Sashe 16
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kwafa Ummi tayi gami da karbar Abinda ke Hannun Abbah n tace ina Kchin yanzu Ali yake min bayani yanzu kamar D'ija ita zatayi wannan Rashin hankalin sabida daurin gindi datake samu a gurinka in magana cibi ya zama qari Ai babu laifi tafada rai A6ace!!
"Abbah yace komai dai ya wuce banaso a qara tayar da maganar jibi lahadi zamuje can gurin Nene duk gabadayanmu tunda munkwana biyu bamuje ba zamuyi sati biyu A can"
"To Babu Laifi Allah ya kaimu lafiya tafada tana kokarin hawa kafar bene
"Kallon Ali Abbah yayi yace dazu misalin biyu Nara na Alh'Salihu mahaifin Abokinka Hashim yaje min da wata magana A kan D'ija cewar Shi Dr din yana son ta da Aure wai jiya kunyi maganar dashi kabashi damar hakan?
"Kan Ali ne ya daure sai yarasa inda zancan Abban yasa gaba
"Yace ban fahimci maganarka ba Abbah!
"Yace kana da wani Aboki ne bayan Dr dai na ka Hashim shi nake Nufi
Gaban Ali ne yafadi Amma dake Namijin duniya ne kwata kwata bai nuna ba ko A Fuska cikin ransa yace Lailai Hashim bai da mutumci!!
A Fili ko cewa yayi E jiya Munyi magana da shi tabbas Amma nace masa yafara gabatar da kansa Sannan"
"Kwarai kuwa kai ma kace wani Abu Abbah yafada yacigaba dacewa Shi yana ganin manya in suka shigo cikin maganar hakan zaifi hakan ma balaifi kakara yi masa magana yazo kawai gurin D'ijan Allah ya tabbatar mana da Alkairi"
"To Masha Allah Alin yafada kamar babu komai cikin zuciyarsa yace zan masa magana yazo su fahimci juna yadda ya kamata"
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Abbah yace Hakan yayi kyau Ai Hashim yaron kirki ne dama Ina so Inje muyi maganar da Nene kasan da Cewar muntsayar da Maganar Auran Faruk da Na'ima ko shi kanshi Faruk din bai da labari Ni da mahaifinsa mu ka tsayar da lokaci In Allah ya nufa sai A hada tare " Abbahn yafada Cikin walwala
"Kwarai kuwa Faruk bai da labari wallahi Alin yafada yace Dan da yasani ni zaifara sanarwa Allah ya tabbatar mana da Alkairi"
Ameen Ameen inji Abbah yace Saura Fa'iza ita ma muna Addu'a kafin lokacin Allah yakawo tsayayye "
"In Sha Allahu
Sama Abbah n ya haye yace barin in watsa Ruwa in sakko mu wuce massalaci ko
"OK Abbah A sauko lafiya Alin yafada"
Yana ganin Abban ya shige ya fito da waya Cikin 6acin Rai ya hau laluben no din Dr har tafara ringing" Yai Sauri ya kashe wata zuciyar tace masa to me zakace masa bayan kai kace yazo ya nemeta "
Cikin wani Jin mugun Haushin Dr din ya fara laluben no din Faruk
Bugu daya ya daga Cikin hayaniya Alin yace kaji Abinda Dan iskan nan yayi min kuwa"?
"Da Sauri Faruk din yatare Alin daga hayaniyar da'ike yace wai da wakake ne ni ban fahimci maganarka ba
"Zuwa yanzu Ali yafara dawowa nutsuwarsa jin irin Subutar baki da ya kusa yayi A gurin Faruk din
Daga dayan bangar Faruk din yace INA sauraronka kayi min bayani"
"Mtsss Alin yaja tsaki yace mubar maganar kawai
"Meye Goro na zan maka wani Albishir
''Cikin mamaki Faruk din yace Fadi me kakso zan baka Allah yasa inji Alkairi
"Yace Ansanya Date din Auran ku kai da Na'ima Sai ka zuba Ruwa a qasa kasha"'
"Wata Dariya Faruk din yake Sabida tsabar Far in Ciki sai kace zaifasa phone din yace da gaske kake Alhji"
"Mtsss Ali yaja yace Wannan Shashanci kake wallahi kamar Wanda zaiyi Auran Fari Kuy ta Zubar da qima A kan yara Allah yasawaqe!!
