Sashe 1
Rushewar Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[2/6, 5:50 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*
*Book 2*
*By Mariam sani Riamcool*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
*Bismillahirrahmanirrahim*
*Page* 62&63
_____________âœï¸Tana kaiwa nan taci gaba da wani kalar gurnani,shi kuma ya riÆ™e Æ™anÆ™arar kam,tun tana iya motsi harta kai ga ta sulale ta faÉ—i sumammiya, yana ganin haka ya É—auketa yasakata a mota,kai tsaye gida ya nufa da ita,gudu yaketa shararawa har yakai gida,yana yin parking ya saÉ“eta ya nufi part É—in Mommy da ita,yana shiga ya iske babu kowa Falon,ajiyeta yayi kan 3 saeter ya É—akko wayarshi yana lalubar number Jabir ya doka mashi kira, yana É—agawa daga can É“angaren banji abinda aka ce ba naji ya ce "kuyi sauri ku Æ™araso," bai jira abinda za'ace ba ya datse kiran yana haurawa sama wajen Mommy,yana zuwa ya sameta ita da Hameed da Hameeda zaune suna hira,kallonshi Mommy tayi tana faÉ—in "lafiya dai Son naga ka shigo a firgice?," Ta faÉ—a tana kafeshi da ido
"Mommy koma dai miye zakiji zan faɗa miki amma dai ki taso muje," ya faɗa yana ficewa,ajiyar zuciya Mommy taja tana miƙewa suka safko ita dasu Hameeda,ita dai tun daga nesa take kallon mace kwance bisa kujera ga Nuraim tsaye bisa kanta,ga gabanta dake wani irin faɗuwa,ƙarasowa tayi har inda Raihana take tayi,saidai tana zuwa tayi turus tana kallonta, Nunata da yatsa tayi tana faɗin "Sajeeda, Wallahi wannan fuskar Sajeeda ce,Nuraim ina ka samo mani ƙanwata?," Ta faɗa tana mai fashewa da kuka sannan ta rungumo Raihana dake kwance, ɗagota Nuraima yayi yana faɗin "Mommy ki kwantar da hankalinki wannan ba ƙanwarki ba ce ki duba kiga wannan ita yarinya ce".
"Nuraim wannan koba Sajeeda bace tabbas jininta ce ƴar ƴar uwata ce," Mommy ta faɗa tana sake ƙanƙame Raihana kamar wani zai ƙwace mata ita,da ƙyar Nuraim ya samu Mommy ta kwantar da hankalinta,suna nan zaune saiga Jabeer yayi Sallama,Ko gaisawa Nuraim bai bari sunyi da Jabeer ba ya tashi yana faɗin "Jabeer ina Baban yake ya banga kun shigo tare ba."
Kallonshi Jabeer yayi yana faɗin "kai Man wannan zaucewa haka,yana waje ya tsay...," Kojin ƙarshen maganar Jabeer baiyi ba ya fice,tsaye ya sami Dattijon yasha fararen kaya,kallon idanun shi Nuraim yayi,saidai da sauri ya kauda don ganin wani abu na daban a tare dasu,gaisawa sukayi da Baban sannan yai mashi iso har ciki,yana zuwa Suka gaisa da Mommy sanan ya kafe Raihana da idanu,zama yayi yana furta "Innnalilahi wa'inna ilaihirraji'un, haƙiƙa an zalunci wannan baiwar Allah an mata baƙar Mallaka da baƙin iko,don Tabbas azzalumin Ruhi mai tattare da baƙin iko na tareda ita,wanda fitarshi a jikinta ba ƙaramar gwagwarmaya za'a sha ba," ya faɗa yana nuna tsantsar damuwa a fuskarshi
