi cikin fargaba take wanda daga shi har mahaifinsa yake gaɓar rayuwa ko mutuwa, sosai yake ƙara jin tsanar rayuwa cikin duniya ji yake da yana da iko da hali babu abinda zai hana shi yaƙar zalunci, ji yake dukkan wani tako ko fitar numafashinsa dai_dai yake da ƙara tunkarar ƙabarinsu muddin ya zauna gidannan mai cike da baƙaƙen lamurra
*Raheenatu*
sosai take shaƙatawarta gidan yari,ga ko wace kalar ƙwaya su harka sun hanata sha,ko ruwa zata sha sai sun duba shi a cewarsu gudun matsala, saidai iskanci da feɗarewa da suka ƙara koyawa Raheenatu,iskanci tayi yadda take so babu ubanda ya isa koda ɗan yatsa ya nuna mata,
Zaune su Hajjo suke suna zuƙar sigari ko wace da karan sigari a hannu,kallonsu Raheenatu tayi ta buga uban tagumi tana kallonsu da ɗai_ɗai can kuma sai ta dage iya ƙarfinta ta kurma ihu
Kallonta Hajjo tayi baki sake ta ce "Raheena lafiya, kodai kina da Aljannu? muyi maki raƙiyya yanzun"ta faɗa tana ƙara cuno baƙin bakinta
Raheenatu ta ce "kusan hakan dan nidai yau idan ban sha ƙwaya ko Cocain ba zan tado tshohuwar ƙwayata,gsky baku min adalci ba haba dan Allah ku kun zauna kuna kwalɓewa da sigari nikam kun hanani shaƙar Cocain kullum saidai ku koya man girgiza boobs da ɗuwawu,haba dan Allah kuna yawa kuma wallahi"
"Ke kinci Ubanki dan uwarki ba gata muke nuna miki ba, tarbiyya muke baki Æ´ar........" Kayan harka da danno ashariya taci gaba da cewa "idan bamu koya miki girgiza boobs da bombom ba tun yanzun ki faÉ—a mana yaushe zaki koya,ko so kike muyi maki aure kije kiyiwa miji tsaye dangangan babu wata Æ´ar girgizar jan hankali,kina tafiya babu wani juya bombom wanda zai ja hankalinshi,so kike yaje ya kalli na waje?"....âœï¸
Wannan kenan
*Comment,share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Riamcool Hasken Royal🌟✨💫✨
*08109554986*
[2/6, 5:51 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
By
*Mariam sani*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
*Bismillahirrahmanirrahim*
*Page* 82&83
__________âœï¸ Sosai mai kayan harka taiwa Raheenatu tas, muÆ™ui Raheenatu tana turo baki cikin gunani ta ce "tabÉ—ijam dandai kawai kina ke mai kayan harka shiyasa na barki ki kayi man ashariya amma Alqur'an da bake ba ce da kafin ki ida na fasa maki baki,abinda yasa na kyaleki dandai ni kaina nasan kun taimaki rayuwata kun nuna man so"
"magana kike ne" Hajjo ta tambayeta, yaƙe Raheenatu tayi ta ce a'a istigfari ne nake,shiyasa kika ga bakina na motsi"
"Wai ku yaushe ne zamu fita daga nan muje ɗaukar fansa wajen waccan sheɗaniyar, sannan nifa Raheenatu ban yadda kanta ɗaya ba duba da yadda take son harkan karuwanci dana shaye_shaye shiyasa tun rannan na bugawa su ƴar ɗagwas suje wajen Malamina ya duba man lamarin Raheenatu,koda suka je ya duba ya ce asiri aka mata kuma zai karya shi,yanzun nake jiran akawo man magungunan hayaƙi dana wanka,dan asirin ya fita" mai kayan harka ta faɗa tana kallonsu
Sosai kowa ke yaba mata da ƙoƙarin temakon data ke son yi
Bayan kwana biyu su Hajjo sunyi magana da Alhazawansu akan fitarsu,dandanan aka gama shirye_shiryen fitowar su saboda suna tare da manyan Æ´an siyasa wanda magana É—aya za suyi case ya mutu,sun yanke hukunci indai suka fito direct gidan Hajiya Bilkisu za suyiwa tsinke,su fara cin ubanta dana Sabreen,
Tunda dare suke shiye_shiryen fita ,haka suka gama shirinsu tsaf da safiya tayi fita dukkansu zasuyi, washe gari nayi aka ko fito dasu daga gidan yarin,wani sanyi da daɗi Raheenatu taji na ratsa dukkan wani sassa na jikinta,haƙiƙa bata da bakin da zata godewa su Hajjo da suka temaketa, faɗawa jikin Mai kayan harka tayi tana fashewa da kukan farinciki, ta ce "tabbas bani da bakin da zan iya gode maku bayan ƴar uwata kune mutane na farko da kuka fara ceto rayuwata daga halaka,ada na fidda tsammani da samun ƴancin rayuwa,ashe bawa baya fidda rai daga rahamar ubangiji,ngd ngd muku sosai" ta faɗa tana ƙara share hawaye
Sosai jikinsu yai sanyi dukkansu murmushi mai kayan harka tayi ta ce "kada ki damu ƙanwata duk wanda ya taimaki wani shima Allah zai taimake sa ki ƙara haƙuri da yanayin rayuwa" ta faɗa tana mai sake rungume Raheenatu, Suna nan saiga mota dalleliya tazo ɗaukar su kai tsaye haɗaɗɗen gidan mai kayan harka suka wuce, suna shiga ciki ko ina wani haɗaɗden ƙamshi ke fitowa ga Abinci nan duk an jera musu a dinnig,dama tun da dare mai kayan harka ta kirawo ma'aikatanta su gyara mata gidan da kuma yi masu girki,
