Sashe 16
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mommy kuwa zama tayi sake da baki tana ƙare mashi kallo tace "Nuraim yaushe ka koyi rashin kunya ne,? to tashi ka fice man anan, tunda daman ai saida na hanaka shigowa ka shigo, wannan rawar ƙafa haka" Mommy ta ƙarashe zancen da miƙewa, shi kuwa Nuraim ma ko a jikinsa saima ƙoƙarin jana da fira da yayi, ni kuwa duk a takure nake, saida Mommy tayi mashi jan ido sannan ya fita kamar ya fashe da kuka
haka zalika lallen da banje ba kenan saidai ya saka aka ɗauko tai man a gida, sosai mai lallen ta zauna ta tsara mani shi wanda ba ƙaramin ɗaukar hankalin Mutane lallen yayi ba, ya ƙara haska fatana na fito washar ,su Hameeda da Aunty Ni'imatu sai yabawa suke,
*Raheenatu*
Sanye take cikin wata haɗaɗɗiyar gown wacce tasha mata jiki komai na jikinta na motsi sai ɗan siririn veil ɗin dake kanta, Hand back ɗinta ta ɗauka suka fice ita dasu mai kayan harka, wajajen shaƙatawa suka nufa, duk wanda ya kalli Raheenatu sai yaso ya ƙara kallonta saboda kyan da tayi, saidai tunda ta shigo taga, wani mutum daya kafeta da ido yana kallonta, ga photo a wajenshi duk idan ya kalli Photon sai ya kalleta, Mutumin ne yazo yai mata sallama ta amsa sannan yace idan bazata damu ba yana son magana da ita babu musu suka keɓe da ita, Photon dake wayarshi ne ya gwada mata yana faɗin "ko kin san wanna?" amsar Phone ɗin tayi tana duba Photon gabanta ne ya bada sautin dummm ganin Photon Raihana
Cikin rawar murya ta ce "eh ai nice nan ɗin" ta faɗa tana jin tsoron kar ace ko kisan kai Raihana tayi aka ganota,shiysa tace ita ce don ƙara ayi mata hukuncin da za'a yanke wa Raihana, Murmushi Mutumin yayi yace "amma...." "abinda yasa kaga ƙwayan idona normal yanzun wannan abin da ake sakawa a ido ne bansa ba shiysa, tunda ka gano ni buga mini ankwa kawai mu tafi"
dariya ce taso kufcewa mutumin yace "Calm down bafa laifi kikayi ba Hajiya, nasan da cewa wannan É—in bake bace Æ´ar uwarki ce to mai gidanmmu ne wanda zai aureta ya bada cigiyar a ganoki anan gari"
harara ta maka masa tace "har wani auren zatayi baya ga wanda ke gareta? da ce man kayi Mijinta ne ya bada cigiyata zan yarda tunda nasan tana da aure"
"Wallahi shine idan kuma baki yarda ba zan kira sai kiji daga bakinta" ya faɗa yana karɓan Phone ɗin dake hannunta yana lalabo Number Nuraim, lokacin Nuraim na Falon Mommy, jin wayarshi na ruri yasa shi dubawa ganin ɗaya daga cikin waɗanda ya saka aikin gano Raheenatu ne yasa ya ɗaga da sauri bai bari anyi magana ba yace "ya ake ciki ne kun ganota"
"eh Oga amma fa taƙi yarda shine nace bari na kiraka sai ka bama ita ƴar uwar tata" "ok" Nuraim ya faɗa yana kashe Wayan, kallonshi Mommy tayi tace "meke faruwa ne?" "MOMMY Raheenatu ce aka gani to shine ita bata yarda ba sai taji muryan Raihana sannan, yanzun bari na kaiwa Raihana sai suyi magana"
hamdala Mommy tayi tace "bani Phone ɗin nakai mata ko ka bani Number mutumin na kira" babu musu yaba Mommy Number mutumin, miƙewa tayi ta nufi inda akewa Raihana lallen "masha Allah ƴar Mommy wannan lalle da aka zuba miki haka, ai dole na bama mai lallen babban tukucin fito man da ƴata da tayi" Mommy ta faɗa da Murmushi ɗauke a fuskanta
nima Murmushin nayi ina miƙewa don wanko lallen saida na wanke tas sannan Mommy tace muje zamuyi wata magana binta nayi har bedroom ɗin ta sannan ta kalleni ta ce "dama Raheenatu ce aka gani shine nake so ki amshi waya kuyi magana, sosai farinciki da annurin fuskana ya ƙaru ina amsa wayar da Mommy ta dannawa wata Number kira ana ɗauka cikin murna nace "Raheenatu" Mutumin daya ɗaga ya miƙawa Raheenatu waya yace ga shinan kuyi magana da ƴar uwar taki, jiki na kyarma ta amsa "Raheenatu kina jina kuwa " taji muryan Raihana ta dakar mata kunne, "eh Raihana ina jinki ashe da gasken kece dai?"
