Sashe 6
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya momyn takece dashi kamar wata ta6a66iya tace Hakan yana da kyau doughetr na duk Abinda kikasan zai lalatawa yarinyar quruciya kisa Ayi mata kar ki daga mata qafa kinji ko
Siyama n tace haba Ashe bani bace Siyama "yar gidan 'yabi" ba " wannan karan ma Momyn dariya taka kyalkyalewa dashi tadade tana wata mahaukaciyar dariya duk a cikin wayar dai tace Dole kiyi "yata ina Alfahari dake
"Siyaman na kokarin kashe wayar ta ke Amsawa momyn cikin farin ciki ta aje wayar tana zayyanewa Rukyy duk yadda sukayi da Momyn tata
"Rukkyyn na kwance a lokacin Sama sama take jinta domin a lokacin a kam netwok take
*Allah ya shiryemu ya shiryi zuri'armu baki daya Ameen*
"Kar daya saura cikin ta latainin rana suka sauka a garin na Nijar ' batare da bata lokaci ba suka durfafi Unguwar da malamin yake wanda yadan fita daga cikin garin ya shiga kauye n sosai sabida haka sai da suka hau Abin hawa sannan"
ban mareta ba wallahi Abban yace to tazo tace kin mareta ko dai kinyi mata wannan tsiwartaki ne Abban yafada
Girgiza kai tayi tace Wallahi Abbah ita ce tafara tsokana ta tadinga zagina Duk a gaban Fa'iza ma komai ya faru
Da sauri Ummi tace karki sako Fa'iza cikin wannan maganar tambayarki A kayi cewar ke mai kika yi mata domin dai Fa'ixa bata isa ta saki ta hanaki ba in dai halinki ne Ummi n tafada tana hararta qasa qasa
"Kallon Ummi n tayi kuma Sai ta Mai da kan ta qasa ganin yadda Ummin take mata wani irin kallo kamar bata san daga in da take ba
"Tace kiyi hakuri Ummi nasan dai na mayar mata da magana Amma ni ban mareta ba D'ija n tafada Sabida dama can ita tuntuni ba mutumce mai karya ba in tasan tayi Abu zata fada in ta san bata yi ba haka
"Ai kam Ummi ta Fusata tana Kallon Ali tace kaji inda zance yake wato A gabanksa ta zazzagi matarka t kai ne kake daure mata gindi ko to bari kiji yannda kikaje har gida sai in kinje kin bata hakuri har gida kin ji Abinda na fada miki "Shashashar yarinya mara kunya mara tunani ta inda Ummi take shiga bata nan take fita Abbah sai magana yake mata takiyi n shiru Ali kam kallo kawai yake bin Ummi n dashi ganin kamar ma ba'a cikin hayyacinta take ba
"Zuwa yanzu D'ija kuka take Sosai dan bazata iya daurewa ba wani irin mugun tukuki zuciyarta ta kemata Sosai take kuka tana share hawaye da gefen hijab din dake jikinta
"Abban yana kallon Ummi da Fuska babu yabo babu fallasa yace mekenan hakan da kika yi Zainab kinsa yarinya kuka ko duba maraicinta bakiyi ba "A ina kikaje kika Aro wannan masifar domin dai ba halinki bace ita Siyama 'duk in da kike tsammaninta ta wuce nan "ba wai dan D'ija tawa bace a,a halin kowa nasa ni A kwai ciwo a zagar ma iyaye a gabanka Sabida haka dan D'ija tarama ni banga laifinta ba domin ita Siyaman ce ta yarda girmanta na tabbata D'ija baza ta zagi Siyaman ba kamar yadda ita Siyama n tazage ta Sai dai in tafada mata maganganu masu zafi ko ba haka Uwata Abban yafada yana kallon D'ijan wace har yanzu hawaye take sautin kukan na fita kadan kadan
"Cikin kukan tace Hakane Abbah da dai ban rama ba na kyaleta to ganin bata fasaba yasa na kasa jurewa na rama Abban yace to karki kara kinji ko kuma kamar yadda Umminku tace kije kibata hakuri kije kin jiko
"To Abba D'ija n tafada tana jin wani irin mugun bacin rai a zuciyarta
"Ali kam wani irin radadi zuciyarsa take masa gami da zafi jin kukan Da D'ija take gami da fitar hawayenta zuciyarsa sai zafi take dole yarinyar tana bukatar mai rarrashinta yake fada a cikin zuciyarsa kar Abin yayi mata yawa gashi yarasa ta yadda zai yi su hada ido balle ya hanata kukan da idonsa tun da bashi take kalloba tana dai zaune ne a jikin kujerar da ike kai kafarshi ya dansa ya zunguri jikinta da sauri ta dago kai tana kallonsa gami da gyara zamanta domin tayi tunanin zai tashi daga kan kujerar ne da ido yai mata Alamu da tabar kukan data ke Sosai A lokacim jikinta ya mutu da irin yadda yake mata da idonsa tagano tausayinta a cikin kwayar idonsa Amma kwata kwata Fuskarsa bata nuna komai ba saurin kauda kai tayi tunda ta fahimci mai yake nufi dan haka kokarin tsayar da hawayen take Amma ina yaqi tsayawa ruwan hawayen tabar dai shashakar da take din
"Shi kam Saurin dauke Fuska yayi daga kanta dan kar su Ummi su lura da wani Abin ya mayar kan Abbah dake ma Ummi maganar cewa Abar maganar komai ya shige kar a kara taso da ita Ummi n tace wannan magana kam tashige saura ta gaba kuma tafada tana kallon Abbah