Kallonshi Nuraim yayi yana faɗin "To yanzun Baba miye mafita? Ka faɗa mafitar yanda zata fita daga wannan hali,ni kuma koma miye zan san yadda zanyi ƙoƙari na taimaketa," ya ƙarashe zancen matuƙar damuwa a fuskarshi, "bazamu san miye mafita ba a yanzun sai naje na ƙara bincikawa sannan ina son wannan ƙanƙarar ka adanata sosai dan Ruhin zai iya ɗauketa,da wannan ƙanƙarar ce zamu samu mu tasgarar da baƙaƙen ikon dake tattare da ita" yana kaiwa nan ya miƙe,shima Nuraim da Jabeer miƙewa sukayi suka biyoshi, wasu ruwa ya miƙo ma Nuraim ya ce idan sun koma su shafa mata shi a goshi, godiya sosai Nuraim yayi mashi sannan babu yadda basuyi ba su maidashi ya ce a'a cikin minti ɗaya ma ya isa su ƙyaleshi kawai (Tom Baba Mutum ne kai ko Aljan🥺) haka suka ƙyaleshi,suka dawo,suna dawowa Nuraim ya zauna kusa da Raihana yana shafa mata ruwan a goshi, Mommy kam ta kafe Raihana da idanu tana kallonta,wani irin ƙaunar yarinyar ya kamata lokaci guda da kuma tausayinta, don ta fahimci akwai wata gagarumar matsala dake damunta
Nuraim saida ya shafa mata ruwan har sau ukku a goshi sannan taja wata doguwar ajiyar zuciya ta buɗe idanunta,addu'a nake son nayi amma bakina yayi nauyi bazai iya furtawa ba,a hankali na dinga buɗe idanuna harna waresu duka akan Hamma,gabana ne yai wani irin faɗuwa lokaci guda,tashi nayi ina bin ko ina da kallo don gaba ɗaya na mance mai ya faru,nadai san naga Hamma a gurinda muka haɗu rannan,da sauri naga wata matashiyar budurwa sa'ata da Dattijuwa suna ƙarasowa wajena suna mani sannu,da kallo nabisu duka ina gaisheda su sannan na kalli Hamma, Murmushi ya sakar man nai saurin haɗe rai ina faɗin "nan kuma inane ka kawoni? na riga na faɗa maka kada ka cilla kanka a matsala ka ƙyaleni kawai."
Kallona matar tayi tana faɗin "ƴata kiyi wanka kici abinci tukunna sai ya faɗa mana yadda akayi ya kawoki nan," Mommy ta faɗa tana sakin Murmushi, kaɗa mata kai nayi ina miƙewa,sannan wannan matashiyar budurwa ta miƙe tana Murmushi ta miƙo man hannu tana faɗin "sunana Hameeda ke kuma fa," Murmushi na sakar mata ina faɗin "Raihanatu," " wow nice name," ta faɗa tana rungumeni, Nuraim da yake ta kallonsu ya ce "wai Hameeda bazaki kaita tayi wankan bane kin tsareta da surutu," ya faɗa yana banka mata harara,sum_sum taja hannun Raihana suka haura sama ta kaita ɗakinta,niko da kallo nake bin ko ina ina mamakin yadda akayi na shigo gidannan,ga sai mamakin Matar da nagani nake don ganinta da nayi naji wata irin ƙaunarta ta mamayeni, naji ta tuna man da Mahaifiyata,gashi banji wani rashin yadda a tattare dasu ba,kai tsaye Toilet na faɗa nayi wanka tareda Alwalla ina fitowa na iske ta ajiye man abaya baƙa, Murmushi na saki,lotion ɗinta naje na shafa sanan na ɗan shafa powder wacce rabonda na shafata harna manta,lip gloss na ɗan shafa sai kwallin dana shafa ya fiddo da asalin kyawun idanuna,abayar na ɗauka na saka,tai man masifar kyau Wardrope ɗinta na buɗe na fitoda dogon Hijabi na zira na tada sallah,saidai azabar danake ji idan zanyi sallah naji ta yau ta linku fiyeda kullum,da ƙyar na samu na idata,ina gamawa na dinga sauke numfashi da ƙyar na samu na tashi mayafin abayar kawai na yafa na fito,a hankali nake bin step ɗin harna safko,tunda ta safko kowa ya kafeta da idanu don ganin haɗaɗɗiyar balarabiya ta fito sak,Nuraim kam ko ƙyaftawa baya son yi saida Jabeer ya take masa ƙafa sannan ya ɗago yana hararar Jabeer ɗin, Mommy kam a fakaice ta share hawaye don duk yadda ta kalli Raihana saita tuna mata da Sajeeda, murmushi ta ƙaƙalo tana faɗin "zo ki zauna kusa dani ƴata,nima Murmushin na mayar mata ina zama kusada ita, Hameed kam sai wani shisshige mata yake, kallon NURAIM da ya kafe Raihana da idanu kamar wani maye Mommy tayi tana faɗin "sai ka faɗa mana yadda akayi ka samo wannan baiwar Allah"