"To idan bani bace wacece? Ni ɗin daice Raihananki ba wata ba" na faɗa ina sakin Murmushi, itama sautin Murmushi naji tayi tace "Allah hakimun ashe da gaske dai zan sake jin muryarki zan kuma ƙara ganinki, Raihana, ke koma dai mafarki nake, kai don Allah ɗan kafta man mari inji idan ba mafarki nake ba"
"Kefa Raheenatu bakida kai har yanzu" na faÉ—a ina dariya itama dariyar tayi, nan nace ta biyo wannan mutumin su taho gobe ta Flight,
Suna gama wayar Raheenatu ta dubi mutumin tace muje kaga gidan da zaka zo gaben sai mu tafi, ko su mai kayan harka bata jira ba suka tafi da mutumin yaga gidan, tana shiga ta hau harhaɗa kayayyakinta, duk abinda take buƙata saida ta haɗashi, Koda su Hajjo suka dawo suka ga tana haɗa kaya suka tambayeta ina zata je ne , nan ta faɗa masu inda zata je sunyi murna sosai suma da jin ta samo ƴar uwarta, haka Raheenatu ta kwanta da ɗokin gobe tayi taganta Abuja gurin Raihanatu
ɓangaremmu muda su Abba ma haka dukkamu mun kwanta da ɗokin ganin Raheenatu,
Washe gari Raheenatu dukkan wani shiri tayi shi haka ta nemi kayan mutunci ta saka, Atamfa ce jikinta É—inkin fitted gown ga babban mayafi data É—auka ta yafa ba laifi tayi kyau sosai itama, 6:30 am nayi mutumin yazo, har Airport su Hajjo suka rako su sunce duk yadda ake ciki tai musu waya, sunyi sallama cikin kewar juna,
daga Mommy sai Raihana da Abdurrahim suka nufi Airport don Raihana tace Abba ya zauna don suyiwa Raheenatu Suprise domin tarban Raheenatu, sun É—an daÉ—e sannan jirginsu ya sauka, tunda mutane suka fara fitowa na zuba ido ina kallo so nake kawai nayi tozali da Æ´ar uwata, a hankali Raheenatu ta safko daga jirgin cikin nutsuwa itama tana Æ™arewa mutanen wajen kallo don ganin ta inda zata ga Raihana, tunda ta safko su Mommy suka kafeta da ido suna mamakin tsantsar kamanninsu da Raihana don komai nasu É—aya ne Æ™wayar idonsu ne kawai ya banbanta, da juna ta nan ne kaÉ—ai zaka banbance su, idonta ya sauka kaina wanda nima ita nake sakarwa Murmushi, bata damu da mutanen dake wajen ba haka haka ta kwaso da gudu ta nufoni..........âœï¸
Wannan kenan
*Comments, Share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Riamcool Hasken Royal*
âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸
[2/14, 8:39 AM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*BOOK 2*
*By Mariam Sani RIAMCOOL*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
*Bismillahirrahmanirrahim*
Page 96&97
___________âœï¸Nima haka na kwasa da gudu muka rungume juna cikin shauÆ™i da matsanancin farinciki, sakina tayi tana sake dubana tace "wai Raihana kece nake gani? ko dai gizo kike mani ko kuma mafarki"
dariya nayi nace "ke dai baki gajiya da shirme har yanzun zo muje gasu Mommy can"