"Kokarin kashe wayar yake Faruk din ya dakatar dashi ta hanyar Cewa kana ina ne yanzu?
"Ina gida Inji Ali Faruk din yace OK ganin zuwa Yau INA cikin Farinciki wallahi"
"Kar kazo Ana idar da Sallah zan fito Muhadu a Gidan Dr Hashim zan jene wajansa"
"OK Faruk din yace kana ya kashe wayar ""
"Shima Alin kashe wayar yayi yana Allah Allah Suje su yi Sallah ya wuce gidan Dr ta yau ko shi ko shi Ai ba haka sukayi dashi ba Dan iskanci Shine zai sanya manya Cikin Al'amarin Abinda yasa yace yaje ya nemi yadda D'ija yana da tabbacin bazata yadda ba shine dalilin sa
Amma Sabida tsabar iskanci irin nasa Shine har yaje yafadawa mahaifinsa sunzo zasu dama masa lissafi!!
*yau dai nacika Alkawari*
*Ana mugun tare*
💋💋
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
Bakwai Shaura Ali yayi parking din motarsa Gidan Hashim
Yana kulle mota Sai ga Motar Faruk shigo gidan tun kan mai gadi ya rufe get din
Fitowar da Wayarsa yayi yana kiran Hashim din
"Ai ko Sai gashi ya Fito yana Dariya yace shigowata kenan Nima Yafada gami da mikama musu Hannu
Gaba dayansu Suka Nufi cikin gidan Dr din suna hira Ali ya Sha kunnu yaqi cewa komai sai faman hararar Dr din yake
Suna Zama Dr yace da Alama Akwai magana A bakin ka mutumina yafada idonsa kan Ali
"Faruk yace Ai kam dai ga yanzu yayi min waya wai muhadu A nan
"Dariya Dr yasa yace Tabbas kaji Sakona kenan domin dazu Alhajimu yake sanar dani sunyi magana da Abbah"
"Nace yaje ya nema min Auranta"
"Daga masa Hannu Alin yayi yace kaga malam dakata ya isa "yafada A fusace!!
"Yacigaba da cewa gudanawa yarinyar take iyi Ai ba haka mukayi da kai ba daga magana jiya shine har zaka saka manya ciki Haka nace kayi?
"Ya hakikance sai faman bala'i yakewa Dr kamar wani Ubansa harda bubbuga tebir din gabansa
Daga masa Hannu Dr yayi Shima Cikin Fushi Kaga Ali ka Saurara min wai Ubanane kai ko kuwa dazakazo har gida na kanayi min Abinda Ranka yakeso Naje na saka manya cikin maganar Sai me
Da kai ko ba kai Zan iya Auran D'ija In Allah ya yadda kai baka isa ka hana Abinda Allah ya shirya ba to ko kaima sonta kake ne ? Dr yafada Cikin hayaniya 'hade da kumfar baki
"Idan Son ta kake Sai kafito mu sa takara muga wazai lashe za6en kazo kanata Wani 6a6atu!!
"Mikewa Ali yayi jikinshi yana tsuma kamar zai kaiwa Dr mari yana nunashi da Dan ya tsa yace kai din Banza kai din wofi da zan hada takara da kai Mai zanyi da Abinda kakeso
"Kana taqamar zaka Auri D'ija ko da sa Hannuna ko babu ko to zanga ta inda zaka Auri yarinyar indai INA raye"Dan Iska kawai!!
"Rikeshi Faruk yake Zuwa yanzu yagama Fahimtar inda maganar ta dosa da dai sun sanyashi a duhu
"Yace Wai mai yayi zafi ne haka kuke wani Abu kamar yara A kan mace wannan bai dace ba
Ta inda Allah ya taimaki Dr ma Matarshi bata nan yayarta ta Haihu taje Suna
"Shima Dr din mikewa yayi Rai A bace yacewa Faruk din dallah ka kyaleshi yayi Abinda ya gadama mana D'ija CE bazan fasa Neman Auranta ba Sai inga yadda zaiyi" yafada yana Jan tsaki!!!