Nan Nuraim ya zauna ya faɗa masu tun tsawon shekara biyu take zuwar masa a mafarki tana neman temakonsa takan faɗa mashi shi kaɗai ne zai iya temakonta,tun abun bai damunsa har yakai ga ya damesa don kullum ya kwanta sai ya ganta,haka ya ƙuduri aniyar temakonta,saidai ƙaunarta da ya kamu da ita ke bai faɗa masu ba, yaci gaba da faɗin "duk lokacin da naji zuciyata tayi zafi da rashin ganin inda take ballantana harna temaketa, kawai saina tsinci kaina ina tafiya a dokar daji,kwatsam wata rana ina tafiya a dokar daji naji an dakatar dani ana faɗin nazo a haɗa ƙarfi dani a taimaki wacce nake nema don tabbas Ruhina ne mai ƙarfin da zai iya tunkarar su,a hanzarce na juyo ina kallon farin Dattijon dake ta zuba man Murmushi,duk yadda nake tambayarsa akan ya faɗa man koshi wanene ƙiyawa yayi saidai kawai ya nuna man kogon da yake zama ya ce duk lokacin da nakeda buƙatar temakonshi to nazo a wannan kogon shima zai bada tashi gudummuwar,ban wani tsawwala tambayarsa ba, haka naci gaba da zuwa wajensa har Allah yasa na haɗu da ita," nan dai ya zauna ya basu labarin komai har izuwa yanzun
tunda ya fara zancen zuciyata ta tsinke da lamarin ganin cikin ƙudurar Allah, Ubangiji ya kawo Mani mai taimakona lokacin da banyi tsammani ba a lokacin dana fidda rai daga rahamar Ubangiji,lokaci guda kuma naji wani abu na tsarga man zuciya gameda Hamma,wasu siraran hawaye ne suka biyo kuncina wanda na rasa na miye tsakanin tausayin kaina kona halin da Hamma zai shiga ne,hannu nasa na ɗauke su ina kallonshi nake faɗin "haƙiƙa kayi abinda bazan taɓa mancewa dakai ba har yazuwa ɗaukewar numfashina,ada nayi niyar dakatar dakai don ganin zaka saka kanka a haɗari,amma a yanzun zan ƙara ƙarfafa maka gwiwa akan ka tunkari azzaluman dake zaluntar bayin Allah ni kaina zanyi ƙoƙarin dakatar da ikon baƙin Ruhin dake cikin jikina zanyi ƙoƙarin sarrafa kaina," na faɗa ina jin wani raɗaɗin ɗaci a zuciyata
Ajiyar zuciya Mommy da Nuraim suka sauke sannan Mommy ta kalleni tana faɗin "saidai ƴata muna son ki bamu tarihinki mu san koke wacece,dukda kamanninki da kuma yadda nake jinki sun tabbatar man da ko tantama banayi ke ɗiyar ƙanwata ce Sajeeda."
Saurin É—ago fuskata nayi donjin abinda ta faÉ—a da mamaki nake faÉ—in "dama ke ce Yaya faÉ—imar da Ammi ke faÉ—in......âœï¸
*Ayi man afuwa yau nayi gajeren Typing,yau banda Isasshen Time ne amma insha Allah gobe zan ƙara maku shi*
Wannan kenan
*Comments, Share fisabilillah*
Waɗannan su ne ƙwarin guiwata
*By Mariam sani Riamcool*
*08109554986*
[2/6, 5:51 PM] mariamsanee5060: *RUSHEWAR RAYUWA*

*Page* 64&65
___________âœï¸"Dama ke ce Yaya FaÉ—imar da Ammi ke yawan faÉ—i, ashe dama zan ga jinin Mahaifiyata? wanda mun riga mun daÉ—e da son neman sanin inda kuke," na faÉ—a ina faÉ—awa jikin Mommy na fashe da kukan farinciki,É—ago fuskata Mommy tayi tana faÉ—in "ya isa haka Æ´ata yanzun ba lokacin kuka bane lokaci ne da zakiyi farinciki da Allah ya haÉ—amu," Mommy ta faÉ—a tana bubbuga bayana, fuskata na É—ago ina share hawaye ina faÉ—in "Mommy dole nayi kukan farincikin ganinki,wanda ke ce a halin yanzun zaki maye man gurbin Mahaifiyata"