"wacece kuma Mommy, ina kika sameta.?" ta tambaya, hannunta na kama muka je wajen dasu Mommy ke tsaye, kallon su Mommy tayi ta gaida su a ladabce sannan nai mata bayanin wacece Mommy, rungume Mommy tayi da tsantsar farinciki, tana murnar itama yau gata ga dangin Ammi ga kuma Raihana "Anya yau zan iya bacci don murna.?" "tsaf kuwa zaki baccinki harda saleɓa ƴata" Mommy ta faɗa tana dariya, itama dariyar tayi tana shiga Mota, muma shiga mukayi, kai tsaye gidan Mommy muka wuce
Koda muka je saida Raheenatu tayi wanka sannan taci Abinci nace tazo zata gaisa muje biyoni tayi muka je har Part ɗinda aka bama Abba, a hankali muka tura ƙofar Falon, muna shiga Raheenatu tayi turus ganin Abba zaune kan 2 seater wanda fuskarshi ɗauke take da yalwataccen farinciki da maɗaukakin murmushin da yake sakar mana, miƙo mana hannu yayi da nufin muje
mamaki ne fal a ran Raheenatu wanda take cike da farinciki da gudu ta nufi Abba ta faɗa jikinsa ta saki kukan farinciki nima hannu ya miƙo man da nufin na taho haka mu Ukku muka rungume Abba, ƙwallar data cikawa Abba ido ne ya samu damar zubowa a hankali yasa hannu ya ɗauke, yana rarrashin Raheenatu tai shuru "haba ƴar Raheenatun Abba kiyi haƙuri ki daina kukan nan, yanzu ba lokacin da zamu dinga tuna abubuwan da suka faru bane, lokacine da zamu godewa Allah da ya haɗa mu, dukkan abubuwan da nai maku wallahi bana cikin hayyacina" Abba ya faɗa yana sake rarrashin Raheenatu sannan tayi shiru,
sosai Abba ya dinga mana fira muma muna taya shi haka muka dinga fira cikin nishaɗi da maɗaukakin farinciki, mun jima sannan muka fice daga Part ɗin Abba muka koma, Side ɗin Mommy nanma wata firar ce muka dasa mu dasu Ni'imatu da Hameeda, nan Mommy take bamu tarihinsu ita da Ammi, sosai muka tausaya musu na kuma ƙara ɗaura aniyar ƙwato Mahaifiyata daga hannun Modibbo, dan zanso sai komai ya dai_daita sannan su haɗu da Mommy suje gun Mahaifansu, sosai na ƙara kwantarwa Mommy hankali
koda dare yayi nanma muka zauna muka dasa wata firar nan take sanar dani abinda ya faru da ita tsakanin ta da gidan Alhaji Bashir, na tausaya mata sosai, nima na faÉ—a mata duk abinda ya faru tsakanina da Alhaji Muttak'a,
dariya tayi tace "Yo ke Raihana gaba ta kaiki gaban gaba ma wallahi, idan nice ke wallahi saina haɗa dashi na zuƙe jininsa, yanzun dai kina nufin kice wannan ɗan baturen zaki aura, ba ɗan baƙin ba.?"
dariya nayi nace "eh" Hameeda ce tace "Wallahi Raheenatu ki rufawa kanki asiri ki daina cewa Yaya Abdurrahim ɗan baƙi don yaƙi jinin ace masa ɗan baƙi" ta faɗa tana dariya
taɓe baki tayi tace "yo ba ɗan baƙin bane, kuma ga faɗin rai da gadara, ko baturen gidan nan bai da gadararsa shi kuwa matarsa nasan ta bani da baƙin rai"
dariya mukai Hameeda tace "ai bashi da Mata fa" "to Allah ya bashi irinsa mai faÉ—in ran" Raheenatu ta faÉ—a tana jawo wata firar saida muka daÉ—e sannan mukai bacci