Sashe 8
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lafya Alhmdulilh malam din yace idonsa kan Siyama yana wani lasar baki gami da gyara hakoran da suka cika masa bakinsa shine dalilin da yasa ma ba kasafai yake bude baki yake magana ba sabida wasu irin hakora ne dashi fal a bakin sun gantsaro gaba gasu su ba yelow ba suba kore ba sabida tsabar dafewa da sukayi kimanin shekarunsa kuwa zasu kai a'ar ba'in zuwa hamsin'
"Ruyyn taci gaba da cewa Allah gafarta malam wannan dai kawata ce da mukazo nan da ita shekaru biyu da suka shige wacce kayiwa daurin baki Akan sirikarta gaskiya munji dadin daurin bakin nan dan har yanzu yana aiki bai karye ba shine dalilin da yasa ma ta kara dawowa da wata bukartar ta ta akaro na biyu takarashe maganar tana sauke nummfashi
"Wani murmurshi yayi yana mai da hakoran baki n kana idonsa kirr kan Siyama yace Ayyo Ai ban gane taba gaskiya yanzu tafi lokacin da kuka zo girma yafada yana lasar baki sai kace wani maye babu Abinda ya damesu suka sheke da dariya har malam din gami da cewa malam kenan"
"Dauke idonsa yayi daga kan Siyama ya daura kan Rukyyn din yace kike maganar daurin baki Ai wannan daurin bakin babu wani mahalokin da ya isa ya karyashi in ba ni da nayi shiba sabida haka kudai na ma tada hankalinku a kan haka yacigaba da cewa yanzu a bunda za,ayi shine kunsan dai ni ba sai an gayamin Abu ba zan yi binkice ne yanzu yafada gami da jawo faifan dake gabansa ya hau wani Abu shi ba rubutu ba shiba zabe ba yana yi yana sharewa da hannusa sai da yayi kusan sau biyar zuwa shida kana ya dago kai yana kallon Siyama gami da gyaran murya yace wacece wata yarinya dogowa ita ba baqa ba ita ba fara ba tana da cikar fuska haka kana tana da kwarjini sosai da cika ido kishiyarku ce ita yafada idonsa kan Siyama"
"Gyara zama Siyama tayi laillai babu tam tama mai wannan kamain D'ija ce sabida haka tace Ai wannan yarinyar da kafada ita ce wacce mukazo nan dominta All gafarta malam' ba kishiya ta bace ita kanwar dai mai gidance sun hada dangantaka
"Kallonta yayi gami da kara kallon faifai dake gabansa wanda wannan rubutun yananan bai gogeshi ya dade idonsa kan faifai kana ya mayar kan Siyaman babu Alamun wasa a fuskarsa yace to babu shakka nan da lokaci kankani zata zama kishiyarki domin binkena yanunamin hakan kuma babu mahalokin da ya isa ya hana Afkuwar hakan ciki ko har da ni dake sabida tarin Rikicin da na hango a tattare da Auran babban Abin mamaki kuwa yadda taurarin yarinyar sukayi bala'in haduwa da mijinnaki babu mutumin da ya isa ya rabasu ke kanki in bakiyi da gaske ba kina iya ficewa kibar gidan duk dai Akan yarinyar A kwai Alkairai A cikin Abun Akwai rikici sosai in kika tsannata ma zaki iya mutuwa ayi babu ke domin akwai zazzafan rabo wanda nan bada jimawa ba zai Afko Akai
"Wani irin kuka Siyama take kurmawa jikinta yana ta wani irin rawa kuka take sosai da sosai harda fyace su majina bakinta sai motsi yake tagaza furta koda kalma daya jin cewar D'ija zata Auri Alinta in D'ija ta Auri Ali ina zata sa kanta a rayuwa gashi ta gazgata maganar malamin sabida duk Abinda yafada sai ya faru binkicensa baya fada mssa karya a cewarsu ita kam tashiga uku a rayuwarta'
"Dakyar Rukyy ta rarrashi Siyama tayi shiru ita jikinta yayi wani bala'in sanyi jin Abinda malam din yace tabbas hakan sai ta faru tunda yafada hakan Amma Ai akwai Abubuwan da zasuyi ko da anyi auran wallahi wanda zasu hanasu zaman lafiya take fada cikin ranta
"Dakyar Siyama ta dago kai tana kallon malam da ido jazir tace yanzu Alla gafarta mene Abinyi nasan zakayi min kokari iya iyawarka ka taimakamin malam dai kana dogara ina do koda Anyi Auran karya kusance ka hanasu zaman lafiya ka sanya musu tsanar junansu sannan duk dan da zasu hai fa kahadashi da cuta tun aciki ya mutu kowa ya huta kayi min wannan Alfarmar malam tafada tana kara rushewa da wani sabon kukan
"Shi ko malam tunda tafara kukan yake kallonta ko kiftawa babu yana jin wani tsan tsan sha,awanta cikin jikinshi ga wani farin ciki da ya lullubeshi jin irin kirarin da suke masa shi nida hali ma da zata a mince zai iya yimata komai in dai zata vashi kanta ko da sau daya ne sabida haka gyaran murya yayi kamar gaske yace duk zan duba bukatunki zan tai makami A kan hakan
Yawwa Siyaman tace taciga ba da cewa ko nawa kake so wallahi zan baka mutukar zaka hana su jin dadin rayuwar ko da sunyi aurane
Wani katon Allon karfe ya dauka A fili yace karki damu dama mu aikinmi taimakone a zuci ko cewa yayi ni bana bukatar komai sai ke in da zaki amince '
