Sashe 18
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mun daɗe mun add'oi sannan muka tashi, da ƙyar na ɗansha sasanyar madara da kuma naman dana ɗan yaga kaɗan shima don Hamma ya tsareni akan sai naci muna gamawa da kanshi yayo man brush sannan ya ɗauko rigar bacci ya saka man da kanshi dukda matsananciyar kunyar da nake ji, shima daga shi sai boxer wanda nake jina duk a takure, light ɗin ya kashe muka kwanta gabana na dukan Ukku_ukku, jin jikina da nashi a haɗe, ƙara juwo dani yayi muna fuskantar juna kafin a hankali ya saka hannu yana yawo dashi a sassan jikina, sannan ya saka fuskanshi a tsakanin ƙirjina yana yawo da ita ko ina a hankali ya dinga yo sama da fuskar har ya iso ga laɓɓana haka ya cafkesu ya ci gaba da tsotsa cikin fitar hayyaci, haka hannuwansa naga boobs ɗina waɗanda yake shafasu da yamitsasu san ransa yana shiɗewa cire bakinsa yayi sannan ya cire man ƴar ɓigilar rigar yan tilli da ita cikin wani irin salo mai wuyar fassarawa ya dinga sarrafani wanda ni kaina ban san lokacin dana ajiye dukkan wata kunya dake nuƙurƙusata ba naci gaba da tayashi, har ya kai ga neman hanya, wanda sai a lokacin naji dukkan wani abu na jikina ya daina aiki, wata muguwar ƙara na saki mai fidda amo da sauti wacce ni kaina bansan abinda nakeyi ba wanda naci gaba da wani irin masifaffen gurnani........
*harda na jiya da banyi muku ba na haÉ—e, kuma ku haÉ—e kuyi man Comment*.
Wannan kenan
Comments Share fisabilillah
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
By Mariam sani Riamcool Hasken Royal star
âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸
[2/14, 8:39 AM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*Book 2*
*By Mariam sani Riamcool*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
Bismillahirrahmanirrahim
P 98&99
______________âœï¸Tun ina gurananin nan a hankali har yakai ga inayi da Æ™arfi, a hankali wani baÆ™in abu ya dinga fita daga bisani kuma hankalina ya fara dawowa jikina, saidai jin uwar azabar da nake ji tattare da Hamma ya sani fashewa da kuka ina roÆ™onsa ya Æ™yaleni hakanan tunda ikon Modibbo ya fita, amma ko alamar jina ma ba yayi, tun ina iya yin kukan sosai har yakai ga ko fita ma ba yayi saboda tsabar dishewa da muryata yayi, saida nasha baÆ™ar azaba sannan ya sarara man yana mayar da numfashi, jawoni yayi na tureshi ina Æ™ara ma kukana kaimi, murmushi mai Æ™ayatarwa ya saki yana shafa gemunsa don jinsa yake yau babu wanda ya kaisa
A hankali ya ƙara jawoni jikinsa yana rarrashina, wanda da ƙyar ya lallaɓani nayi shiru, beed sheet ya janza, da kanshi ya ɗaukeni ina zillewa ina kuka ya gasa ni sosai sannan mukai wankan tsarki, ya ɗaukoni ya shafe man jikina tas sannan ya saka man rigar bacci, ya kwantar dani ina sauke ajiyar zuciya hawaye na biyo kuncina, shima kusa dani ɗin ya dawo ya ƙara jawoni a jikinsa ni kuwa na lafe luf baccin wahala na ɗaukata shima nan take baccin ya ɗaukesa
kiran sallar Asubah shi ya farka dashi, ya buɗe lumsassun idanunsa ya zuba su a kyakkyawar fuskarta dukda gashin daya rufe mata fuska hannu yasa yana janye gashin, yana sake zuba mata idanunsa, yadda take bacci a nutse time to time takan saki ajiyar zuciya, ƙaunarta da tausayinta ne yaji ya ƙara nunkuwa a ransa, a hankali ya kai bakinsa yana kai mata kiss sannan ya miƙe ya shiga Toilet ganin zai makara a jam'i Alwalla ya dauro sannan ya fito ganin ta tashi yasashi ƙarasowa wajenta yana sakar mani murmushi ni kuwa kawar da fuskana nayi ina turo bakina, murmushinsa mai ƙayatarwa ya saki yana ƙara kai fuskanshi saitin tawa "fushin ne har yanzu baki daina dani ba.?"