wanka suka fara yi sannan suka ci abinci bayan sun huta ne mai kayan harka ta kallesu tana faɗin "da munyi niyyar gyarawa Hajiya Bilkisu zama,saidai itama fa ba ƙaramin lissafi gareta ba saboda itama ba ƙaramar hatsabibiya ba ce to dana duba na gani bai kamata muce zamuyi ma komai gaggawa ba, abinda ya dace dukkan wasu tsare_tsaren ayyukanta na sirri zamu sa ɗan leƙen asiri ya dinga bibiyar mana ita, daga baya zamu saka Alhaji na Madi ya haɗa ni da yaransa su aiwatar mana da aiki"
sosai sukai na'am da shawararta
*Raheenatu*
kamar yadda nai niyar fara taimakon Abba kafin naje na tunkari azzalumai, haka na kwanta da ƙudirin son cimma burina,
tafiya nake na dinga jin wani huci da gurnani a cikin wani tsohon gida wanda duk yana ta riga data rufesa, a hankali nake tunkara wajen ina keta itacen da ciyayi cikin ƙurgunmin daji mai cike da duhu da ban tsoro sosai nake ƙara himmar tafiya don son cimma ganin na iso gidan,saidai dana kusa cimmasa saiya ƙara nisantana, a hankali kuma dajin ya fara man amsa kuwa da wasu kalar maganganu masu tsawar gaske,wacce tasa hanjin cikina kaɗawa, wata kalar tsawa aka sake doka man da wani kalar yare wanda bani ganin mai mani wannan tsawar, wani kalar ihu naji an ƙara saki wanda ya saka ni runtse idona da ƙarfin gaske daga bisani kuma naji an kece da wata kalar sheɗaniyar dariya wacce ta sakani buɗe idona,saidai duhun dana gani ne ya saka na ƙare ware idona ina duban baƙar halittar dake tsaye gabana
a hankali na fara kai dubana ga kwata_ kwatan takon ƙafafuwanshi harna gangaro ya zuwa jikinsa mai cike da gashina, dubana nakai da baƙar fusakarsa mai cike da tsoratarwa baƙa mummuna ga wasu kalar ƙahunna a tare dashi,wani miyau na haɗiye muƙut sannan na zagayesa zan wucesa saboda ganin ya tokare man hanyar da nake son bi na cimma gidan, wata kalar fisgo ni naji yayi da hannunsa mai cike da masifaffen zafi wata kalar ƙara na saki jin wani raɗaɗin zafi na ratsa ƙwaƙwalwata,
Cikin kausasshiyar muryarsa mai fidda amon ban tsoro ya kalleni da idanunsa masu razanarwa yana faɗin "muddin kina son cimma gidancan sai baƙin ruhin dake tattare a cikin jikinki ya fita sannan ki shiga ko kuma mu ɗaure ruhin"
Zuciyata ce tai man wani kalar zafi da tafarfasa cikin tsananin fushi na dube sa da kakkausar murya nace "ka kuwa san me kake faɗa akan na tunkari gidancan zan bari a cire ruhin fansata kada ku aikata man abinda zaku zalince ni da ku cire man shi ƙara na koma inda na fito dukda baƙar wahalar dana sha" na faɗa ina sakin wani hucin ɓacin rai ji nake zuciya kamar ta faso ƙirji ta fito dan tsananin ɓacin rai
dariya aka kuma kecewa da ita daga bisani kuma aka dinga tafi ana faɗin "tabbas baƙin ruhi zaka dishe baka ida cika baƙin ƙudirinka akan *Juwala* ba jininta ita kaɗai zata kaikam yanzu zamu cireka a jikinta"
kafin nayi wani wani yunƙuri baƙar halittar nan yai saurin watsa man wasu baƙaƙen ruwa yana surutai kala daban_daban wani kalar ihu da kururuwa nake na faɗi ƙasa ina tirje_tirje a hankali wani baƙin abu yake fita ta jikina daga bisani kuma nai laƙwas ina jiran tsammani, wasu ruwa y bani na karɓa nasha sannan yai man nuni dana miƙe jiki a sanyaye na miƙe yana tafe ina binsa a baya,
tunda muka tunkaro tsohon gidan mai kamar ginin gidan sarauta gabana ke faÉ—uwa, a hankali wannan halittar ya Æ™ara janyo hannuna yana shiga dani ciki, muna shiga ciki wani kalar Æ™ura da yana be duk ya cike wajen, a hankali kuma naji wata waÆ™a mai amsa kuwa na tashi a cikin É—akin daga bisani kuma naji shesheÆ™ar kuka na tashi hakan ya saka ni tunkarar tshohon É—akin ina mai Æ™ara jin tsananin tsoro........âœï¸
Ayi haƙuri da wannan yau na so nayi muku mai yawa wallahi,saidai idona dake man ruwa shi ya hana in muku mai yawa
Wannan kenan
*Comment, share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Riamcool Hasken Royal star🌟✨💫✨💫*

*Book 2*
*By Mariam sani Riamcool*

*Page* 84&85
_____________âœï¸ Tunkarar É—akin naci gaba da yi gabana na tsananta faÉ—uwa,a hankali na saka hannuna ina tura tsohuwar Æ™ofar É—akin,
waro idona na sake yi ganin mace tsohuwa ta sadda kanta ƙasa ƙafafuwanta ɗaure da sarƙa, a hankali nake jin fitar numfashinta, da wani kalar nishi da take yi, hannuwa ta miƙo man alamun nazo, dukkan wani tako ɗaya da zanyi dai_dai yake da bugawar zuciyata, wanda nake ji saboda bugawa tamkar zata faɗo,