"Yace yaya Sunan yarinyan ne? Da sauri Siyaman tace *khadijatu* Amma A na cemata "D'ija ne ',yace to da sunan da ake kirantq take Amsawa dashi zamuyi amfani ' wani irin rubutu yake jikin Allon karfe n yana hadawa da sunan D'ija a jiki wanda duk kwafkwafin mutum bazai iya gane mai yake rubutawa ba sai da ya cika Allon taf kana yamiki ma Siyama Allon yace maza jeki daura shi ksn waccan wutar datsa ke ci yanzu ' jiki na rawa Siyama ta karbi Allon ta tafi ta je ta aza kan rushin wuta jazir dashi da sauri tabar gurin jin hucin wutan yanayi kamar ya kona ta taje ta zaauna tana fuskantar malam din '
Yace kinga yadda wutar can ke ci haka yarinyar zatai tai taji a jikinta zafi ko ta ina domin itama jifanki take duk dai akan shi mijinnaki Ai naga bakya tare dashi ma ko bahaka bane da sauri Siyaman tace hakane malam duk akanta ya koreni jiya dariya malam din yayi yace d ai saura kiris ma ya sakeki Allah ya kiyaye wani Asirin taje ta tafka mi sabida haka yanzu yanzu zan baki wani rubutu kije kiyi wanka da shi yanzu nake gaya miki yafada yana dauko wani tafkeken Allo na katako dake ajiye ya sanya Alkalami ya hau rubutu wanda shi kadai yasan me yake rubutawa
"Siyama na kallon Rukyy tace ko da naji dama wannan munafukar tsohowar meye baza tayi ba Akan Ali mybe ma ita ke jan D'ija yawo jefe jefen toni nafi karfinsu in A tafe suke ni a can na kwana wallahi muzuba ni dasu ' Rukyyn tace ai kar kiraba daya biyu itace ma zata cewa Ali laillai sai ya Auri D'ijan "Da sauri Siyaman tace ita ce mana da wacece duk zanci Ubansu la'ada waje wallahi
Wai suna nufin Nene fa huuumm Allah kashryemu Ameen
*duk naji korafe korafenku ku kwantar da hankalinku babu Abinda zai samu D'ijanku sai Alkairi itake da nasara tunda ta rike Allah*
*yau typinh yabani wahala sosai da sosai sai da nayi sau biyu yana gogewa bansan dalili ba savida haka kuyi hakuri da wanda kuka samu Nagode sosai*
*MRS AHAMAD GWADABE*
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*page*
*141*
"To sai kusan kimanin shadaya da rabi su Siyama suka dawu gida Sabida ko lokacin da suka fito daga gurin malamin Ana shirye shiryen yin sallahr magariba domin yamma tayi sosai
Batare da bata lokaci ba a daran Siyama tayi Wanka da wannan rubutun kamar dai yadda yace mata
Tana fitowa tadda Rukyy a zaune a gefen gado daga ita sai karamin wando da wata mitsitsiyar riga gabanta kuwa kwalabe ne birjik na kayan maye tana Sha gefe guda kuma tammana wannan kwayar 'roti' a kasan bakinta tana tsotsa babu abinda ya dameta
"Tsaki Siyama tayi tana kallonta tace kedai sai kin kashe kanki da wannan mugum shaye sheyen naki wallahi a I ta,Abu babu ji bavu gain"
"A huge Rukyy tadago kai tana kallonta tace dallah malama babu ruwanki kin San dadin da yake tartare da abinda na kesha ne baki San komai ba sabida haka kiyi mana shiru. Tafada cikin maye taciga da cewa in koma inga zakisha kema gashinan domin ke yakamata ma kisha sabida damuwar da kike ciki duk a buge Rukyy take wannan zancan sabida ta Dan tsinci kadan daga iron surutun da Siyaman take mata"
"Karasowa gurin Rukyyn Siyama tayi ta dauki kwalba guda daya hade da ballar kwayar roci daya kamar dai yadda taga Rukyyn nayi 'kana tace yau dai sai naji abinda kike ji a cikin wannan Abin
"Tana daga tsayan ta saka kwayar a baki tana tsotsa kana ta Bude kwalabar dake hannuta ta haushan Abinda ke ciki cikin kwanciyar hankali wani irin Abu ta dingaji a kwakwalwarta. Kan kace kwqbo ta shanye abinda ke cikin kwalbarbar tas
Rigijib ta zauna gefen Rukyy tana lalubar wata kwalbar. A taikaice dai sai datashanye kwalba Uku duk cikin mayenta kana suka bingire a nan gurin basu San inda Kansu yake ba daga Rukyyy din har ita
Ata kaice dai tunda ga ranan Siyama itama tafara shaye shaye haka suka kwanta bbu maganar Allah a tartare dasu
"To bangaran Ummi kuwa safiya nayi tayiwa Ali waya a kan maganar yaje ya dauko Siyama da kansa ma'ana dai ya dawo da ita gidansa"
"Yana tsaka da Shiryawa domin fita gurin Aiki wayar Ummi din ta same shi babu abinda ya nuna a game da muryarshi na bacin rai' illah kara kwantar da muryaryar da yayi yana gaida Ummin yacigaba da cewa Ummina kiyi hakuri Dan Allah yau muna da aiki sosai wallahi bani da lokaci n kaina zanyi mata waya cewar ta dawo na mayar da ita shikkenan ko duk yana wannan maganarr ne wayar a makale a kafadarsa yayinda yake cigaba da shiryawa cikin Han zari"
"Daga can bangaran Ummi n tace hakan banzai yiwo ba nizanje da kaina in dawo da ita yafi mutumci "
'Ta6e baki Ali n yayi kadan yace 'is okay hakan yayi miki shikkenan ko? Ummi n tace shikkenan ai komai ya huce karka kara mai maita Abu makamancin haka kajiko
Yace in Sha Allahu Ummina. Tana kokarin kashe wayar ne cikin sauri Alin ya dakatarda da ita"