"Abbah yace to Akwai Saura kenan kikace magana ta huce to ina sauraronki kin dai riga kin zama rigimarmiya yanzu ko"
Gyara Fuska Ummin tayi tana dan Murmushi kadan tace Abbah kenan babu rigima gaskiyace ai yace to naji ina sauraronki kallon D'ija tayi tace ke D'ija tashi ki koma cikin "yan Uwanki kin jiko " da sauri D'ija ta mike dama ta kagara ta bar gurin dan dai babu yadda zata yine kao tsaye dakinsu ta nufa ko kallon inda su Fa'iza suke zaune batai ba taje ta fada kan kujera ta fashe da wani irin kuka mai cin rai wai ita zata je har gida tabawa Siyama hakuri in ji Ummi zata je din in dai hakan zai farantawa Ummin din rai Amma duk randa Ummi n ta karacewa zata ai keso bazata je tunda abin ya zama haka balle taje wani Abin ya faru a ga laifinta kuka take sosai da sosai tana tunano Nene nta da bata son bacin ranta
"Ali kam bai ji dadin Abinda Ummi tayiwa D'ija ba dan dai babu yadda ya iya da Ummi ne kawai Amma ya san har lokacin da D'ija ta bar gurin bata daina kukan ba jikinsa ya bashi hakan
"Ummi tana kallon Abbah n tace kwanaki kake min zancen cewar rashin haihuwar Ali tana da munka Shekara Uku gashi yawanci duk wanda sukayi Aure tare sun haihu wasu ma yanzu shirin yin ta biyu suke ko faruk da yanzu yaranshi biyu Ni kaina nace ma Abin yana damu na to Amma mubar wa Allah ko lokacinsa ne baiba shine dalilin dayasa kake cemin haka mahaifinku yayi shima yajima bai sami haihuwaba sai da aka fitar da rai qila ko shi Ali yagada a lokacin nace maka mybe hakane din ko
"Kwarai kuwa Abban yace yacigaba da cewa yanzu duk mai yajawo wannan maganar kuma
Nuna Ali tayi da dan ya tsanta daya tace gashinan ka tambayeshi dalili n hakan kallon Ali n Abbah n yayi yana mamaki Ummin to mai zai tambayi Alin in banda Abinta Shima Ali n duhu ya shiga kawai dai yana sauraron Ummi ne
"Yace ke din dai ke zaki sanar dani komai tunda ke kika fara maganar ba Ali ba sabida haka ina sauraronki
"Hankalinta kwance tace gashinan dai A zaune ba karya a kai masa ba yau tsawon shekara uku da Aure bai fi sau hudu zuwa Uku ba ya yi Auratayyata da matarsa A hakan ma sai matartasa ta Nema dan in dan shine baya damu wa a yadda Siyaman tafa da tacigaba da cewa nasan kuma Siyama n bazata yi qarya ba tunda dama ba sonta yake ba sai ka tambaye ko bashi da lafiya ne koko tsabar wulakancinsa ne da yasa ba"
"Wannan karon Ran Abbah Abace yake fiye da dazu Abinda Ali zai masa kenan A rayuwarshi yana da bala'in son yara sao gashi Allah bai bashi da yawa ba kasancewar kusan Abin a jininsu yake haihuwar raqoma suke inji hausawa yawanci maso irin wannan haihuwar sai kaga da girmansu basu bar haihu ba
"Yace ka tabbatar da Abinda Ummin tace hakane ?
Shi kam Ali Dariya yake cikin ransa Abin yana ta6ashi gami da bashi mamaki lailai Siyama bata da mutumci yanzu shi zata kawo kara akan baya kwanciya da ita kuma dan rashin mutumci iyayensa laillai kam zai koya matq hankali wallahi
"Ganin Fuskr Abbah babo walwala yasa shima yadan gyara Fuska gami da kallon A gogo an hannusa As'useal yace wa Abbah Eh hakane Abbah n
Tun kafin ya sauke maganar Abban ya tare shi yace to A kan wane dalili ne iyi ina so in sani ko haihuwace baka so koko kawai zalinci ne kake ma yarinyar mutane?
"Hankalin shi kwance yake kallon Abbah n yace ko daya Abbah Siyama n ce dai bata da lafiya ina ji kwata kwata A lokacin Ali cire kunya yayi domin shiyasan Abinda ya shiryawa Siyama yafi ta iya sharri dan Uwarta bashida niyyar tona matq Asiri domin wannan abin sirri ne a tsakaninsu da ita daga su sai mahallincinsu
"Da sauri Abban yace kamar yaya bata da lafiya ? Gyaran murya Ali n yayi yace bata dai da lafiya mybe ko sanyi ne yake damunta bana jin daidai ne in ina tarayya da ita ' ni nake shan wahala yafada babu Abinda ya sha masa kai
"Shima Abba n babu komai A fuskarsa yace to basai ka kaita Asibiti ba a duba lafiyarta iyi sai ka zauna kawai kasa ido ai ba a haka in hakane dole kuje dukkaninku a duba lafiyarku ina gama zakuje can Asbitin dake jidda kasar saudiya suna da manyan likitoci sosai sai a dubata da kayau in banda shirme ana zama da larura ne Abban yayi ta fada domin ransa ya baci
"Ita ko Ummo tun lokacin da Ali' ya soma bayanin taji bazata iya jura ba kanta ta sunkuyar kasa takasa daga kai ta kalli Abbah dashi da bayanin da yake balle Aliyu n tana kaka6in wannan rashin kunya data ido na Ali in hakane Siyaman da Ali wane bashi da kunya a cikinsu lailai zamani yanzi a gabanta Ali yake fayyace yadda yake jin Siyama duniya ina zaki damu"kasa daga kanta tayi tuni bakinta ya mutu tana data sanin maganar ma da tayi