kauda kaina nayi gefe, ina ƙoƙarin miƙewa,cicije leɓe nayi na miƙe hawaye na biyo kuncina, taimaka min yayi da kanshi na miƙe ina tafiya a hankali, ina shiga Toilet ɗin na datse ƙofar, sumarsa ya shafa yana murmushi ya fice
ina shiga na ƙara haɗa ruwan zafi na gasa kaina sannan naji salama, wanka nayi da Arwalla na fito na kabbara Sallah sai dai yau babu wannan azabar da nake ji idan zanyi sallar lami lafiya lau na yita a nutse sannan harna samu nayi karatun ƙur'ani nayi addu'oina sosai na ƙara godewa Ubangiji, ina lazimi Hamma ya shigo, sosai yake kallonta yana ƙara godewa Allah daya bashi ita, abinda Nafisa bai taɓa ganin tayi ba shine lazimi ko Karatun ƙur'ani, sallar ma da yaya take yinta
saida na kammala sannan na ɗago da fuskata ina kallonshi "Hamma ina kwana" na faɗa ina mai jin kunyarsa da nauyin abinda mukayi jiya, a hankali yasa lallausan hannunsa yana kama hannuna ya kafeni da ido yace "sai yaushe za'a daina kirana da wannan sunan?" murmushi nayi ina mai ƙoƙarin zame hannuna daga nashi amma yaƙi bani damar yin hakan saima ƙara riƙesa da yayi kam, yana sake jawoni jikinsa
lafewa nayi ina sauke ajiyar zuciya, hijab ɗin ya cire man sannan yasa hannunsa bisa tulin gashin kaina wanda yake fitar da ƙamshi, a hankali cikin salo da ƙwarewa yake shafashi, yana lumshe ido, ni kuwa muƙui nayi ina jin tsoro, ɗago da fuskana yayi sannan ya haɗe bakimmu waje guda yana tsosa kamar ya samu wani sweet jin hannunsa a boobs ɗina yasa na ƙara tsorata ina zare idanu, tsorona guda karya sake min abinda yai man jiya, hawayen da nake riƙewa ne suka zubo jikina na kyarma, jin ɗumin hawayen yasa Nuraim dawowa daga duniyar gajimaren daya tafi, cire hannun nashi yayi daga boobs ɗina, amma bai daina tsosar bakin ba, saida ya tabbatar ya ɗan rage zafi sannan yana cirewa ya saki ajiyar zuciya yana mai rungumoni a jikinsa ina ƙoƙarin zamewa murmushi yayi yace "Calm down Hayatee ba ƙari zanyi ba duk kinbi kin tada hankalinki" hawayen na share nace "to amma dan Allah kada ka sake" murmushi yayi yace "muje mu kwanta to" ya faɗa yana ɗaukana cak sai bisa bed, jikinsa na shige wani bacci mai cike da daɗi da kwanciyar hankali na ɗaukana,
*JOGU*
tun lokacin da yaga Uwani matarsa a tsaye wajen ya kalleta hawaye na zuba a idonsa yace "haƙiƙa Uwani kin shigo sha'anin da dole sai na kawar dake a doron duniya, dukda ba haka naso ba, ƙaunarki da sonki bazai saka na ƙyaleki ba" yana gama faɗar hakan ya yunƙuro da niyar cimma Uwani wacce ta ƙame waje guda don tsoro da matsanancin mamaki, hannu yasa ya jawota, ɗakin yasa makulli ya datse, Uwani idan banda hawaye babu abinda take, haka ya ɗaɗɗaureta ya ɗakko sharɓeɓiyar wuƙa ya ɗora a wuyanta zai mata yankan Rago, rufe ido tayi tana jiran tsammani harna tsawon minti biyar, jin shirun yayi yawa ya sata buɗe idanun, kallonshi tayi malemale cikin jini ga Ammi da wuƙa a bayansa tana huci