Wani!! Mugun kutufo Ali ya kaiwa Dr din cikin Tsananin bacin rai da Damuwa "yana Wuci da Sauri Dr din ya kauce Yace duka na zakayi Lailai Ali""
"Ka wuce duka ne Dan Ubanka Alin yafada yana wani Yunkurin kaiwa Dr din wani Dukan A fusace
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Muzaba Ni da kai shege kafasa Alin yafada kana yafice fuuuu kamar kububuwa da Rai A bace ganin wankin hula yanaso ya kaishi dare!!!
Da ido suka bishi su duka!!
"Dariya Faruk yasaki yana kallon Dr din yace kai yaya Aikai haka tafaru?
"Kamar yaya haka tafaru yanaso inaso Allah yabawa mai rabo Sa'a inji Dr din"
"Jinjina Kai Faruk yayi domin dai bashi da tacewa kasancewar yana cikin tsakanin mutum biyu
Yace to kayi magana kaima Allah yabawa mai rabo Sa'a
"Ameen Dr din yace babu ko dar domin yananan kan ra'ayinsa
"Mikewa Faruk din yayi yanawa Dr Sallama ya fice daga Falon Dr A bayansa
Kyallin motar Ali babu A gurin yayi tafiyarsa"
"Babu Abinda Faruk yace Shima yaja motarsa ya tafi yana dagawa Dr hannu
"Kai tsaye Bracck dinsu ya wuce Aikon motar Ali nanan A guri n A je wannan ne ya tabbarwa da Faruk din cewar Ali yadawo bai koma can family house dinsu ba
Kai tsaye Part din Ali n yabude yashiga gami da Sallamah
Babu kowa A falon Shiru
"Sabida Haka dakin Ali yabude ya Shiga yana laluben makunnin Fitila kasancewar dakin Akwai duhu
Yana Kwance kangado rigingine hannusa duk biyun yariqe kansa Haka Faruk din ya same shi
Qarasowa yayi cikin dakin yana kallon Alin Cikin Nazari ya zauna kusa Dashi
Tashi Zamuyi magana Faruk din yafada
Banza yayi masa sai da ya kara maimaitawa Sannan Ali yadago kai da ido jazir yana watsawa Faruk din Kallo"
"Ya mike A fusace Yace Kaga malam kaima tuntuni nasani cewar kana goyon bayan Dr tane A kan yarinyar Sabida haka babu Abinda zakace min
"Gyara Fuska Faruk din yayi yace kamar yaya ina goyon bayan Dr Yaushe Kaga hakan?
"Abinda da Bakinka ka fada yanzu mai zaka cemin do Allah tashi ta fitar mun A daki Alin yafada yana Huci!!!!
,,Anqi A fita nima in zaka dakeni ne to bissimillah Faruk din yafada"
*MUJE ZUWA*
💋
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*page*
*153*
Kallo Kallo Ake da Alin da Faruk din kana Faruk yayi gyaran murya gami da kara daura idonsa kan Alin
"Yace Kaga Abinda nake guje maka dama tuntuni wannan ranar nake gudu nagaya maka da gaske Dr yake a kan yarinyar dake kuma yafika A zanchi yaje ya tari manya da maganar yanzu wa gari ya waya?
"Mai zakace game da wannan gangancin da kayi Dan ganganci ne wallahi"
"Ajiyar Zuciyar Ali yake ta Saukewa ya marasa tacewa Dole ya daina karyata zuciyarsa da Faruk din A kan D'ija Shi yanzu mafita yake Naima"
Eh Ina Sonta Abinda dai kake so kaji kenan daga bakina ko Alin yafada idonshi kan Faruk"
"Ai dama ni nasan kana sonta Faruk din yace "kai zaka nai marwa kanka mafita ni babu ruwana"
"OK Ni dai da baki na yarinyar baza taji wannan kalamar ba na wakiltaka do Allah kayi min kokari Alin yafada"