zuwa Ammi tayi tana kunce Uwani ta miƙar da ita, jiki na rawa da kyarma, kallon Modibbo Ammi tayi tace "Modibbo ka sani wallahi ƙarshenka yazo ko baka mutu a yanzu ba zaka wulaƙanta dukkan abinda kake taƙama dashi na tsafi yana hannuna, ba dai wannan ne taƙamarka ba" ta faɗa tana ɗaga mashi zoben dake hannunsa, dukda raɗaɗi da zafin azabar da yake ji hakan bai hanasa ƙwalla uwar ƙara da ihu ba ganin Abinda ya dogara dashi na hannun Ammi, wanda ya kashe rayuwa ba adadi don ya mallakesa, wanda ya kashe ƴar uwarsa don ganin ya mallakesa, ace yanzu shine a hannun Ammi muddin kuwa babu zoben nan a hannunsa ya tabbatar tashi ta ƙare don yanzu dashi da sauran mutane duk ɗaya suke, ya tabbatar tashi ta ƙare
Ya zaiyi da Ruhikan dake son cimma fansa, da ƙaraji da ihu yake faɗin "Sajeeda ki bani wannan zoben kada kija na aikata abinda banyi niyya ba kada ki kassara man da muradina ki taimaka min ki mayar min da kayana, nayi miki Alqawarin rabuwa dake da kuma yaronki Fauzan" ya faɗa da azaba
murmushin takaici Ammi tayi tace "Modibbo kenan ka sani wannan zoben ya haramceka zaka wahala kafin kayi mutuwar wulaƙanci, sannan zoben nan nida kaina zan kaishi inda za'a warware mugayen tsafikanka na salwantar dashi" tana gama faɗa Uwani taja hannunta suna rufe Modibbo a ɗakin da kwaɗo, sannan cikin tashin hankalin da Uwani take ciki taja Ammi ta ƙofar baya suka gudu daga gidan saboda security wanda kowa zai fita saida izinin Modibbo hakan yasa ta fita ta ƙofar sirrin da ba kowa ya santa ba, sai ita, wanda bata taɓa binta ba saboda gargaɗin da Modibbo ya gindaya mata
da addu'a ɗauke a bakunansu suka buɗe ƙofar sai dai abinda suka gani ne yasa su ja da baya, ganin kawunan mutane da kuɗaɗe zube birjik a wajen cikin tashin hankali suka bar wajen suna ketar uban dajin wurin da gudu, sun daɗe suna gudu kafin su iso bakin get ɗin ƙarshe, makullen da Uwani da ɗauko suka saka suka buɗe wajen, ganin su bakin titi yasasu sakin ajiyar zuciya a suna dosar hanya, don titin kanshi tsit yake babu mutane, don tunda suka fito basu ga mutum ko guda ba, dukda gajiyar da suke ciki bai saka su sun tsaya da tafiya ba, tun suna bin titi har suka kawo ƙarshen titin, ganin wata hanyoyi biyu daya raba ƙarshen titin ya sakasu bin ɗaya, haka suka dinga hanyar har Allah ya kaisu wani ɗan ƙauye na Fulani wanda babu laifi sunada yawa
suna isa suka yada zango wani waje suna maida numfarfashi, saida suka huta suka tambayi gidan mai gari aka rakasu, ganin yanayin yadda suke birkice kuma gasu da gani ba ƴan garinsa bane cikin mutuntawa ya tarbesu yana musu iso cikin gida, cikin mutuntawa da tashin hankalin da bai saki Uwani ba ta kalli mai gari tace "don Allah taimakonka muke so mu ba ƴan gari bane garkuwa akai damu muka gudo da ƙyar, wanda mun kwana biyu muna tafiya sanan muka samu muka iso nan, kaga ƴar uwata babu lafiya" ta faɗa tana nuna Ammi tana zubar da hawaye